Sashe 32
Sultan Merah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon ta yayi yana observing d'in ta kafin ya tashi yana fad'in kwanta na gani, ta kwanta da kyar kamar yanda take yi idan xai duba ta, duba ta yayi yana fad'in qila sai nayi wa hidaya aure sannan xata rabu da wannan ciwon.
Ta bata fuska tana fad'in meyasa sai nayi aure.
Yace nima ban sani ba.
Tace ni daddy bana son aure yanxu karatu xanyi baka ce admission d'in mu yana fitowa ba xamu je.
Yace eh mana na sani, ai koda aure ana karatu.
Ni daddy bana so.
Yace shikenan idan ciwon ya bari xo kije gida xan fara duba patients, ta sauko daga saman gadon tana sanya takalmin ta tace bye bye, hannu ya d'aga mata batare da ya dube ta ba yana duba wani file.
Tafiya take a hankali akan titi, tuqi take cikin nutsuwa ba kamar yanda ta xo asibitin ba d'axu, ta ja birki da qarfi garin tunanin ta saura kad'an ta bige wani dattijo, ta fito daga cikin motar ta nufe sa tana fad'in wayyo baba kayi haquri ban jima ciwo ba ko?
Mutumin ya gyad'a kai batare da yayi magana ba yana gyara ledar hannun sa, wani saurayi yaxo da gudu yana fad'in
Kaga irin ta ko baba, yanxu da an bige ka fa, sai da nace ka jira naxo na saka a napep ai, ya riqa hannun dattijon yana fad'in xo muje, hidaya ta dube su tana fad'in, baba baya magana ne.
Saurayin yace menene damuwar ki, ta girgixa kanta tana fad'in ba komai, amma ina xaije kamin kwatance sai na sauke sa, kallon ta yayi yana fad'in haka kawai na d'auki tsohon mutane na baki ban san ki ba bansan ko waye ke ba.
Tace sani na bashi da wani wahala, ai kasan Dr merah mai wannan asibitin, ni yar sa ce babu ta yanda xaa yi na cutar da wannan tsohon ka yarda dani ta fad'a tana nuna masa lambar motar ta dake d'auke da tambarin MERAH akai.
Saurayin ya dubi dattijon yana fad'in baba ka amince xaka bita, ya gyad'a kansa batare da yayi magana ba, nan saurayin yayi mata kwatance inda xata ajiye sa kafin yaje ya saka shi a gaban motar taja motar suka bar wurin.
Qoqarin bud'e ledar sa yake kansa a sunkuye duk abinda yake hidaya tana yi tana kallon sa, kankana taga ya ciro daga cikin ledar hannun sa ya miqo mata, ta girgixa kanta tana fad'in aa baba nagode kasha kawai.
Nan ya maida hankali yana shan abar sa, ta cigaba da tuqin da take bayan wasu mintuna ta juyo tana kallon sa sai da gabanta ya fad'i ganin yanda yayi ma seat d'in motar ta kaca kaca da ruwan kankana da abarba kamar qaramin yaro ke sha, suna had'a ido dashi sai taga yayi wani iri da fuskar sa kamar bai ji dad'in abinda yayi mata ba, murmushi tayi tana fad'in kada ka damu baba mota bata kai darajar mutum a gurina ba ka cigaba da shan kayan ka xan saka a gyara, murmushi yayi Karo na farko yana kallon ta dai dai lokacin da suka iso inda aka mata kwatance, ta dube sa bayan tayi parking tana fad'in nan ne baba?
Ya gyad'a kansa cikin tabbatar wa, ta fito daga motar ta xagaya taje ta bud'e masa ya fito ta rufe, hannuwansa ya had'e guri d'aya alamar godiya,
Tace babu komai baba amma ka riqa kiyaye hanya saboda watarana xaa iya bige ka kai kuma naga ko kallon hanya baka yi kake hawa titi.
Ya gyad'a kansa cikin gamsarwa kafin ya juya ya fice wasu yara taga sun fito daga cikin gida sun nufe sa suna fad'in baba oyoyo.
Tana isowa gida ta bada makullin motar ga Abu ya wanke kafin ta nufi cikin gida har xuwa lokacin tana jin ciwon kad'an kad'an, tana shiga falon taga yasmeen na qoqarin fitowa nasu d'akin.
Tace sis kin jima fa baki dawo ba har xan kira daddy yanxu, ina ce marar ta daina ciwo yanxu.
Hidaya ta yatsina fuska tana fad'in aa wallahi tana yi k... tayi shiru sakamakon had'a ido da suka yi, ashe yana falon bata lura ba, yasmeen ma bata san da shi ba sai yanxu, hidaya ta nufi d'akin su da sauri yasmeen kuwa fita tayi daga sashen xuwa inda umma.
Doguwar rigar ta cire kafin ta hau gadon ta kwanta tana lumshe idanunta cikin tunanin kafin ta tashi barci ciwon ya tafi duka.
Tun da yaji abinda ke damun ta ya shiga tausayin ta bai san dalili ba, ya tabe baki yana fad'in yaran nan sun girma ashe chab, sai ya tashi cikin son sanin wane hali take ciki yanxu sai ya nufi d'akin, tana kwance cikin duvet, a hankali ya xauna bakin gadon had'e da saka hannun sa cikin nata ya riqe a hankali yana kallon bakin ta.
Tun da ya shigo d'akin taji qamshin turaren sa bata gasgasta shi bane sai da taji ya xauna a saman gadon har da riqa hannun ta, me ya kawo sa kuma meyasa ya riqa hannun ta?tace qila yaji tausayina ne kuma yana kallona kamar qanwar sa, ta bud'e idanun ta a hankali tana kallon hannunsa dake cikin nata, bata san dalili ba amma ta tsinci kanta cikin jin dad'in wannan yanayin ba qaramin kyau hannuwan nasu yayi ba da suka sarqe tare, ta d'aga idanunta tana kallon sa carab suka had'a ido, sai ya sami kansa cikin rud'ewa baiyi tunanin ba barci take ba, ya xame hannun sa kamar daga sama taji yana fad'in,
Hidaya muyi wasa
*littafina na kud'i ne kada ka karanta baka biya ba xaka bada haqqi inda baka da ikon biya, idan kana so kayi magana ta wannan number 08169334989*
[11/20, 10:25 AM] Ummi Tandama: *SULTAN MERAH*
*littafina na kud'i ne kada ka karanta baka biya ba xaka bada haqqi inda baka da ikon biya, idan kana so kayi magana ta wannan number 08169334980*
Idanunta ta xuba masa cikin mamakin jin furucin sa, kafin ta maida hannun ta cikin duvet tana fad'in, wasa kuma yaya?
Yace ni nayi maganar wasa?ta tunxuro baki tana fad'in ba Kaine yanxu kake cewa muyi wasa ba.
Yace wasa wace iri, tayi shiru
Yace tashi ki xauna, ta dube sa da sauri tana fad'in yaya banda lafiya fa, yace na sani ki tashi mana.
Ta qara jan duvet tana rufe jikinta tunawa da shimi ce kawai a jikinta, ganin ya dage sai ta tashi tace ba komai a jikina fa, yace sai me, menene a jikin naki koma me kike dashi da kike boyewa dai dai lokacin yasmeen ta shigo, bata yi mamakin ganin sa d'akin ba tunawa da dama yana shiga tun tana qarama kafin hidaya ta xo sai dai bai taba xama akan gado ba kamar yau da ta same shi, ta dubi hidaya da ta bata fuska sosai wanda ke nuna a takure take da xaman sa a gurin.
Yaya kana jinya ne?yasmeen ta fad'a tana kallon sa da murmushi a fuska, yace ni nayi kama da mai jinya ne sai na rasa abin jinya sai wannan qaramar yarinyar, aikuwa a take suka tunxuro baki suna bata fuska, tashi yayi yana kallon yasmeen kamar xaiyi magana sai kuma ya fasa ya fice kawai,
Hidaya ta sauke numfashi kad'an tana fad'in Yaya ma fuddi
billungo am(yayan ki ya soma takurani).
Ya takura ki dame yasmeen ta tambaya tana kallon ta,
Hidaya bata yi magana ta juya mata baya tana rufe idanuwanta cikin son barci ya d'auke ta, yasmeen ma tabe baki kawai tayi batare da ta qara bi ta kanta ba.
Friday......
Cikin qanqanin lokaci ya gama shirin sa cikin farar shadda, d'inkin ba qaramin fito dashi yayi ba, yana fitowa ya nufi falon mahaifin sa baya nan sai ya nufi bedroom, aiman na tsaye yana d'aura agogo a hannunsa cikin nasa shirin shima cikin farar shadda sultan ya shigo.
Yeah daddy yau munyi anko kenan, kallon sa mera yayi yana fad'in gashi kayi kyau kuwa kamar wani ango, murmushi sultan yayi yana kallon sa kafin
Yace daddy at my age ni nayi qarami na xama ango ai kaima baxaka yarda ka min aure yanxu ba.
Aiman yace inji wa sai idan baka kawo wacce kake so ba, ko kad'an baka yi qarami da aure ba nima at your age na dawo na sami har an min aure.
Sultan ya matsa kusa da shi yana fad'in daddy da gaske kake yi, aiman ya gyad'a kai cikin tabbatar wa sultan yace ko wacece xaka barni na aure ta.
Mera yace me xai hana idan kana son ta tana son ka, ya fad'a yana addu'ar Allah yasa hidaya ce.
Sultan ya shafi sumar kansa yana murmushi cikin jin nauyi shima mera sai yayi murmushi yana fad'in cmon, we are friends now and always, so feel free and tell me, wacece, yar gidan waye a qasar nan, ita d'in jinin sarauta ce?
Sultan ya girgixa kansa yana fad'in babu ko d'aya, daddy hidaya ce.
Cikin tsananin mamaki aiman ya dube sa yana fad'in like seriously hidaya dana sani, sultan ya gyad'a kansa, dariya aiman yayi mai d'auke da farin ciki yana kallon sa, yaushe ka fara son ta bana son ka cutar da yarinyar mutane ita d'in marainiya ce,
Sultan yace Allah daddy ina son ta ni ban taba son kowa ba sai ita.
Aiman yace promise xaka xauna da ita ba cuta ba cutar wa, no more takura and again xaka so ta ka kula da rayuwar ta har abada ka xame mata uwa uba da ta rasa a baya.
Sultan yace I promise daddy amma sai ka koya min ni bansan ya xanyi ba.
Dariya ta subulcewa aiman kafin yace ni xan koyama yanda xaka xauna da mace ko kuma xan koya ma yanda xaka kula da ita, kada ka damu son with time xaka iya komai batare da an koyama ba, ni na baka hidaya amana idan kaci amanar ta kaci amana ta, xan aura ma hidaya ka d'auke ta kaje da ita can tare da kai ta cigaba da karatun ta, kaje ka nemi soyayyar hidaya idan kuna son junan ku babu yanda mahaifiyar ka xata so raba ka da ita.