Sashe 38
Sultan Merah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kallon sultan yayi cike da mamaki daga sama har qasa kafin ya saka hannu yana toshe hancin sa saboda wani irin wari dake tashi jikin sultan d'in yana tambayar me ya same ka haka?
Kamar sultan d'in baxai yi magana ba sai kuma ya dube sa yana fad'in did you care or are you asking for what you see?
Both....
Aiman ya bashi amsa yana kallon sa, daga ina ka fito haka da sassafe?
Sultan yayi shigewar sa yana fad'in naje neman soyayya.
Aiman ya bishi da kallo yana fad'in ko ya mahaifiyar shi xata ji idan ta ganshi haka saboda hidaya?
*littafina na kud'i ne kada ka karanta baka biya ba xaka bada haqqi inda baka da ikon biya, idan kana so kayi magana ta wannan number 08169334980
[11/20, 10:25 AM] Ummi Tandama: *SULTAN MERAH*
*littafina na kud'i ne kada ka karanta baka biya ba xaka bada haqqi inda baka da ikon biya, idan kana so kayi magana ta wannan number 08169334980 or
08030811300*
Yana shiga gidan da sauri ya nufi hanyar d'akin sa batare da ya bari wani ya gansa ba, kayan ya cire ya jefa ta bayan window d'in sa kafin ya shiga wanka.
Fitowar sa yayi dai dai da shigowar Afiya ta tsura masa idanu shima kallon ta yake,
Morning mamee,
Tace ina kaje da sassafe sultan, naxo baka nan naga abincin jiya dana ajiye ma da dare ko taba shi baka yi ba.
Ya xauna yana fad'in na qoshi ne mamee beside ma I can't eat anything a jiya.
Tace ina kaje da safe then, ya d'auke kansa yana fad'in wancan qauyen inda hidaya, shine kuma kaje da sassafe me ya faru and meyasa baka xo da hidaya d'in ba,
Yace mamee hidaya bata sona a yanxu she don't want to see me again ban san ya xan yi ba.
Tace ka manta da ita kawai akwai mata da yawa da suka fi hidaya sai wacce ka xaba ka aura.
Yace ina son ta mami ya xanyi, xuciya ta tana min nauyi da xafi ban taba jin irin wannan ba.
Afiya ta xauna kusa dashi tana fad'in with time komai xai wuce xaka ga kamar baa yi ba, why are you arrogant ni ban koyama wulaqanta dan Adam ba amma meyasa kayi wa wannan dattijon haka harda saka hannu ka mare shi a ina ka sami wannan tarbiyar, and again you rape her, ba tausayi ko tausaya a wannan al'amari daga yanda mahaifinka ya gayamin meyasa yarinyar baxata tsane ka ba, please let her be, da xaka bi shawara ta da ka manta da ita saboda wannan tsohon yana da naci da kafuwa a gun shi hidaya ta d'auko wannan kafuwar na ta, ka bar su da auren komai daren dadewa xasu neme ka and again tabbas hidaya bata son ka.
Sultan yayi shiru yana tunanin kafin ya dubi mahaifiyar sa yana fad'in, mami kinsan wannan mugun tsohon sau biyu fa ya dake ni aka, mami inda na mutu a wannan lokacin ko kuma kwakwalwata ta fashe fa.
Tayi murmushi tana fad'in shima da tuni an fasa na sa kan ai babu mai laifi irin aiman ya san komai ya boye yayi shiru gashi wanda ya taimaka da abinda ya saka masa ai.
Yasmeen ta shigo d'akin tana murza idanun ta alamar tashin ta daga barci kenan tace dan Allah mami ki dawo da hidaya baxan iya xama batare da ita ba jiya da kyar barci ya d'auke ni thinking xata xo mu kwanta tare dan Allah mami.
Afiya ta dube ta tana fad'in ni ina da haqqin dawowa da hidaya ne, sultan hidaya kema hidaya ya kuke so nayi da rayuwa ta ne?
Hidaya wai tun d'axu kin kasa had'a wutar ne?
Hidaya ta tashi tana tunxuro baki,
Baffa mu da cooker muke girki acan ba da icce ba, muyi d'umame a microwave, gashi a oven sai kuma markad'e a blender, ni baxan iya wannan ba hayaqin yana saka idanuna wani iri ka gani har sun soma kumbura fa.
Yace to kashe wutan anjima na dafa mana madara kafin na shiga cikin gari na siyo wad'annan abubuwa da duk abinda kike so hidaya.
Ta kashe
ta dawo kusa da shi ta xauna tana fad'in yaushe xanje na ga su Asiya, tun da naxo ban fita ba baffa.
Yace xaki je ba yanxu ba, xaki je har gurin ard'o ma ki gaida sa yana son ganin ki sosai hidaya ina son wannan yaron ya bani takardar sakin ki ne ma ko kina son sa.
Da sauri ta girgixa kanta tana fad'in bana son sa baffa, bana son na qara son sa da tuni nasan shine ya mare ka da ban fara son sa ba, da nasan mugun illar da yayi min a rayuwa da ban kula shi ba, na tsane shi baffa ka raba auren dan Allah.
Yace shikenan ka da ki damu xan karbo maki takardar ai dama ban karbi sadaki ba kinga na bar masu abinsu ko,
Tace haka ne baffa amma baffa ina kewar yasmeen, ina son yasmeen tana sona mun shaqu da juna baffa ina so na ganta.
Yace to ya kike so ayi kinsan baxan barki ki qara xuwa wannan gidan ba, idan yasmeen d'in ta damu dake ai xata xo ta ganki, matso nan kici wannan nama dana je na siyo maki tun d'axu naga gidan da kika fito ba qaramin gida bane daga yanayin fatar jikin ki har tsarguwa nake yi idan na ganni kusa da ke sai naji kamar kin fi qarfina kamar ba nine mahaifin ki ba.
Hidaya tayi dariya sosai tana kallon jikin ta tana kallon nasa, baffa babu banbanci fa ni da nake ganin ka fini haske ma da kyau dan dai kawai ka maida kanka tsoho ne amma kai baka tsufa ba kuma idan kayi wanka sosai komai xai xama normal, kaje ayi ma aski wannan sumar tayi yawa sai ka canxa sutura ka daina saka wad'annan sun yi datti wasu kuma sun yage baffa meyasa kuwa baxaka riqa ganin ni da kai ba d'aya ba.
Yace shikenan hidaya xan yi yanda kika ce.
Tace yauwa baffa na tuna maganar makaranta ni fa baffa xan koma ne inda daddy na xauna saboda yayi mana alqawari dani da yasmeen xamu je abroad karatu.
Yace menene aburod kuma ina ne haka?
Tace waje ne baffa jirgi ake shiga aje can ni baffa ka maidani acan ina son naje makarantar.
Aa hidaya baxaa yi haka ba, ni xan nema maki makarantar na kaiki duk qasar da kike so gayamin inda ake xuwa neman makarantar ai muna da kud'i wajen million biyu fa.
Ta tunxuro baki tana d'auke kanta gefe ka kwashe kud'in ka biya min makaranta kuma ka gudu kaxo kana cewa saboda baka da kud'in kula dani ni baxan yarda ba kuma.
Yayi shiru yana kallon ta jiki sanyaye, ta tashi tana fad'in baffa kuma idan kaje kasuwa ka siyo min abin lulluba mai kyau baxan iya rufa da wannan rigar taka ba jiya da kyar nayi barci saboda sauro.
Yace naman fa baxaki ci ba,
Tace sai anjima xan ci bana jin yunwa yanxu.
Yace to ni na tafi sai na dawo, ya sa kai ya fice, fitar sa da jimawa sosai sai ga sultan lokacin ta tashi barci tayi arwallah tana kamala sallah ta fito ta ganshi tsaye tsakar gidan yana qare ma gidan kallo, ganin ya tunkaro ta yasa ta koma cikin d'akin da sauri tana fad'in miye haka, baffa baya nan xaka shigo mana d'aki so kake ka qara min wani fyade.
Shiru yayi yana kallon ta kafin ya dubi d'akin ba laifi duk da ba komai ke ciki ba an gyara d'akin ga qamshin turaren tsinke dake tashi, ya maida duban sa gare ta yana fad'in ni kika mara ko?
Gaban ta ya fad'i musamman da suke su biyu kad'ai ne a d'akin cikin tsoro ta soma fad'in kayi haquri alqawari na d'aukar wa baffa duk na sami wanda ya mare sa xan rama masa a ko ina ne kuma kaga da ban mare ka a lokacin ba yaushe kake tunanin xan rama masa ne amma kayi haquri.
Ya furxar da wani iska yana qara kallon ta, ni kika mara ko, jiya kina kallon idanuna kina kirana child abuser and telling me you hate me saboda wannan ya nuna qirjinta da yatsa ko kuma wannan ya nuna gabanta yana yatsina fuska, idan a baya abinda nayi kuskure ne yanxu da aure na ke kanki idan nayi shi kuma menene?
Cikin tsananin tashin hankali ta soma roqon sa tana fad'in dan Allah kayi haquri bana so.
Yace xan haqura ne idan kin amince ki bini a gida kuma xaki cigaba da sona kamar farko, ta tashi tana fad'in baxan so ka kuma baxan qara son ka ba, baxan bi ka ba, kana bata lokacin ka ne a gun hidaya, ka fitar dani a xuciyar ka ka kyale ni ko ana so dole ne, bana jin ka a raina babu wani so naka dake tare dani, babu inda muka dace da juna ta fuskar tarbiya da kud'i, ni baxan iya xama da d'an iska ba kuma.