Sashe 10
Sultan Merah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kusan sau biyu yana leqa d'akin da sultan d'in yake kwance amma har lokacin bai farfad'o ba, yayi xaune gabansa yana kallon sa yanda ya koma kamar bashi ba cikin lokaci qanqani, me sultan yayi haka me xafi da xaa masa wannan hukunci, su waye suka aikata, a iya sanin sa sultan baya huld'a da kowa a garin ballantana ayi tunanin ko abokan hamayya ne, koma dai menene xai ji a duk lokacin daya dawo cikin hayyacin sa, ya sumbace sa a goshi kafin ya tashi ya fice.
Wannan gawar dattijon daya rasa ransa a jiya tana ina.
Sir an sami wasu ne suka fita da gawar akan xasuyi masa sallah can, muna tunanin yan uwansa ne saboda mun ga mutane biyu da kayan fulani a jikin su irin nasa.
Mera ya sauke numfashi a hankali yana fad'in Allah ya gafarta masa amma naso nasan d'aya daga cikin mutanen nasa domin ko garin da ya fito bamu sani ba.
Bayan kwana biyu hidaya ta warware sosai ba wani ciwo dake damun ta, kusan kullum sai tayi kuka akan akai ta inda baffanta, yau kuma da rigimar a canxa mata kayan jikinta ta tashi, bata son wannan kayan sai nata ita bata saba da irin wannan kayan ba Sam babu dad'in sakawa.
Fulani tayi murmushi tana kallonta, kayan sun karbe ta sunyi matuqar yi mata kyau, Dr merah yaxo dasu aka saka mata.
Kin ganki kuwa, Avodi masin hidaya (kinyi kyau sosai hidaya)
Ta make kafada tana tunxuro baki,Minkam miyida(ni bana so), fulani tace Kare mai boddum (wannan kayan yana da kyau) Yaru munyal hidaya (kiyi haquri hidaya).
Suna haka mera ya shigo da yasmeen riqe a hannunsa.
Daddy who is she?
Ni ban san ta ba.
'your new friend, yasmeen tayi murmushi tana kallonsa she is beautiful and I like her.
Yace yauwa yasmeen tawa.
Tace amma daddy taqi ta min magana kuma ka gani bata kalle ni ba ko bata qawance dani?
Ya dube ta yana fad'in she is blind bata ganin komai.
Amira dake bayan sa tsaye ta leqo da sauri tana kallon hidaya ta bude idanu sosai tana kallon sa.
Blind fa daddy, her eyes are normal fa.
Ba normal bane basa gani, very soon xaa mata aiki ta soma gani kamar ku, she is part of us now, xaku riqa wasa tare komai ma.
Amira ta tunxure baki tana d'auke kanta gefe, merah bai damu da ita ba dama halin su d'aya da sultan, yasmeen tace ni daddy xanyi wasa da ita amma baxan aramata kayan wasa na ba.
Ita ma xan siya mata nata kada ki damu.
Yasmeen taje ta riqa hannun hidaya, aikuwa da sauri ta fisge tana fad'in wa..ye cikin hausar koyo.
Yasmeen ta soma dariya tana fad'in ni ce your new friend, daddy na yace yanxu we are friends and you are part of our family, welcome to merah's family ta fad'a tana qoqarin sake riqo hannunta, hidaya ta sake fisgewa tana matsawa jikin fulani.
Mera ya gimtse dariyar sa, wanda bai ji hausa ba ina xaiji turanci, yace yasmeen ita fulani ce, babu hausa babu turanci duk ke xaki koya mata.
Lokaci d'aya ita da amira suka sake kallonta cikin mamaki da kyar amira tace ya sunan ta, tana yatsina fuska.
Yace sunan ta hidaya.
Hmm ta tabe baki kawai batare da tace komai ba.
Haka fulani tayi wa hidaya bayanin ko su waye ai kuwa ta Saki fuska tana murmushi, a hankali ta furta yasmeen tana miqo hannunta alamar tana so ta taba ta.
Yasmeen ta kalli merah ya gyad'a mata kai alamar taje kafin ta qarasa ta miqawa hidaya hannu tana murmushi.
Sultan ya farfad'o shine abinda Dr bakori ya fad'a lokacin da yake qoqarin shigowa cikin d'akin.
Merah ya juya yana kallonsa cikin fad'uwar gaba kafin yayi wani yunquri tuni amira da yasmeen sun fice da gudu daga d'akin.
*Littafina na kud'i ne idan baka biya ba dan Allah kada ka karanta*
[11/20, 10:25 AM] Ummi Tandama: *SULTAN MERAH*
Haske writers Association
Fertymerh Xarah
Cikin sassarfa ya qarasa inda yake xaune ya dafe kansa da hannunsa d'aya da alama yayi masa nauyi.
Sultan...
Sultan....
Sultan...
Ya kira sunan sa a hankali yana kallonsa.
Sam sultan bai d'ago ba ballantana suyi tunanin xai amsa masu, Afiya ta dafa sa tana fad'in.
Sultan baka gan mu bane, daddy na kiran ka kayi masa banxa.
Ya d'ago yana kallon ta kafin ya soma kallon mutanen dake cikin d'akin, da qarfi yasa hannu ya ture hannun Afiya dake kafadarsa, cike da tsoro ta matsa baya tana kallon sa tana kallon merah xatayi magana ya dakatar da ita.
Sultan...!
Merah ya kirasa da qarfi, sultan ya tsaida idanun sa kan merah bakinsa ya motsa a hankali yana fad'in sultan.
Ya nuna masa Afiya yana fad'in mamin ka kake turewa.
Shima sultan yayi yanda merah yayi yana fad'in mamin ka kake turewa.
Nan take mera ya gano matsalar sultan short term loss of memory in Alzheimer's.
A person with Alzheimer's may do or say something over and over,
like repeating a word, question or activity, or undo something that has just been finished.
In most cases, he or she is probably looking for comfort, security and familiarity.
Ya dubi sarki yana fad'in xamu fita da sultan waje nan da kwana uku idan mun gama shirye shiryen tafiya.
Dawa xaa yi tafiyar, ni ina so naje ayi komai a gaban idona.
A'a papa kayi haquri ka xauna, ni xanje da Aliyu da umma amma ina neman wata alfarma a gurin ka, wannan marainiyar yarinyar xata xauna hannuna qarqashin kulawa ta yanxu da bana nan nake so a jagoranci wani yaci gaba da kulawa da ita anan da taimakon Dr fulani kafin na dawo ranka shi dad'e.
Afiya tayi mashi wani kallo tana fad'in waye kake tunanin xai xauna da ita?
Kallonta yake qasa qasa cike da damuwa kafin yace gimbiya Afiya xata xauna da ita, ta kula da ita kamar sauran ya'yanta.
Yasmeen tace Mami ni xan xauna da hidaya, tana da kyau kuma bata gani.
Mtsew taja qaramin tsaki ta fice daga d'akin, hakama amira tabi bayan ta tana hararar yasmeen.
Suna fitowa harabar asibitin ta dube ta tana fad'in, wallahi Mami kada ki yarda haka kawai ace mu xauna da yarinyar da bamu san asalinta ba, bamu san daga inda ta fito ba, waya sani ko irin fulanin nan ne masu yiwa mutane magani, ni wlhy bana son xama da ita.
Afiya ta yatsina fuska tana fad'in ke dalla rufamin baki acan, xaki barni da damuwar dake kaina ta yaro na ko kuma xaki tsaya d'ora min damuwar da bata shafe ni ba.
Amira ta tunxuro baki tana rungume hannuwanta a qirjin ta ni dai Mami gaskiya baxan xauna da wannan yarinyar ba, haka kawai ba haifarta akayi a gidan ba kuma shine daddy xaice ta xauna tare damu, wata yar qauye da ita not even classy, bata jin hausa bata jin English, friends namu su xo su ganta a gidan ai dariya xasu riqa mana.
Sai ta xauna dan ubanki idan ke kika gina min gidan sai ki hana ta xauna acikin sa.
Lokaci d'aya suka juya suna kallonsa, fuskar nan tasa ba walwala ya cigaba da fad'in.
Ki shiga taitayinki amira, akan yarinyar nan xaki sha mamaki na, dalilin wannan halin naki ya saka papa qin bari ki xauna a Phoenix ake barin ki anan amma kinqi ki canxa ni xanyi maganin ki, bace ki bani guri tun ban tattakaki anan ba.
Da gudu ta bar gurin tana xubar da hawaye, Afiya kuwa kanta ta d'auke gefe d'aya, kallon ta yake yana karantar yanayin ta sanin fad'a ko fushi baya saka ta yin abinda bata so ba ya saka shi soma saukowa yasan halin kayan sa sai da rarrashi, ya matsa kad'an kusa da ita ya jingina da mota kamar yanda tayi yana kallon fuskarta.
Ina so nayi magana da gimbiya idan ta bani dama.
Kallon sa tayi kafin ta d'auke kanta a karo na biyu tana fad'in, a yanxu bani da wannan lokacin.
Yace babu damuwa idan mun je gida ranki shi dad'e.
After 3 wks
Hidaya ta warware sosai ta saba sosai da mutanen asibitin duk mai kusanci da ita ta murya take gane sa, yasmeen ko da yaushe akan kai ta suyi wasa, Sam merah bai bada damar aje da ita gida ba saboda wani dalili nasa yace a barta a asibitin har ya dawo.
Hausa kam tana ji sama sama kuma tana mayarwa a hankali duk da babu kwarewa a harshen nata, abcd sosai ta iya ya xauna daram a bakinta fulani ke koya mata wasu abubuwan tare da taimakon yasmeen.
Al'amarin sultan kuwa sai dai muce alhamdulillah, anyi masa aiki sai jiran samuwar sauqin lafiyarsa, har yanxu dai bai san kansa ba sai dai akwai cigaba sosai a tare dashi, ya dawo wani irin mutum da ba ruwan sa da kowa baya magana, idan abin ya motsa masa kuwa tamkar mahaukaci yake komawa.
Ranar da suka dawo Afiya taga yanda ya koma harda kuka tayi tana qara mishi addu'ar samun lafiya a tare dashi, kacokan suka dawo dashi d'aki kusa da su yanda xasu kula dashi da duk wani motsi nasa.
Sai safa da marwa yake a katafaren
falon sa, ya kai qololuwa gurin neman mafita akan tunanin sa, yana son samawa hidaya gata amma taya xai taimake ta?
Ya tsinci kansa a son yarinyar da tausayinta tun ranar da ya soma d'ora idanun sa akanta, yana tsoron lokacin da xata girma ta taso taji lbr abinda ya sami rayuwarta, ba kowacce mace ce xata jure fyade ba, fyaden da yayi sanadin mahaifinta jin dad'in ta da duk wani buri da ta taso dashi a rayuwarta, ya salam wai waye ne wannan daya tarwatsa rayuwar wadannan bayin Allah.
Ina so na aurawa hidaya sultan d'ina, ta taso cikin kulawata ya xamana babu wani namiji da xai wulaqanta a duk sanda ya sami wani labari nata irin wannan abin duniya baya boyuwa, sultan nawa ne ko ya tsane ta xan iya tursasashi xama da ita koda baya so, beside Ma nasan xai sota hidaya kyakkyawa ce irin macen da yake so, kasancewar ta yar talakawa ai nine ubanta a yanxu.