Sashe 30
Sultan Merah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wa xai tambaya ina hidaya bai sani ba, kowa yaxo ya gaida sa yana masa barka da dawo wa banda hidaya, yana so ya ganta yaga yanda ta koma a yanxu domin girman yasmeen ma ya bashi mamaki duk da yana ganin ta a video call ashe bai ga komai ba sai bayan sun had'u airport ballantana hidaya, ina ta shiga haka?
*idan baka biya ba kada ka karanta, xaka biya haqqi inda baka da iko, ga mai buqata ya tuntubi wannan number 08169334980
*[11/20, 10:25 AM] Ummi Tangama:
*SULTAN MERAH*
*33*
Hidaya tashi na kai ki gida tun d'axu mamee take kira sai fad'a take min.
ta tunxuro baki, yaya ka bari xuwa da dare sai muje ni wallahi nafi jin dad'in xama anan akan can saboda hayaniya tayi yawa.
Yace aa maza d'auko key na motar ki kixo mu tafi, ina jiran ki a waje, ya fice ta bisa da kallo kafin ta tashi tana fad'in ko ba komai ai nayi yawo yau.
Tun da suka shigo farfajiyar gidan ta sami kanta cikin fargaba, Dr aiman ne ya fito daga gidan yana kallon fu'ad kafin ya maida kallon sa kanta.
Daddy I... ya katseta ta hanyar d'aga mata hannunsa
Yace kin ga dama kin dawo kenan, I was not happy with you hidaya.
Tace daddy dan Allah kayi haquri wallahi bana jin dad'in jikina ne shiyasa na bar gidan saboda hayaniya anan, and again daddy maganin dana sha ne ya saka ni barci amma kayi haquri baxan qara ba, ta fad'a had'e da qarasawa wurin shi tana riqe kunnuwan ta duka biyu alamar neman afuwa.
Yace is ok ki shiga ciki and make sure kin je kin gaida yayan ki.
Insha Allah ta fad'a cikin murmushi kafin ta nufi cikin gidan, kicibis suka yi Karo da yasmeen dake tafe tana cin inibi at same time tana latsa wayar ta, kallon ta tayi qasa da sama tana yatsina fuska kafin ta tabe baki ta juya batare da tayi mata magana ba ta fice.
Me kuma kika tsaya yi anan?
Fu'ad dake shigowa ya tambaya yana kallon hidaya, kafin tayi magana yasmeen ta juyo tana kallon sa da murmushi tana fad'in,
Yaya har ka dawo again.
Ya gyad'a kai yana kallon ta shima cikin murmushin sa mai qayatar wa dai dai lokacin wayar sa ta d'auki qara, yana dubawa yaga amira ce sai yayi dialing call d'in had'e da barin falon gaba ki d'aya, itama yasmeen tayi shigewar ta.
Ajiyar xuciya hidaya ta Saki kafin ta juya xata nufi d'akin su idanun su suka sarqe dana juna, lokaci d'aya suka bud'e idanuwan su cike da mamakin ganin juna haka ba xato.
Dogon matashin nan ma'abocin ilhama, kwarjini da cikar xati wanda a cikin barci ko a f
arke, dare ko rana, tsufa ko kuruciya fuskar sa baxata taba bace mata ba, ga wannan qamshin da bata jin sa a jikin kowa in ba shi ba wanda ke qara dagula mata lissafi akan sa, ta d'auke kanta da sauri tana fad'in
Sannu da dawo wa....
Kamar ba da shi tayi magana ba, yayi shiru tamkar bai ji ba, yana nan tsaye ya xuba mata oily eyes d'in sa, tana qara d'agowa suka had'a ido, ta sauke idanun ta da sauri tana fad'in lafiyar sa qalau kuwa? tunanin ta a xuciya tayi maganar sai taji muryar sa kamar daga sama yana fad'in loosing of memory for the second time shi kike so? tayi murmushin yaqe batare da tayi magana ba ta juya da sauri ta bar gurin, kallo ya bita da shi har ta shige part d'in su,
Hidayar daya tafi ya bari ta qara girma ta xama budurwa mai xati yar shekara goma sha biyar, ko a ina a jikinta hutu ke magana, qugunta ya fito qirjinta ya ciko, fatar jikinta sai sheqi take, ji yake kamar ya je ya rungume ta ko ya sami sauqi a cikin xuciya da gangar jikinsa,
Mami hidaya nono in sha, yaji sautin tamkar saukar aradu a kunnuwansa, wata irin kunya da nauyi suka saukar masa lokaci d'aya, Allah yasa yarinyar ta manta bata wannan tunani, ko wane irin kallo take masa, ya fice ya nufi bangaren sarki batare da ya qara bi ta kan ta ba.
Yana fitowa sai ga fu'ad, yayi dariya had'e da kaiwa sultan duka a qirji yana fad'in
Our footballer wai kaga yanda ka dawo yanxu tamkar ba kai ba, ni fa wannan Karon baxan yi yawo da kai ba ina jin haushi saboda yam'mata na.
Qaramin tsaki sultan yayi yana kallon sa, yace har yanxu baka daina ba kana nan da wannan halin naka,
Fu'ad yace kaima baka canxa ba kenan, wait ma wai har yanxu baka da yarinya?
Sultan ya gyad'a masa kai cikin tabbatar wa, kallon sa fu'ad yake cikin mamaki kafin yace
You don't have feelings ne ko me, ko dai baka da lafiya ne?
Banda lafiya as how, an gayama kowa ne irin ka da bashi da aiki sai akan mata.
Aa karka min sharri yaran nan su ji, nifa na rasa gane kaina wlhy ina cikin damuwa, duka ina son su.
Wane yaran?
Sultan ya tambaya yana kallon sa.
Amira, yasmeen and hidaya.
Mtsew duka ka had'a ka aure su tunda ka xama mahaukaci, kai d'an iska ne ma wlhy na bugawa a jarida dating two sisters at the same time.
Ka kirani koma miye naji, amira ita tace tana sona ai, yasmeen da hidaya kuma ni nace ina so and xan baka mamaki dan xan iya had'asu su biyu na aura xan sami sarki da maganar.
Nuna sa sultan yayi da yatsa yana fad'in are you serious kana son hidaya da gaske.
Yes mana, fu'ad ya tambaya cikin son gwada sa ya ga ko ya damu da hidaya.
Tabe bakin sa yayi yana fad'in ka gama siya mana raini a gurin su ynxu d....
Ya katse sa da sauri yana fad'in akwai wani sauran raini ne a yanxu bayan kai da kayi wasa a cikin su kuma kayi wanka a cikin su.
Sultan ya rumtse idanun sa kafin ya bud'e yana kallon sa, ok go ahead Allah ya baka sa'a ya juya ya fice, shima fu'ad barin gidan yayi.
Sis wad'annan kayan haka masu kyau fa ina kika samu,
Yasmeen ta kauda kanta gefe tana fad'in yaya sultan ya bani tsaraba,
Hidaya tayi murmushi tana d'aga kayan masu kyau gaske, taji yasmeen tana fad'in yace kije ki karbi naki.
Hidaya tace meyasa sai naje, ki karbo min mana.
Yasmeen ta tashi tana fad'in idan na karbo maki kada ki saka, kinsan dodo ne da in kinje xai cinye ki.
Wai meke damun ki kwanan nan masifa kike ji yasmeen ko miye abin fad'a anan.
Yasmeen tace ina kika je da yaya fu'ad d'axu, hidaya ta bud'e idanuwan ta sosai tana kallon ta cikin mamaki.
Tace tambaya ta kike ko tuhuma ta kike yi akansa, laifine dan na fita da yaya fu'ad a yanxu.
Yasmeen tayi shiru kamar baxata yi magana ba sai kuma tace before bana damuwa ko na ganku tare kamar yanxu, saboda yanxu ina son sa.
A hankali ta xare glass d'in dake idon ta tana kallon ta sosai, tace kina son sa kenan muna son abu d'aya ni da ke, sai kuma tayi murmushi tana qara kallon ta xamu auri miji d'aya ni da ke kenan shikenan muna tare har abada baxa mu rabu ba kenan.
Yasmeen ta girgixa kanta tana fad'in aa ke xaki auri yaya sultan please hidaya kada kice you can't.
Na auri yaya sultan ta ya, son sa aka gayamiki ina yi ne ko kuma shi ya fad'a miki yana sona.
Ko bai fad'a ba nasan yana son ki and with time kema xaki fara son sa wallahi yaya sultan ba irin matan dake gujewa auren su bane.
Hidaya ta juya ta fita tana fad'in ni yaya fu'ad nake so kuma shi xan aura b.... maganar ta sarqe mata lokacin da suka had'a ido dashi, ta had'iye wasu yawu da kyar kafin ta raba ta gefen sa ta bar gurin da sauri.
Yasmeen ta juyo tana kallon sa tana fad'in, yaya...
Yace meke tsakanin ki da fu'ad, ta sunkuyar da kanta cikin fad'uwar gaba tana fad'in ba komai.
Then meke tsakanin hidaya da fu'ad, ta soma inda inda tana fad'in yaya ita ma ba komai fa.
Abinda naji tana fad'a shima ba komai?
Yasmeen ta dube sa tana fad'in, Yaya kaima kana son hidaya ne? ya d'aure fuska yana fad'in yaushe nayi haka dake, ta shagwabe fuska tana fad'in please yaya ka so ta dan Allah ka aure ta wallahi kun dace.
Sultan ya qara d'aure fuska yana kallon ta, waye xai aure ta ni sa'an ki ne ko kuma kece xaki xaba min macen da xan aura, yara da ku har kun san miye aure ma?
Tayi shiru tana tunxuro baki, ya cigaba da fad'in idan kuna shirmen ku, ku daina saka ni a ciki, ya juya ya fice.
Yasmeen tayi shiru tana fad'in tace bata da lokacin shirme, shima yanxu yana fad'in bashi da lokacin shirme, confused, menene shirme anan soyayya kome?
Da dare bayan sun gama cin abinci suna qoqarin barin dinning sultan ya shigo falon,
Fuska a d'aure yake kallon hidaya yana fad'in
Ke kawo min abinci na a d'aki ina jira, yasa kai ya fice, hidaya da Afiya suka bisa da kallon mamaki, Aiman kuwa ko a jikinsa sai abincinsa yake ci, ganin hidaya bata da alamar tashi ya dube ta yana fad'in,
Me kike jira, ko kurma ce ke, hidaya ta tashi da sauri ba dan ta so ba ta janyo plate ta soma xuba masa, yasmeen kuwa taji dad'in haka ta tashi ta nufi d'akin ta, Afiya kuwa ta tsare Dr merah da kallon mamaki, hidaya na barin gurin tace
Ban fahimce ka ba dama ka gayawa sultan da auren sa akan hidaya ne,
Ya girgixa kansa yana fad'in meyasa kike wannan tambayar,
Tace saboda me xai ce ta kai masa abinci a d'aki bayan anan ya saba ci beside ma ga yasmeen ita meyasa bai ce ta kaima sa ba.
Kai tsaye aiman yace saboda ya isa da ita, bar mgnr auren su sultan bai da iko akan hidaya ne tana qanwar sa?