Sashe 37
Sultan Merah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin bacin rai Afiya ta soma fad'in eh na gudu dashi d'in, shekara nawa nayi tare dashi acan, inace a hannun ka ya girma, meyasa xan ga laifin sa ko na ga kuskuren sa bayan shine ya share min hawayen da ka saka min, shine wanda ya fara furtamin Kalmar so, mamee I love you, banji wannan kalami a gurin ka ba sai daga baya, shi nake hawaye ya saka hannu ya share min cikin damuwa, shi nake gani naji farin ciki da duk wata damuwa da ka samin ta kau saboda me xan guje sa bayan a lokacin da ka qini he stand by my right, ya'ya nawa aka yiwa fyade aka gudu aka barsu, wasu Ma basu gudu ba an san dasu kuma aka barsu suke rayuwa balle shi ba guduwa yayi ba wani al'amari ya sami rayuwar shi wanda wannan shine sanadi, dan mugun ta kasan wanda ya aikatawa yaron ka haka ka kyale shi yake rayuwa har ka barni nake kulawa da y'ar sa wallahi kaci amanata aiman, kai kake gayamin da bakin ka budurci ba komai bane idan haka ne meyasa kake hukunta d'an cikin ka akan wannan laifin.
Aiman yace bai yi ba dama ai sultan baya laifi kuma baxai taba yi ba, ki xauna ki gayawa yaro kuskuren sa You can't, always kina goyon bayan sa akan ko menene yayi mai kyau ko akasin sa, sai ki bashi abinda na kasa bashi tun da kin fini sonsa, ya juya ya fice.
Cikin kuka sultan ke kallon ta mamee me nayi da wannan qasar bata sona haka duk sanda naxo sai something bad ya faru da rayuwa ta, why mami.
Ta kwantar da shi a jikinta cikin dacin xuciya da damuwa tace ka daina saka wannan damuwa a xuciyar ka komai xai xo ya wuce kamar baa yi ba, ta ja hannun sa suka nufi d'akin sa ta xaunar dashi tana fad'in sincerely speaking baka da gaskiya sultan, ban nuna gaban su ba saboda naga duka kai suka dorawa laifi, bana son zina a rayuwa ta kuma ina kyamar mai yin ta, meyasa xaka fad'awa yarinya qarama, babu tausayi a xuciyar ka ne kome idan yarinyar ta rasa rayuwarta ta wannan dalilin fa ko kuma ta kamu da cutar vvf, ni ban kasance maxinaciya ba kuma mahaifin ka bai taba yi ba shi babu ruwan sa da mata ma gabaki d'aya, meyasa ka aikata sultan tell me mata nawa kayi wa haka,
Yace wallahi mami believe me, ban taba yiwa kowa ba, itama tsautsayi ne ban san ya akayi nayi ba, ban san me ya same ni a lokacin ba, amma ni ko girlfriend bani da ban taba riqa hannun mace ba bayan yasmeen ko amira wallahi mami ban taba zina ba.
Tace na yarda da kai sai ka nemi yafiya a gun ubangiji domin ka saba masa, kaje ka nemi hidaya d'in ka nemi yafiyar ta itama kaje yanxu Ma sai ka dawo da ita tun da haka kake so.
Yace mamee ni na manta qauyen ban san ta inda xan fara ba, tace ka kira qaseem ka tambaye shi sunan qauyen sai kaje da driver ko wani security saboda tsaro.
Baffa nan ne gidan mu?
Hidaya ta tambaya tana kallon baffan nata da ke qoqarin bud'e qofar gidan,
Yace eh mana ko bakya so,
Tace aa baffa ban fad'i hakan ba baka ga yanda nake sambatun qauyen ba ma gabaki d'aya ya birge ni yanxu duka qawaye na da muke wasa sun yi aure baffa.
Yace duk sunyi wasu ma har sun hayayyafa, xo ciki ya fad'a yana shiga gidan, itama tabi bayansa tana qara kallon gidan.
Baffa ina ka sami shanu haka bayan nasan ka siyar dasu duka,
Yace wad'annan shanu da kike gani shekara uku a baya da suka wuce ard'o ya bani aron guda biyu idan suka haihuwa na d'auki ya'ya, da suka fara haihuwa ina tarawa na bashi nashi shanun da haka na tara su suka yi yawa haka kuma wannan wayar ta marar mutuncin nan kud'in ta suna da yawa mai tsada ce hidaya masu kud'i suna jin dad'in su, na d'auki kud'in na siye wasu shanu na qara sauran kud'in na kai wancan gidan da nake xama a birni na basu kyauta saboda suma ba masu hali bane, bafillacen asali baya iya xama batare da kiwo ba hidaya.
Hidaya tayi murmushi tana rumtse idanunta, ta soma tafiya tana fad'in baffa nan hanyar bayi ce ko, nan d'akin mu can inda muke wasa da su Asiya can kuma inda kake dafa madara can kuma inda shanu suke, ta bud'e idanun ta cikin tsantsan farin ciki tana kallon sa, ban manta ba baffa, yau burina ya cika idanuna akan fuskar baffana a wannan gidan da nake so nayi rayuwa da shi me xanyi banda na godewa Allah.
Baffa ma cikin jin dad'i ya jinjina kansa.
Tun da suka shigo qauyen suke ta shawagagi akan hanya sun kasa gane gidan, mutanen da suke wa magana ma ba hausar suke ji ba balle su gane abinda suke tambayar su, cike da jin haushi sultan ya koma gida, da dare barci sai dai barawo ya kasa runtsawa duk yanda yaso, yana son ganin hidaya ko yaya ne, da sassafe ya fice daga gidan ko wanka bai yi ba kayan barci ne ma a jikin sa,
Aikuwa wannan karon bai sha wahala ba kamar jiya nan take aka nuna masa qaramin gidan nasu wanda tun daga waje xaka iya hango bukka aciki, kenan anan hidaya take xaune, ta amince tayi rayuwa a irin wannan gidan akan ta xauna can, ya ja qaramin tsaki yana fad'in why did I love her so much kamar haka, ita kad'ai ce mace, did she deserve my love, meyasa baxan yi watsi da lamarin ta ba na manta da ita, har ya juya sai kuma ya dawo yana fad'in I can't ina son hidaya.
Kai tsaye ya kutsa kansa cikin gidan, sallamar sa ta maqale a maqoshi lokacin da yayi ido hud'u da ita bakin murhu tana gyara wuta.
Tana ganin sa ta d'aure fuska ta taso da sauri tana fad'in waye ya baka ixinin ka shigo, me kaxo yi fyade ko kuma rashin mutunci, ya xuba mata idanu yana kallon ta, ta riqa hannun sa tana jansa alamar ya fita daga gidan, yana tsaye kyam yana kallon siririn hannun ta akan nasa kafin ya d'ago yana kallon ta,
Am so sorry hidaya, tace sorry for what me ka min da kake bani haquri, ka fita ka bar gidannan bana son qara ganin ka child abuser, I hate you kai baka da imanin baka da tausayi tun da har xaka iya aukawa qaramar yarinya kuma makauniya.
Kiyi haquri hidaya, bansan me xan ce ba ki yarda dani but am not a child abuser.
You are ta fad'a tana kallon sa cikin bacin rai and I hate you, ta rumtse idanunta tana nuna masa hanyar fita daga gidan nace ka fita bana son ganin ka even for a second not minute, fisgota yayi xuwa qirjinsa ya rungume ta kyam, cikin tsoro ta bud'e idanuwan ta tana qoqarin ihu ya had'a bakin shi da nata da sauri, ba shiri ta rumtse idanunta da sauri tana kiciniyar kwace jikin ta daga gunsa, ganin tsayuwa na neman gagarar su yasa ya cika ta tare da tura ta baya yana fad'in you slap me, your dirty hand on my face, kallon yanda take hawaye yake, ya d'auke kansa gefe xuciyar sa na masa qunci, banda uba uba ne da yau ya kira shi wicked, yes wicked ya san da auren hidaya akan sa ya kasa gaya masa duk wannan dad'in tuni bai san da shi ba, a yau baiga laifin fu'ad ba kiss is special and sweet yau yaji hakan, why daddy ya fad'a da qarfi tare da saka qafa yayi ball da bucket d'in da ke tsakar gidan nan take ya fashe kuwa sai
da hidaya ta tsorata da yanayin sa.
Jin kamar muryar namiji a gidan ya saka baffa fitowa, yana ganin sultan hankalin sa ya tashi ya dubi hidaya dake tsaye tana hawaye kafin ya dubi bucket d'in yana fad'in kai marar kunya waye ya baka ixinin shigowa gidana har ka fasamin bokiti ko kana tunanin nan gidan filin kwallo ne?
Ba qaramin qoqari sultan yayi ba ta hanyar tausasa xuciyar sa sosai kafin ha nufi baffa da sauri yana fad'in.
Kayi haquri baffa ka bani hidaya na tafi da ita.
Baffa yace tun da a kasuwa kaga na sakata xan saida da xaka xo na baka ita ka bani kud'i ka tafi, wai waye ma ya nuna maka nan gidan kece ko hidaya.
Da sauri ta girgixa kanta tana fad'in aa baffa nima ganin shi kawai nayi ya shigo.
Baffa ya dube sa ransa a bace yana fad'in xo ka fita ka barmin gida na.
Sultan yace wallahi baffa na canxa yanxu ina son talaka kayi haquri ka bani hidaya baxan qara bata ma ba balle na batawa hidaya, ya juya da sauri ya nufi inda shanu suke d'aure yana fad'in har da dabba bana kyama yanxu, ka bani hidaya ina son hidaya xan kula maka da hidaya, ya saka hannu acikin kashin su ya shafawa jikin sa yana kallon baffa, ka gani ko baffa bana kyamar dabbobi ballantana mutum a yanxu, na gane kuskure na kayi haquri ka bani hidaya.
Kallo d'aya xaka masa ka gane cewa a xauce yake kuma a rud'e tabbas sultan baya cikin hayyacin sa babu abinda yake so a wannan lokacin kamar a bashi hidaya, baffa yaxo da sauri ya fisgo sa xai fita dashi ya dubi hidaya yana fad'in
So sweet hidaya I will come for more, baffa ya fitar dashi gidan tare da rufe qofa, sultan yayi bugun gidan aka qi bud'e masa da kyar ya rarrashi xuciyar sa ya amince ya koma gida ganin mutane sun fara taruwa akan sa suna kallon sa.
Tun bakin gate ya fito daga cikin motar ya bada umarni a wanke masa, yana shigowa harabar gidan kallo ya dawo kansa daga security kallo kuwa mai cike da mamaki dai dai lokacin Aiman ya fito d'auke da briefcase d'in sa xaije aiki.