Sashe 11
Sultan Merah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yasan family d'in sa basu da matsala kamar mutum biyu, taya xai iya convincing Afiya da papa su amince da auren sultan da wadda basu sani ba basu san asalinta ba, Anya xasu amince kuwa?
*littafina na kud'i ne idan baka biya ba dan Allah kada ka karanta*
[11/20, 10:25 AM] Ummi Tandama: *SULTAN MERAH*
Haske writers Association
Fertymerh Xarah
Bayan wasu kwanaki....
Alhamdulillah anyi aikin hidaya cikin nasara, an fito da ita aka nufi d'akin hutu da ita.
Ko meyasa merah farin ciki ranar, duk wanda ya gansa a wannan lokacin xai sami farin ciki a tare da shi, ranar ya Saki fuska sosai wanda yayi matuqar baiwa ma'aikatan asibitin mamaki musamman wadanda suka san ko waye Dr Aiman Merah.
Ko menene dalilin wannan farin ciki nasa baya rasa nasaba da wannan marar lafiyar da akayiwa aiki,ya matsayin ta yake a gurin sa haka, basu san cewa merah na farin ciki a yau jin ya sauke wani babban nauyi dake kansa game da hidaya, ya cika burin mahaifin ta da ita kanta, yanxu me yayi saura?
Shine ya inganta rayuwar ta ya kula da ita tamkar yanda baffan ta xai kula da ita.
Ranar da xaa bud'e mata idanuwan ta, sai murna take yau xata soma gani, daga inda take xaune a matse take baa xo an bud'a idanun ba, merah da kansa ya bud'a mata farin abinda aka rufe mata fuska dashi.
A hankali ta soma bude idanuwan, dishi dishi ta soma ganin, ta maida idanun da sauri ta rufe tana fad'in daddy wani abu nake gani, ni baxan iya bud'e idanuwan ba ta fad'a cikin hausarta ta koyo.
Merah yace wannan abin da kike gani shine haske, fari ne, a hankali xaki bud'e idanun naki.
Ta soma yanda ya fad'a mata, warwas ta bud'e manyan idanuwan nata akan sa, tayi masa kurrr da ido, shine abu na farko da ta soma gani a rayuwar ta, ashe haka mutum yake, da sauri ta juya tana kallon komai na d'akin ba abinda ta sani a gurin komai ganin sa take tamkar xinari a d'akin.
Merah ya sunkuya kad'an yana kallonta,
Hidaya tana gani kuwa?
Da sauri ta gyad'a masa kai,
Yace yanxu kina gani na a tsaye, nan Ma ta gyad'a kai, kina ganin abinda ke nan d'akin, nan ma ta amsa mishi, yace sosai ko kuma kina ganin duhu duhu.
Tace aa bana gani wannan abin da ka kira haske kawai ne nake gani.
Yace ina xuwa, ya juya da sauri, wata farar takarda ya d'auko yayi rubutu akai ya nuna mata yana fad'in, me kika ga na xana a wannan takardar?
Ta tsurawa farar takardar idanu shi kuma yana kallon ta, nan yaga idanun nata sun cika da kwalla kafin ta d'ago tana kallon sa,
Ni banga komai ba, idanuna nauyi suke min idan ba kalla.
Ya juyar da ita ga farin white board dake d'akin wanda suke gwajin idanu dashi, yayi rubutu da maker kafin ya juyo yana kallon ta,
Yace me kika ga na zana anan,
Tace ni banga komai ba har yanxu.
Yayi shiru kafin yace a hakan ma mun godewa Allah da nasarar da muka yi akan aikin naki hidaya, xaa yi maki glass xaki soma amfani dashi da taimakonsa xaki riqa ganin duk wani rubutu ko xane da akayi, ko a gida ko a makaranta kinji.
Tayi shiru had'e da sunkuyar da kanta qasa batare da tayi magana ba.
Ya tako a hankali xuwa inda take yana kiran sunan ta.
Hidaya, meke damun ki ni banga kina farin ciki da alherin da ya same ki ba.
Hawayen da take boyewa suka soma xarya a kumatunta, bakinta na rawa take kallonsa tana fad'in Baffana, ina yaje, shi nake son gani a yanxu wannan shine burina a rayuwata, meyasa baya tare dani a yanxu.... sai ta fashe da kuka mai tsananin gaske.
Jikinsa yayi sanyi, ya tausaya mata, ya riqo hannunta yana kallonta,
Amma me na gaya maki ranar, kenan ni ba daddy ki bane hidaya, ban ishe ki rayuwa ba.
Tayi saurin girgixa kanta, kayi haquri.
Ki yiwa baffa addua a duk lokacin da kika tuna dashi kinji, aa yanxu baki da mahaifi kamar ni, duk damuwar ki ni xaki gayawa, duk abinda kike so ki fad'a xan maki, yi sauri ki goge hawayen nan kafin idanun su rufe su daina gani, baki san yawan kuka yana saka makanta ba.
Jikinta na rawa ta goge da sauri tana had'iye kukan dake shirin xo mata, to ina baffa yaje har yanxu bai dawo ba, ko dai ya mutu ne, tayi saurin kawar da tunanin xuciyarta na bugawa, baffa baxai mutu ya barta ba akwai inda yaje ta tabbata xai dawo gare ta, wannan shine tunanin hidaya baffa ya tafi ya dawo.
Satin ta biyu a asibitin aka sallameta bayan an tabbatar komai normal, an mata glass wanda take amfani da shi a yanxu, ba qara min kyau tayi da farin glass d'in ba domin ya karbe ta sosai.
Yau xaije gida da ita, tana riqe a hannunsa duk inda suka bi sai kallo take wannan menene, tana tambayar sa yana bata amsa, farin ciki take sosai musamman sanda suka shiga mota.
Dama wannan ce ake cewa mota, irin ta ce muka shigo tare da baffa kenan.
Ya gyad'a kansa batare da yayi magana ba, tace shi kuma wancan abun menene kuma, ya dubi inda take nuna masa kafin yace napep sunanta.
Sanda suka shigo harabar gidan ta soma bin ko ina da kallo gidan qaton gaske, tace amma wannan gidan yafi asibiti girma da kyau, na waye.
Yace nan gidan sarauta ne gidan papa ne, ga sashe na can nan ne gidan da xaki xauna.
Tace waye shi wannan papa, a ina ya sami kud'in da yayi wannan gidan.
Yace shi sarki ne hidaya, shine mahaifina, ta jinjina kanta tana qara bin gidan da kallo da mutanen dake ta kai da kawo, ga wasu mutane suna ta xubewa qasa suna gaida merah amma bai kula su ba.
Su wad'anna mutanen dake gaida ka su kuma waye su.
Yace su bayi ne anan gidan.
Amma meyasa baka amsa gaisuwar ko baka so ne in gayamasu su daina?
Kallon ta yayi kafin ya d'auke kansa batare da yayi magana ba, suka shiga falon sarki inda ya gabatar masa da hidaya, yayi masa addua da fatan Allah ya taya sa riqon marainiya.
Duk maganar da suke hidaya na tsaye bata xauna ba, kallon falon take, ta juya nan ta juya can, tamkar baa duniya take ba acikin falon ta kalli merah tana fad'in, ina jin lbr duniya da abinda ke cikinta banyi tunanin sun kai haka ba, ina kuma jin lbr aljannah amma nan gurin ina ne, duniya ce ko me, wadancan abubuwa masu bada haske su menene, wancan masu kyallin suma menene ko sune ake cewa xinari.
Yarima wannan yarinyar akwai ta da surutu da tambaya.
Yace haka nake ta fama papa tun da ta bud'e idanuwanta duk abinda ta gani sai ta tambaya, kasan komai sabone a gurin ta ba abinda ta sani acikin duniyar sai wanda taji labarin sa.
Sarki yace hakane, dax'u naje na duba sultan, jiki ya soma sauqi.
Mera yayi murmushi batare da yayi magana ba ya tashi, hidaya ta matso da sauri ta riqe hannun sa gam gudun kar yaje ya barta.
Afiya na xaune a qasan traditional carpet ta sarauta gefenta sultan ne xaune tana bashi abinci yaqi karba duk ya xubar a qasa yayi wa wurin kaca kaca, dama haka take wahala dashi kafin ta samu yaci wani abu.
Aiman ya shigo hannunsa riqe dana hidaya, yasmeen na ganin ta taxo da gudu ta rungume daddy tana murna.
Daddy yaxo da hidaya, anan xata xauna muyi wasa, ya gyad'a kai yana kallon su, itama hidaya baki ake ta washewa anga yasme
en.
Daddy sannu da dawowa, amira ta fad'a daga inda take kwance, bai kula ta ba kuma bai amsa ba ya maida hankalinsa gun Afiya.
Gimbiya ba magana ne, tace hankalina yana gurin yaron nan ne, sannu da dawowa, yau abincin ko kad'an yaqi yaci ko tea da safe bai sha ba xubar wa yayi dubi yanda duk yayi rama kamar ba sultan ba haka xai cigaba da xama da yunwa ne.
Yace komai a hankali ake bin sa Afiya k....
Yayi shiru sakamakon tambayar da yaji hidaya tana yi masa.
Daddy shi menene yake ci haka duk ya xubar a qasa.
Yace abinci ne.
Wannan shine kalar naku abincin, inje inci ko akwai dad'i.
Ya gyad'a mata kai, ta isa da sauri ta xauna dai dai lokacin da sultan ke d'ibar abincin yana xubarwa.
Ta bata fuska had'e da saka hannu ta bigi hannun sa sosai tana fad'in waye ya gayama ana xubar da abinci a qasa bakasan darajar sa bane.
Ke waya ce ki dake shi?taji muryar Afiya daga sama, ta juya tana kallon Afiya kafin tace waya ce ya xubar da abinci anan, kafin Afiya tayi magana ta maida hankalinta gun sultan daya sha jinin jikinsa cike da tsoron ta, tunda yake cikin wannan lalurar baa taba dukan sa ba kuma sosai yaji xafi sai tsoron ta ya shiga xuciyar sa, ta nuna sa da yatsa idan ka qara xubarwa rankwashi xan maka aka mai xafi kuwa, ta matsa ta saka hannunta a abincin ta soma ci da sauri.
Mera na tsaye yana kallon su, yarinyar mamaki take bashi sosai, sultan na ganin yanda tayi shima ya matso ya saka hannu cikin tsoro ya debi abincin yana kallon ta ko xata dake sa yaga batayi ba sai ya soma yin yanda yaga tanayi ya fara ci da kansa yana kallonta.
Shiru Afiya tayi cike da mamaki tana kallon mera ya gyad'a mata kai cikin murmushi.
Hidaya ta matsa kad'an dai dai kunnen sa yanda kowa baxai ji ba, magana take masa cikin sirri amma duk wanda ke falon yana ji,
Ya sunan maman ka, kace taxo ta qara mana wani abincin wannan baxai ishe mu ba, ni kad'ai Ma xan iya cinye sa gashi kai qatuwar loma kake yi baka ko tsayawa ka huta kana tsoron karna cinye na barka ne?