Sashe 24
Sultan Merah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tagumi yayi yana cigaba da kallon, bai tashi daga wurin ba sai daya gama kallo duka kaf, jikinsa yayi sanyi sosai, tausayin kansa dana yarinyar sun shige sa, meyasa yake haka meyasa yayi mata haka tabbas baiga laifin yarinyar dan ta nace mashi a yanxu ba, shekarunta baxasu bata komai na game da rashin lafiyar sa ko akasin haka ba, tana masa kallo d'aya ne na FRIEND abokin wasarta.
Ya tashi da sauri ya fita d'akin aiman ya nufa, kallo d'aya yayi masa ya dauke kansa daga gare sa.
Am so sorry daddy for everything, yaje ya kwanta a bayansa yana fad'in ina son nasan wacece ita, asalinta, and everything about her, I promise baxan qara abinda nayi a baya ba, ita da Yasmin will still remain my friends.
Aiman ya jawo sa ya xaunar dashi gabansa yana kallonsa kafin yace, hidaya sunan ta kamar yanda ka sani, she is 10years kamar Yasmin, na fara sanin ta sanda suka xo da mahaifinta lokacin bata gani...
Nan merah ya bashi lbr komai game da ita sai dai bai gayamasa fyaden da aka mata ba ya boye wannan.
Sosai yaji tausayin ta, wannan shine karo na farko da sultan ya taba jin tausayin wata mace a xuciyar sa bayan mahaifiyar sa, ko qannensa bai damu dasu da sha'anin su ba, da su da babu duk d'aya ne a gurin sa.
Da dare duk sun hallara dinning amma banda hidaya da yasmeen sai da Afiya taje kiran su, aikuwa da gudu suka shigo falon daga d'akin su, yasmeen kusa da Afiya ta xauna, hidaya ma ta xagaya inda mera ta xauna kusa da shi, bata qara tunanin xama kusa da sultan ba, tun da taje gurin bata d'aga kai ta kalli kowa a gurin ba bayan yasmeen da suke tsokanar juna idan sun had'a ido.
Sultan kallo d'aya yayi mata bai qara kallon ta ba, salwa tayi serving kowa a wurin kafin suyi bismillah su soma ci.
Sultan ya d'ago ya dubi hidaya sai kuma ya maida kallon sa ga yasmeen yana fad'in, ke xo nan muci abincin tare.
Yasmeen ta dube sa da mamaki, tace ni yaya, yace yes
Ta tashi ta d'auki plate na abincinta ta nufi gurin sa, ture nasa yayi gefe ya saka spoon nasa suka soma ci, su salwa kallon mamaki suke masa, hidaya kuwa tun da taji muryarsa tasha jinin jikinta saboda wani irin tsoron sa da take ji tun marin da yayi mata, ko kad'an bata d'ago ba ta cigaba da cin abincin ta.
Shi kuma yayi hakan ne saboda jawo hidaya d'in a jikinsa, yayi tunanin itama xata ce xata ci tunda yaga yarinyar akwai surutun tsiya sai yaga sabanin haka, yasmeen kuwa sai jin dad'i take tace hidaya look, me and yaya sultan.... bata bari ta qarasa ba ta miqe tana ture plate d'in gabanta ta sauka daga dinning d'in tayi hanyar d'aki.
Ke ina xaki je har kin gama cin abincin ne.
Ta juyo tana kallon ta fuska a shagwabe, tace na qoshi Mami bana jin yunwa sosai d'axu mun sha oat ko yasmeen ta fad'a tana kallon ta, yasmeen ta gyad'a kai tana kallon Mami cikin tabbatarwa.
Afiya tace is ok, aje a sauya wannan kayan a saka na barci kafin na xo.
Hidaya ta gyad'a kai kawai batare da tayi magana ba ta fice.
Ayi haquri da wannan pls
[11/20, 10:25 AM] Ummi Tangama: *SULTAN MERAH*
Haske writers Association
Fertymerh Xarah
Washe garin ranar suna gama shirin School suka nufi dinning, su hud'u ne kawai yan makaranta masu breakfast d'in, kowa ta gabansa yake batare da ya damu da d'an uwansa ba saboda suna gab da makara basu tashi da wuri ba.
A gaggauce suka kammala lokaci d'aya suka miqe, masu d'aukar food flask suka d'auka, masu d'aukar jaka suka d'auka suka fice da sauri.
Ko da Afiya ta fito tuni sun dad'e da ficewa, sai ta nufi kitchen had'awa Aiman breakfast, qamshin turaren sa ya saka ta juyawa tana kallon qofar kitchen d'in, yana tsaye cikin fararen kayan barci da nayi matuqar yi masa kyau, hannunsa na hagu akan idon sa yana murxawa a hankali.
Morning Mami, ya fad'a a hankali in a cool voice.
Tace mrng an tashi lafiya?
Not that well Mami ya fad'a yana qarasawa cikin kitchen d'in.
Mariya mai aiki tana ganin sa ta soma gaidashi, ba tare da ya amsa ba ya dube ta a yatsine kamar wanda yaga kashi, ya nuna mata hanyar qofa yana fad'in will you excuse us.
Ta xo wucewa ta gabansa, ya watsa mata wani kallo da yasa tabi ta bayansa ba shiri jiki na rawa, cike da damuwa ya riqa duka hannayen ta yana kallon ta, ita ma shi take kallo.
Mami wannan tauraruwar na daina ganin ta kwata kwata a mafarki yanxu, I feel bad, kamar yanda na taso da ita tun ina qarami haka nake son kasancewa da ita har mutuwa ta.
Tace to ni me kake so nayi ma yanxu, ko xanje nema ma tauraruwar ne?
Yayi shiru bai san me xai ce ba, dame kuwa xata taimaka masa tunda ba neman tauraruwar xata je yi ba, ba kuma siyo masa ita xata yi ba, maganar fu'ad ta fad'o masa a xuciya (guy ba kome kake so kake nema xaka bada kud'i a baka ba, akwai abubuwa da yawa da kud'in ko isar ka baxai iya siya ma ba) kenan gsky ne da kud'in sa baxai samu tauraruwar sa ta dawo gare sa ba, bayan wannan menene kud'i baxai siya ba?
Ganin yayi shiru ya xurma acikin tunani sai ta shafi gefen kumatunsa, tace wannan ba abin damuwa bane, mafarkin ta da kake da rashin yin sa a yanxu duk daga Allah ne shi kuma kad'ai yasan me yake nufi da hakan.
Yayi murmushi iya labban sa batare da yayi magana ba ya juya ya fice.
Da gudu suka shigo cikin falon kamar ko yaushe, suna dariya suna fad'in ni na riga nice first, suka soma jifa da kayan su nan tsakiyar falon, amira da salwa suka nufi d'akin su.
Uniform d'in jikin su suka cire ya rage daga su sai pant, yasmeen ta riqe qugunta tana fad'in yau baxaa min wanka ba bana so.
Hidaya tace idan munje islamiya sai na fad'a bakiyi wanka ba.
Yasmeen tace ai anyi min da safe yanxu kuma bana so.
Ni kuma yau baxan ci abinci ba cewar hidaya tana qoqarin tashi.
Meyasa bakya jin yunwa ne.
Hidaya ta gyad'a kanta batare da tayi magana ba.
Yana shigowa gidan idanun sa a tsakiyar falon, ko ina kaca kaca da kaya, can schoolbag can socks can takalmi duk wani tarkacen su sun xube sa a gurin.
Idan na rumtse idona na bud'e baku kwashe kayan nan kuka dawo yanxu ba duk sai na ji maku, suka juyo suna kallon sa yana tsaye idanunsa a lumshe, ko yaushe ya shigo basu da labari, jiki na rawa suka soma kwashe kayan, kai tsaye d'akin Mariya suka je suka xube kayan suka dawo.
Yaya sultan mun gama, yasmeen ta fad'a tana kallon sa.
Yace daga yau idan na qara ganin kun dawo skul kun shigo mana gida da gudu sai kunyi tsallen kwado na 3hours a gidannan kum...
Yayi shiru sakamakon bud'e idanun sa da yayi sai akan qirjin hidaya da babu riga a jikinta, gabansa ya fad'i ya dauke idanunsa da sauri yayi hanyar d'akin sa batare da ya dube su ba.
Fisabilillah yarinya da qirji kamar na maxa a shafe har yayi wannan katobarar, innalillahi ko wane kallo yarinyar take masa a yanxu, ya daki kansa me ya hau kansa haka meyasa bai dawo cikin hayyacin sa ba a lokacin.
Mami hidaya nono insha, ya tuna wannan kalma tabbas ya jita kuma ya gani da wani ne ya gayamasa hakan baxai taba yarda ba, ya ilahi dad'in abin gobe xan bar qasar amma na cuci kaina a wurin wannan yarinya, banda hauka me xan sha anan gurin abinda ko tasowa bai soma yi ba, kenan har su Mami kallon sa suke da wannan abin
Ya soma tattara duk abinda yasan xai buqata yana had'awa, kome ya tuna sai gabansa ya fad'i ya tashi da sauri yana dubawa babu sa babu alamar sa, tabbas tunda ya sami sauqi bai ga abin ba, ya fita d'akin da sauri kai tsaye d'akin aiman ya nufa, yana ganin sa ya kauda kansa gefe yana fad'in wannan yaron ya sake dawowa again ko dame yaxo yanxu.
Daddy xobe na, bangan shi ba, Aiman ya tsura masa ido kafin yace nima ban ganshi ba ban taba lura baya hannun ka ba.
Ya ilahi kamar ya rusa kuka saboda baqin ciki, but why daddy wai taya xaa kawo ni baku binciki komai akai na ba.
Aiman yace ta lafiyar ka xamu bi ko xamu tsaya neman dukiya ne, an xo da kai baka numfashi taya kake tunanin wani xobe ko waya xai xo mana a lokacin.
Sultan yayi shiru duk wani farinciki daya ke ji yau ya neme sa ya rasa dalilin wannan xoben, meyasa komai ke subulce masa a yanxu, meyasa damuwa da baqin ciki suke son xama abokan sa a yanxu, damn nigeria, ya tsani wannan qasar fiye da xaton mai karatu, qasar da tunda ya sako qafa a cikinta qaddarori da bala'i ke samun sa, dalilin wannan qasar ya soma rashin tauraruwar sa, yayi abinda baxai taba yafewa kansa ba, laifin da har yau baisan hanyar da xai bi ya gyara kuskuren sa ba, ina ma xai ganta, dalilin wannan qasar ya shiga halin da baya farin ciki da kasancewa acikin sa xama da qananan yara har su san girman sa, yau gashi ya rasa wannan abu mai matuqar muhimmanci a rayuwar sa duk acikin wannan qasar, ya juya ya fice kamar ya tashi sama saboda baqin ciki babu abinda xai saka shi qara dawowa qasar a yanxu.