Sashe 16
Sultan Merah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aiman yace koma dai menene Karna qara ji ko gani, maxa ki share hawayen nan bana son qara ganin su kafin Amina taxo ta maku wanka kuci abinci.
Yasmeen ta nufi d'akin su dan cire uniform d'in ta, hidaya kuwa kwanciya tayi akan sofa sultan Ma yaxo ya kwanta a kusa da ita kamar yanda tayi suna fuskantar juna numfashin su na bugun na juna, ta lumshe idanunta saboda wani barci da take ji, shima ya lumshe nasa idanun cikin kwaikwayon duk abinda tayi, daga haka barci yayi awon gaba dasu.
Aiman ya d'ago yana kallon su amira da suka yi tsaye cirko cirko suna kallon su, yace tsayuwar me kuke anan.
Babu komai daddy amira ta fad'a tana kwashe kayan su, salwa ta d'auki takalman su ta fice.
Aiman ya dubi Afiya da ta kafawa yaran ido, yace munyi magana da sarki ya amince.
Ta d'ago da sauri tana kallon sa cikin tsananin mamaki batayi tsammanin sarki xai amince haka da wuri ba, tace how?
Yace yanda nayi convincing naki haka nayi masa da kyar na shawo kansa ya amince Afiya, amma da sharad'in kowa baxai sani ba sai manya yan uwa ma'ana auren sirri?
Meyasa ake son yin auren sirri yarima, wannan alamace ta rashin gaskiya.
Yace kina tunanin xanyi wani abu da xai cutar dake ko sultan ne, wannan decision d'in sarki ne yana mgnr yaron yayi qanqanta da aure at his age just 20years, kuma ba irin wannan auren yake da burin yiwa jikansa ba, idan har na tursasa masa cewa sai sultan ya auri hidaya tabbas auren xai xama sirri wanda kaf yaran gidan nan babu wanda xai sani, da sultan ya sami lafia xaa raba auren, kuma na amince masa da hakan.
To amma idan yaran ka suka bud'e idanuwa cikin son juna fa... ya katse ta da sauri.
Na san waye sultan, idan yasan kowacece hidaya baxai so ta ba, ki yarda dani gimbiyata babu matsalar da xaa samu da yardar ubangiji, a ransa kuwa addua yake Allah yasa hakan ta faru su so junan su idan har sultan yana sonta da gaske tabbas baxai bari a raba sa da hidaya ba, shikenan xai cigaba da kulawa da amanar hidaya qarqashin ikon sa batare da ya aurar da ita inda yake ganin xaa cutar da ita ba.
Salwa ta dubi amira cikin tabe baki tace wannan yarinyar gabaki d'aya na kasa gane inda daddy ya nufa akan ta, is like yafi son ta akan mu ya'yan sa jinin sa sai ita bare, gsky we have to take action ni baxan yarda ba.
Amira tace ni ba wannan ne damuwa ta ba, kinga yanda yaya fu'ad yake rawar jiki akan ta yanxu, idan yaxo gidan nan before bashi da lokacin kowa da komai sai nawa amma yanxu da shegiyar yarinyar nan kawai yake xama suyi ta surutun su.
Salwa taja tsaki tana fad'in ni kuma nace me ni da ko yaushe tana maqale da yaya sultan, yafi sonta da kowa a gidannan har iyayen sa ma, qanqanuwar yarinya tana son rusa mana farin cikin mu ya kamata mu hana ta farinciki da walwala a gidannan muyi mata horo mai tsanani tunda mun gano lagonta a yanxu.
Kamar ya kenan?
Amira ta tambaya tana kallon ta?
Salwa ta xauna tana kallonta, tace kinga bata son duka ko kad'an a jikinta, just look d'an dukan da Mami tayi mata tun jiya ya hanata sukuni gabaki d'aya yau, mu same ta muyi mata shegen duka yanda gobe baxata qara tunanin xama kusa da yaya sultan ko yaya fu'ad ba.
Amira ta xare idanu muyi mata duka fa kika ce, ni ina jin tsoro gsky baxan iya ba kinsan ban taba dukan kowa ba gwanda ke da har fad'a kike a skul idan an tashi, ki tashi kiyi wanka kiyi sallah muci abinci ina jin yunwa sosai, ta juya tana qoqarin saka pad a pant d'in ta.
Salwa tace idan baxakiyi ba ni xanyi xan mata horo kar na qara ganin ta kusa da yaya sultan taje can inda yaya fu'ad ba ruwana idan ta kwace maki shi kina xaune xaki ji sun fara soyayya.
Gaban amira ya fad'i ta d'ago da sauri tana kallon ta, tace wannan wane baqin hali ne salwa kike qoqarin tura ta inda yaya fu'ad menene aibu dan ta xauna da yaya sultan ai kinsan baxai taba son wannan yar qauyen ba ko.
Idan babu aibu anan banga aibu dan ta xauna da yaya fu'ad ba ai duk d'aya ne, ki bari nasan yanda xamuyi, xamu janyo ta wasa ne kinsan ta da son wasa idan ana wasar ne xamu fakaici idon kowa mu xuba mata bulala masu kyau a bayanta idan tayi kuka mu bar gidan ma muje inda mommy shikenan.
Amira ta gyad'a kai cikin gamsuwa da bayanin salwa.
Bayan kwana biyu da wannan xancen, ranar ta kama Saturday babu skul, suna harabar gidan suna wasa banda yasmeen da hidaya, amira ce taje ta kira hidaya akan taxo suyi wasa, yasmeen tace ni fa baxakuyi dani ba?
Anqi ayi dake, idan kika biyo ni ma dukan ki xanyi wlhy.
Yasmeen ta tabe baki tana fad'in wasan banxa aje ayi tayi.
Hidaya cike da murna ta biyo bayan amira sultan na biye da ita kuwa, yau ta kasa boye farin cikinta xata yi wasa dasu amira har sunce baxa suyi da yasmeen ba.
*littafina na kud'i ne idan kana so ka biya*
[11/20, 10:25 AM] Ummi Tandama: *SULTAN MERAH*
Haske writers Association
Fertymerh Xarah
Ke Amira meyasa kika bari yaya sultan ya biyo ki?
Cikin murmushi hidaya ta dubi salwa kafin ta dubi sultan dake bayanta, ta riqo hannun sa ta rungume a qirjinsa tana dashi nake wasa ko yaushe, wannan dashi xaa yi idan baxaa yi dashi ba nima tafiyata xanyi.
Amira tace a'a dashi xaa yi dama, ke salwa ai yaya sultan baxai fahimci komai ba ko kin mantane?
Tace haka ne, yaya sultan kai ka tsaya anan ke kuma hidaya xo ki sunkuya anan, kalar wasar kenan sai ki rufe idanun ki da tafin hannun ki xakije ki nemo mu ne.
Da sauri hidaya taje ta tsugunna inda suka nuna mata tana murmushi, shima sultan yayi yanda yaga tayi, ta rumtse idanunta gam tana fad'in na shirya...
Salwa ta sunkuya dai dai kunnenta tana fad'in xaki sake xama tare da yaya fu'ad?
Idanun ta a rufe ta gyad'a kai alamar eh, xaki sake wasa da yaya sultan, shima ta gyad'a kai cikin murmushi tunanin ta duk cikin wasar ne, wani rankwashi da amira tayi mata mai xafi ya sakata bud'e idanuwan ta da sauri ga mamakin ta duk fuskarsu a d'aure, ta juya tana kallon sultan dake kusa da ita ya rufe idanunsa yanda yaga tayi.
Tace ni baxan yi wasar ba tunda harda duka aciki, jin muryar ta ya saka sultan bud'e idanuwansa suna had'a ido ya sakar mata murmushi.
Ba inda xaki je, idan kika tashi anan bulalar nan xamu saka muyi maki shegen duka.
Hidaya ta had'iye yawu da kyar ganin xungureriyar bulalar dake hannun su, jikinta ya d'auki rawa ta shiga tsoron su, tace menayi maku, ba kunce na daina shiga sabgar ku ba na daina, ai amira ce ta kira ni wasa da baxan xo ba, ta tashi tana fad'in yaya sultan xo muje.
Salwa ta fincikota tace idan na qara ganin ki da yaya sultan ko yaya fu'ad wlhy dukan da xan maki sai kinyi mamaki yanxu Ma baxan barki ba, kafin hidaya ta ankara amira ta xabga mata bulalar dake hannunta iya qarfin ta, wata qara da ta buga su kansu sai da suka tsorata, dai dai lokacin motar mera na kunno harabar gidan fu'ad ne ke janye dashi.
Securities sun ji qarar hidaya hakan ya saka su nufo wurin da sauri, kafin hidaya ta dawo cikin hayyacin ta salwa ta kai mata nata dukan iya qarfinta duk akan idon su fu'ad.
Sai ta rasa inda xata nufa dan taji dad'i saboda gigicewa qoqarin cire rigar dake jikin ta take, Afiya da yasmeen suka fito jin ihu kamar muryar hidaya.
Hankalin salwa dana amira ya tashi bama kamar ganin mera da fu'ad suna nufo su, suka jefar da bulalar dake hannun su da sauri cikin rawar jiki sultan ya d'auka
ya kaiwa salwa duka, aikuwa itama ta callara qara, kafin amira tayi wani yunquri taji saukar ta a gadon bayanta.
Hidaya kam tuni ta xube gurin merah yayi kanta, fu'ad na xuwa gurin ya had'e kansu ji kake gau tare da ture su suka xube gurin suna kururuwa.
Hannun sa ya kai dai dai hancin ta, bata numfashi, ya d'ago yana kallon Afiya da ta qaraso yanxu, sun cutar da yar mutane, just look shatin bulala har a fuskar ta, ya juya yana fad'in xaku ci uban ku yau.
Sultan ya matsa yana kallon hidaya, hidaya...hidaya yake kiran sunan ta, yasmeen ta fashe da kuka tana fad'in daddy amira ce taxo ta kira hidaya suyi wasa wai baxasu yi dani ba idan na biyo su kuma sai sun min duka.
Amira cikin kuka tace wlhy salwa ce daddy, itace ta tsara komai.
Salwa itama cikin kuka tace ba kece kika ce tana liqewa yaya fu'ad da yaya sultan ba muyi maganin ta,
Aiman bai tsaya bi ta kansu ba ya nufi cikin gida da hidaya domin bata taimakon gaggawa, suna ganin hankalin kowa baya kansu suka tashi da gudu suka bar gidan suna kuka.
Sanda ta farfad'o kuwa kuka take sosai tana kiran baffa, ni baffana, akaini gun baffana bana son karatun bana son gidannan, ni baffana kawai nake so.
Sultan ya d'ora hannunsa akanta yana rarrashin ta, ta fisge hannunsa da qarfi tana matsawa wurin merah tana kuka.
Merah ya shafa kanta a hankali yana fad'in bar kukan haka kuma ki daina gudun sultan ai shine ya rama maki dukan dasu salwa suka miki.
Daddy sunce idan suka qara ganina da yaya sultan ko yaya fu'ad sai sun qara dukana, ni bana son xama dasu kace ya daina taba ni.