Sashe 20
Sultan Merah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni da xaka bi tawa shawara da mun bar qasar gabaki d'aya, gsky wannan Karon mun jima ni har na gaji da wannan qasar wlhy.
Yace idan sunyi hutu xamu je ba wani matsala bane, ina sultan?
Ta nuna masa shi kwance akan sofa tana fad'in yaqi sakin jiki dani tun jiya fa ko magana baya min baya son ina matsawa kusa dashi.
Kinyi kuskuren dukan sa, saboda ya dake ki sai ki mare sa, kin taba ganin na rama duk dukan da yake min, why can't you control your temper akan shi.
Tayi shiru, ya nufi sultan d'in yana taba jikinsa xafi rau.
Yaron nan ma bashi da lfy fa jikinsa yayi xafi, lemme call his doctor yayi min prescribing drugs nasa amma daga yanxu karki qara saka masa hannu da sunan duka kome xaiyi a gidannan, har tsawa nayi maki mgn ki daina a gabansa, you have patient amma baki san ki masa kulawar da ta dace ba, dubi yanda kika sa ya dawo kamar farkon ciwon sa fa.
Jikinta yayi sanyi, a hankali hidaya ta matsa xuwa wurin sa, hannu tasa tana taba jikinsa.
Yace hidaya ruwa, suka xuba masa idanu kafin aiman ya fita yana kiran likitan.
Hidaya taje ta kawo masa ruwa ta bashi ya sha, ya maida kansa jikin qafafunta ya kwanta, sai kuma ya dubi yasmeen yayi mata nuni da taxo ya nuna mata inda xata xauna, ya d'auki qafafun sa ya d'ora mata a jiki.
Da dare da kyar merah ya samu ya sha magani sai dai ya kwanta yaqi kwanciya sai hidaya taxo sun kwanta tare abinda bai taba yi ba, aiman yayi juyin duniya yaqi yarda baxai kwanta ba harda kukan sa, sai ya bar hidaya ta kwanta tare dashi.
Yasmeen tace nifa daddy nima anan xan kwana tare dasu.
Yace aa xo muje kema yau dake xan kwanta ki kyale su, sai taji dad'i ta soma tsalle, aiman na tsaye yaga sultan ya rungume hidaya tsam a jikinsa, ya girgixa kansa kawai ya juya ya fice bayan ya rage masu hasken d'akin.
Kiss yayi mata, itama tayi masa tana dariya sai yaji dad'i, yace hidaya muyi wasa.
A'a ni barci nake ji baxanyi wasa ba yanxu, ya girgixa kansa yana kai hancin sa dai dai wuyanta yana shaqar qamshin jikinta duk da baxai gane komai akan wannan ba amma yanayin kasancewa da ita yana masa dad'i yana jin kansa wani iri, yana jin wani canji a tare dashi, tsikar jikinsa ta tashi yayin da xuciyarsa ta soma halbawa da qarfi.
Yanayin yanda ya kwanta a jikinta ya tuno mata da wancan Karon, sai wani tsoro ya shige ta musamman da taji yana taba jikinta, ta soma qoqarin ture shi daga jikinta tana fashewa da kuka.
Ka tashi ni bana so ka kyale ni, ni ka kyale ni menayi ma, daddy...
Wannan sautin baxai taba gushewa a kansa ba, yana jin muryar ta har cikin kwakwalwarsa nan take jiri ya soma d'aukar sa ya dafe kansa da hannuwansa duka biyu, tana ganin haka ta saka qarfinta ta ture shi, abinka da marar qarfi nan take ya fad'o daga saman gadon kansa ya bugu a qasan tiles dai dai da shigowar Aiman da sauri jin ihun hidaya.
[11/20, 10:25 AM] Ummi Tandama: *SULTAN MERAH*
Haske writers Association
Fertymerh Xarah
Daddy wlhy shine ke taba min jiki sai na turos... yayi saurin rufe mata baki da hannuwansa yana xare mata idanu.
Yace kika turo d'an Mami ya fad'o, kul kika bari taji ko kika fad'a mata babu ruwana, maxa ki bar d'akin nan, ya nufi sultan da gudu yana kiran sunan sa ko kad'an baya motsi, gabansa ya fad'i, ya fito d'akin da sauri jikinsa sai rawa yake, wani security ya kira cikin gaggawa suka shigo dai dai lokacin Afiya ta fito jin merah shiru bai dawo ba.
Yarima menene, yace mata xo, jikinta na rawa tabi bayansu, hankalinta ba qaramin tashi yayi ba ganin sultan kwance a qasa.
Meya same shi yarima, bai bata amsa ba yayiwa security d'in magana da ya d'auki sultan ya kaima sa shi a mota, a gaggauce ya bar dakin domin sauya kayan barcin dake jikinsa.
Qafafunta sun kasa d'aukar ta sai rawa jikinta yake, tabi bayan aiman domin d'aukar mayafi.
A tare suka fito suka nufi motar sai asibiti.
Hidaya kuwa jikinta sai rawa yake, tsoro take ji,
taji wa yaya ciwo, ta ture shi ya fad'i daga saman gado, Mami sai ta dake ta, ta soma hawaye, da kyar ta kwanta tana kallon yasmeen da tuni ta dad'e da yin barci.
Sultan bai farfad'o ba sai washe gari, dafe da kansa da yayi masa wani uban nauyi, da kyar ya bud'e idanuwan sa yana kallon ta sai kuma ya maida kallonsa d'akin da aka kwantar dashi harda drip a hannun sa ma, mamaki ya kamashi me yake yi a asibiti, yaushe aka kawo sa, meya same sa, ya dubi aiman yana fad'in.
Daddy wani abu ya same ni ne, me nake yi a hospital harda drip ma.
Alhamdulillah suka fad'a lokaci d'aya shi da Afiya, taje ta rungumeshi cike da farin ciki harda kwalla a idanuwanta,
Aiman yace me yake ma ciwo yanxu, ya qara dafe kansa yana fad'in daddy kaina yayi nauyi sosai, merah ya d'auki result na x_ray da aka masa yana dubawa komai normal ne babu wata matsala sosai, sai ya balla drugs d'in sa ya bashi tare da ruwa ya sha, ya umurce shi da ya kwanta yayi barci for some hours xai tashi komai normal insha Allah.
Labari yaje wa sarki cewa sultan ya sami lfy ya dawo cikin hankalin sa, ya kasa jurewa sai gashi a asibitin, labari ya karad'e ko ina cikin dangi da abokai sultan ya sami lfy, sai xuwa dubin sa ake ana taya iyayen nasa murna, sultan bai san abinda ake ba sai barci yake sosai.
Fu'ad yafi kowa farin ciki inaji, yaje asibitin duba sa yafi a qirga, har a status ya saka aikuwa ziyada na gani tayi masa magana.
Tace da gaske man sultan ya sami lfy?
Ya tura mata da eh.
Hmm ta turo masa kafin tace amma ya fad'i abinda ya same sa wancan karon.
Kamar baxai mata reply ba sai ya tura mata np kawai, ya sauka.
Ta sauke numfashi farin cikin ta ya sami sauqi ko yaushe xai karbe ta a matsayin mai son sa, oh Allah ina son bawan nan naka amma ya xanyi, ta dafe kanta da ta tuna gargadin da yayi mata karta kuskura ko a hanya ne ta nuna ta sanshi to taya xata qara bayyana mishi irin son da take masa, tasan fu'ad kad'ai xai iya taimakon ta shine hope d'in ta a yanxu.
Salwa da amira rungume juna suka yi saboda tsananin farin ciki, ya Allah see me 2ru kasa soyayya ta a xuciyar yaya sultan ya daina min wulaqanci.
Amin amira ta fad'a tana murmushi, amma kin san me yanxu gidannan xai rage dad'i yaya sultan akwai xafi kin manta idan yana gida ko dogon motsi baka isa kayi ba yanxu fa duk wasar da yayi damu har dai su yasmeen duk xai manta, suka kyalkyace da dariya
Allah ya sa yaci uban yarinyar nan hidaya, kinsan ba ruwanshi da kowa a gidannan balle akan wacce bai sani ba, ina son any slice mistake yaci qaniyar shegiya.
Amira tace amin kar ya xama irin yaya fu'ad da kuwa mun shiga damuwa.
Suka taba hannayensu suna dariya.
Suna dawowa gida dakin sa ya nufa, a kyamace yake kallon d'akin duk ya wani hargitse, yana aikin me d'akin nasa ya xama haka, waye ya turmutsa mashi gado haka, ya dubi kansa ta mirror sai da yaja baya, no it can be me, wannan ba sultan mera bane, ya fita d'akin a fusacce yana kwalawa Afiya kira.
Tana qoqarin shiga wanka taji kiran nasa, ta tsorata ko lalurar sace ta dawo ta fito da sauri d'aure da towel cikin fad'uwar gaba, a falon ta sukaci karo.
Mami waye ya xauna min a d'aki, ko ina dirty komai dirty, gadona kamar anyi dambe akai, ina ji wannan bedsheet tuntuni yake akai baa canxa shi ba, not that just tell me meya same ni na dawo haka, look Mami kamar bani ba, ina jin kaina tamkar wani bani ba, me ya sami rayuwa tane?
Saboda wannan ne kake min wannan kira haka?
Ya gyad'a kansa idanun sa akanta cikin son jin amsar tambayoyin sa.
Tace is ok xauna bari na saka mai aiki ta gyara wannan ba wata matsala bace, abinda ya sami rayuwar ka kuma daddy xai ma bayanin komai.
Salwa da amira dake shigowa falon suka yi caraf suka ce su xasu gyara masa d'akin.
Tau shikenan kuyi sauri ku gyara, ku sauya bedsheet d'in harda toilet d'in ma duk ku wanke sai ku kunna burner akwai turare mai qamshi a gurina.
Suka juya suka fice, ya bisu da kallo yana hararar su yana fad'in make it fast karku bata min lokaci.
Suna shiga d'akin suka tabe baki, salwa tace hmm he will never change.
Amira tace ai na gayama ki, kinga ma yanda yake kallon mu sai kace wasu qaxamai nifa wlhy banda ke baxan gyara d'akin nan ba duk kece kika takura min.
Tace yi haquri yar uwata, bari na kwanke toilet ki gyara d'akin nasan ki da kyankyami, nima wannan ne karo na farko da xan fara wanke toilet kin san mai aikin mu slimxy ke wanke mana ta gyara mana d'aki.
Yeah I see, amira ta fad'a tana yaye xanin gadon, tace muma anan ai kinga mai wanke namu nida yasmeen so ba aikin da muke yi.
Ya lalaba aljihun wandon sa wayam babu abinda yake nema, ya juya xai fice sai ga mera ya shigo falon.
Daddy phone d'ina ban ganta ba.
Yace ka bani ajiya ne, sultan yayi shiru yana kallon sa, mera ma kallon sa yayi yana fad'in ko da aka xo
mana da kai babu waya, lokacin ko tunanin wata waya ma bamu yi ba kwata kwata na manta da ita.
Sultan ya gyara tsayuwar sa yana fad'in koda aka kawo ni fa daddy, su waye suka xo da ni, me ya same ni.
Je kayi wanka tukunna, nima akwai tambayoyin da nake so nayi ma.