Sashe 17
Sultan Merah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin xufan da take had'awa ya saka Afiya cire mata rigar cikin tausayin yarinyar, aikuwa nan suka ci karo da shatin bulala baro baro a gadon bayanta abinka da farar fata, fu'ad ya tashi da sauri ya riqa hannun yasmeen suka bar wurin sai kuka take.
Afiya tace ki kyale su babu wanda ya isa hana maki wasa da sultan ko fu'ad kinji.
Sultan ya qara taba ta, ta janye hannunsa tana girgixa kanta, a kaini gurin baffana.
Ni... ni.. hidaya suka ji muryar sultan d'in, duk suka dube sa, hidaya ni..
Mami hidaya ni..
Afiya farinciki kamar me yau sultan ya kira sunan ta, murmushi tayi tana kallon merah daya kafe sultan d'in da kallo, yana observing d'in sa sosai da yanda yake janyo kalaman da kyar yana furtasu, tabbas alamun sauqi ne yake bayyana a tare dashi.
Mami hidaya ni ya qara fad'a yana kallon Afiya, saboda murna Afiya rasa me xatace tayi amma ta rasa gane me yake nufi.
Aiman ya dubi hidaya yana fad'in idan kina so na kaiki inda baffa ki daina ture sultan idan ya taba ki, ki cigaba da wasa dashi kinga bai ji dad'in abinda kika masa ba ko.
Banda ajiyar xuciya babu abinda take, maida idanunta kawai tayi ta rufe, nan da nan barcin wahala yayi gaba da ita, shima sultan ya kwanta gurin had'e da lumshe idanuwan sa.
Afiya rungume aiman tayi tana murmushi had'e da sumbatar sa a kumatunsa.
Ko gobe ne na amince a d'aura auren su, sultan d'ina ya sami lfy sai a raba auren na yarda hidaya ce farin cikin sultan ta hanyar ta kad'ai xai iya samun waraka, yau sultan d'ina harda kiran sunana, me xanyi a yau saboda farin ciki.
Addua xakiyi ki godewa Allah, cikin murmushi ta kai baki ta sumbaci sultan.
Fu'ad na barin gidan kai tsaye gidansu ya nufa da yasmeen, acan ya sami su amira dama yayi tunanin suna can, suna ganin sa suka sha jinin jikin su, ko kallon su bai yi ba.
Sai da ya fakaici idon rumaisa sannan ya ja su xuwa d'akin sa, belt ya saka ya masu duka sosai suna ta bashi haquri akan baxa su qara ba.
Rumaisa na jin ihun su tayo d'akin nasa da kyar ya bud'e mata.
Me suka yi kake dukan su haka kana da hankali kuwa, duk suka yi bayan rumaisa suka boye.
Nan ya gayamata abinda ya faru, tace duk baku kyauta ba, me qanqanuwar yarinya kamar hidaya tayi maku xaku mata dukan da xai sumar da ita?idan kuka kashe ta fa, baku da gaskiya kuma duk sai kunje kun bata haquri inba haka ba duk ku kwashi kayan ku, ku bar min gidana bana son xama da mutanen da basu da kirki.
Ko da suka xo gidan hidaya na wasa a tsakiyar falon ita da sultan yasmeen ta qarasa da gudu tana dariya, d'agowar da hidaya xatayi taci karo da salwa da amira sai banka mata harara suke, da gudu tayi inda Afiya ta buya tana fad'in Mami suna harara ta dukana xasuyi kice suyi haquri.
Salwa tayi sauri tace wlhy Mami haquri muka xo mu bata, mummy tace dole sai munxo.
Amira tace kiyi haquri hidaya.
Afiya ko kallo basu ishe ta ba, ta d'aure fuskarta, haka suka bar falon jiki a sanyaye da qudiri a xukatansu qila ma sai sun tarwatsa wannan glass d'in nata su ga yanda xata riqa gani.
Suna fita ta dawo falon ta cigaba da wasar ta tare da yasmeen.
Amma yarima kana ganin hidaya tana da budurci kuwa?
Meyasa kike wannan mgnr?ta yi shiru, yace ko kina tunanin sultan xai jewa yarinyar mutane.
Tace aa bana wannan tunanin, ina dai tausaya mata ne idan ta auri wani bayan raba auren ta da sultan.
Yace ko waye yayi mata fyade bai san kan abin ba, penetration d'in kad'an ne duk da haka ta rasa wannan budurcin, an shige ta da qarfi ne kuma ba dai dai ba wanda hakan ya janyo ta sami rauni sosai a wurin, nayi mata d'inki sosai kinga yanxu take tasowa the more tana girma the more tsokar wurin tana cikowa,
Amma yarima idan akwai sperm d'in a jikinta fa, kome ka bata ne?
Yace Misoprostol shine tablet dinda ake sha ko ayi inserting a vagina ko asaka akasan harshe shi yake flushing duk wani sperm dake jikinta, bayan ta farfad'o na bata tab d'in, and again kinsan misoprostol ba wai kawai fitar da sperm yake ba, Shine same maganin da ake amfani dashi wurin controlling bleeding ko tadda naquda, so ba wani matsala bane kingane.
Ta gyad'a kanta kafin tace yaushe ne auren?
Papa yace gobe idan Allah ya kaimu xaa d'aura anan masallacin gida.
*labarina na kud'i ne idan kana so ka siya*[11/20, 10:25 AM] Ummi Tandama: *SULTAN MERAH*
Haske writers Association
Fertymerh Xarah
Washe gari aka d'aura auren sultan da hidaya, Aliyu ya bada sadaki, merah ya karba a matsayin sa na mahaifi ya ajiye mata.
Hauka ce kawai fu'ad bai yi ba a ranar, bai san yaushe ya kamu da ciwon son hidaya ba sai ranar, bai san ya damu da ita hakan ba sai lokacin, ranar gabaki d'aya a d'aki ya yini ba inda yaje.
Wani sashe na xuciyarsa ke tuna masa ko waye sultan, yasan sultan baxai taba son ta ba, yasan sultan baxai taba amincewa da auren ba, aure yanxu baya cikin plan nasa, amma meyasa iyayen suka yanke hukuncin aura masa hidaya bayan ga salwa, koda yake su kad'ai suka san da wannan banda iyaye, koma menene yanxu lokaci ne daya kamata yayi kusanci da hidaya sosai yanda xata saba dashi, koda sultan xai sake ta yasan baxai sami matsalar auren ta ba.
Cikin yaran kuwa ba wanda yasan da maganar auren kowa sai harkokin gaban sa yake.
Afiya na xaune a study room salwa ta same ta.
Mami magana nake so muyi.
Magana yanxu, ta mecece.
Tayi shiru tana jin nauyinta kafin ta daure ta sunkuyar da kanta qasa tana fad'in ni ina son yaya sultan.
Kallon mamaki Afiya ke binta dashi kafin tace yaushe kika fara son sa kuma sultan d'in ya sani?
Mami an jima fa, na tura mashi text lokacin amma yayi ignoring kamar bai gani ba, shiyasa nake son ayi mana aure yanxu idan ya dawo hankalin sa baxai qi auren ba dole xai haqura amma wlhy Mami idan yana hayyacin sane baxai taba yarda ya aure ni ba.
Oh lallai salwa, at your age kinsan ki aikawa namiji kina sonsa, kinsan kixo ki roqa a aura maki namijin da baya son ki, me kika sani a auren tell me.
Tayi shiru, idanunta suka yi narai narai kamar xatayi kuka.
Sanda ina da shekarun ki, ni ban san wani abu soyayya ba balle nayi tunanin wani namiji, ashe namiji kika sa a ranki shiyasa sai cika kike, girman jikin ki yana so yafi qarfin shekarun ki, daga ke har amira kuwa, aikuwa xan gayawa daddy wannan xancen.
Dan Allah Mami kiyi haquri, ni babu kowane namiji a xuciyata, yaya sultan kawai nake so.
Haquri na me ai ke xaa baiwa haquri keda kika xubar da qimar ki da mutuncin ki wajen furtawa namiji Kalmar so, ince dai ko a school ba haka kike bin maxa kina cewa kina son su ba, dube ki me kika nema kika rasa tun daga kyawun fuskar ki har xuwa kyawun jikin ki da har xaki nemi so a gurin wani, ke kamar ba jinin sarauta ba kin xama classless kuma kin bani kunya, ki bari namiji ya ganki yace yana son ki kafin ke ki fara furta masa, maxa nawa ne a duniyar nan da suka fi sultan kyau da kud'i?
Sultan yayi qanqanta da aure yanxu at his age 20years, kema kinyi qanqanta da aure yanxu salwa, kije ki nemi ilimi shine jigon rayuwa yanxu, komai kyau ki da kasancewar ki yar mai kud'i idan baki da ilimi ke fanko ce, maxa suna son mata masu ilimi, ki xauna ki nutsu kima kanki fad'a idan kika bari wannan mgnr takai kunnen sarki xakiyi mamaki, bace min da gani.
Salwa ta fita uwa tasa ihu saboda baqin ciki, amira dake labe tana jinsu ta sauke numfashi a hankali cikin godewa Allah da salwa bata fad'i itama tana son yaya fu'ad ba da tasan dukan da Afiya xata mata ba qarami bane.
Kin gani sai dana maki magana nace kada kije, amma ba kyaji ai shikenan yanxu kin jawa kanki dan wlhy Mami sai ta gayawa daddy, amira ta fad'a tana kallon salwa dake share hawayen fuskarta.
Tace ni ba wannan ne damuwa ta ba, ina tsoron sanda yaya sultan xai so wata mace bayan ni, wlhy ina sonsa fiye da tunanin ki, yaya sultan yayi ta ko ina shi kad'ai ne xan aura friends d'in mu su yaba su san nayi dacen miji na kecewa sa'a amma meyasa Mami xata min haka?
Amira ta sauke numfashi tana fad'in ni ina son yaya fu'ad amma ba irin son da kike wa yaya sultan ba, kuma gwanda ma ni yaya fu'ad yana kulani shine ma ya fara nuna min feelings d'in sa akaina har naxo na fara son sa amma kin ga shima ai yaqi ya furta min Kalmar so har yanxu.
Wai kaji fa salwa taxo min da xancen tana son sultan a d'aura masu aure, can you imagine, yau yarinyar nan ta saka min shakku a xuciya sai tunanin ta nake.
Kai haba, ita salwa d'in?
Wlhy kuwa yarima da confidence d'in ta taxo, me salwa tasani acikin auren har take rawar jiki dashi haka musamman Ma akan auren sultan, yaron da tsab xai iya watsar da ita batare da ya duba dangantaka ta jini dake tsakanin su ba, ni tun da nake tare dashi na taba jin sultan yayi magana akan mace ko hirar mace ma idan ba fu'ad ba?
Aiman yayi murmushi yana fad'in jinin yarima ke yawo ajikinsa, ni banga abin damuwa anan dan salwa ta furta tana son sultan ba, matuqar yana son ta me xai hana ayi masu auren?