Sashe 46
Sultan Merah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin yanda mata suka cika falon sai sultan ya koma batare da ya shiga ciki neman hidaya ba, ita kuwa tana fitowa wani d'akin ta shige taci kukan ta sosai kana ta wanke fuskar ta har make up inda aka mata kuwa, kallo daya xaka mata kasan tasha kuka,
Da dare angwaye suka xo daukan amaren su domin su maida su gida, nan hidaya ta turje akan baxata bi sultan ba.
Meyasa yasmeen ta tambaye ta, meya faru kuma hidaya ko dan saboda abinda salwa tayi d'axu, ta girgixa kanta tana share hawayen fuskarta, salwa ta riqa hannun ta suka nufi motar fu'ad har sun shiga sai ga sultan ya dube su yana fad'in me kuke nufi, ni naxo daukan iska ne na koma kawai, yasmeen tace ai tace baxata bi ka ba, ya dubi hidaya yana fad'in saboda me?tayi masa shiru, ya soma gyara hannuwan rigarsa yana fad'in xaki fito daga motar ne ko kuma sai na d'auke ki a gaban idon kowa, tasan xai aikata tunda ba kunya ne dashi ba ta fito cikin motar ba dan ta so ba, fu'ad ya soma dariya yasmeen tace sis wlhy da nice baxan fita ba sai dai ya d'auke ni, hidaya bata kula ta ba.
Tun a hanya yayi magana taqi ta kulasa har suka xo gida, ya hanata fita daga motar yana kallon ta yace duk wannan kukan da fushin saboda kawai kin ganni da hanifa, kinsan waye ita qanwatace fa, You can't judge what you don't know hidaya.
Da kyar ta bud'e baki tace naji ka bud'e min motar xan fita, yace saboda abinda nake gayamiki aikin banxa ne baxaki tsaya ki saurare ni ba, tayi shiru yace shikenan You can go ya bud'e mata motar tasa kai ta fice batare da ta qara kallon sa ba, dama yasan kafuwa irin nata sai shima ya share ta.
Kwana biyu basu magana duk bikin da xaa yi a gaban idon mutane baxa su taba nuna akwai wani abu tsakanin su ba da xarar an gama bikin shikenan kowa xai kama harkar gabansa.
Bayan gama biki da sati daya suka sonsa shirye shiryen tafiya musamman salwa da amira sune xasu fara tafiya, ranar da xasu tafi sunyi kukan rabuwa da iyaye da yan uwa, har airport suka raka su, bayan tafiyar su da kwana biyu fu'ad da yasmeen ma xasu d'aga ranar ne hidaya suka riqe juna da kyar aka rabasu sai kace idan an tafi baxaa dawo ba rabuwar kenan, sai gidan ya rage ita kad'ai bata jin dad'in sa ko kad'an, haka sultan ya d'auke ta ya kaita inda baffa da kyar ta gane mahaifin nata saboda ba qaramin canxawa yayi ba, ga sabon gida ga sabuwar mata sannan ga Company xaa bud'a masa rayuwa tayi wa baffa dad'i sosai hidaya harda kukan farinciki tana qara godewa Allah.
Bayan tafiyar sultan da hidaya Afiya tace sam itama batasan xancen ba baxata xauna Nigeria ita kad'ai ba, murmushi aiman yayi yana kallon ta dole na d'auki annual leave nima naje nayi honeymoon tunda uwar yara taqi ta bar masu tana kishi dasu.
Dariya tayi tana fad'in ai ba wani babban wuri xamu je ba, Switzerland kawai tun bayan bari na qasar da sultan ban qara xuwa ba ina missing suman ko tayi aure a yanxu.
Yace ki shirya idan munje xaki sani
Bayan sun sauka qasar kusan sati yana biye yana rarrashi har lokacin taqi bashi hadin kai ta sauko sai shima ya d'auki fushi mai tsanani da ita, ya daina kulata, ko girki tayi baya ci, idan ma ya fita gidan baya dawowa sai dare, sun sha yin waya da yasmeen taji ko yaushe suna tare da fu'ad, sai ta shiga damuwa sosai dole dan kanta ta sauko.
Ranar tayi xaman jiran dawowar sa har barci ya d'auke ta, sanda ta farfado taji alamar motsin sa a d'akin sa kenan ya dawo shine bai tada ta ba, d'akin sa ta nufa ya gama shirin sa na barci xai kwanta ta shigo, kallo daya yayi mata ya d'auke kansa sosai ta rame ko bata cin abinci ne ya tabe bakin sa.
Tunda baka sona yanxu ka maida ni gida, nagaji da xama wannan qasar.
Ya dube ta yana fad'in kin gaji da xama dani ba dai qasar ba, ko menene dalilin rashin so anan.
Amana aka baka ni, daddy ya baka baffana ma ya baka amma baka kulawa da amanar da aka baka, kwata kwata baka damu dani ba, ba ruwan ka dani duk saboda na nuna kishina akan wannan yarinya, taja numfashi tana kallonsa ganin baiyi magana ba sai tace ai nace kayi haquri ko, na daina fushi da kai baxan qara ba koda xan ganka da mace goma ne.
Shiru yayi yana kallon qaramin bakin ta banda tsananin kishi babu abinda yake gani a furucin nata wanda ke fitar da bitterness na maganar da take, ya janyo hannunta ya d'ora a santar xuciyar sa batare da yayi magana ba.
Babu shakka taji bugun da xuciyar sa keyi a kowacce daqiqa kamar mai kamuwa da hawan jini ko ciwon xuciya dalilin damuwa da quntatawa xuciya wajen danne mata abinda take so ta hanyar sanya qarfi by force ba da lallashi da maslaha ba, da kyar ya bud'e baki
Yace ina roqon Allah ya bani ikon riqe ki da amana da soyayyar da bata yin rauni sai ranar da na bar numfashi da duniyar gabaki d'aya.
Ta d'ago fararen idanunta tana kallonsa, kwayar idanunta narai narai da hawaye, kwayar idanun sa ta tabbatar mata da abinda ya fad'a, haka yake har xuciyar sa ta lumshe idanuwan ta had'e da d'ora kanta a qirjinsa, duk yadda sultan xai yi ya wanke laifin sa cikin hikima da soyayya ya sani, taji babu abinda take so take kuma kishi a wannan duniyar irin mijinta Sultan Merah d'aya tamkar da dubu abin alfaharin ta farin cikin rayuwar ta, bata da xabi banda ta mallaka mishi soyayyarta su raya daren acikin farantawa juna rai, ta qalubanci kanta da tunaninta na baya cewa xata iya rayuwa babu sultan a cikin ta, ganin ta kwanta a qirjinsa ya saka shi lalubo hannun ta kamar auduga don taushi, ga wani santsi da take yi bai san sanda ya kai fatar bakin sa akan bakin ta ba, ya soma tsotson bakin ta kamar xai tsinke harshen gaba d'aya, wani irin cool qamshi ne ke fita a wasu irin soft thin lips d'inta da aka tausasa da wet lips mai dad'in kamshi, ta kwace bakinta da kyar tana qoqarin boye fuskarta a jikin sa cikin jin yanayin da bata taba tsintar kanta aciki ba.
Abubuwa da yawa sun biyo baya wato sallah neman albarkar aure, hira mai dad'i da qarin fahimtar juna don haka da al'amura suka fara nisa bata da qarfin gwiwar
ko qarfin xuciyar da xata iya cutar da mijinta mai son ta ashe itama tana da muradi irin na kowanne lafiyayyen d'an Adam, lamarin bai xo mata da sauqi ba da tasan hakane da batayi saurin ba da kai bori ya hau ba, wanda aka yi a baya wasa ne.
Asuba ta gari Sultan & Hidaya
Watan ta d'aya a qasar ta soma fita makaranta.
Haka rayuwar su ke cigaba da garawa cikin nasara da ci gaba Kala Kala.
Bayan shekara biyu da auren su duka yaran sun xo Nigeria ganin gida kowacce da yaron ta banda hidaya da ko batan wata bata taba yi ba, yasmeen tana da yaro qarami Affan mai sunan Merah, sai salwa dake da ya mace mai sunan Ammi, Amira ce ta dage ta fito da yara biyu lokaci d'aya twins mace da namiji, macen mai sunan jidda namijin mai sunan sarki da sultan, sai fatan hidaya ta sami nata.
Tun da suka iso Nigeria kuwa ta soma rashin lafiya wanda kallo daya aiman yayi mata ya gane ciki ne tare da ita, gabaki daya gidan suka d'auki murna kamar yanxu ne xaa fara haihuwa gidan.
Sultan rasa inda xai sa kansa yayi saboda murna, tunda suka kebe yake binta da hot kisses itama tana maqale dashi sai dariya take xubawa.
Bata yi aune ba sai ji tayi ya sunkuce ta yayi sama da ita, bai dire ta ko ina ba sai cikin jacuzzi, a tare suka soma cire kayan jikin su kafin ya janyo ta ya manna ta sosai da jikin sa ya had'e bakin sa da nata da wasu irin matsiyatan kisses da ba ta taba sanin akwai irin su a duniyar ta ba.
Ya saki shower akan su cikin wani sabon al'amari da hidaya bata taba tsintar kanta a kwatankwacin sa ba, kome akayi sai kuma suka kyalkyace da dariya lokaci d'aya.....
A'UZU BILLAH MIN AZABIN NARI WA AZABIL KABRI WA FITINATIL MAHYA WAL MAMATI WA FITINATIL MASIHID DAJJAL (AMEEN)
ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI (kuskuren dake ciki Allah ya yafe mana)
BISSALAM.
Dimbin masoyana masu qaunar rubutuna ina yi maku godiya da fatan alkhairi kamar yadda nake ta had'uwa da saqonnin ku na fatan alkhairi, Allah ya bar qauna a tsakanin mu, ina yi maku addu'a kamar yadda ku ke yi min ina qaunarku kamar yadda kuke qaunata, qofa ta a bud'e take wajen karbar gyararrakin ku ina karban gyara, d'an Adam tara yake bai cika goma ba dan haka mutum ajizi ne ayi min afuwa a duk inda nayi kuskure, sai mun had'u a book d'ina na gaba insha Allah da xarar na kammala project d'ina.
*MULKI KO SARAUTA? 2*
Kad'an daga ciki.
SHIMFIDA
A hankali take saukowa daga matattakalar jirgin cikin kasaita, hannunta riqe da hannun wani kyakkyawan yaro da baxai wuce shekara hudu xuwa biyar ba, d'aya hannunta kuma tana rataye da wata yar madaidaciyar jaka mai matuqar kyau.
Sanye take cikin doguwar riga pink, mai tarin duwatsu (stones) a gaban rigar, kanta nannade yake da gyalen rigar, sai fuskarta dake sanye da niqab, duk da haka kyawun idanunta kadai xai bayyana ita din kyakkyawar gaske ce.
Ga tsayi ga diri, ta ko ina bata da makusa, kallo d'aya xaka mata kasan hutu da wayewa
suna aiki a tattare da ita.
A sanyaye ta cigaba da saukowa xuciyarta tamkar xata hudo qirjinta ta fito saboda tsananin bugawa da take, me hakan ke nufi har yanxu tana son Dr.
Aiman Merah ne kome?