Sashe 23
Sultan Merah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yace kwarai da gaske fiye da wannan ma sai in yi ma idan ka qara gigin d'ora hannun ka akan jikin ta da sunan duka, kasan wacece ita, kasan muhimmanci da gudumuwar da ta bawa rayuwar ka, kasan yanda yaro yake son kasancewa da mahaifiyar sa haka ka kasance tare da ita, komai hidaya, motsin ka hidaya, numfashin ka hidaya, itace mutum ta farko da ta soma saka ka murmushi a gidan nan, farin cikin ka, damuwar ka, kukan ka, warakar ka duk yana xuwa ne ta dalilin wannan yarinyar, banda ma wannan menene laifi dan yaro ya nuna yana son xama da kai, qanqanuwar yarinya kamar wannan bata cancanci irin wanna duka daga gare ka ba, ashe yasmeen ma xaka iya mata haka, just look wannan CCTV camera ce akwai a dakin ka, akwai a d'akin yasmeen harabar gida kaje ka kalli rayuwar da kayi tare da yarinyar da ta xame ma tamkar uwa a gidan nan, kuma daga wannan lokacin ko kallon ta kayi wanda bai gamshe ni ba sai nayi mugun saba ma useless ya juya ya fice.
Hidaya ta janye jikinta daga na Afiya, bata qara kallon sa ko kallon inda yake ba d'akin su ta nufa cikin xafin rai tana jin tsanar sa har cikin xuciyarta.
[11/20, 10:25 AM] Ummi Tandama: *SULTAN MERAH*
Haske writers Association
Fertymerh Xarah
Afiya ya tsurawa ido yana kallonta kamar mai neman qarin bayani a gurinta, ya kasa yarda da maganganun mahaifinsa yana ganin kamar ita kad'ai ce zata ce a'a ba haka bane ya yarda, amma sauyin da ya gani tattare da fuskarta ya qara tabbatar mashi da gaske ne kenan.
Kaji kunya ta fad'a tana watsa mashi wani kallon, ya sunkuyar da kansa cike da takaici.
Tace Mami hidaya nono insha ka manta da wannan.
Ya d'ago da sauri yana kallonta cikin rashin fahimta, nono ya sha nonon wa kenan, me Mami ke nufi, ya juya ya fice daga gidan gabaki d'aya cikin takaici.
Duk yinin ranar hidaya a d'aki tayi sa bata qara leqo falon ba sai da Afiya ta aika kiran ta,
Fu'ad ya dube ta duk tayi sanyi kamar ba wannan hidayar mai haba haba da kuxari da son wasa ba, yace xo xauna nan hidaya xo gayamin waya taba ki haka kike ta fushi nayi maki maganin sa ko waye kuwa a gidannan.
Kallon sa tayi kamar xatace yaya sultan sai kuma ta fasa ta daina damuwa da shi da al'amuran sa, bata son sake maganar shi ko kuma wani abu da ya shafe shi.
Tace ina so naga baffana har yau yaqi ya dawo, yaushe xai dawo.
Afiya tayi caraf tace ko jiya baffa ya kira kina barci hidaya yace a gayamiki ya siya maki wata qatuwar saniya madarar ta akwai dad'i idan ya gama tara kud'in da yake so xai dawo bada jimawa ba.
Hidaya ta fad'ad'a murmushin ta, fararen haqoranta suka bayyana tana jin wani farin ciki yau a tare da ita, kallon Afiya take dauke da murmushin da ya fito daga qasan xuciyarta.
Tace Mami yaushe xai tara kud'in kuma me xaiyi dasu.
Afiya tace yana so ya tara su da yawa ya siya maki sabon gado da katifa idan xaki je gidan aure.
Ta tunxuro baki tana bata fuska ni baxan yi aure ba ni yanxu bana son sabon gida da sabon gado, karatu yana da dad'i.
Fu'ad ya soma dariya itama Afiya dariya tayi tana fad'in auren Ma akwai dad'i my dear, amma nima nafi so kiyi karatun ki.
Hidaya tace Mami idan ya kira anjima ko nayi barci ki tadani ina so naji muryarsa ina so na gayamasa yanxu ina gani kamar kowa.
Afiya ta jinjina kanta kawai tana kallon ta.
Daga nan suka fice tare da fu'ad xuwa harabar gidan.
Da gudu yake Jan motar kamar wanda xai tashi sama, idan ya tuna jiya daddy ya mare sa akan wannan yarinyar ji yake kamar ya d'auke numfashi ya bacewa duniyar gabaki d'aya, yau acike yake da fushi mai tsanani, gab da xai sha kwana yaja uban wani birki ba shiri keeeeey saura qiris ya bige dattijon dake tafiya a gefen hanya.
Fitowa yayi daga cikin motar cikin izza yana kallon mutumin a wulaqance yaji me xai ce.
Mutumin baki a bud'e yake kallon sa kafin yace yaro baka gani ne, meyasa kuke tuqin gaanganci ne, yanxu da ka bige ni haquri kawai xaka bawa iyalina.
Sultan ya xare madubin idanun sa yana kallon sa, ni nayi ma kama da wanda ke bada haquri, wait ma wannan hanyar ta mota ce bata qafafu ba, kana tafiya akan titi kamar kana tafiya acikin gidan ka, ka godewa Allah na ankara da sai dai ka farfad'o a asibiti idan kayi rai kenan.
Mutumin ya tsura masa ido, ina yasan wannan fuskar kafin yace a ina ka taba jin hanya ta xama ta mota kawai, wa ya gayama haka ake rayuwa, ka shiga haqqin mutum...
Sultan ya katse sa a fusacce
Dalla malam rufe min baki nasan me kake so, kwadayi ne ke damun ka, dama ku talakawa ba abinda kuke so irin masu kud'i su bige ku saboda a d'auki nauyin ku, kada ka damu duk da ban bige ka ba, baxaa rasa baka wani abun ba, ya juya cikin mota bandir na hamsin ya d'auko ya jefawa mutumin yana kallon sa sama sama.
Kallon kud'in mutumin yayi kafin ya dube sa, oh kaico duniya, kaico da abinda ke cikin duniyar, yaro kabi duniya a sannu da kasan ko waye ni d....
Waye kai?
Sultan ya tambaya yana qara kallon sa sama da qasa, waye kai nace, me kake taqama dashi, wane mulki ko muqami kake dashi a qasar nan ko kana da sarauta ne?
Amma ni kasan ko waye ni?
Kasan waye ubana a garin nan dama wasu qasashen a waje?
Kasan qarfin ixxarsa, mulki da sarautar sa?
Kasan su waye kakannina guda biyu kuwa, abin kunya ne ma a gurina a ganni ina magana da kai, mtsew dirty old man, ya shiga motar ya tada, sauke glass d'in yayi yana qara kallon sa a wulaqance, xaka kauce ka bani hanya ne ko sai na bi ta kanka na wuce, ka tsaya kana kallona sai kace baka saba ganin fararen fata ba mtsew.
A hankali mutumin ya matsa gefe, sultan yaja motar da qarfi.
Yana isowa gida duka yaran suna falo kallo suke, suna ganin sa suka soma yi masa yaya sultan sannu da dawo wa, ba wanda ya amsa mawa kamar xai shige d'akin sa sai ya lura yarinyar can ko kallon sa batayi ba ballantana ta masa sannu da xuwa kamar sauran.
Ke kin fi qarfin ki gaida nine ya fad'a yana kallon ta, hidaya tayi shiru bata amsa ba kuma bata d'ago ta dube sa ba amma a tsorace take dashi sosai.
Ba dake nake magana ba, ya fad'a in a lion voice, ba shiri cikin tsoro ta d'ago dara daran idanuwanta ta xuba akan nasa,
Tace kayi haquri, kasancewar tau babu glass a idanuwanta sai yaga ta masa kyau sosai ko dan yau ya soma tsaya ya kalle ta da kyau ne oho, bai qara kulata ba ya juya ya fice.
Yasmeen tace baki ce masa sannu da xuwa ba,
Hidaya tace baxan ce ba shiyasa nace yayi haquri ba yace na daina masa magana ba shi meyasa yake min, ko ya dawo muyi wasa dashi baxan qara yi dashi ba, baxan qara cin abinci ko barci dashi ba, sai dai ke kije kiyi dashi.
Amira tace xaki ci uban kine idan kika bari yaji kina fadar wannan, ke bakin ki bashi da control ko.
Salwa tace kyale ta ni so ma nake tayi masa abinda xai dake ta.
Hidaya ta dube su tana fad'in idan ya dake ni ai daddy xai rama min, ko ranar ya rama min da ya mare ni, ta tashi ta bar masu falon sanin idan ta matsa da magana xasu iya kai mata rankwashi a kai.
Ya kai qoluluwar tunani ya rasa mafita game da abinda iyayen nasa suka fad'a game dashi da hidaya, meyasa ya damu da son sanin irin xaman da suka yi, ta ya akayi ta shigo rayuwar su ina daddy ya same ta shin ita wacece su waye danginta?
Da kyar ya lallashi xuciyar sa ya yarda ya xauna ya kalli rayuwar da yayi a baya.
Tun farkon shigowar sa gidan bayan lalurar da ta same sa har xuwa sanda daddy ya shigo da yarinyar bla.. bla..
Ido da hanci ya Saki yana kallon komai tamkar a film, ya maida hankali da tunanin sa kacokan kan kallon rayuwar sa da abokannan nasa guda biyu, ya ilahi is that me, ni sultan, wayyo Allah ya furta qasan maqoshin sa.
Tun abin baya burgeshi sai ga sultan na murmushi, wani gu kuma yayi dariya, haqiqa wani nishad'i yake ji yana sauko masa a xuciya har baya son motsi ko kad'an.
Wayar sa dake ringing ya jawo a fusacce batare da ya duba mai kiran ba ya kashe tare da cillata can saman gado ya cigaba da kallon da yake.
Baya tunanin ko xaya shekara yana wannan kallon xai gundure sa, bai taba ganin muhimmanci CCTV camera dake recording komai ba kamar yau.
Kiran sallah da akayi ya ankarar dashi daga xurmawa a kallon da yake, kamar baya so ya tashi a gaggauce ya nufi toilet, yau baya jin xai iya sallah a masallaci tabbas a d'aki xaiyi a yanda yake gani idan ya fita kamar baxai dawo ba, yana gama sallah ya dawo ya xauna jikinsa har rawa yake.
Innalillahi she saw me naked
ya dafe goshin sa, oh Allah wannan yarinyar taga girmana, tasan ko ni waye, duk d'aure fuska da nake ina hargowa she knows who I am, why sultan meyasa kake fitowa naked don't you have manner baka ga yanda daddy kullum yake d'aura ma towel ba kafin ka fito gashi kasa qanqanuwar yarinya ta gama sanin girman ka.