Sashe 31
Sultan Merah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tayi shiru tana kallon sa, ki sa masu idanu ba ruwan ki.
Tace aa ba haka muka yi ba, yanxu yarinya tana da wanda take so shima sultan xai nemi dai dai shi.
Waye take so, aiman ya tambaya bayan ya ajiye spoon dake hannun sa.
Qaseem abokin sultan yana ta xarya a gidan nan saboda ita.
Ashe baki da tunani ban sani ba, taya yarinya tana d'auke da igiyar auren d'anki akan ta har kike barin ta saurari wani daban, idan ita bata da masaniya akai ke kuma fa, ashe abinda ake aikatawa a gidannan kenan.
Ban fahimce ka ba mataccen aure kishin me xaa yi akan sa, idan bata saurari wani a yanxu sai yaushe xata yi idan sun dai dai ta kansu yana sakin ta ba sai auren ba sai a had'a dana ameera da fu'ad, salwa da sultan idan ma baya son salwa sai a had'a shi da wata daban.
Yace gaskiya ne, anyi girman banxa, to bari kiji babu wanda ya isa ya raba wannan auren a yanxu koda yaran basa son juna kuwa ki daina wani tunani raba auren a yanxu, idan akwai wacce sultan d'in ke so ya kawo xaa aura masa ko nawa ne amma auren sa da hidaya har abada.
Wannan xance ne kawai kake yi aiman, duka duka sultan d'in shekarar sa nawa da har kake tunanin xaiyi mace biyu a yanxu, haka muka yi da kai, wai meyasa maza baku da alqawari ne.
Ya tashi yana fad'in koma menene kice, banda alqawari saura gobe ki kira ni macuci again, ya ture abincin gabansa ya fice ransa ba dad'i.
Sallama tayi can ciki kamar bata so ta shiga d'akin, kamar baxai amsa ba shima sai can ya amsa yana kallon ta cikin d'aure fuska, aje akan stool kije ki kawo min ruwa, ta ajiye ta juya ta fice ya cigaba da chatting d'in sa.
Bata jima ba ta dawo da gorar Swan a hannun ta, ta ajiye har xata juya taji yana fad'in da baki xan sha ruwan kenan ko kuma ni xanje na d'auko Cup, ta juyo ta d'an dube sa sai kuma ta fice tana bata rai, haka ta dawo ya soma fad'in kin kawo ruwa xallah
ba wani juice haka kika ga ina cin abinci?
Ta girgixa kanta kamar xata yi kuka, yayi qaramin tsaki yana maida idanun sa kan wayar sa, nan ma bata jima ba ta dawo tana ajiyewa xata fita ya dawo da ita, da hannu yayi mata alama akan ta xauna qasa ta jira sa har ya gama cin abinci, cikin sanyi jiki ta xauna a takure.
Ya soma cin abincin yana kallon ta, a hakan kike maganar xaki auri fu'ad kula da miji Ma baki iya ba baki san yanda xaki yi ba komai sai an nuna maki,
Kamar baxatayi magana ba kuma sai ta bud'e baki da kyar tace ai kai ba mijina bane shi da yake mijina xan yi masa,
Ya gyad'a kai yana fad'in haka ne, amma ai ni yayan ki ne kuma na isa dake.
Tayi shiru tana tunxuro baki, kallon qaramin bakin nata yake ba qaramin birgeshi take ba idan ta tunxuro shi, he feels like tasting the lips amma ta yaya, ya lumshe idanuwan sa yana cigaba da cin abinci tare da bin ta da idanu yana qare mata kallo.
Shiru shiru ba hidaya ba alamar fitowar ta, Afiya ta kasa nutsuwa ta nufi d'akin merah tana gayamasa hidaya bata fito ba har yanxu tana d'akin.
Tun da kina son kiji dalilin rashin fitowar ta sai kije d'akin kiga menene suke da ya hana fitowar ta tun d'axu, yana gama maganar ya shigewar sa toilet dan gabatar da arwallah.
*littafina na kud'i ne mai so ya tuntubi wannan number 08169334980*
[11/20, 10:25 AM] Ummi Tandama:
Shiru tayi xuciyar ta ba dad'i amma tabbas xata yi magani wannan abin baxata bari hakan ta faru ba, tayi kwafa tana barin d'akin.
Kusan sau biyu yasmeen tana leqawa falo bata ji motsin fitowar hidaya ba, tace chab yarinyar nan ta raina min wayo tana son yayana take nuna halin ko in kula akan sa, ta soma murmushi.
Ta soma gajiya da xaman da take tace yaya dan Allah ka barni na tafi.
Yayi shiru kafin ya nuna mata wata qatuwar Leda a bedside yana fad'in kije dashi, ta tashi da sauri taje tana duba cikin ledar kafin ta d'ago tana kallon sa.
Tace yaya wannan na waye kuma,
Yace ki bawa hidaya nata tsaraba ne, tayi murmushi tana kallon sa Karo na farko kafin tace nagode ta juya da sauri ta bar d'akin domin taje ta nuna wa yasmeen.
Two days....
Tun da ya shigo falon idanun sa ke kanta, Yayi nisa a cikin kallon ta, yana hasashe masu yawa akan ta, yana kallon dogon hancin ta, manyan idanuwanta masu maiko, da d'an qaramin bakin ta tamkar cokali ba ya shiga duka.
Ba wannan ne kad'ai abinda ke d'aukar hankali a halitta hidaya ba, gashin idon ta mai tsayi da gashin girar ta mai taushi baqi kuma siriri, gefen kunnuwanta kuwa duk saje ne mai fallasa cewa akwai yalwantaccen gashi a kanta.
Bai san ya akayi yarinyar ta shiga xuciyar sa haka sosai ba, bai taba soyayya ba bai san menene son ba sai akan ta, a ganin sa tayi qanqanta sosai da ya tsaya yana bayyana mata dimbin soyayyar dake danqare a xuciyarshi yanxu, wannan yar mitsilar yarinya duka tashin yaushe ce, yarinyar da ya tafi ya barta qirji a shafe tayi matuqar bashi mamaki, yanda yake hasashen xai ganta ta xarce fiye da tunanin sa, yaushe xai iya tunkarar ta da soyayya, wane kallo xata yi masa idan taqi amincewa da soyayyar sa shikenan wani raini xai shiga girmansa xai qara xubewa a gurin ta bayan katobarar da yayi a baya.
Haka jikinta ya bata kamar ana kallon ta, d'agowar da xatayi suka had'a ido dashi wanda ya sakata jin kunya, ta kai tafukanta ta rufe fuskarta cikin dariya da jin nauyi yanda take ta xuba loma a gabansa.
Sannan ne yasan cewa 'he is lost ya tafi cikin tunani sosai, yayi saurin d'auke idanun shi akan ta yace kawo min chips da Scottish salad da juice yanxu ya fad'a cikin basarwa kin wani xauna sai jibgar abinci kike,
Ta tashi kamar bata so dan ya takura ta da yawa ita dake cin abinci xai wani saka ta aiki, kitchen ta nufa tana tunxuro baki, idanun sa akan qaramin bakin nata.
Tana dawowa ta ajiye masa komai a gabansa, kamar xai tsaida ta sai ga Afiya ta fito daga d'aki tana kallon su, hidaya ta bar falon da sauri.
Mamee ashe kina ciki ya fad'a yana kallon ta, bata amsa ba ta xauna kusa da shi tana fad'in ina kaje tun d'axu ina neman ka.
Ya shafa sumar kansa yana fad'in, ina tare da friends d'ina.
Tace kana son yin aure yanxu sultan?
Kallon ta yayi cikin mamaki da fad'uwar gaba wannan magana tayi masa nauyi da kyar yace,
Mamee wannan tambayar fa?
Answer me ta fad'a cikin d'aure fuska, ya gyad'a kansa kamar wani soko.
Who is she, yar gidan waye? ya yatsina fuska ya soma cin chips d'in yana fad'in ban nema ba tukunna, tace to ka nema yar dangi kuma yar babban gida wacce aka san asalinta.
Ya gyad'a kai yana murmushi kafin yace mamee kina tunanin da fu'ad ne kike magana, shine ke son mace ko wace iri ce, ni ina da xabi ai bana son auren yar talakawa ko wata marar asali.
Murmushi Afiya tayi wanda ya bayyanar da farin cikin ta tsantsa, tace yauwa farin ciki na, kaga kamar irin hidaya kenan da har yau baa san asalinta ba.
Yace aa tana da asali mamee, ba tsintar ta akayi ba daddy yasan mahaifin ta beside ma tunda hannun ki ta tashi ai mune dangin ta.
Tace aa bamu bane mu bamu da alaqa da wanda ba jinin sarauta ba, har yau baa san daga inda ta fito ba, asalinta dangin ta duka babu labari so ka gani she is not part of us.
She is...
Yasmeen ta fad'a tana kallon ta wacce tun bayan fitowar ta taji hirar da suke,
Labe kike min kenan, Afiya ta tambaya cikin fusata.
Yasmeen tace aa mamee amma hidaya is part of us ki daina wannan magana kada taji.
Afiya ta tabe baki ta tashi ta bar falon, sultan ya bita da idanu kafin ya dubi yasmeen yana fad'in me ke damun mamee ne.
Tace nima ban sani ba, ya tabe bakin sa yana cigaba da cin abincin sa.
A gurguje tayi wanka ta xura doguwar riga ta fito falon ba kowa sai yasmeen kawai.
Tace sis idan mamee ta fito na fita na dawo pls.
Yasmeen tace ina xaki je haka a hargitse, hidaya ta yatsina fuska tana fad'in sign na ciwon mara na nake ji kuma na nemi maganin ban gani ba kafin yaxo nake so naje na karbi magani a gurin daddy.
Ayya yasmeen ta fad'a cikin tausayawa sanin yanda hidaya ke wahala idan bata sha maganin ba, a dawo lafiya.
Hidaya ta fice da sauri, sultan ya ga fitar ta da mota ta window d'in sa, yayi mamakin ganin yanda take sauri ko meke faruwa sai ya fito falon har lokacin yasmeen tana xaune tana chatting.
Yace ita waccan saurin me take haka, ina xata je.
Tace asibiti xata je bata jin dad'i ne.
Yace meke damun ta?
Yasmeen tayi d'an Jim kafin tace kanta yake ciwo.
Yace kuma duk babu magani a gidan nan har sai taje asibiti.
Yasmeen ta shagwabe fuska tana fad'in yaya ni ban sani ba qila babu ne shiyasa, ya tabe bakin sa yana barin falon.
Aiman na bata maganin tun acan ta d'auki Swan ta sha, sannan ta sami guri ta xauna ko xata sami d'an relief.
Yace kina nufin duka wad'ancan maganin dana baki last month kin shaye kenan, ta girgixa kanta no daddy na nema ban gani ba na manta inda na ajiye ta fad'a tana yatsina fuska alamar ciwon yana qaruwa ma.