Sashe 9
Sartse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abu kamar wasa Fahad ya yi wata Waya, ya yi wata biyu, ya yi wata uku. Ta dole na ha™ura da Fahad na fara tunanin cireshi a raina, sai dai hakan ya gagara duk ranar da na fita da sa ran ganinsa nake fita, haka zan ta ganin masu kama da shi a hanya.
Wata ranar juma a cikin wata na huWu da rabuwarmu da shi, ranar ma da™yar na iya fita makaranta sai da Hajiya ta yi min jan ido sannan ma na fita, ko a cikin aji ma haka Malaika ta isheni da surutu.
Daman na faWa miki Fahad ba tsarar aurenki ba ne, bikin Cousin brother Winsa ake yi yanzu haka komai a Abuja aka yi sai jiya su ka dawo Jigawa Waurin aure zaayi yau Winnan sai kuma wani event Win anan dutse da zaayi gobe Asabar, yar gidan ministan man fetur yake aure.
To yanzu ni mene ala™a da hakan?.
Na faWa ina kallonta, wayarta ta zaro ta shiga dubawa, tana faWin bari ki ga. Duk cikinmu daman ita kaWaice mai waya, duk tafi mu waye sabida gidansu tsantsar yan boko ne gaske.
Kinganshi.
Ta faWa tana mi™omini wayar, idanuna suka saukan akan kyakyawar fuskarsa. Yana sanye da wani ba™in men lace da aka yi masa babbar rigar, yasa ba™ar hula da ba™in takalmi haka ba™in agogo, wayanda suka ™ara haska farar fatarsa.
Ji nai zuciyata ta yi wani irin bugu da ™arfi, na yi saurin runtse idona sai ga ™walla zir zir.
Ashe haka na yi kewarsa? Ashe haka nake son sa?.
Na shiga tambayar kaina.
Ke mene haka? Lallai iska na wahalal da mai kayan kara, chaS.
Na ji muryar Malaika na faWa, ban ko kulata ba na mi™a mata wayarta, na kifa kaina da benci na shiga kuka a hankali marar sauti.
Ina wannan yanayin har aka tashi, na Wakko jakata na fito banko tsaya su ba, sai dai ina fitowa bakin gate na ji ™irjina ya fara wani irin bugu, na shiga waige waige.
Me kuma kike dubawa ne?
Fauziyya ta faWa, ban ko kula ta ba nasake waigawa. Yau daga can nesa ya tsaya, dan bana iya hango fuskarsa sosai sai dai na tabbatar da shi ne, ba™a™en kaya ne a jikinsa sai dai na yau yadi ne, kuma motar ta sa yau ma ba™a ce. Basan lokacin da na fara Waga ™afafuna ba ina bin hanya zuwa inda yake sai da na daina jiyo hayaniyar yan makaranta sannan na waiga baya, ashe na yi nisa ma.
Haka na ci gaba da takawa har inda yake, bansan na yi kewarsa ba sai da na ™araso inda yake, na yi ™asa da kaina na fara zubar da hawaye.
Nana! Nana Wago mana.
Ya faWa cikin sassanyar muryarsa, kasa Wagowa na yi sai da yaji shashe™ar kuka ne, sannan ya ce.
Subhanallahi! Nana kuka kuma?
Šagowa na yi na kalleshi, idanuna ne suka sanar dashi halin da zuciya da gangar jikina suke ciki. A hankali ya ce.
I m sorry Nana, kwana biyu da haWuwar na tafi chaina, and daman zuwan da na yi nazo ma faWa miki tafiyar ne, last week na dawo kuma Abuja na sauka sabida bikin brother na Aliyu, jiya muka dawo nan kuma jirgin dare ne, yau ko breakfast banyi ba na tawo nan, tun 9 nake wajen nan gashi har 12:30.
Gaba Waya sai na ji wa yannan ™wayoyin kalmomin da ya faWa sun goge duka wani Waci da Sacin raina na wattanni, kalmar da ya faWa ta. Ko breakfast banyi ba na tawo nan, tun 9 nake wajen nan gashi har 12:30. Ta haifar min da wani zazzafan tausayinsa a cikin zuciyata, sai na ji dama nima banyi breakfast ba na tawo.
Nana! Ki yi ha™uri dan Allah, baran sake irin haka ba.
Sai da na ja numfashi sannan na ce.
Na yi ta rashin lafiya sosai, har da low Bp.
Ya gwalalo ido waje cike fa mamaki ya ce.
Low Bp Nana? Akan me?
Ka tafi kana ta fushi da ni, gash bansake ganinka ba wajen kwana Wari da uku.
Nana duk akaina haka? Ki yi ha™uri bansan zaki damu ba kwata kwata wallahi.
Uhm. Na faWa tare da niyar waigawa baya, sai dai da sauri na dakatar da hakan sabida bana son ma ganin ko sunan ko ba sa nan dan duk halin da na shiga sune suka ja min.
Kawayenki?
Ya tambaya, da sauri na girgiza kai sannan na ce.
A a basu ba?.
Ya yi murmushi sannan ya ce.
Suna nan tsaye.
Uhm su yi ta tsayawar, kasan me suke cewa?
A a sai kin faWa.
Wai daman kaima kasan ba tsarana ba ne, shi ya sa ka daina zuwa.
Nana bana son sake jin wannan maganar abarta dan Allah.
Tom. Na faWa tare da fara wasa da yatsuna.
Kizo na kaiki gida.
Yanzu ka dawo daga can Win gaba Waya kenan?
A a, zanyi one week anan sannan na je na yi 3weeks acan, shikenan.
Tun daga wannan ranar kullum sai Fahad Ta ambo ya zo wajena, soyayya da sha™uwa ta shiga tsakanina da shi ba tare da kowa ya sani a gida ba, har ya yi satinsa ya koma.
Bayan tafiyarshi ma, munyi waya sau Waya a wayar Hajiya da na Wauka na kirashi, sai kuma wata rana da na je gidan Yaya Radiya.
Ranar da ya cika sati uku cif ranar ya dawo kuwa, da na kirashi a wayar Hajiya ya ce dani ya dawo kuma zai zo har ™ofar gidanmu. Tun da ya sanar da na shiga tashin hankali, dan ko a hirar mu ta ™arshe da Alhaji sai da ya tunasar dani akan course Win da yake so na karanta da kuma amfaninsa.
Afujajan na fice gidansu Amina Aminu, dan a cikin ™wayenmu ta Wan fi sirri, Fauziyya ma bata da matsala sai da yawan surutu marar amfani. Tana zaune a tsakar gida tana daka na shigo. Kallo Waya ta yi min ta gane ba lafiya ba.
Nana me ya faru?
Muje soro dan Allah.
Na faWa ina fitowa, ta tashi ta biyo bayana.
Amin wai Fahad ne zai zo kuma wai gidanmu.
Na faWa kamar zanyi kuka.
To ke mene a ciki, ba son shi kike ba kuma duk wanda ya ce zai zo gidanku ai aure ne zai kawo shi, ji dai Abdul Win Fauziyya yanzu har magana ta tsaya.
Ba haka ba Amina, kinsan ko ranan Alhaji ya ce da ni so yake na karanci ko Mass communication ko Law.
Kai Nana, Fahad ai me ilimi ne kuma da wayewa, kina tunanin zai iya hanaki karatun boko? Gaskiyya ba alama.
Nufinki zai ce zai jira nagama karatu? Mussamam Law wajen shekara goma.
Alhaji ba zai iya bari ki yi karatun a gidan mijinki ba, yanzu fa ke damuwarki kawai Alhaji ne, kuma idan kika matsa tsaf zai barki ki yi a gidan mijinki.
Daga haka tai ta bani shawarwari kala kala, daga nan na koma gida na fara shiri. Ina zaune cikin Waki Hajiya ta shigo.
Hajiya ina zaki?
Na faWa ganin irin shirin da ta yi.
Ki shirya ki taso muje, Hajjace zata tsallaka titi mashin ya bugeta ta yi tsagewar ™ashi.
Allah Ya bata lafiya, amma ba inda zani.
Na faWa ina kwanciya.
Bazaki tashi ba?
Uhm
Na faWa tare da rufe idona, haka ta ™araci faWan ta ta fita, tana fita na mi™e tsaye tare da daka uban tsalle ina faWin.
Alhamdu Lillah.
Ban Sata lokaci ba na hau shiryawa, ™arfe 05:30 daidai na ji yaro ya shigo wai ana kiran Nana a waje. A raina na ce. Yanzu da Hajiya tana nan haka zaiyi mini chaS?.
Ina shirin fita na ga Yaya Ridwan ya fito, kallo Waya ya yi min ya Wauke kai ya fice. Nasan dai bazai taSa yi masa magana ba dan ba halinsa ba ne, amma kallon da ya yi min tabbas ya bani tsoro.
Da yake gidan namu yana da girman compound kafin ka kai ga shiga cikin gidan ya sa na sauke anan, wajen yana da faWi dan har mota biyu zasu iya tsayawa.
Tun da mike tsaye yake ™are min kallo sai can ya ce.
Na ga ma fa ke yarinya ce, anya za a aurar dake yanzu?.
Na yo dariya sannan na ce.
To ka jira na girma kawai, kafin nan na ™arasa karatu na.
Ina bazai yu ba, ki girma kuma? Ai ba amfani.
Mene ba amfani?
Girman mana, bakisan mace tana ™arama tafi daWin zama ba, shi kanshi miji yafi son ya aureki kina ™arama.
Na yi dariya sannan na ce.
Alhaji dai ya ce Karatu zanyi.
Dagaske ko wasa?
Ya faWa da alamar damuwa, ni kuma kai tsaye na faWa masa gaskiyya.
Kuma ba zai taSa bari ki yi aure ba, sai kinyi karatun?
A a zai iya bari na na yi mana idan mijin zai barni.
Nana!
Ya kira sunana cikin wani irin yanayi.
Na am!
Nana, ina sonki dagaske, kuma aurenki nake son yi, bazan iya rayuwa ina kallonki a haka ba a matsayin matata ba, Nana ina da mugun kishi akanki sosai wallahi.
Gaba Waya na ji tsigar jikina ta tashi, daidai lokacin kuma Yaya Ridwan ya shigo, kallo Waya ya yi mana ya Wauke kai ya shige ciki.
Nana wannam yayanki ne?
Eyh shi nake bi.
Okay, amma baya ganin mutane ne?
Sai da na yi dariya sannan na ce.
Ai haka yake, shi ko Abban mu ya gani a hanya ko Hajiya zai iya Wauke kai.
Uhm.
Ya faWa yana zaro wayarsa, sannan ya ce.
To yanzu mene mafita?
Game da me?
Kin manta?
A a ban manta ba, amma maganganun da muka yi da yawa bansan akan wacce kake magana ba.
Zancen aure, Nana kina sona?
Wani irin abu na ji a zuciyata, wai ina sonsa?
Eyh Nana?
Sai da na Wago na kalleshi sannan na ce.
Mugun so ma?
Ya yi dariya sannan ya ce.
Wane iri ne mugun son?
˜asa na yi da kaina na fara wasa da yatsuna.
Nana akwai wata matsala a gida, bansan ta yadda zan samu iyayena da maganar ina sonki ba, sabida mu family Win mu gaba Waya Rich Family suke aure.