Sashe 35
Sartse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kar ki taSa kuskuren nuna wa miji ya fi iyayenki a gare ki. Iyayenki sune tushenki, sune suka san ki kafin Sardauna ya san ki. Namiji, komai son da yake miki, idan lokaci ya yi zai iya juya miki baya, amma iyaye ba sa taSa watsar da Wiyarsu. Idan kika Waukaka miji sama da iyaye, to ranar da zai watsar da ke, ba za ki sami wurin komawa ba."
Ta gyara zama ta ci gaba, "Nana, musamman yanzu da za a yi miki kishiya, kada ki kuskura ki shashantar da kanki. Wannan biye-biye da lallaSawa da kike yi masa, ki rage shi. Namiji idan ya ga kina rawar ™afa a kansa da yawa, to wulakanta ki zai yi. Ki kame kanki, ki mutunta kanki a mace. Mace mai mutunci ita ce wadda take da sirrin kanta, ba wadda take zama tamkar tsumma a gaban miji ba."
"Kada ki bari kishi ya sa ki zama mahaukaciya, kuma kada ki bari soyayya ta sa ki zama doluwa. Ki zauna a matsayinki na Uwar Gida mai daraja. Ki yi masa hidimarsa na matsayin miji, amma ki bar wa zuciyarki sauran sararin numfashi. Idan kika bayar da komai na rayuwarki ga Sardauna, ranar da waccan matar ta shigo, za ki tarar ba ki da ragowar komai na kanki."
"Ki tashi, ki gyara kanki, ki daina wannan kukan banza. Namiji girmama shi ake yi, ba bauta masa ake yi ba. Idan kika mutunta kanki, shi ma zai mutunta ki. Amma idan kika zama tamkar tabarma a gabansa, to kowa ma takawa zai rinka yi ya hucewa."
*******
Ko da na dawo gidan Hajiya ban faWa mata yadda muka yi da Yaya Rumaisa ba, na barwa raina da niyar in sha Allah zan Wau matakin gyara, tsakanina da Sardauna soyayya ce da kulawa babu bautawar da kowa yake tunani, tun ina saka ran zai zo ya Wauke ni har na kira sa, gaba Waya hayaniya ce a inda yake shi ya sa ban wani ji mai yake cewa sosai ba, na katse kiran na yi masa text akan ina jiranshi, amma amsar da ya dawo min da ita ta nemo ta jefani cikin ruWani.
Nana ba zan iya zuwa ba, Daddynsu Bilkisu ne ba lafiya tun safe ina asibiti!
Tunawa na yi lokacin da Alhaji ba shi da lafiya, Sardauna bai ko shigi gidan nan ba sai da ya dawo. Wai anya maganar da ake faWa min ba gaskiyya ba ce? Bai ci ace na buWe idona na yi tunani a kai ba?. Na tambayi zuciyata, amma da yake tafi ni mutuwa akan Sardauna sai ta Soye hakan, ta shiga lissafomin uzurirrika kala kala da zasu kare Sardauna, ina shirin tafiya Ra is ya shigo yana faWin.
Hajiya ga Yaya Turaki nan.
Mamaki ya kamani wai Yaya Turaki, to me yake yi anan.
Bari na Wan gyara wajen kafin ya shigo.
Hajiya ta faWa tana Wan kwashe kayan dake wajen, sannan ta sa Yaya Radiya fa Wauko mata dadduma ta shmfiWa mai.
Ke daskarewar uban me kika yi anan? Ba yanzu zai zo ba ne?.
Yaya Radiya da zata shiga Waki ta tambayeni.
Tafiya zanyi, yana wajen aiki ne.
Daidai lokacin kuma Turaki ya shigo, shi da Ra is kamar wasu abokai haka suka shigo suna dariya, ni abun ma mamaki ya ban, ashe akwai sauran mamaki ganin yadda Turaki ya saba da yan gidanmu har da tsokanar Yaya Radiya.
Ina yini?
Na faWa ganin kamar ma bai kula da ni ba.
Amaryarmu kina nan kenan?.
Eyh! Ta nan tafiya ma za ta yi kuma bai zo ba.
Hajiya ta bashi amsa, tana mi™ewa zuwa kicin. ˜ila ma shi ya gyara musu gidan, dan naga Hajiya wani plast da cokali ta Wauko masu kyau ta kawo ta ajiye a gabansa, ba tare da wata magana ba ya buWe ya fara cin tuwon, yana ci Hajiyar tana taSashi da hira, duk da bai da yawan magana amma su kam yana magana da su, kamar yadda yake yi da yan uwansa.
Hajiya ni zan tafi kawai.
Wai ba zai zo ba, to shikenan ina zuwa.
A a ta jira mana mu tafi tare, ai gida Waya zamu.
Ban tanka masa ba na kom Waki na zauna, na tarar da Yaya Radiya tana dannawa waya.
Wai Yaya yaushe wannan mutumin ya saba zuwa gidan nan haka?
Tun rasuwar Alhaji, mene?
A a bakomai.
Ai yafi mijinki hankali da nutsuwa.
Ku ana fara magana sai ku hau sukar mijina.
Na faWa ina cuna baki gaba.
To ai mijin naki ne ba halin arzi™i.
Bawani nan, ni kuwa ina Hajja ne?
Tana nan tana tijara wai sai an siyar da gidan nan.
Anyi mata uban me?
Oho mata, sai da Ridwan ya tsinkawa yaron da ya rakota mari sannan suka bar gidan, kuma kinsan yaron da akasa a shagon Alhaji Ridwan ne ya Wauke shi to yaja masa kunne akan bata komai, shine fa duk take rashin arzi™i.
Uhm, aniyar ta can ta bita, yanzu Yaya yaushe zaku gama makaranta?
Nan da sati biyu zamu fara jarrabawa, ke yan ajinku yanzu ™ila sun shiga shekarar ™arshe ko?
A a, za dai su shiga, zango uku ya rage musu gaba Waya.
Ai gashinan kin cuci kanki, ke ba karatun anan ba ke ba tafiya turan ba, kinbiyewa jirgin ™arya.
Nana fio ku tafi.
Hajiya ta faWa tana yayen labulen Wakin.
Tom Hajiya. Na faWa tare da mi™ewa, lokacin da na fito ma baya gidan, na kalli Hajiya na ce.
Hajiya ya zanyi da Sardauna?
Mene da Sardaunan?
Idan ya ji labarin Turaki ne ya dawo da ni, bazai ji daWi ba.
To Nana a daren nan tafi a ™afa.
Tana faWin haka ta shige Waki tabarni, ba shiri na yi waje na bishi har ya shiga mota abunsa. A hankali na buWe motar na shiga, wayarsa yake dannawa sai kuma wa™a tana tashi ™asa ™asa, yadda baza ta taSa damunka ba, kashe wayar ya yi ya ajiye ta akan cinyarsa ya ta da motar ya tana tafiya a hankali cikin nutsuwa.
Ina zaki irga masoya na ki sanyo da ni, ki duba kanki ana kallona majunoni, ni kuma na ce indai kai naki ne ban faWi ba, sa™o ya bayyana ne tun da ga zuciya..
Yana tu™i yana bin wa™arsa kamar shi ya raira abarsa, ni dai bance ko ™ala ba, sai ma tuna tu™in Sardauna da na yi kamar za a tashi sama, ga uban wa™o™in turanci wai na wata Ariana grande, kullum su zaka yi ta ji yana ™urewa.
Kin shiga raina, kin zauna dan kin sami guri, na ji kiranki na amsa kuma na zo da wuri, ke ce farko kuma kece ™arshe, bishiyar nan tai girma wadda kikai mini dashi. Matar ™ani.
Ya faWa yana kallona, na juyo na kalleshi sannan na ce.
Na am.
Na ga kun fara hankali ke da mijinki, tun da ta fara barin ki ki zo gida.
Na yi murmushi sannan na ce.
Uhm.
Ban san me yasa ba, amma ni wani irin nauyin shi nake ji sosai, ku sunansa bana iya faWa.
Yanzu saura makaranta ko?
Eyh in sha Allah.
Tom Allah Ya taimaka ya bada sa a.
Amin amin.
Daga haka bai ™ara cemin komai ba, ya mai da hankalinshi kan tu™i ya ci gaba da bin wa™arsa.
Ke kika ce zaki rayu da ni, so wanda bai gamuwa.
A raina na ji dama sardauna ne yake da wannan yanayin, ina son wa™o™in soyayya, mussaman ace ni da mijina ina yi masa yanayin min.
*********
Sai ™arfe tara da arba in muka shigo gidan, kusan minti talatin muna tafiya a hanya, tafiya kamar ta barin gari sabida yadda yake tu™i, amma kwata kwata ban ji na takura ba, ko dan wa™o™in da yake sawa suna haifar min da shau™in da yake sani hasasomu ni da Sardauna.
Yana tsaye a bakin ™ofarmu, waya a kare a kunnensa da alama ma waya yake, gabana na ji ya tsanamta faWuwa, na shiga maimaita Hasbunallahu wani imal wakil, shi kam Turaki ko a kansa ya ™arasa wajensa ya yi parking mota.
Ganin kamar bazan fita ba ya sa shi buWewa zai fita, ba shiri na sa ™afa na fito, gabana yana wani irin bugawa dum dum dum, kamar ana buga ganga. A hankali nake takawa kamar wacca ke tsoron taka ™asa, idona yana a ™asa bana son ma Wagasu na kalli Sardauna.
Šaga kai ki kalleni.
Ya faWa a tsawace, sannan ya juya ga Turaki dake shirin buWe bangarensa.
Kai uban me ya haWaka da matata?
Tambayeta.
Turaki ya faWa yana ™o™arin shiga, wani irin tsalle Sardauna ya yi ya cakumo Turaki ya yi baya da shi.
Uban me ya haWaka da ita, na ce uban me ya haWaka da ita?
Cika min riga kafin na yi ™asa ™asa da kai anan.
Ni zaka yi ™asa ™asa da shi, kar ka fasa Turaki uban me ya haWaka da matata?
Na ce ka tambayeta mana, ko ita bata da baki ne? Idan bakasan darajarta ba ka barta ta na tafiya a titi da tsohon dare, ni nasan darajarta a matsayinta na mace, ko ba ita ba naga mace na tafiya a hanya cikin dare ni mai iya taimaka mata na kai ta gidane, bare kuma ita da nasan gida Waya zamu je.
A fakaice dai Turaki ya rufa asirin cewa daga gida ga Waukoni, ya sau™a™a min sosai.
Daga yau& ba kai& ba wani abu nawa& Turaki ba kai ba matata, ko a jeji kaganta ba kai ba ita.. na faWa ma.
Idanun Sardauna nake kalla yadda suka rini suka koma jawur, ga wasu jijiyon kansa da suka fito raWau.
To cikani, kuma matarka ce na Wauko a mota ta, tana gaba ina gab&
KuSus! Haka Sardauna ya make bakin Turaki, sannan ya saki wata ™ara kamar sabon Mahaukaci.
Turaki akan iyalina wallahi zan iya kashe ka, ka fita sabgarta.
Ri™e bakinshi Turaki ya yi da yake jini, a hankali ya taka ya buWe ™ofarsa, sai da ya gama shiga sannan ya le™o da kai.
Kuma har ™anshin Turarenra na ji.
Yana faWin haka ya tura ™ofarshi ta shige, da gudu Sardauna ya bi shi yana knocking.
Turaki ka buWe ™ofar nan na kakkarya ka.
Da wani ™arfi yake buga ™ofar yana kiran sunan Turaki.