Sashe 21
Sartse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To ai yanzi akwai tazara sosai zuwa ™arfe Waya, ki tashi mu shiga ciki idan kin yi bacci ni sai na tashi ki ™arfe Wayan.
Ta shi na yi nabi bayanshi zuwa Wakin, ko a Wakin ma na daWe a zaune har sai da ya ™ara cewa na kwanta zai tashe ni sannan na kwanta.
˜arar alam ce ta tashi ni, wanda na saita ™arfe biyar daidai na asuba. Sardauna ya manta. Na faWa a raina ina saukowa, a gurguje na shiga banWaki na Waura alwala na fara yin nafila kafin na gabatar da asuba, cikin hanzari na haWa masa abin kari sabida ina son na fita da wuri, duk hankalina yana wajen Alhaji gaba Waya, ji nake a jikina kamar ni ce sillar kwanciyarshi wannan rashin lafiyar.
Haka Sardauna ya yi ta jan lokaci, ba shi ya fito ba sai sha biyu da kwata, kuma a hakan ma bai yi breakfast, har ™walla sai da na yi.
Am sorry Hon, na Wan duba wani abu ne shi ya sa na makara, yanzu ma ban ™arasa ba amma ki zubamin breakfast Win na yi ke sai kije ki ™arasa mayar da takardun kafin na kammala.
Jikina duk babu daWi, haka na je kan dinning na zuba masa farfesun naman rago da na yi sai kuma doya da miyar kaza da na dafa, sabida ina son tafarwa da Alhaji kuma nasan zaifi son dafaffiyar doya maimakon soyayyiya. Ina zuba masa ma nufi Wakin, takardune duk ya zubar dasu a ™asa, haka na shiga haWasu ina zuba su a jakar da suke, ina yi ina Wan duba wasu. Kwatsam idona ya faWa kan wata takardar CV Winsa, date of birth na fara cikin karo da shi 11/08/1994.
Ya tabbata dai Sardauna ba shekarunsa 25 ba?. Abinda na fara tambayar kaina kenan. Amma me ya sa ya Soyemin, tabbas ™arancin shekarunsa suna daga cikin abubuwan da suka sa na far son Sardauna. Na sake faWa a raina, ™walla na ji ta fara zurara daga idona. Ashe Sardauna zai iya yi min ™arya? Kai ba zai yi min ba sai dai idan a lokacin ni ce na ji ba daidai ba, kunnuwana sun yaudareni.
Haka na kwashe takardun ina ta sa™e sa™e a raina, ba mune mu ka bar gidan ba sai ™arfe Waya da kwata, ni da na shirya tun tara. Kallon plast Win hannuna Sardauna ya yi sannan ya ce.
Na mene wannan?
Ragowar doyar da na dafa ce, ban iya ci ba duk bakina ba daWi, shi nake son tafiya ko Alhaji zai iya ci.
Shine kika bani kaWan ni ko?
A a ba haka ba ne?.
Ke kika sani.
Ya faWa yana shigewa motar, nima na shiga har mukaje gida baice dani ko ™ala ba, haka bai ce dani na gaida me jiki ba, amma na yi masa uziri ko ya yi mantuwa ko idan yazo Waukana zai shigo. Da sallama na shiga cikin gidan, mutanen gidanmu suna falon Hajiya duk sun yi zugum zugum, hankali a tashe na shiga Wakin. Yanayin da naga Alhaji ya yi matu™ar tsorata ni, yana kwance kamar marar numfashi, baya ko motsi.
Jikin Hajiya na faWa ina faWin.
Yana ganshi a haka Hajiya?
Hajiya kuka take dannewa, ba ta iya ba ni amsa ba sai Yaya Radiya ce ta ce da ni.
Haka kawai muka ga jikin nasa ya yi?
Kusa da shi na matsa ina faWin.
Alhaji.. alhaji.
Yana kallona da ido amma bazai iya magana ba, Ra is ya ce da ni.
Ba zai iya magana ba fa.
Ina Yaya Ridwan baku tafi asibiti ba?.
Nana ki nutsu dan Allah.
Yaya Rumaisa ta faWa, kowa fuska cike da hawaye.
Tashi na yi na janyo plast Win da na zo da shi.
Alhaji dan Allah ka ci doyar nan.
Zo ki ba shi.
Ra is ya faWa, na matso kusa da shi na buWe plast Win na Wauki doyar na mammatse ta nasa masa a baki, a hankali ya cinye ta na ™ara samasa wata, sannan na Wauki farfesun zan ba shi Yaya Rumaisa ta ce.
Kar ki ba shi akwai maggi, ki ba shi iya doyar.
Daidai lokacin Yaya Ridwan ya shigo Wakin.
Ga motar an samo.
A raina na ce. Yanzu mota ce ta hana akai mahaifina asibiti a lokacin da yakamata? Mene amfanin motocin da suke gidana? Ina ranar motar da Sarduna ya bani wacca ba na ko amfani da ita.
Rid..wan.
Alhaji ya faWa a hankali, da sauri duka muka kalleshi, ya yi masa alamu yazo da hannu, sannan ya yi yawa Yaya Radiya da Yaya Rumaisa, ni da Ra is daman muna kusa da shi, Wai Wai yake kallonmu sai da ya gama kallonmu duka sannan ya ce.
Kaine Babba, kaine babansu Ridwan& ba ni na baka wannan nauyin ba Allah ne ya baka, ina mai rashim jindaWin cewar zan tafi na barka da nauyi a kanka, Ridwan ka yafe min.
Gaba Waya jikin mu ya yi sanyi kowa ™walla yake matsewa.
Ku yi ha™uri kar ku yi kuka, ku haWe kan ku ka zama tsintsiya Waya, ga mahaifiyarku nan, a tsahon rayuwata da ita babu komai sai alheri da kyautatawa, ku ci gaba da yi mata biyayya har ™arshen numfashinku.
Sannan ya nuna ni, ni da Ra is.
Sune ™anana, ku yi musu afuwa, ku dinga ha™uri da su, mussaman Nana.
Ya nuna ni, sannan ya ce.
Tana sonku, ku yi mata afuwa kar ku taSa fushi da ita, karku watsar da al amuranta ™aramar ku ce, ba ta da wani gata sai na Allah sai na ku.
Alhaji ka taso a kai ka asibitin dan Allah.
Hajiya ta faWa tana kuka, ya girgiza kai yana sauke ajiyar zuciya sannan ya ce.
Na gode, na gode miki. Allah Na gode maka da rayuwa da ka bani, Allah ga Amanar ya yana da matata, Allah ga Amanarsu nan, Allah ka kula su, ka zame musu gata a duk inda suke ka kare su Ya Allah.
Gaba Waya Wakin ya yi shiru baka jin komai sai shashe™ar kuka, ya sa hannu ya nuna Yaya Radiya ta matso kusa da shi.
Ki yi ha™uri, ki mi™a al amuranki ga Allah Yana gani, kuma zai kawo miki mafita, ke ce babba Allah ne gatanku, ki haWe kanku dan Allah, karki bari wani abu ya tarwatsa ku.
Alhaji ka yi ™o™ari akanmu tun haihuwar mu har zuwa yau, ka cika mahaifini na gari, ka tsaya akanmu ka kula da mu, mun gode maka alhaji mun gode maka, ko a yanzu rayuwa ta tsaya Alhaji ka cika gwarzon uba, Alhaji mun gode maka.
Yaya Radiya ta faWa tana fitar da wani irin kuka mai taSa zuciya, ya yi murmushi sannan ya nuna Yaya Rumaisa, itama ta matso kusa.
Ki dinga dannar zuciyarki, ki dinga ha™uri da yan uwanki dan Allah, ki yi wa mijinki biyayya, Allah Ya yi miki albarka ya haWa kawunanku, ku ya fe min dan Allah.
Cikin kuka itama ta fara magana.
Alhaji muna sonka, mun kuma gode maka da dukkan abinda ka yi mana, Alherin Allah Ya tabbata a gareka Alhaji, Mun gode mun gode.
Ya matse hannun Yaya Ridwan dake cikin nasa, sannan ya ce.
Ha™uri! Ha™uri! Ha™uri dan Allah, Ridwan ban so na barka maka nauyin akanka ba, amma nasani Allah Ya na gani, kuma zai shiga al amuranka zai buWa maka yabaka ikon kula da yan uwanka, a ko da yaushe albarka ta tana tare da ku.
Yaya Ridwan kuka kawai yake bai iya cewa komai ba, Alhaji ya kalleni ya ce.
Nana! Ki kasance mai karSar ™addara kowace iri, Nana rayuwarki tana cike da ™alubale da yawa, Nana karki yi wa Allah butulci, karki koka, ki yi ha™uri ki sa a ranki komai zai wuce Nana, komai da komai zai zama labari.
Rungume shi na yi na ci gaba da rera kukan da nake yi.
Ka kasance mai biyayya, mai kyautatawa yan uwa, kasa a ranka Allah ne gatanKa sune gatanka, Ra is ka yi ha™uri a duk irin rayuwar da ka tsinci kanka, Allah yana gani ka ji.
Shima Ra is Win kuka ya fashe da shi, kowa kuka.
Na gode miki, Na gode miki Allah Ya yi miki albarka, ya baki ha™urin rashi.
Hajiya dai ba ta iya cewa komai ba sai faman ™walla da take.
Allah ko a yanzu Alhamdulillah, Allah na gode maka, na ™ara gode maka, zan kasance mai gode maka Ya Allah, Tammat bi hamdillah Allah.
Daidai lokacin Isah Nadabi ya shigo Wakin, ganin dukkanmu muna kuka ya sa shi cewa.
Me ya faru dan Allah, Ridwan ya baku tafi asibitin ba?
Cikin Kuka Yaya Ridwan ya ce.
Ya ce kar aje asibitin.
Matsowa ya yi ya kama hannun Alhaji sannan ya ce.
Alhaji akai ka asibiti dan Allah.
A ah Isah, tsaya ka ji.
Alhaji ya faWa murya a wahalce, ya ri™e hannunsa sannan ya ce.
Allah Yasa ka maka da mafificin alheri, ubangiji ya raya maka zuri arka, Allah Ya dauwamarma da suttura, Wawainiyar da ka yi akaina ubangiji ya mayar maKa, na gode.
Alhaji ka bari dan Allah, Ridwan kama shi dan Allah.
A ah! A ah! Dan Allah ku barni.
Me ya sa, Alhaji?
Ka barni, na ™arasa rayuwata a cikin iyalina.
Bai kai ga yi masa magana ba tari ta sar™eshi, yanayi yana haWawa da kalmar shahada. Gaba Waya muka zagaye shi muna kuka, a hankali har muka ji ya daina kakarin.
Gaba Waya duniyar ta tsaya mana cak, Isah Nadabo ne ya fara Waga hannuna yana faWin.
Alhaji Alhaji, innullahi wa inna illahir raji un.
Ina daga zaune na ji wani irin jiri ya Webeni, aikuwa na kifi ™asa kif.
Legendspen
08129553971.
https://chat.whatsapp.com/DPr8Zlw33HeAkt3hhxIPYv?mode=gi_t
*Munyi nisa a Arewapen, ta wannan link Win ko username Legendspen*
https://www.arewapen.com/book?id=69d7e87dfc259651b7635bff
*SARTSE*
-Amanar-Janafty-
*Sayyid Legendspen*
MAH/2026/001
Sadaukarwa.
RAMLAT ABDULRAHMAN MANGA
(Mai Dambu)
Shafi na sha shida.
(16)
Sama sama nake jin hayaniyar mutane, a hankali na fara buWe idona, dishi dishi nake gani kafin idon ya buWe tarwar. A take komai da ya faru ya shiga dawomin kamar an haskan majigi.
"Alhaji!"
Na faWa ina ko™arin ta shi, hannuna na ji an ri™e tare da faWin.
"Nana! Nustu ki nutsu."
Muryar Sardauna ce, na Waga ido na kalleshi tare da faWin.