Sashe 18
Sartse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dubawa ya yi ya ga babu lambarsa, sannan ya mi™a min ta sa.
Karanta.
KarSa na yi na duba message Win da aka tura masa da lambata.
Ka fita sabgar gidana, zan yi komai da kaina.
Ra is na duba da safe na ga ko ka tura min sa™o na ga babu lambarka gaba Waya.
Na kira da safe naga ta na sa failed, mijinki ya duba wayarki kenan?
Da alama kam.
Lallai mutumin nan, Nana mun yi magana da Yaya Ridwan, ya ce tun farko abin da ya guda kenan, amma dai tabbas mijinki ba isa ya hanaki karatun nan ba.
Zama na yi akan kujera, sannan na ce.
Ra is ni wallahi duk tsorona Alhaji, da halin da zai shiga.
Nana ko ba dan Alhaji ba, ko dan gobenki maza ba kowa ke da tabbas ba, yanzu ji dai Yaya Radiya, yanzu da ta yi karatun ta tun farko da yanzu an nema mata aiki.
Wallahi hakane Ra is, duk jikina ya yi sanyi amma zan sake lallaSashi nima.
Tom shikenan, mu dinga waya a wayar Hajiya.
Ya faWa tare da tashi ya tafi, da Sardauna ya dawo sai ya hau banbami, faWa na ba gaira ba dalili ya ma ™i bari mu yi wata magana da shi, na rasa aina ya sami labarin zuwan Ra is ko CCTV ce da shi da bansan yana da ita ba? Wani Sari na zuciyata ya ce mai gadi, da sauri na dakatar da wannan tunanin, sabida zato zunubi ne.
Kwata kwata Sardauna ya daina fahimta ta, ya daina zama da ni, ya daina magana da ni, faWa ta ko ina? Na sanar da Ra is halin da ake ciki ya ce da ni wai tsoratarwa ce amma idan ya ga na dage akan matsayata dole zai sakko tun da yana sona.
Abu dai sai gaba yake, har ta kai Yaya Radiya da Yaya Rumaisa sun san da maganar kuma babu wacca taban shawara akan na amincewa Sardauna akan ajiye karatuna, kuma na tabbatar dukkansu akan gaskiyya ne. Sardauna ya zuba min ido ni da yan uwana akan harkar karatun da suka na ce sai na yi.
Ra is ya ce da ni yau Yaya Ridwan zai sami Sardauna su yi magana, amma abinda ya ban mamaki yanda Sardauna ya shigo gidan yana wuci kamar zaki.
Nana! Dole yau ki zaSa ko ni, ko yan uwanki da suke son ki yi karatun boko?
Legendspen
08129553971
*SARTSE*
-Amanar-Janafty-
*Sayyid Legendspen*
MAH/2026/001
Sadaukarwa.
RAMLAT ABDULRAHMAN MANGA
(Mai Dambu)
Shafi na sha uku.
(13)
(Not edit)
"Bangane ba Sardauna! Bangane ba?"
Na faWa ina mi™ewa.
"Na ce ki zaSa 'yan uwanki ko ni?"
Wani abu na ji ya daki zuciyata, bansan haka nake ba sai yanzu, nasan dai ina son 'yan uwana amma bansan zan iya zaSarsu akan Sardauna ba sai yanzu.
" 'Yan uwana mana."
Ya kalle ni sosai sannan ya ce.
"Nana 'yan uwanki?"
"Ina son su, suna sona Sardauna."
"Ni bana sonki Nana? Bana sonki? Wannan shine sakayar soyayyar da zaki yi min?"
"Sardauna ina sonka! Ina sonka, matsayin miji kake da shi a wajena mutum mai daraja a rayuwata sama da kowa, amma tabbas 'yan uwana abun so ne, kaima kana da su kana son su, kuma na zaka juri na yi wani abu mara kyau akam su ba."
Zama ya yi akan kujera, sannan ya ce.
"Nana ni mijinki ne, dole na yi kishinki sun san dalilin da ya sa bana son ki yi karatun? Sabida ina da kishi mussaman na ki, ban taSa kishin wata mace a duniya ba sama da ke, Nana wallahi har cikin zuciyata nake kishinki bazan iya jurar gani kina fita kullum ba, bazan iya ba. Amma idan sun dage shikenan Nana zan sauwa™e miki kije ki yi karatun acan, dan dama na fuskanci so suke su raba mu, zan bar musu."
Ban taSa tunanin jin wannam kalmar daga bakin Sardauna ba ko a mafarki, sai da na ji gabana ya yi wani irim faWuwa. Na Waga kai na kalleshi amma na kasa magana, kawai na tsinci kaina da shigewa Waki na barshi s wajen.
"Rabuwa da ni Sardauna akan karatu? Tabbaa Sardauna baya son karatun nan, kuma hujjarsa Waya ita ce kishi, amma ai abinda kake so shi kake kishi, tabbas yana sona, nasake tunani."
Haka na yi ta ™ulle ™ulle da kwance kwance a cikin raina har wayewar gari, bayan na kammala masa abun karyawa ya ci na koma Waki, kasanxewar yau weekend ne bai fita sai rana kuma na ji yana cewa wai yau Big Daddy zai dawo, ko waye hakan oho masa.
Ina zaune cikin Waki bayan na sanar da Yaya Radiya yadda muka yi da shi, tana ta mamakin yadda aka yi baya son karatu har haka, kuma gasu gidan 'yan boko? Ni kaina abun ya Waure min kai sosai da sosai. 'yanzu Sardauna ya sake ni ina na kama ni Nana, zan iya rayuwa ba na jin numfashim Sardauna a kusa da ni kuwa?.'
Irin tambayoyin da nai ta jefawa kaina kenan har zuwa yamma, ko ayyukan gidan bansami damar yi ba sai da yamman, ina cikin aikin su Yaya Radiya da Yaya Ridwan da Ra'is suka zo, nasan akan maganar ne sabida ba sa so Alhaji ya san da maganar, ni kam Allah Ya gani karatun ya sauka daga kaina, amma an sauke min shi haka na ji, kalmar saki ta girgizani.
"Wai dagaske kike sakinki ya ce zai yi?"
Yaya Radiya ta faWa cike da ruWewa, bayan na gama gaya mata abinda ya ce da ni.
"Wallahi Yaya, sai na ji gaba Wayan na tsorata."
"Kuma kina ganin dagaske yake?"
Ra'is ya tambaya.
"To nima bana ce ba, amma fa yau ko magana ba mu yi da shi ba, kawai ya ce duk abinda na yanke ya yi daidai."
"Amma mijin nan naki Wan iska ne, bai da mutunci."
Ra'is ya faWa, na watsa mai harara, sannan na ce.
"Bana ciki da iskanci."
"Ridwan mene abun yi yanzu?"
Yaya Radiya ta tambayeshi.
"Ya bata zaSi biyu, ko ta yarda da karatun ta rabu da shi, ko ta zaSeshi ta rabu da karatun farin cikin iyayenta, tun a farkon mu'amalal su Nana ita ce ta bada kanta, na faWa karta ta sawa ranta wai alfarma zai yi mata kowani abu. A gani na farko da na yi musu tare na gane soyayyarshi ta yi wa Nana mugun kamu, sannan ta bada kanta, ta zubar da darajarta, ina mugun jin kishin wannan abun? ˜in kulashi ko shiga al'amuran da na™i yi ba wai son shi ne bana yi ba, a'a zallan kishi ne bazan iya jurar gani tana ™as™antar da kanta ba, a matsayina na Wan uwanta, jininta Nana kina tunanin wai idan muna yi wa samarinku wani abun haushi ne ko tsana? Tun a lokacin abinda na guda mata kenan, amma bata gane ba, a yanzu idan ta takura wallahi tsaf zai iya sakinta, ya mayar da ita ™aramar bazawara ya cuceta."
Wani irim tsoro ne ya ratsani, ace Sardauna zai iya sakina, bana fatan wannan ranar wallahi na ha™ura da karatun, ba zan ba chaS.
"To yanzu mene abun yi? Shikenan duk wani burin Alhaji ya tashi a banza, shikenan?"
Yaya Radiya ta faWa, ni kam a raina ma ce.
"Alhaji zai fahimta, zuciyar Alhaji tana da ™wari zata iya Waukan hakan, ni kam bazan iya Waukan ™addarar rashin Sardauna ba."
"Nana me kika yanke?"
Yaya Radiya ta tambayeni.
"Na ha™ura wallahi, na fasa karatun bazan iya ba."
Na faWa ina zubar da zafafan hawaye, ni kaina nasan ba abinda ke cikin zuciyata ba ne, amma bani da wani abun yi da ya wuce wannan.
"Kin ha™ura da karatun fa Nana?"
Ra'is ya faWa, na gyaWa kai sannan na ce.
"Ra'is ya zanyi, tunda ba ya so kuma ya riga da ya aureni ba yadda zan iya."
"To sai me dan ya rabu da ke? Sai me?"
"Ra'is ba zan iya Waukan ™addarar rabuwa da Sardauna ba, zuciyata tana da rauni."
"Amma ai zaki iya Waukan ™addarar rashin mahaifinki ko?"
Yaya Radiya ta faWa tana mi™ewa, Yaya Ridwan ya ce.
"Abinda na faWa muku kenan, tana yi masa mugun son da mu kammu ba ta ganin a matsayinta mutane, idan aka haWa mu da shi."
"Nana namiji kina tare da iyayenki ma ya kuka ™are, bare kuma kin ce kin zaSeshi akan kowa da komai, ban ce ki kashe aurenki ba, kuma bazan baki shawara akam hakan ba, amma ko ya ne ki nuna masa iyayenki na da daraja a wajensa."
Yaya Radiya ta faWa tana mi™ewa, duka suka mi™e Yaya Ridwan ya kalle ni sannan ya ce.
"Nana, Allah Ya shiga al'amirinki ya kawo miki mafita, da haske amma tabbas kina cikin duhun soyayya, ina guje miki lokacin da Sardauna zai fama miki SARTSEN da ya yi miki, dan tabbas Sardauna ya yi miki SARTSE a zuciya, ba zan miki baki ba, amma tabbas bazaku kwashe ™alau da shi ba."
"Shikuma Allah Ya isa tsakaninmu da shi, dan tabbas ya cutar dake, wallahi Allah sai ya saka mana."
Ra'is ya faWa, daidai lokacin Sardauna ya shigo fuskarsa Wauke da murmushi, sai da ya ™araso inda suke sannan ya ce.
"Kunji kunya, dam girmanku kunzo kuna son kashe mata aure, mussamman ke."
Ya faWa yana nuna Yaya Radiya, sannan ya ce.
"Kin kashe naki auren shine zaki kashe mata nata, ki zauna ke ba aure ita ba aure kuna yawo a unguwa daga nan ku Sige da bin maz..."
Bai ™arasa ba Yaya Ridwan ya sa hannu ya bige masa baki, har sai da jini ya fito, sannnan ya kama kwalarsa ya fara magana ya na wuci.
"Malam ka kama kanka, ka iya bakinka kafin na zubar ma da ha™wara wallahi Allah, ita dai da ka juyarwa da tunani ka je can, amma wallahi baka isa ka ce zaka gayawa wani magana ba a wajen nan."
Sardauna ya yi murmushi sannan ya ce.
"Na ji na juyar mata da ™wa™walwar, ku yi abinda zaku yi idan zaku iya karatu ne wallahi ba za ta yi ba, dan na fusknci kai dayyus ne bakasan kishin kanka ba, bare kasan na wani, kuma ku fice mim daga gida, kar nasake ganin ™afar wani cikinku, dabbobi."