Sashe 14
Sartse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na tashi na fita, wani babban kwando nagani ya ajiye akan centre table na Wauka na kai kan dinning sannam na shiga kicin. Ba ™aramin mamakin irin girman kicin Win na yi ba, dan zai iya fin girman wani Wakin a gidanmu, amma duk da haka an zuba kaya masu yawa a ciki.
Da kansa ya zagaya dani ko ina na gidan, ya nuna ko ina har da Wayan part Win, da kuma Wakinsa na nan.
Sai can yamma sannan yan uwana suka yi min zuwan nan da suke yi, da daddare ma cikin irin yanayin jiya muka sake kwana da Sardauna.
Har tsawon kwana goma da aurenmu muna zaman jin daWi da soyayya da Sardauna ina samun soyayya da kulawa a wajen Sardauna, yana riritani kamar jaririya, ko ™wai da ake tsoron fashewarsa.
Ranar juma a su Malaika, Amina da Fauziyya suka shirya zuwa, tun safe nake rawar jiki da zuwansu, na faWawa Sardauna ya kai sau goma, tun yana kulani har yafara min banza, haka har ya tafi ofis, girki wajen kala uku na yi musu sabida murnar zuwansu.
Wajen ™arfe Waya suka zo, har wani tsalle na yi da na gansu, suma cike da farin ciki suka tarbeni suna murnar ganina cikin farin ciki, bayan sun zauna na shiga yi musu safarar abun sha, lemo kala kala na gora da na kwalli, sannan kuma wa yanda na yi da kaina.
Oh my, Nana kinga yanda kike glowing.
Malaika ta faWa tana kashen ido.
Nana duk waWannan abun shan namu ne mu kaWai, duniya sabuwa.
Amina aminu ta faWa, na yi dariya sannan na ce.
Ku yara ashe haka aure yake da daWi? Haka ake rayuwar auren, ai wallahi aure yafi komai daWi idan kuka sami irin mijina. A shawarce karku ce zaku zauna, wallahi kuna komawa gida ku ce sai anyi muku aure.
Legendspen
08129553961
*SARTSE*
-Amanar-Janafty-
*Sayyid Legendspen*
MAH/2026/001
Sadaukarwa.
RAMLAT ABDULRAHMAN MANGA
(Mai Dambu)
Shafi na goma
(10)
Dariya suka kece da ita sannan Malaika ta ce.
"Yarinya ta ji daWin aure."
Ni kuwa na ce.
"Ba dole ba? Mene wanda nake so mijina ba ya yi min, a zaman nan namu sau uku yana fita dane manyan wajen cin abinci, gaskiyya duk wacca ta yi dacen miji ta yi riba."
Haka muka yi ta shan hirar mu muna dariya, wajen ™arfe biyar Sardauna ya kirani a waya, a gabansu na Wauka ya ce dani yana son na yi masa cous-cous da miyar kaza. Ina gama wayar na kallesu sannan na ce.
"Bara na shiga kicin."
"Kaga matar aure." Suka faWa suna dariya, suna nan zaune na shiga kicin na fara haWa masa girki, sai dai sanda na duba friza Waukar kaza babu kaza, sai a lokacin na tuna gaba Waya na yi amfani da ita, waya na Wauka na kirashi sai dai bai Wauka ba. Sai kawai na Wora cous-cous Win. Ina cikin Kicin Win Fauziya ta sanar da ni cewar zasu tafi, haka na fito falon mu ka sake taSa hira kafin su ka tafi, Naira dubu biyar na basu na ce su hau mota, ni kuma na dawo kan girki na. Ashe Sardauna ya kira ni ban kula ba ina kicin wayar na falo, ganin lokaci zai ™ure sai kawai na Wora miyar na yi masa ta nama, amadadin kaza tun da duk nama sunansa nama.
BandaWe da gama abincin ba ya shigo, da murna ta kamar ko yaushe na je na tare shi, na yi tsalle na faWa jikinsa ya rungumoni yana faWin.
"Hon yau bana jindaWi."
"Meke damunka?"
Na tambaya ina amsar jakarsa hannunsa, zama ya yi kan kujera tare da mi™amin ™afarsa na fara cire masa takalmi.
"Wane mistiyacin yaro ne a family, ya dawo ™asar shine yake neman yi min rashin kunya."
Ya faWa yana taSe baki, sai duk na ji ba daWi.
"Ka yi ha™uri ka ™yaleshi kawai."
"No! Turaki bai isa na ™yaleshi ba, dole na Wau mataki zan nuna masa ni ba sa'ansa ba ne."
"Kai Sardauna shi Turaki?"
Tambayar da na fara yi kenan, kallona ya yi sannan ya ce.
"Granny ce ta sama na sunan dukkanmu, sa'a na ne, kusan lokaci Waya aka haife mu da shi, amma na girmeshi. But seriously Nana tun ina ™arami bana son yaron nan, abokin dabi na ne, komai na yi sai ya ce zaiyi, natsani na ganshi da abuna ma gaba Waya."
"Ka daina faWin haka Hon, ba a cewa antsani musulmi, mussaman shi da yake Wan uwanka."
"˜yale wannan maganar Hon! Yunwa nake ji."
Ya faWa yana tashi zuwa wajen dinning, nima na ta shi na shiga da takalmi da jakarsa Waki.
"Me ya sa ma bazan yi biyyar aure ba, bayan Yaya Rumaisa da kanta ta ce Biyayya na ™ara soyayya kuma gashi ina gani, ni ina mamakin matan da basa yi wa mazajensu biyayya. Me suke nema a duniyar?."
Na faWa bayan na ajiye kayan, sannan na fito falon yana zaune kan kujerar dinning yana jirana. Plate na fara ajiye mai sannan na buWe cous-cous Win na fara zuba mai, sai bayan na gama na buWe miyar na fara zubawa.
"What is this?"
Ya katseni.
"Abincin."
Na faWa muryata na rawa, le™a miyar ya yi sannan ya kalleni.
"Bance miki chicken nake so ba, me ya sa naga beef?"
"Ahm. Daman kazan ne babu, da na duba sai naga saura nama shi ya sa na yi na nama"
"Me ya sa baki sanar dani ba?"
"Na kiraka baka Wauki wayar ba."
"Ban kiraki ba bayan nan? Me ya sa baki Wauka ba, sabida kina can ™awayenki sun zo ko? Ni ban isa na sa ki abu ba? Ban isa na ce ga abinda nake so ba ni da gidana?"
Ya yi maganar cike da tsawa kamar zai dake ni.
"A'a ba haka ba ne, ka yi ha™uri wallai gobe zanyi."
"Dalla malama rufemin baki, shashasha marar hankali, abinda zaki fara yi min kenan? To wallahi Nana baki isa ba."
Yana gama faWin haka ya yi fatali da abincin ya yi waje, wani irin zafi na ji ya mamayeni, kamar ba wacca take cikin Ac ba, jikina gaba Waya ya fara rawa ba shiri na tsugguna ™asa na fara raira kuka, sai da na yi kusan minti talatin ina kuka na babu mai rarrashina sannan na tashi daga baya na shiga kwashe kayan, sannan na gyara wajen na koma kan kujera na zauna.
Ba Sardauna ya shigo ba sai wajen ™arfe tara, kallo Waya ya yi min ya Wauke kai, da sauri na tashi ina faWin.
"Dan Allah ka yi ha™uri."
Šauke kai ya yi ya shige Wakinsa, ya tura ™ofar ya murWa mukulli, haka na yi ta faman bugu amma bai buWe ba, sai wajen ™arfe 12:30 na je na kwanta ganin Sardauna bazai buWe ba.
Wannam shine karo na farko da muka sami saSani da Sardauna tun zuwana, wannan ta kasance ba™ar Rana a wajena domin naga abubuwa kala kala, ko baccin kirki ban iya ba.
Washe gari da safe tun da na yi sallar asuba ban koma ba, na shiga kicin haWa masa abincin kari mai kyau da lafiya, sabida ina son na burgesa kuma ya yafe ni. Gurasar da na koya wajen Anty Adiza na yi masa da miyar farfesun naman rago, na juye a plast na kawo kan dinnig Win. Na shirya na dawo falon na zauna jiranshi, bai fito ba sai ™arfe tara kasancewar yau Asabar ne kuma babu aiki.
"Ina kwana?"
Kallona ya yi sannan ya kalli dinning Win, ya nufi wajen ba tare da ya ce da ni komai ba. Na bi bayanshi ina kuka ina faWin.
"Dan Allah ka yi ha™uri, wallahi bazan sake ba dan Allah."
"Uhm." Ya faWa yana zama kan kujerar, ya fara zuba abincinsa, in tsaye akansa ina faman zubar hawaye amma ya yi banza dani kamar bai san ina wajen ba, har ya kammala sannan ya kalleni.
"Ki biyo ni."
Ba shiri na bi bayanshi zuwa falo, ya zauna akan kujera ni kuma na zauna a ™asa, sai da aka kusa minti biyar sannan ya ce.
"Nana!"
"Naam."
Na amsa masa. "Nana wanene ni a wajenki?"
"Mijina."
Ya kalle ni sannan ya ce.
"Shine matsayina a wajenki?"
"Eyh."
"Nana"
Ya sake kiran sunana, na sake amsa masa.
"Nana, ina so ki canja min matsayi daga na mijin da kika ba ni. Ina so ki bani matsayin da yafi kowanne matsayi a wajenki, ki bani matsayin Uwa, Uba, dangi, Nana ina so ki Wauke hankalinki daga komai daga kowa ki mayar dashi kaina, Nana ni kaWai. Nana irin son da nake yi miki bana so naga kina mu'amala da kowa a duniya, Nana ina jin kishin akan kowa ciki har da 'yan uwanki, Nana ko da mace naga kina magana ina jin zafi a cikin raina, ina jin duniya ta yi min zafi. Nana zaki iya yi min wata alfarma?"
"Eyh zan iya."
"Nana ina so ki cire kowa a rayuwarki, ki cire komai sai ni Nana, ni kaWai zaki gani, ni ka Wai zaki ji."
"Na yi maka al™warin."
"Ta shi ki zauna anan."
Ya faWa yana nuna min kusa da shi, na mi™i na zauna ya kama hannuna.
"Nana ni mijinki ne, mai sonki! Da ya sadaukar da dubban farin ciki dan ya rayu dake, Nana ina son sakayya mai girma dan Allah."
Da irin waWannan kalaman Sardauna, ya dinga dasa zazzafan tausayinsa a zuciyata, har na ji babu wani a rayuwata sai Sardauna.
Daga nan komai ya dawo daidai tsakanina da Sardauna, muka ci gaba da rayuwa cikin soyayya da farin ciki. Sardauna yana yawan magana akan ayyukan gida sun yi min yawa, hakan yasa ya kawo 'yar aiki me ta ya ni aiki, a farko mun fara zama tare da ita tana ta ya ni aiki, amma daga baya na fara fuskantar abubuwa sun fara yi wa Sardauna yawa, mussaman yadda wata rana ya fara magana akan yawan kuWin wuta da aka kawo masa bill. Hakan ya sa na sallami 'yar aikin, da ya yi magana na ce masa bana son yana yawan kashe kuWi, amma bayan kwanaki ya sake dawo da ita na sake sallamarta, a haka ya kawo har guda uku ina sallamarsu, daga baya ya daina kawo wa.