Sashe 11
Sartse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aure haWaka ce ta rayuka biyu. Manzon Allah (SAW) ya ce a cikin Hadisin Al-Baihaqi Idan bawa ya yi aure, to tabbas ya cika rabin addininsa.... Don haka, rayuwar aure tana bu™atar ha™uri da juriya. Za ki ga daWi, za ki ga wuya. Amma mabuWin shi ne Biyayya da Fahimta. Sannan kisani akwai Abubuwan da ake so Mace mai aure ta yi, duk da suna da yawa amma bari na baki wasu daga ciki. Nana na farko akwai Biyayya. Ki sani Nana, biyayyar miji tana kai mace Aljanna. Amma fa muddin bai sanya ki saSon Allah ba. Na biyu akwai Kwalliya da Tsafta, Nana ki zama kullum idon mijinki yana ganin abin da zai faru da shi, hancinsa ya ri™a sha™ar ™amshi mai daWi. Sannan kuma akwai ri™e sirri. Kada ki yarda sirrin gidanki ya fita waje, koda ga mu yan uwanki ne, muddin ba neman shawara ta lalura ba ne. Bayan wayannan akwai abubuwan da ba a so Mace ta yi. Misali Gasar Iko, Kada ki ri™a nuna wa mijinki ke ma kina da iko kamar sa. Shi ne shugaban gida, don haka ki ba shi matsayinsa. Sannan Yawan ™orafi Kada ki zama mace mai yawan gunaguni a kan kowane ™aramin abu. Sai kuma wani abu da muke yawan yi shine ™aryata Alkhairi. Manzon Allah (SAW) ya nuna cewa yawancin mata suna shiga wuta saboda rashin godiya ga mazajensu. Don haka, ko kaWan ne ya yi miki, ki ce 'Na gode'."
Ta Wago ta kalleni yadda jikina ya yi sanyi, sannan ta ce.
Nana aure kala biyu ne, ko na ce zaman aure kala biyu ne, na farko akwai farin cikin aure idan aka yi dace. Nana, idan kika samu miji na gari, miji mai tsoron Allah kamar nawa, to za ki ji kamar kina Aljanna a duniya. Za ki samu abokin shawara, wanda zai kiyaye miki mutuncinki, ya kare miki rayuwarki, kuma ya zama silar ™arin kusancinki da Allah. Za ki ji wani sanyi a zuciyarki wanda ba shi da misali. Na biyun kuma shine akasin haka Idan ba a yi dace ba, Idan kuma aka samu rashin da ce wanda Allah Ya kare mu, to aure yakan koma kurkuku. Idan miji ya zama mara tsoron Allah, mai son kansa kawai, to zai ri™a amfani da ikon da Allah ya ba shi yana zaluntar mace. Zai iya raba ta da mutuncinta, ya raba ta da danginta, ya kuma mayar da ita tamkar baiwa a gidansa. Shi ya sa nake ba ki shawara Nana; Kada ki yi gaggawar aure don kawai kina son yin sa, ki yi shi don kin samu wanda ya dace, kuma ki tabbatar ba za ki daina karatun ki ba domin ilimi shi ne gatanki."
Jikina ya yi sanyi, ya mutu baki Waya. Tabbas duk wata shawara da nake nema nasame ta wajen Yaya Rumaisa, kuma dole na zauna na yi zurfun tunani akai sosai da sosai.
Nana karki yanke hukunci cikin gaggawa, ki sami lokaco ki nutsu, ki duba halayen saurayin naki Nana ki ga nagartacce ne ko akasin haka.
Shikenan Yaya Na gode sosai.
Daga nan na yi mata sallama na wuce gida, ban ma je gidan Yaya Radiya ba, ko da Hajiya ta tambayi ya na dawo da wuri sai na ce da ita.
Iya gidan Yaya Rumaisa na je.
Da ta cika ni da tambayar ya take ya gidan, kawai na tashi ma shige Waki. Kwata kwata ma bana son magana, so nake na nutsu na saurari zuciyata me take ce min, me ta hanga a tare da Fahad, sai dai fa ko mene ina matu™ar ™aunar Fahad, rabuwa da shi da wuya.
Legendpen
08129553971
553*SARTSE*
-Amanar-Janafty-
*Sayyid Legendspen*
MAH/2026/001
Sadaukarwa.
RAMLAT ABDULRAHMAN MANGA
(Mai Dambu)
Shafi na takwas
(08)
Har dare ban iya ce da kowa komai ba, shiru kamar wacca ba ta da lafiya. Haka na kwana ina faman tunani har washe gari, gaba Waya ba mu haWu da Alhaji ba shima kuma bai neme ni ba, har zuwa yamma lokacim da nasan Sardauna zai zo, Hijabi kawai na sanya na fita dan bana jin zan iya wata kwalliya a yanayin da nake, sai dai tambayar da nake yi wa kaina. Wai shin me ya dame ni?.
Kallo Waya Sardauna ya yi min ya gane yanayin da nake ciki, tambayar farko da ya yi min.
Abban bai amince ba ne?.
A a ya ce na je na yi tunani akan aure ko karatu?
To Nana me kike jira? Kinsan abinda na yi fama da shi yanzu kafin na fito?
A hankali na buWe baki na ce.
Jiya da daddare muka yi maganar da shi, jira nake ya dawo na ce mai na amince.
Ya yi wani murmushi sannan ya ce.
Ko ke fa Hon.
Nima na yi murmushi.
Kinsan sunana?
Na Wago kai na kalleshi, ya gyaWa mun kai.
Wane suna?
Ban taSa ji kin kira ba, shi ya sa na tambaya ko kin sani?
Sai da na yi murmushi sannan na ce.
Ya zaayi na kira sunan ka, ai babu ladabi.
To ai akwai sunan da nake so ki dinga faWan.
Wannene?
SARDAUNA!
Har cikin raina na ji daWin sunan, sai da na maimaita a raina sannan na ce.
Sunan ya yi daWi.
Ina som sunan &akata ce ta samin shi, shi ya sa na ce shine sunan da mata zata dinga kira na, kuma a yanzu naga komai ya kusa kammala, shi ya sa na faWa miki dan nima Mom ta fara amincewa.
Kai Alhamdulillah.
Na faWa a fili, shi kuma ya ce.
Yanzu saura ke da Abba.
Daga nan muka Wan taSa hira sannan ya tafi, abu Waya da na kasa sabawa da shi, shine duk sansa Sardauna ya zo wajena zai tafi sai na ji ba daWi, nifa ko ba zamuyi magana ba ya dinga kallona da ido kaWai ina kallonsa abun farin ciki ne. Daga nan gidansu Amina na shiga, abun mamaki na tarar da Fauziyya da Malaika duka a gidan.
Da banzo ba da ba zama a nemeni ba kenan?
Na faWa ina kallonsu.
To banza mun zo gidan naku aka ce kin fita, sai da muka zo Amina ta ce wai Fahad ne ya zo.
Eyh daga can nake.
Na faWa ina zama.
Dagaske dai auren naki zai yi?
Fauziyya ta tambaya, na kalleta sannan na ce.
Eyh wallahi, a yanzu ma yan gidansu so suke su zo, Alhaji ne har yanzu bai gama amincewa ba.
Kai ma sha Allah, muna da shagali a gabanmu, amma ya zancen karatunki?
Amina ta tambaya, kafin na bata amsa Malaika ta bata amsa da cewa.
Ke wai kin san gidan da zata shiga, to ™ila ma a ™asar waje zata ™arashe karatun na ta.
Kai Mailaka! Wai masu kuWin gaske ne?
Amina ta tambayeta.
Wanne masu kuWi kika sani kaf Jigawa?
Gidan gwamna.
Amina ta bata amsa.
Ai gwamna kuWin jama a ne, wannan magana ake kan masu kuWin kan su, yarinya kin yi da ce za ki shiga cikin manyan mata masu aji.
Ni dai jinsu nake har suka kammala hirar, na dawo gida. A bakin ™ofa na ga Yaya Ridwan yana kallona, ban kai ga shiga gidan ba na ji muryarsa na faWin.
Na ™ara ganin kin tsaya da wani Wan iskan sai na ci uwarki.
Daga haka ya shige nima na shige ciki, sai dare sannan Alhaji ya dawo, sai da na jira ya kammala komai ya shiga ciki sannan na shiga Wakin na sa.
Alhaji Barka da dare.
Barka dai Nana.
Ya amsa yana saurarena, sai dai na yu shiru na kasa magana.
Nana ya aka yi? Kin yi shwarar ne?
Na gyaWa kai a hankali, ba tare da na yi maganar ba.
FaWi mana, ki yi magana ina sauraren kinji.
Al Haji.. da ma.. Daman Alhaji na gama ne.
Na faWa a rarrabe, ya Wago kai ya kalleni sannan ya mayar da kansa ga abinda yake.
Kinga me?
A hankali na ce. Shwarar. Muryar na ba ta fito sasai ba.
Tom me kika yanke, ina saurare.
Auren.
Ya Wago kai ya kalleni kusan minti biyar sannan ya mai da kai ™asa.
Wannan ita ce shawarar taki?
Eyh Abba.
Abba ya sauke numfashi bayan ya gama sauraro na, ya kalle ni da idanuwan da suka nuna damuwa amma kuma cike da soyayya, sannan ya fara magana
"Nana, na ji abin da kika zaSa. Kuma a matsayina na mahaifinki, ba zan taSa tilasta miki abin da zuciyarki ba ta so ba, domin aure ya fi ™arfin dole. To amma, kafin mu kai ga mataki na gaba, akwai wasu abubuwa da nake so ki sani, kuma akwai sharuWWan da zan gina aurenki a kansu nasan kinsan Aure, Nana, ba wasa ba ne. Mutuncinki shi ne mabuWin darajarki a gidan miji. Ina so ki sani cewa kowace mace ita ce take gina mutuncinta ko ta ruguza shi. Ki zama mai hakuri, mai biyayya, kuma mai kiyaye sirrin mijinki. Amma kuma, ki sani cewa Allah ya ba ki daraja a matsayinki na mace, kada ki bari wani ya take miki mutunci. Kamar yadda kika sani, burina ne ki karanta ilimin likitanci ko wani fanni da zai amfani al'umma. Tunda kin zaSi aure yanzu, to zan bar ki ki yi auren, amma a kan sharWi guda Lallai sai kin ci gaba da karatunki a gidan mijinki. Ba zan yarda ilimin ki ya tsaya a nan ba. Ilimi shi ne gatanki, shi ne haskenki, kuma shi ne zai ba ki yanci koda bayan raina. Sannan, ina so in ga wanda ya sace zuciyar yata har ta zaSi barin karatu a yanzu. Dole ne in ganshi, in tattauna da shi, kuma in fahimci wane ne shi, daga wane gida yake, kuma wane irin hali yake da shi. Ba zan ba da ke ga mutumin da ban yarda da asalin sa da addininsa ba."
Gaba Waya jikina ya yi sanyi, soyayyar da mahaifina yake yi min babba ce ba ™arama ba, kuma in sha Allahi sai na cika masa wannan burin nasa, nasan Sardauna yana sona kuma zai so abinda nake so.
Abba na yi maka alkwarin zan tsaya kai da fata akan karatuna, zan zama yar da zaka yi alfahari da ita.