← Book details Sartse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 39

Sashe 23

Sartse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ko da na kira Sardauna na ce da shi yazo ya Waukeni sai ya ce da ni yana aiki na tawo kawai, haka na sami mashin na hau har gida. Gidan gaba Waya ya yi ™ura ya yi datti, ba wani zauna na ba na hau gyaran gida, ina cikin yi Sardauna ya dawo. Bai nuna wani farin ciki da dawowa ta ba ko kuma irin alamun ya yi kewata ba, sai ma sanar da ni da ya yi a cikin satin nan zamu koma sabon gidanmu dake Takur Site C wanda yanzu muke a A, ganin haka ya sa na dakatar da wasu ayyukan sabida wasu abubuwan duk kwashe su zamuyi, Sardauna bai duba halin rashi da nake ciki ba, haka ya yi ta fama, sannan kuma ya ™ara matsamin akan shan magunguna wai akwai abu da yake shirin faruwa.

Ranar juma a da yamma muka ta shi daga gidanmu na Takur Site A muka koma Takur site C, babban gidane mai Sangare biyu, kowanne Sangare Waya yafi gidanmu na site A, namu ne a hannun hagu na Turaki a hannun dama, muna shiga na ce da Sardauna.

Wai to shi Turaki shi da wa zai zauna?

Yaran mutane zai ci gaba kawowa yana abinda ya saba da su.

Ada ina yarda haka Turaki yake, amma yanzu kam bana yarda kwata kwata. Gidan ya yi kyau ya tsaru sosai da sosai, komai sabo ne a cikin gidan, kowanne Sangare sai ya Wauki mata uku a wadace. Abubuwan da muka tawo dasu basu da yawa, daga abin gawayi sai kayana da wasu kayan kicin Win.

Ranar da muka koma da wani irin ciwon ciki na kwana, gaba Waya cikina ya wani irin murWawa ta wajen marata, na sha matu™ar azaba har sai da jini ya fita daga jikina, Sardauna ya kaini asibiti wajen Dr Šan Adala, tambayar farko da ya yi min sau nawa nake amafani da magunguna, na ce da shi har sau biyar a wata na yi. A take ya ce na dakatar da shan maganin ba lallai ya yi wa mahaifata aiki ba, za a duban wani maganin nan gaba ko daga Turai ne sai akawo min, daga nan muka dawo gida.

Nana, ki daina damuwa da rashin haihuwar nan, gaba Waya ba mu shekara biyu da aure ba, wasu su kan shekara goma da aure ba haihuwa, dan haka ki daina damun kanki kin ji dan Allah, ke na ki so Nana, ba wai Baby daga jikinki ba, dudu nawa kike, Nana ko kinsan bana so tsufa. Nana girma bazai taSa yi miki kyau ba.

Ga masu tambaya, Littafin Sartse Book one ne kaWai Free wanda kuma mun kusa kammalashi,

Book Two & Three. Kuma na kuWi ne, domin

sabuwar tafiya ce; sabuwar rayuwa ce da za ta girgiza ku. Komai zai sauya,Book one gaba Waya shimfiWa ce, dan bamu fara tafiyar ba, Book 2 da 3 shine ainahin labarin.

Kuna iya fara biyan kudin littafinku tun daga yau, kafin mu kammala Book One.

" Account Details:

" Account No: 8165383931

" Bank: Opay

" Name: Sani Muhammad Lawan

" Farashi:

" Naira Dari Bakwai (700) kacal.

Akwai giveaway na lokaci-zuwa-lokaci wanda muke yin ragin zuwa N500 ga mutane 20 na farko da suka fara biyan kuWinsu.

GaraSasa ce ta iya mutane 20 Win farko, kar ku bari ku rasa.

Masu VIP kuma babu tsarin VIP sai dai arewapen, da ake saka page 5 zuwa 6 kullum.

Legendspen

08129553971

*SARTSE*

-Amanar-Janafty-

*Sayyid Legendspen*

MAH/2026/001

Sadaukarwa.

RAMLAT ABDULRAHMAN MANGA

(Mai Dambu) 

Shafi na sha bakwai.

    (17)

Na Waga kai na kalleshi, ban gane inda kalamsa suka nufa ba kwata kwata. 'Tsufa bazai min kyau ba? To ai dole na nutsu fa ko? In da rai ko ba lafiya ai sai na tsufa, kuma ni Allah Ya gani ina son ganin 'ya'yana, amma ya zanyi da shi tun da ba ya so? Me zan so bayan abinda yake so?.' 

"Shikenan, Allah Ya nuna mana lokacin." 

"Amin Nanaty, me kike shiryamana na a sabon gidan nan?" 

Na yi dariya sannan na ce. 

"Me zan shirya mana kuwa?"

"Sabuwar rayuwa mana Nana, sabuwar soyayya, sabuwar kulawa, ina ganin kamar kina rage tausayina, ada Nana kina tausayina sosai kin damu da ni da damuwata, amma yanzu sai nake ganin kamar ba haka ba ne Nana, ada abinci har abaki kike ban, amma yanzu kin barni na ci da kaina, me ya sa Nana?" 

"Bakomai wallahi, kawai kutuwar Alhaji ce har yanzu ba ta gama sakina ba, ina jin rashin sa a cikin zuciyata sosai." 

"Nana, Allan da yafi bamu Alhaji yafi mu son shi kuma ya amshi abunsa, ba yadda zamu iya, Nana wasu fa uwa da uba Allah Yake Wauke musu rana guda lokaci Waya, su ce me? Allah Ya ce ku kasance masi godiya ni kuma zan ™ara muku, ko gode masa da ni'imar da ya yi muku Nana, zai ™ara muku wata." 

Jawoshi na yi jikina na rungumeshi, sannan na ce. 

"Hakane, Allah Alhamdulillah, ko kai da Allah Ya bani wata ni'imace da zan gode masa akai, ina sonka, ina ™aunarka." 

"Nima haka Nana, ina sonki! Ina ™aunarki." 

"Allah Yabar mu tare Mijina."

"Amin matata." 

Tun daga wannan lokaci na fara rage damuwa akan rashin haihuwa, na yarda da Sardauna na kuma amince da shi, na kuma yi al™warin ninka tausayi da soyayyar da nake yi masa. 

Washe gari, tun asuba da na tashi na shiga haWa ma Sardauna lafiyayen abinci, wanda rabona da na yi masa ™ayataccen abincin tun kafin rasuwar Alhaji.  Ina tsaka da aikin a cikin dabarar yi masa cupcake ta faWomin, ba tare da wani dogon tunani ba na haWa cake, ina wancan aikin ina wancan, wajen ™arfe bakwai na fito na shiga Wakinsa, yana kwance kan gado na shigo toilet na haWa masa ruwan wanka sannan na fito, a hankali na zauna a gefen gadon sabida kar ma tashe shi, na kai hannuna kan sumar kansa na fara shafawa, da sauri ya buWe idonsa ya sauke su akaina, ya sakar min murmushi sannan ya ce. 

"Nanaty." 

"Na'am, aje ayi wanka breakfast ya zama ready." 

"Tom Wago ni." 

Ya faWa yana mi™amin hannunsa, na kama tare da ja amma kamar banja ba. 

"˜ara dagewa."

Ya faWa, na kuwa sa duka ™arfina na ™ara ja sai da na ji hannuna ya yi ™as amma kamar bashi na ja ba. 

"Raguwa." 

Ya faWa yana jawoni kansa, ai kuwa kamar takarda na faWo, ya zame ya barni kwance ya shige toilet Win, sif na buWe na Wauko masa kaya na koma kicin na ci gaba da aikina, kusan mintuna ashirin na ji maganarsa a gab da kicin Win.

"Baki gama breakfast Win ba ne?" 

"A'a na gama gashi can a dinning bara na zo na baka." 

"To me kike yi anan?" 

Fitowa na yi sannan na ce. 

"Girki nake ma." 

"Me kike dafawa, kuma me zna yi da shi?" 

"Cake ne na tafiya ofis." 

"Awwww, thank you daman rabona da cake tun kina sona, gashi na ga alamar kin dawo da sona."

"Wai na daina sonka." 

Na faWa ina ™arasawa wajen dinning Win, shima yazo ya zauna na fara zuba mai. 

"Wow, ni Sardauna mijin Nana, dama haka kike min kullum." 

Na yi dariya sannan na ce. 

"To me nake ma ai haka nake ma, kai dai kawai ka ci." 

Haka kuwa ya ci sosai da sosai, daidai lokacin na juye masa cake Win da na gama decorating Winsa  a cikin ™aramin box." 

Sai da na rakashi har parking space, namu yana gefe na Turaki yana gefe, lallai fa ta dole sai sunyi zumunci domin kusancin gidan ya yi yawa, ko ™ara aka yi sai anji. 

"Wannan yaron yana nan kenan?" 

Ya faWa yana shiga mota, sai na ga ya shiga sannan na juya na koma ciki na fara ayyukan, na gyara inda nake son gyarawa na goge ko ina sannan na dawo na zauna. Waya ta na Wauka na fara dannawa, ga wayar dai amma babu layi babu wani abu da zanyi da ita, haka na gama juyata na ajiye, ga Tv babu damar yin kallo, daman gidan babu zafi  amma gaba Waya na ji ya isheni, kamar na yi kuka haka nake ji duk gidan ya yi min zafi. 

Ganin zaman ba zai kai min ba na tashi na fara zagaye ko ina, na le™a can na le™a can daga baya na dawo bakin taga ina kallon gidan tanan. Turaki na ga ya fito daga Sangarensa cikin shirinsa na ofis bai ma kalli ina Sangaren mu yake ba ya shiga mota shima ya fice. 

"Shikenan yanzu ni kaWai ce a gidan, na shigo ni Nana." 

Šakina na koma na zauna, amma zaman ba daWi, na dawo falo ba daWi, haka na yi ta zagaye zagaye har yamma. Ina xaune a falo na ji magana da motsin abubuwa, na buWe taga na le™a kayan gado da kujeru ne ake shiga dasu Sangaren Turaki a raina na ce.

"Gwanda ka yi auren, ko na sami abokiyar zama da ta ya hira." 

Ina tsaye ta taga suka gama shi dasu, shi kuma yana basu umarnin inda zasu jera, har suka kammala suka tafi shima ya bisu, dambun cous-cous da miyar kaza na yi wa Sardauna, sannan na yi masa lemon abarba, tun biyar da rabi nake sa ran ganinsa amma ba shi ya shigo ba sai bayan magariba, yanayin dana ganshi kaWai ya sani farin ciki, sabida na ganshi fuskarsa a washe. 

"Ssnnu da zuwa." 

Na faWa ina amsar jakar hannunsa.

"Yawwa, sannu da gida matata." 

Tsugunnawa na yi na shiga cire mai takalmin ™afarsa sannan na kwasa na shiga ciki, bayan na fito ne na ce. 

"Wanka ko abinci?" 

"Abincin dai sabida ina so na sake fita yanzu." 

"Tom muje na baka." 

Na faWa ina nufar dinning Win shi kuma ya biyo ni a baya, ya yi farin ciki ganin abincin amma kuma farin cikin dake cikin wayarss yafi yawa, ina jin kamar na tambayeshi me yake gani a wayar sai kuma na ™yaleshi, nasan ko mene alheri ne dai. 

Ina son yi masa magana akan zaman da na yi yau ba daWi amma bai bani damar hakan ba, har ya kammala cin abincin sannan ya ce. 

"HaWamin ruwan wankan." 
Chapter 23 · 0% Book details