Sashe 12
Sartse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na faWa muryata tana fitar da wani irin sauti, kamar mai kuka. Alhaji ya yi murmushi sannan ya ce.
A kullum ina alfahari dake da dukkan yan uwanki Nana, Allah Ya yi miki albarka.
Amin Abba.
Na faWa tare da ta shi na fice, ko da naje Waki ban wani iya bacci sosai ba, bawai ina cikin yanayin farin ciki ba ne da amincewar Abba ba, ba wai kuma ina cikin damuwa ba ne, kawai wata iriyar soyayyar Alhaji ce ke ratsa zuciyata, ina son Abbana so mai girma.
Washe gari.
A wayar Hajiya na kira Sardauna na faWa masa yadda muka yi da Alhaji, maimakon naji farin ciki a muryar Sardauna sai tsoro.
Hon ina jin tsora gaskiyya, ba zan iya tunkararsa ba sai dai kawai na turu.
Alhaji fa ba shi da matsala, kuma ba wani abu zai ce da kai ba kawai tattaunawa zakuyi ku yi hira da shi.
A a Honey pls.
Nasan dole aiki ne babba akaina, na lallaSa Sardauna ya zo wajen Alhaji, cikin sanyin murya na ce dashi.
Ko zaka zo yau mu haWu.
So kike na zo ki haWani da shi?
A a magana zamu yi da kai.
Tam zan zo.
Ya faWa tare da kashe wayar, haka na mayarwa da Hajiya a barta, ni dai gaba Waya wani sukuku haka nake, tunanin yadda zan fara fahimtar da Sardauna muhimmamcin zuwa wajen Alhaji kawai nake.
Ra is ne ya buWe labulen Wakin.
Wai daman baki mutu ba?
Na watsa mai harara sannan na ce.
Sakar mini labule ka fita.
Na™iya, wai me kike yi a Waki kwana biyu?
Ra is ka sakar min labule ka fita kafin na yi ma rashin mutunci.
Karki fasa.
Ya faWa yana shigowa ya zauna gefen gadon Wakin.
Wai na ji aure zaki yi?
A razane na juyo na kalleshi sannan na ce.
Waya faWa maka?
Duk abinda ake Soyewa ai mun sani, mun yi waya da Yaya Rumaisa ta faWan, sannan ta ce na zo na baki shawara.
Shiru na yi ban ce komai ba, shi kuma ya Wora da cewa.
Wallahi indai saurayinki yana sonki, kin yarda da soyayyar da yake miki, to ki yi aurenki me zaki zauna ki yi a gidan? Ke mace fa, ba yar zama ba ce, akwai lokacin da mace take samin samari cike har da na aure, da ta yi wasa ta ™ara girma shikenan zasu tsiyaye kamar hawaye su tafi.
Kallon Ra is na yi a raina na ce.
Shi kuma kalal tashi shawarar kenan. A fili kuma na ce.
Alhaji yana so na yi karatu
To ai a gidan mijin ma zaki iya ci gaba da abinki, wannan fa a ganina ba matsala ba ce.
Haka Ra is ya yi ta bani nasa shawarwarin, bayan ya tafi na zauna na haWe komai na cakuWa a kwalwalwata, na yi ta faman kwashewa da Webewa har zuwa yamma.
Wajen ™arfe biyar na tashi na fito tsakar gida lokacin Hajiya na shara, kallona ta yi sannan ta ce.
Kwana biyu iskancin zaman Waki kika Waukarwa kanki ko Nana?
A a Hajiya, bani da lafiya ne fa.
Baki da lafiya shine bazaki sanar ba.
Yaya Ridwan ne ya le™o daga Wakinsa sannan ya ce.
Hajiya ™yaleta kawai.
Ni a raina na rasa me yasa Yaya Ridwan baya sona da Sardauna, ina tuna lokacin bikin su Yaya Radiya duk da bai yi magana ba amma yanayinsa ya nuna yana farin ciki da hakan, amma ni ya fito ya nuna baya farin ciki da hakan, dan ko jiya da daddare sai da ya sake min magana akan Sardauna.
Wayar Hajiya na Wauka na shiga Waki, ina shiga na kira wayar Sardauna, ya katse bai Waga ba can kuma ya yi min text.
Ki fito.
Abinda ya rubuta kenan, na rasa me yasa duk lokacin da Sardauna ya shigo unguwarmu sai na ji a jikina.
Ina zaki ke da ba lafiya?
Hajiya ta faWa ganin ina shirin fita.
Abu zan amso a waje.
Wajen wa a waje?
Šan ajinmu ne.
Sai da ta kalleni sossi sannan ta ce. Idan kinga dama ki zauna a wajen. Sannan ta ci gaba da abunda take, ni kuma na fice.
Yau a barandarmu na sameshi, ya tsaya ya harWe hannunsa a ka faWa. Kamar ko yaushe dai cikin kyakyawar shiga yake.
Ke baki damu bama da kiran da Alhajin yake min ko?
Abinda ya fara faWa kenan, bayan na ™araso inda yake. Na rasa me ya sa Sardauna yake ce min ni bandamu ba, ko so yake ya ga damuwar ™arara a fuskata?
Ba fa wani abu ba ne Allah.
Na faWa bayan na ™araso inda yake.
Nana ajikina nake jin Abba bazai ban aurenki ba, ni dai idan kina da wata hanyar kawai ki faWan.
Wace irim hanya?
Wacca zamu bi a fasa zuwa wajensa.
Maganar makaranta kawai zai yi ma fa, Alhaji ba zai janye maganar karatu ba fa, kuma Alhaji idan yana ce akan magana babu mai sauye sai Hajjansa ita kaWai.
Wace Hajja?
Kakarmu fa.
Aina take?
Dutse Gadawur.
Kina ganin ba zanje na gaishe ta ba yau, sai na ce mata nine saurayinki?
TaSe baki na yi tare da cewa.
Ni ban wani cika shiga al amuranta ba, hasali ma ba ta son mu.
Murmushi ya yi sannan ya ce.
Zata so ku, bani address kawai.
Ba shi cikakken address na yi na gidan, bai wani jima ba ya tafi, na shiga gida. Ina kallon wani irin kallo da Yaya Ridwan yake min, ni narasa na mene haka?.
Ko da dare da Alhaji ya dawo bai yi min maganar ba, sai ma sanar damu da ya yi ansa bikin Isah Nadabo sati biyu, ya sami mata a jihar kano.
Na ji daWi sosai a raina tare da yi masa fatan alheri, nasan dai bikine zamu sha dan a gidanmu zaayi komai daga farko har ™arshe, dan iyayensa ba anan suke ba yan Gumel ne.
Kwata kwata ba muyi magana da Sardauna ba har washe gari, sai da safe ya kirani muka sha soyayya kuma a yanayinssa babu wannan fargabar, nima kuma ban tambayeshi ba.
Wajen ™arfe tara da rabi, ina zaune bakin rariya ina wanke wanke, Hajiya na Wakin Alhaji yana shiryawa, Ra is kuma na sharar tsakar gida muka jiyo balo™o™on Hajja.
Gabana ya yanke ya faWi. Me ya kawo matar nan gidan nan kuma?. Na faWa a raina, sabida daman a tsarin Hajja sai ta gama balo™o™o kafin take shigowa gidan. Hajiya da Alhaji duk sun fito tsakar gida suna jiran ta shigo, ita kuma tana can ta tagar Wakinsu Yaya Ridwan ta baranda tana faman yi masa sababi.
Ni dai kaf zuri a ta a kanku a gama tabbatattu, ga dai farin jini Allah Ya yi muku amma sai ba™ar zuciya, wacca nasan wajen uwarku kuka gado, yo daman fulanin jeji ina zuciyar arzi™i a tare da su, Allah Ya kyauta dai.
Abinda ta shigo da shi cikin tsakar gidan kenan a bakinta, Alhaji ne ya fara tarar da faWin.
Hajja Barka da safiya, sannu da zuwa.
Yawwa sannu.
Ta faWa tana kauda ido, Hajiya ma ta ce.
Hajja sannu da zuwa, ina kwana.
Lafiya.
Ta amsa a da™ile, Ra is ma ya ce.
Sannu da zuwa.
Banza ta yi da shi, nima na ce.
Sannu da zuwa.
Aikuwa ta washe ha™ora tare da faWin.
yar arzi™i ke nake ta baza idanun ganin, kinsan idanun ba kowanne ke da kyau ba, gashi ke ba zuwa kike ba uwar mai mugun nufi ta hanaki.
Ikon Allah sai kallo, yau rikicin tsufan nan ya kawo ta kenan.
Ra is ya faWa yana daga inda yake, ni kaina nasan rikicin tsufa ne, dan ina ga ma Yaya Radiya take magana akai, tin da ita ce ta auri jikan da take so.
Kina ina ne, matso na shafiki, na shafi arzi™i.
Ta sake faWa, kamar wacca ™wai ya fashewa a ciki haka na taka na je idan take.
Sannu mai ™ashin arzi™i! Sannu yar nan.
Ta faWa tana ri™e hannu, sannan ta juya ga Alhaji.
Sannu tabbatacce, kai yanzu ace yarinyar nan tana da wanda yake sonta daga gidan arzi™i irin haka kamar gidan Ta ambo, amma ka Soye min, sai yaron da kansa ya nemeni ya kawo min kayan arzi™i, ka ji tsoron Allah.
Legendspen
08129553971
971*SARTSE*
-Amanar-Janafty-
*Sayyid Legendspen*
MAH/2026/001
Sadaukarwa.
RAMLAT ABDULRAHMAN MANGA
(Mai Dambu)
Shafi na tara
(09)
Da ido kowa yake kallonta, dan babu wanda yasan ma suna saurayin nawa bare familinsa a tsakanin Alhaji da Ra is da suka san maganar, bare Hajiya da batasan komai a kai ba.
Hajja wane yaro kike magana a kai?
Alhaji ya tambaya, dan shi tunaninsa ko Isah Nadabo zata ce, shine ta ce Ta ambo, dan dai dukkansu sunsan Familin Ta ambo ba ™aramin ahali ba ne.
Ka ce haka mana, wallahi zama da wannan matar ta shafa maka mugun abu, shi ya sa na gwammaci na ™yale mata kai ka je ka ™arata daman ba wata tsiyar kake ban ba, to yanzu gashi Wan gidan arzi™i yana son yarinyar Gawasiya take kowa, mai dai sunan Mutanen can, jiya da daddare yazo gidana ya cika shi da abun arzi™i sannan ya cika mini ™ugu da sulalla. Dan haka abinda nazo na faWa ma shine, idan kana nan da wannan mummunan ra ayin naka na sai yara sunyi karatun yawudu da nasara ta ka sauke shi akan yarinyar nan, dan na yi mata miji na ce ya tura maka iyayensa ko sati yake so ka fito da kuWi, kema ki fito da kuWin shanu, aje a aurar da ita.
Ta ™arashe maganar tana kallon Hajiya, ™asa Hajiya ta yi da kai ba tare da ta ce ko ™ala ba.
Magana nake da kai fa.
Cike da ladabi da girmamawa Alhaji ya ce.
Hajja bangane kan zancen ba.
Baka gane ba, mene baka gane ba, ke yi masa bayani.
Da sauri na kalle ta na ce.
Wane bayani kuma?
Yaron da yake son ki.
Gaba Waya idanuna sun cika da ruwa na rasa me zance.
Ko kema bakya son sa? yai mai ba™in hali.
Gaba Waya Hajja ta rikita gidan, kowa ya kasa gane inda ta nufa, kuma ta™i ta yi bayani yadda za a gane sai faman cewa take.