Sashe 22
Sartse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya ri™e ni tare da girgizamin kai, sannan ya ce.
"Alhaji is no more Nana, Alhaji ya tafi ki yi ha™uri."
Wani irin kuka na saki me raWaWi da taSa zuciya tare da faWin.
"Innullahi wainna illahir raji'un, na rasa Alhaji na rasa gata na rasa komai, dan Allah ka mayar dani gida ka mayar da ni."
"A'a Nana ba zaki koma yanzu ba, sai kin warke."
Mi™ewa na fara ™o™arin yi tare da faWin.
"Na warke Sardauna ka barni na tafi, na je na ga mahaifina, dan Allah."
Kallon agogon hannunsa ya yi sannan ya ce.
"˜arfe uku da rabi za ayi jana izarsa, kuma a yanzu uku da arba'in Nana, an kaishi gidansa na gaskiyya, ki yi ha™uri ki Wauki rashi, ki karSi ™addara Nana, ni zan zame miki gatan da kika rasa Nana, dan Allah."
Kuka na ci gaba da yi, ni kaWai nasan irin yanayin da nake ji, ina jin kamar na fitar da zuciyata daga cikin jikina, ina jin zafi kamar an watsamin gishiri a jikin ciwo, raWaWi kawai nake ji da wani irin zafi yana ratsani, na gaji na rasa me zanyi, ba kuka ba, ba ihu ba, na gaji da rayuwar ma, na gaji.
"Nana ki yi ha™uri dan Allah, ki yi ha™uri kinji." Ya faWa yana jawoni jikinsa, na kwanta ina kuka mai tsuma zuciya, shi kuma yana shafa bayana. A hankali na fara sauke ajiyar zuciya.
"Nana! Kina jina, Allah Yana jarabtar bayinsa ta kowanne fanni, Allah Ya jarabce ki da rasa mahaifi a yanzu, amma kuma ya yi miki sakayya da ni Nana, Nana ina son ki Wauke ni a matsayin duk wani abu da kika rasa Nana, zan zame ki bango, zan zame miki inuwa Nana."
Haka Sardauna ya yi ta lallaSani da zafafan kalamai masu saukar da nutsuwa, amma gaba Waya a hankalina baya tare da ni, burina na ga 'yan uwana, ko zan tabbatar cewa Alhaji bai mutu ba, dan tabbas na hana zuciyata yarda da ko kalma Waya kan faWin rasuwar Alhaji. Ba mu muka bar aaibiti ba sai bayan biyar, hannu ma™ale da kanula sabida ba a gamin allura ba, har da ™arin ruwa. Jama'ar da na gani a kwanar layinmu suka dawo min da kuka na sabo, so ake a tabbatar min na rasa mahaifina, na rasa Alhaji ina zan sa rayuwata.
Yanayin fakin Win motar shi na fito, ban ko tsaya ba duk kiran sunana da yake yi. Da gudu na shiga cikin gida idon kowa ya yo kaina.
"Wayyo! Wayyo!."
Na ji muryar Hajja, wani takaici ya cikani na fara tafiya zuwa Wakin Hajiya sai dai kawai na ji wani jirin na Wibana, kan ka ce me na sake zuSewa a ™asa sumammiya. Sanyi da na ji a fuskata ne ya sa na buWe idona, Maman walid wata ma™wafciyar mu na gani a kaina tana shafan ruwan, can na jiyo muryar Sardauna yana faWin.
"Ba yadda likitan baiyi ba, amma ta dage sai na kawo ta."
"Da ba kawo ta ba, yanzu gashi ta sake zubewa."
Banma tantance me muryar ba na ce da Maman Walid.
"ina Hajiya?
"Tana ciki Nana."
"Kamani dan Allah."
Na faWa ina ™o™arin tashi, ta kamani ta shiga dani ciki, anan na tarar da har da mutane da yawa a cikin Wakin, har da Mamansu Amina Aminu da Fauziya.
"Nan da zafi, a fita da ita wancan Wakin ta sha iska mana."
Wata ma™wafciyarmu ta faWa, Maman Walid ta sake ri™eni zuwa Wakin da yake seat room, Wakin yana da faWi kuma ba komai a ciki carpet shi ya sa yake da iska. A cikin Wakin na ga mutane da yawa har da ™wayena da su Yaya Radiya kowa ya yi zungwi zungwi, haka nima na zauna a raina ina ta nanata kalmar.
'Alhaji is no more.' Da Sardauna ya faWa min, haka na zauna har dare ban nemi Sardauna ba, sai wajen tara sannan ya sa aka kirani, ko da na je ban wani saki baki na yi mai magana ba, shima kuma bai daWe ba ya ce da ni zai tafi sai gobe zai zo.
Haka na koma ciki, jigun jigun ba magana ba ci ba sha, sai washe gari ne ma nasami damar shan shayi da safe, Sardauna da sassafe ya zo har da wasu daga 'yan uwansa wayanda daman jiya sun zo su Big Daddy ma duk ance da su aka yi sallar Alhaji shine dai babu shi, sabida zuwansa kenan ya gani a kwance ya Waukeni zuwa asibiti, da yamma su Hajiyarsa da su lubna suka zo har da su Sister Seemah.
Ranar kwana uku ya ™ara tabbatar mana da cewa Alhaji ya tafi babu dawowa, haka muka yi ha™uri muka amshi rashin Alhaji. Washe gari ranar kwana na huWu kowa ya watse gida daga mu sai mu sai 'yan uwan Hajiya da suka zo, sai Anty Adiza matar Isa Nadabo da bata koma ba tun da ta zo, a ranar muka ™ara tabbatar da rashi musamman da muka kasance muka Wai, ranar kwana na shida Turaki ya zo ya yi min gaisuwa, baya ™asar sai jiya da daddare ya dawo, ya yi min gaisuwa sosai da sosai, da zai tafi ya ce na haWashi da 'yan uwana maza, sanin halin Yaya Ridwan yasa ban ma haWasu ba sai Ra'is na nema, bayan sun gaisa ya yi masa gaisuwa ya karSi lambar Ra'is sannan ya bawa Ra'is ta shi, ya kuma sanar da shi akan cewa bayan anyi kwana bakwa ya tuntuSeshi.
Ranar bakwai aka sake zaman addu'a, da dare kowa ya watse aka sake barin mu daga mu sai mu sai Anty Adiza da take kamar 'yar gida, 'yan uwan Hajiya ma sun tafi, su Hajja kam tun ranar da aka yi rasuwa suka tafi gida akan cewa suma zasuyi nasu zaman makokin acan, bayan sun jidi kayan abinci a shago tun da ga nan Isa Nadabo ya karSe mukkullin shagon.
Ranar bakwai Sardauna ya tambayeni yaushe zan dawo na ce da shi sai na tambayi Hajiya, bai tankan ba ya tafi na koma cikin gidan, a zuwa yanzu mun karSi rashin Alhaji, mun ci gaba da wasu abubuwan har magana da cin abinci, mu kan Wan zauna mu tattauna wasu abubuwan.
"Yaya, Wazu mutumin nan ya kirani da kansa."
Ra'is ya faWa, na kalleshi na ce.
"Wane mutumi?"
"Wanda kika haWani da shi ranar nan."
"Aouho, me ya ce da kai?"
"Waye ne?"
Hajiya ta tambaya.
"Wani Wan uwan Sardauna ne."
"Me ya ce ma?"
Yaya Radiya ta tambayeshi, sai sa ya gyara zama sannan ya ce.
Da farko ya ce dani a wane aji nake, na ce da shi yanzu na shiga level 1 a FUD Sai ya tambayeni sauran fa, na ce masa Yaya Radiya tana shekara ra biyu a Health, sai Yaya Rumaisa da za ta gama, har ya tambayeni wace babba na ce Yaya Radiya, na ce ai ita ba ta fara karatun ba sai bayan aurenta ya mutu, sannan na ce da shi Yaya Ridwan ya shiga 400 level a FUD sai ya tambayeni Reg Wina nawa nw na faWa masa da na Yaya Radiya da na Yaya Ridwan to yanzu duk ya yi budget kuWin har kowa ya kammala wai zai kama miliyan Waya da duby Wari biyu, sai ya ce ba tura mai acc zamana anan na tura mai na Yaya Radiya, yanzu ya tura min recipt ya sa miliyan Waya da dubu Wari biyar, sannan ya ce duk wani abu na karatu ko nawa ko na Yaya Radiya ko Yaya Ridwan a sanar da shi in sha Allah.
Ba ™aramin mamakin jin abinda Turaki ya yi na yi ba, cike da mamaki na ce.
Shi Turakin?
Shi dai wanda kika haWani da shi.
Mene ala™arsu da mijinki?
Hajiya ta tambaya.
Kamar Wan wa da ™ani suke, amma dai gaskiyya Hajiya a iya sani na basa mutunci da Sardauna, hasali ma abokan faWan ne basa ga maciji kuma nasan Sardauna bai san maganar ba.
Kuma kika faWa masa wallahi Nana sai ranki ya Saci.
Yaya Radiya ta faWa, sannan ta ce.
Wannan mijin naki bai da hali, shi kaWaine bai sallaci Alhaji ba.
To ba suna asibiti ba ke kuma.
Hajiya ta faWa.
Haba Hajiya, ™arfe biyar fa aka yi sallar Alhaji kuma ya sani, ina ganin ko da yana kaita zai iya dawowa.
˜arfe biyar kuma?
Na faWa a fili, a raina kuma ina tuna lokacin da Sardauna ya ce da ni ™arfe huWu da rabi za ayi, kuma yanzu huWu da arba in.
Eyh mn biyar aka yi wa Alhaji Sallah, kowa ya sani wani abun ne?
Yaya Radiya ta tambayeni, na girgiza kai sannan na ce.
A a ba komai, kawai gani nake babu rabom ganawarmu, amma da na fito lokacin da na farka ai da zan same shi.
Zaki samu mana, ina Dutse clinic ina gidan nan ko minti biyar ba zaku yi ba.
A raina na ce me ya sa Sardauna yake son fara yi min ™arya? Mutuwar mahaifina ce ta goge damuwar ™aryar shekarun da ya yi mini, ga shi kuma yanzu ya sake min wata, ya san mene ganawa da mahaifi kuwa, anya ya sani?
Yanzu ya za ayi da wannan kuWin?
Muryar Yaya Radiya ta katseni, sai na ji Hajiya na cewa.
Idan makarantar zasu yarda kowa aje a biya nasa gaba Waya kar ya kammala, idan kuma basu amince ba za a iya kaisu banki a ajiye idan lokacin biyan ya yi sai a dinga Wauka ana yi.
Daga haka aka yanke shawara, ni dai an barni da tunani kala biyu a raina, yaushe Sardauna ya fara yi min ™arya ko me ya sa ya fara?
Washe gari na shirya komawa gida ni da Yaya Rumaisa, bayan Hajiya da Yaya Radiya sun yi mana faWa sosai, kuma an gargaWe ni akan kar na sake na sanar da Sardauna abinda Turaki ya yi tin da na ce ba sa shiri, da suna shiri ne ma za a sa shi ya yi masa godiya.