Sashe 13
Sartse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni dai na faWa ma zai tura iyayensa.
Da ta gama banbamin ta tafi, Hajiya ta kalleni bayan Alhaji ya fita rakata ta ce.
Wane yake zuwa wajenki?
Ra is ya yi saurin cewa. Akwai saurayinta da yake zuwa wajenta wanda har Alhaji yasan maganar ya ce yana son ganinsa.
To shine Wan gidan da Hajja take faWa?
Girgiza kai ya yi sannan ya ce.
Wannan ne kuma bansaniba.
Dake nake.
Hajiya ta faWa tana kallona, na gyaWa kai kamar ™adangariya sannan na ce.
Eyh& eyh, a gidan Ta Ambo yake.
Aina ya san Hajja? Har yasan gidanta?
Ya tambayeni yana son ya je ya gaida yan uwanmu ne na ce masa na Hajiya ba anan suke ba, na Alhaji ne anan.
Shi baki faWa masa halinta ba.
Bansan ma zai gane gidanta ba, kuma na ce mai ma bata son mu.
Daidai lokacin Alhaji ya shigo, sai da ya ™are min kallo sannan ya ce.
Yaron da yake zuwa wajenki Wan gidan Ta
Ambo ne?
Eyh Alhaji.
Shine kika ce masa ya je ya sami mahaifiyata, ya bata abun duniya?
Da sauri na girgiza kai sannan na ce.
Wallahi A a.
To Lallai kisa shi yazo.
Daga haka ya juya ga fice, ni kuma na yi cikin Waki.
A ranar na sake sanar da Sardauna sa™on Alhaji, cikin wayo da dabara ya dinga tambayata abubuwam da Alhaji yake so akaina, nan na sanar dashi zance karatu, kuma yana son nasami miji mai ilimi da tarbiya.
Bayan Magariba Alhaji ya dawo, sabida zuwan Sardauna, wanda bai zo ba sai ™arfe takwas. A tsakar gida suka zauna mu kuma duka muna cikin Wakin gaba Wayanmu, amma hankalina gaba Waya yana kan su Sardauna da Alhaji. Yadda Sardauna yake magana da Alhaji cikin ladabi da nuna tsantsar tarbiya ya burge mu duka da muke cikin Wakin, Hajiya, Ra is da Ni.
Yadda yake nunawa Alhaji zallar soyayyarsa ga karatu da burin na zama wani ya haifar da soyayyarsa mai girma a zuciyar Alhaji, haka kuma yadda yake magana da Alhaji kamar yana karSar Umarni wajen mahaifinsa ya nuna tsantsar tarbiyarsa.
Ma sha Allah, ubangiji Allah Ya sanya albarka a taraiyyarku, ya albarkace ku da zuri a ta gari.
Alhaji ya faWa, daga cikin Wakin na ji wani daWi ya ratsani har cikin zuciyata.
Ka sanar da magabatan naka, sai su zo Allah Yasanya alheri.
Maganar Alhaji ta ™arshe kenan, bayan Sardauna ya tafi Alhaji ya haWa mu gaba Waya har da Yaya Ridwan.
A gaskiyya na yaba da irin nutsuwa da tarbiyar yaron nan da Nana ta kawo, dan haka na bashi damar ya turu magabatan nasa.
Gaskiyya ne Alhaji, ni kaina daga cikin Waki na tsinci nitsuwa a cikin muryarsa, Allah Ubangiji yasanya alheri.
Amin Amin.
Farin ciki ya cika rayuwata gaba Waya, bacci rabi da rabi na yi shi. Gari na wayewa ko takwas ban bari ta cika ba na je gidansu Amina na sanar da ita, ™awayena sai murna suke.
Kwana biyu a tsakani yan uwa Sardauna suka zo gidanmu aka tsayar da rana wata uku, lokacin na kammala jarabarwata.
Lisaafi ya canja, abubuwa sun Wau harama, ni da ™awayena babu zama. Kowa ya ganni yasan wanda nake so zan aura, Su Yaya Rumaisa da Yaya Radiya da Ra is kowa farin ciki yake ta ya ni, idan ka cire Ridwan da na kasa gane kansa, ko sakarwa Sardauna fuska ba ya yi, idan muna tare zai zo ya wuce sau Wari bai isa ya kalleshi ba, Hajiya ta ce mu dinga taWi a cikin Wakinsu amma Yaya Ridwan ya ce ban isa ba, gaba Waya gani nake ya tsani Sardauna.
A cikin wannan lokacin ne auren Isah Nadabo yazo da matarsa Adizatu yar jihar kano, biki ne aka yi shi na alfarma daidai zamani, kuma mun halarci komai na bikin tun daga farko har ™arshe, kano ne kawai ba mu je ba, Amma Alhaji, Yaya Ridwan, da Ra is duk sun je. Tun da Sardauna ya ji na ce masa matar Isah Nadabo yar kano ce Sardauna ya dame ni akan naje ta koyan girkin kano, yadda ake sarrafa fulawa ayi gurasa da su cincin.
Ni ban fiya shigewa mutane ba, amma akan sardauna sai da na shigewa Anty Aadiza, daman ba ta da wata matsala tana son mu ta Wauke mu ™annen miji, ta Wauki Hajiya Uwar miji, dan ko da aka kawo ta daga kano hannun Hajiya aka mi™a ta. A hankali ta fara koyan sarrafa fulawa mussamman da na faWa mata wanda zan aura ne ya ce yana so.
Hajja ba ta cika zuwa gidanmu ba, tun da Sardauna ya kan je ya kai mata kuWaWe da kayyaki har gida lokaci zuwa lokaci. Shi ya sa ta ™yalemu mu ci tsiyarmu.
Kwance tashi ba wuya a wajen Allah, har muka kammala jarabarwamu, inda bayan sati biyu aka Waura mana aure da Sardauna, biki ne aka yi shi na garari, masu kuWine ke hada hada ta ko ina a wajen events Win da familin su Sardauna suka shirya. A cikin raina babu abinda nake ™auna da tsumaye irin a gama wannan kiWe kiWen akaini gidan Sarduna, inda zan samu soyayya mai daWi.
Daga wajen taron aka wuce da ni gidana na Takur, tun ina cikin mota nake mamakin irin girman gidan, da aka fito da ni kuma sai na fara mamakin irin tsaruwar gidan.
Haka aka shiga dani cikin gidan, kowanne Waki a tsare yake kuma sannan a cike yake da kaya.
Allah Sarki Alhaji da Hajiya, Allah Ya ™ara muku arzi™i, lafiya da nisan kwana.
Na faWa a raina lokacin da aka shiga dani Wakin gadona, nan masu kawo ni suka zauna suna ta faman yi min nasiha, nikam gani nake kawai ™ari suke domin Abinda Alhaji da Hajiya suka faWa min, bana jin zan sake samun nasihar da ta wuce wannan, haka ma yan uwana. Yaya Ridwan ma ganin dai dagaske za a kaini Wakin aure ya zo ya same ni da yau da safe, ya yi min nasiha mai ratsa jiki. Akwai kalma da ya faWan guda Waya wacca har yanzu tana nan daram a kunnuwana.
Nana ba tsanar saurayinki na yi ba, da ki kaga ina miki haka, Nana ina matu™ar kishin yan uwana mata, bana son naga wani abu zai wahalal da su.
Wannan kalmar kishin ta tsaya min sosai a zuciyata, nasa hannu na goge ™wallar da ta fito daga idona.
Haka aka tafi aka barni da ™awayena, suma ba su wani daWe ba Sardauna da abokansa suka zo suka tafi da su, aka barni daga ni sai Sardauna.
Nana!
Ya kira sunana a hankali, nima na amsa masa a hankali.
A yau sai mu gode Allah da ya cika mana burinmu, ya nuna mana wannan ranar ga ni ga ki a matsayin miji da mata, tabbas ina cikin farin ciki da hakan Nana, ina farin ciki marar misaltuwa.
Ya ™arasa maganar tare da tasowa zuwa inda nake, yasa hannu ya yaye lulluSin fuskata, ya kalli fuskta da take she™i, ya sa hannu ya jawo ni jikinsa.
Nana kina jin sauti bugun zuciyata.
Na Waga kai tare da cewa.
Ina ji.
Nana ki saurare abinda zan faWa daga zuciyata bawai bakina ba, ina matu™ar ™aunarki Nana, ™aunar da nima bansan irin ta ba, ina jinki cikin jini da tsokar jikina, ina son ganin walwalrki Nana, ina jin wani irin shau™i idan na ganni ga ki.
Kalaman Sardauna suka kashen jiki, suka haifar min da wani irin yanayi mai daWi, tabbas Nana na yi sa ar miji, na yi da ce da miji na gari.
Nana.
Ya faWa yana matseni a jikinsa.
Kina jin yadda nake ji?
Uhm.
Kina jin kamar ki cinye ni, na koma jikinki gaba Waya?
Uhm.
Haka Sardauna ya yi ta yi min kalamai masu nuna zallar soyayya da shau™in ™auna, mun kusa awa Waya a wannan yanayin sannan ya ce da ni.
Nana ta shi ki yi alwala mu yi sallah, mu mi™a godiyarmu ga Allah.
A hankali na tashi daga jikinsa na nufi toilet na Waura alwala, bayan na idar na fito shima ya shiga ya Waura tashi alwala daga nan ya ja mu mu ka yi sallah, tare da addu o i na neman albarkar aure.
Daga nan muka ci nama da lemo sannan ya kalli ni.
Kin gaji ko?
A a.
Ta shi ki canja kaya ki zo mu kwanta.
Daga nan ya tashi ya fice, nima na tashi na sauya kaya zuwa na barci, bayan na sauya na zauna ina jiranshi. Yan mintina kaWan shima ya shigo cikin shirinsa na bacci.
Wai baki kwanta ba? Sannu Nana.
Ya faWa yana hawa kan gadon.
Matso kusa.
Ya faWa tare da jawo ni, ya rugume ni jikinsa a hankali bacci mai daWi ya Wauke mu. A raina ina faWin haka ake aure? Haka rayuwar take da daWi?
Kiran sallar asuba ne ya tashe ni na buWe idona, idan da sabo na saba dan dama shine daidai lokacin tashinmu. Ina matsawa daga jikinsa ya buWe ido.
Come on Nana.
Ya faWa cikin magagin bacci.
Kiran sallah ake.
Na faWa a hankali.
I know, matso!
Ya faWa yana kamo ni, ba shiri na koma na kwanta ya sake rungume ni bacci ya sake Wibansa, ni kam idona biyu ina ta faman sa™e sa™e. Ba shi ya farka ba sai 6:30.
Honey! Baki san irin gajiyar dake jikina ba.
Ya faWa yana kamo hannuna, na yi murmushi sannan na ce.
Ina kwana.
Mu fara sallah mana.
Toilet na shiga, sai kawai na ga shima ya biyo ni.
Mu fara yin wanka, sai mu yi sallah.
Abu kamar wasa Sardauna ya ce tare zamuyi wanka, haka kuwa akayin, daga nan mu ka yi alwala mu ka gabatar da sallah.
Bayan mun gaisa ne ya ce.
Ya kwanan sabon gida?
Na yi murmushi sannan na ce.
Da godiya.
Nana i really love you, i love you smile please keep it.
Muna zaune muna hira ya hanani tashi naga shiga kicin, sai da aka yi masa waya sannan ya tashi, can ya shigo yana cewa.
Je ki haWa mana breakfast.