Sashe 20
Sartse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na amsa da Amin, sai yamma Yaya Radiya ta dawo, ko da na faWa mata sai ta ce ita babu ruwanta da al amurana. Yaya Ridwan kam bai ma sake kulani ba, sai yamma Alhaji ya dawo wanda daman ya saba dawowa a wannan lokacin sai ya koma gab da magriba.
Ya yi murnar ganina sosai da sosai, mun gaisa dashi bayan ya shiga Waki na bi bayanshi, na iske shi yana duba wasu takardu. Na zauna a ™asa, jikina duk babu daWi haka nake ji na, bayan na zauna na fara wasa da yatsun hannuna yayin da zuciyata ke bugawa da sauri.
Alhaji ya kalleni cike da kulawa, sannan ya ce.
Nana, lafiya na gan kin biyo ni? Ko Akwai wata damuwa ne?"
Cikin rawar murya na fara magana.
"Alhaji... dama... maganar karatuna ce. Na zo ne na roke ka alfarma."
Alhaji ya gyara zama, fuskarsa cike da mamaki.
"Ina jinki Nana. Mene ne ya faru?"
Hon, idan kika je har kuka zaki yi masa, sannan karki kuskura ki nuna masa ni na tursasaki.
Kalaman Sardauna suka dawo raWau a kunnena, a hankali na fara fitar da ™walla daga idona, muryata ta fara rawa.
"Alhaji, don Allah ka yafe min, amma gaskiya na gaji. Karatun nan na nan... naga kamar wahala kawai nake sha, kuma gaskiya ba na gane komai. Kullum ina cikin fargaba, gashi kuma kishin Sardauna ya sanya ba na samun natsuwa. Yana yawan nuna min yadda yake damuwa idan na fita cikin maza a makaranta."
"Nana, me kike fada haka? Karatun da kika dage a kai shi ne yanzu kike cewa kin gaji? Ko Sardaunan ne ya hana ki?"
Na tuna da kashedin Sardauna, aikuwa na yi saurin kare shi.
A'a Alhaji, ba shi ya sanya ni ba. Tausayina ne yake ji, sannan kuma yana da kishi sosai. Shi kansa yana so na yi karatu, amma ya ce ba zai bari na sake yin wannan wahalar ta nan gida nigeriya ba. Alhaji, Sardauna ya riga ya kammala shirinsa na tafiya Turai domin ™arin karatu, kuma ya ce da ni zai tafi. Ya ce a can ne zan yi karatu mai kyau, a cikin nutsuwa da daraja, inda babu wanda zai rika kallo na ko ya shiga rayuwata."
Na ™ara narkar da murya.
"Don Allah Alhaji, ka bar ni na ajiye wannan na nan. Na yi maka alkawari zan yi a can idan mun tafi. Shi Sardauna ya fi son na huta yanzu, na shirya wa tafiyar mu ta can gaba. Gani nake idan na nace akan wannan, zan Sata masa rai, kuma ba na so na saSa masa tunda kishinsa ne ya sanya shi yake son ya kiyaye ni."
Shiru Alhaji ya yi na kusan minti biyar, har sai da na Wago na kalleshi sannan ya ce.
Kina ganin baki takura ba?
Ta takura Alhaji.
Ra is ya faWa yana shigowa, sannan ya sake maimaita abinda ya faWa.
Alhaji wallahi duk abinda ta faWa karanta ma ta ya yi, baya son ta yi karatun kwata kwata, tun kafin yanzu ta faWa mana kuma har can muka je muka same shi dukan mu, dan ya fahimce mu amma ya yi mana barazanar sakinta idan muka takura.
Alhaji ya Wago y kalleni, yadda nake kuka ya bashi tausayi.
Barazanar saki ya yi miki?
Da sauri na girgiza kai na ce.
A a ™arya yake Alhaji.
Ke dai kike ™arya, amma dai ba ni ba.
Ra is, ka tabbatar da abinda ka faWa?
Na tabbatar Alhaji.
Nana yanzu kin zaSi miji akan kowa naki?
A a Alhaji, bana so ya sake ni wallahi, Alhaji bana son ya rabu dani, ina son sa bazan iya jure rashin sa ba.
Shiru Wakin ya yi kusan minti goma, sannam Alhaji ya ce.
Shikenan Nana je ki, Allah Ya yi miki albarka.
Na mi™e tare da amsawa da Amin, haka na dawo falo na ci gaba da kukana, Hajiya dai ba ta ce dani komai ba haka Yaya Radiya, sai gab da magriba Sardauna ya kirani a waya ya ce da ni ya dawo.
Ba zaka shigo ba?
Na faWa masa muryata ba ™wari, ya kashe wayar ya shigo, da Hajiya kawai suka gaisa tun da Alhaji ya koma, Ra is yabi shi shago, Yaya Ridwan kam ko kallo bai ishe shi ba bare Yaya Radiya ta bata ma fito ba.
Ko da muka koma Sardauna bai tambayeni yadda muka yi da Alhaji ba, nima bansanr da shi ba. Sai washe gari yake sanar da ni, Wai Big Daddy ya basu gida shi da Turaki kuma gidan guda Waya ne amma part biyu ne kuma ya ce dole mu koma can, shima Turakin dole ya zauna acan idan ya yi aure. Ni bai dameni ba ko a jikina hankalina na bai kan komawa gidan, tunanin Alhaji kawai nake yi, bayan kwana biyu da na kira Hajiya take sanar da ni baya jindaWi, gaba Waya na shiga damuwa ta dole na sa Sardauna ya kaini gida, na yi ta yiwa Alhaji kuka.
Sai da na yi zuwa uku a jinyar ta shi, har Allah Yasa ya warke, tun zuwan da yan uwana suka yi gidana babu wanda ya sake zuwa har yau sai da Ra is ya zo sanar da ni rashin lafiyar Alhaji.
Mun ci gaba da zuwa wajen Dr Šan Adala, yana Worani akan magani amma har yanzu haihuwa shiru, Sardauna yana ta shirye shiryen komawarmu sabon gida, ya hana duk wasu ™awayena zuwa, yan uwana kam dama ba wanda zai zo ko baice ba, gashi bana fita ko ina daga gida sai gida.
Bani da wani abu da nake yi sai kula da mijina, a kullum burina na yi abinda zaj faranta masa, son shi nake kamar raina, bana son duk wani abu da zai Sata masa rai. Uwa uba ma tausayinsa da kullum ke cika min zuciya, wata rana bayan anyi refeiling Win gas yake sanar da ni kusan dubu saba in aka yi ya gaji ga kuma yana son ™ara abubuwa na sabon gida, kamar wasa na ce da shi ko zai siyo min gawayi da abun girki na gawayi, ba arufa sati ba sai gashi da buhun gawayi biyu da kurfoti.
Rana Waya Hajja ta zo gidana tun daga ranar ba ta sake zuwa ba, sabida ya yi mata nisa gidan. Ranar da ta zo na ga tashin hankali wajen Hajja, har sao da ta fasa min plast Win ruwan zafi guda Waya, sabida fitina ta dinga yi kin kamar ™aramar yarinya, kifin gwangwani ta ci ta ci har sai da ta yi amai, ™arshe ta ci wai mai ™arni na ba ta kamar ba ita ta zaSa ba, kwana uku ta yi amma ji na yi kamar shekara uku ta yi. Sai da Sardauna ya zo da police dog gidan ta tafi, wai ita zaman jego za ta yi min tun da na™i haihuwa. Amma tun da ta ga karen ta kwashe tsunmokaranta tafi Tunda ta tafi ba ta sake zuwa ba har yau.
Ina zaune a gida na alfarma da ya ji kayan more rayuwa amma dani da wadda ke zaune a gidan ™asa na ™auye marabar mu kaWan ce.
Wannan shine asalin labarin.
Legendspen
08129553971
*SARTSE*
-Amanar-Janafty-
*Sayyid Legendspen*
MAH/2026/001
Sadaukarwa.
RAMLAT ABDULRAHMAN MANGA
(Mai Dambu)
Shafi na sha biyar.
(15)
Ci gaba.
Babu abinda na iya yi har Sardauna ya dawo, ina zaune jigum kamar wacca aka yi wa mutuwa.
Honey! Me ya faru na ganki so sad?
Tashi na yi na faWa jikinsa na fara hawaye, gaba Waya ya rikice yana faman tambayata.
Honey ki faWa min mana.
Cikin muryar kuka na ce.
Alhaji ne ba shi da lafiya sosai.
Ya salam Honey, me yake damunshi haka?
Nima bansaniba wallahi.
Wa ya faWa miki?
Ra is, kuma Yaya Radiya ta kirani ban Wauka ba, ashe faWamin zata yi, sai yanzu da Ra is yazo.
Ki kwantar da hankali kin ji, gobe zan kai ki.
Ya faWa yana zaunar da ni akan kujera.
Ki yi ha™uri kin ji, nima yanzu akwai wani abu da ya taso min.
Mene?
Big Daddy, bai kyauta min ba, ta dole sai ya haWani da wancan yaron, ya sami duka labarin abubuwan da suke faruwa, a yanzu ya bamu gida ni da wancan yaron Turaki, ya ce dole mu koma can da iyalan mu mu zauna, gidan part biyu ne wai sabida faWan da muke yi.
To ai nasani, wani abun ya sake faruwa?
Eyh ya ce a cikin satinan zamu koma.
Yanzu barin gidan nan zamu yi?
Eyh. Haka ya ke so kuma nan da next week.
To shi Turakin yana da aure ne?
Ina yake da aure, yana can sai lalata da ya yan mutane.
Lalata kuma?
Na faWa a tsorace.
Eyh mn! Hon ace mutum ya yi wannan girman babu iyali ai kuwa sai dai idan lalata yake da yaran mutane, shekara talatin da Waya fa.
Talatin da Waya!
Na faWa cike da mamaki, ya gyaWa sannan ya ce.
To kinga kuwa.
Ni ba zancen turakin yaban mamaki da tsoro ba, illah Sardauna, rufe idona na yi a take na tuna lokacin da na tambaye Sardauna shekarunsa, lokacin da ya zo makarantarmu. Ya ce da ni ashirin da biyar, har na ce irin mijin da nake so kenan, kuma ance shida Turaki ko kwana biyu ne a tsakaninsu shin Sardauna ™arya ya yi min a wancan lokacin? Sardauna zai iya yi min ™arya kenan? Ko dai wasa yake min? Gaba Waya na ji jikina ya yi sanyi, ina so na tambayeshi amma bana bu™atar Sacin ransa, ko ya ga kamar ban yarda da shi ba.
Yau bazaki kwanta ba ne?
Uhm uhm zan kwanta mana.
Na yi tunanin dan Alhaji bai da lafiya ba zaki yi bacci ba, zaki zauna ki yi ta yi masa addu a.
Wani iri na ji a raina, gaba Waya a al amurana ban iya tashi cikin dare na yi addu a ba, idan ka ga na yi addu a to bayan kowacce sallar farilla ce, tabbas mahaifina yana bu™atar hakan daga gareni.
Eyh zan jira ™arfe Waya na yi sallah.
Dawowa ya yi ya zauna daga mi™ewar da ya yi sannan ya ce.
Dagaske?
Eyh dagaske.