Sashe 37
Sartse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ni ce wata da na taSa zuwa wajenki, har kika yi min faWa akan Low Bp, sannan na fara yi miki maganar haihuwa."
"Oh! Mr's Ta Ambo Right?"
"Eyh ni ce."
"Okay, me ya sake faruwa?"
"Daman yau ne na tashi da ciwon kai da jiri sosai. Ko zama na yi jiri nake ji, shine na kira sister Wina kuma sai taban numberki."
"Ayyah! To mene matsalal Kina cikin damuwa ne ko?."
Sai kuma ta fara magana cikin sanyin murya.
"Tun a wancan lokacin na faWa miki sakamakon gwajin jinin da muka yi miki ya nuna cewa hawan jinin ki ya yi ™asa sosai, wato Low BP. Kuma shi ne yake kawo miki wannan yawan jiri da matsanancin ciwon kai da kike ji."
Ji na yi idanuna sun sake yin nauyi, na sauke wayar daga kunnena na kalle ta, ban ce uffan ba na sake mayar da wayar kunnena a cikin raina nake jin kamkar wani sabon nauyi ya sake danna mini ™irji.
"Nana, ke fa yarinya ce ™arama, mai ™arancin shekaru." Likitar ta ci gaba da magana, muryarta cike da gargaWi.
"A wannan ™an™anun shekarun naki, bai kamata kina yawo da Low BP irin wannan ba. Illar da zai yi miki yana da yawa; zai iya sanya ki yawan suma, ya raunana miki jiki, kuma yana iya shafar yadda jini yake kwarara zuwa ga ™wakwalwarki da zuciyarki. Me yake damunki ne?"
Tambayarta ta na ji kamar ta soka mini mashi a zuciya. Me yake damuna? Sardauna ne... auren da zai ™ara ne... kishin da yake shirin cinye mini rayuwa ne. Watsar da ni da ya yi. Amma sai na tsinci kaina da girgiza kai kamar ta na gani na, hawaye guda Waya ya subuce mini a kumatu.
"Dole ne ki rage saka damuwa a ranki, Nana," ta faWa cikin muryar lallashi. "Mata da yawa ba su sani ba, amma damuwa ita ce babbar makashiyar mace. Ki janye kanki daga duk abin da zai Waga miki hankali, ki huta, kuma ki rinka cin abinci mai gina jiki. Idan ba ki kula da kanki ba, babu wanda zai kula da ke ba, kin ji ni?"
"Eyh na ji."
"Yawwa."
Sai kuma ta sauya salon maganar zuwa wani batu da ya fi komai fasa mini zuciya.
"Sannan akwai zancen rashin haihuwar da ku
Ika zo da shi a wancan zuwan. Ina so idan za ta yiwu, yau ko kuma gobe da safe ki daure ki zo asibiti mu ™arasa dukkan gwaje-gwajen da suka kamata. Dole ne mu gano tushen matsalar da wurin da take, domin mu san matakin da za mu Wauka, nasan yana Waya daga abunuwan da suke saki damuwa."
Kalmar 'Rashin haihuw_ar' ta daki kunnena tamkar tsawa. Na ji wani irin jiri ya sake kwasata a kan kujerar. Rashin haihuwa shi ne dalilin da Sardauna ya dogara da shi zai kawo mini kishiya. Shi ne silar da iyayensa suka matsa masa. A take na ji dukkan gidan yana juya mini, maganganun Yaya Rumaisa na cewa na ajiye soyayyar Sardauna gefe na kula da kaina suka dawo mini daki-daki.
"Zan zo Likita... zan zo gobe Insha Allah," na faWa cikin dasasshiyar murya, ina ™o™arin haWiye kukan da yake shirin kufce mini.
Legendspen
08129553971
*SARTSE*
-Amanar-Janafty-
*Sayyid Legendspen*
MAH/2026/001
Sadaukarwa.
RAMLAT ABDULRAHMAN MANGA
(Mai Dambu)
Shafi na ashirin da takwas.
(28)
Tun bayan gama wayarmu da Dr Na ima na rasa me yake min daWi, ta shi na yi na shiga Waki na Wauko drugs Wina na kwanaki na dawo falo, fridge na buWe na samu ragowar cake na zo na zauna na tura shi da tea kamar ina cin ganyen darbejiya haka na tura shi, ina gamawa na Wauki drugs Win na sha, ciki har da nasa bacci.
Banyi ™wa™waran minti sha biyar da shan maganin ba bacci ya Wauke ni, sai dai kuma banyi nisa da baccin ba na ji muryar Sardauna akaina, a hankali na buWe ido.
Dishi dishi na fara ganinsa, sai kuma can naganshi tar.
Wayyo Allah.
Na faWa yayin da nake ™o™arin mi™ewa zaune.
Nanaty mene yake damunki?
Girgiza masa kai na yi kawai, ba tare da na ce mai komai ba.
Ki yi ha™uri Nana dan Allah.
Na sake girgiza kai, hawaye suka shiga zarya a a fuskata.
Ya salam! Nana mene dan Allah.
Yanzu shikenan sabida zaka ™ara aure ka manta da ni? Ka watsar da ni ka manta akwai wata mata Nana a duniya?
Ya kamo hannu ya matse su, sannan ya ce.
Nana har abada. Babu abinda zan samu na manta da ke, na manta da hallacinki, ki yi ha™uri dan Allah.
Ya sa hannu ya fara gogen hawayen, na kauda kai gefe na ci gaba da zubar da abuna.
Nana dan Allah ki yi ha™uri, ki tuna yau fa wannan babin zai ™are, zamu shiga sabon babi, sabuwar rayuwa, sabon zama Nana, ki bari mu mori wannan lokacin a matsayin na ™arshe tsakanina da ke.
Na Wago na kalleshi, alamun bangane na ™arshen da ya ce ba.
Nana! Daga yau mun gama zama matsayin ni dake mu biyu kawai, mun zama uku, mun ™ara yawa Nana. Zanyi kewar hakan sosai da sosai.
Na ji wani irin tausayin Sardauna, son sa ya sakw mamaye guntun Sacin ran da nake ji, na kama hannunshi cike da soyayya.
Sardauna ko mu Wari ne a gidannan, ni taka ce kai nawa ne har abada.
Ya yi murmushi, ya sa hannu ya Waukeni muka yi cikin Waki, muna shiga ya mai da hasken zuwa Dum light.
Šakin ya yi duhu, ™anshin turaren wuta na Wan kullum ya cika kowane lungu da sa™on Wakin, yana tashi a hankali. Sardauna yana zaune a gefen gadon, yayin da ni kuma ya kwantar da ni akan gadon, amma na Wora kaina a kan cinyarsa, yana wasa da gashin kaina cikin wani irin salo mai cire wa mace kowace irin damuwa.
Ya sauko da fuskarsa daidai tawa, idanunsa cike da wani irin kallo mai narka zuciya, ya kawo bakinsa dai dai kunnena ya raWa mini cikin sanyayya muryarsa.
Nana... kin san wani abu? Duk duniya babu macen da nake gani na ji numfashina ya tsaya sai ke. Wannan auren da za a yi, kaddara ce kawai ta iyaye, amma babu wata mace da za ta taSa samun ko da rabin matsayin da kika taka a zuciyata ne. Son da nake miki, ya wuce tunanin kowa.
Na Wago idona na kalle shi, ina jin yadda duminsa jikinsa yake ratsa ni. Murmushi ya yi, ya sumbaci goshina sannan ya hawo kan gadon, ya kishingiWe a jikin manyan matashin gadonmu, yayin da ya jawo ni jikinsa na kwanta luf, na Wora kaina a kan ™irjinsa, jikinsa Wumi, ina jin yadda bugun zuciyarsa yake harbawa a hankali. Hannunsa Waya yana yawo a cikin gashin kaina, yana rarraba su a hankali, yayin da Wayan hannunsa kuma yake shafa lallausan kumatuna da bayan yatsunsa.
Kishinki nake yi, Nana. Kishinki nake yi ko da da iskar daren nan ne da take taSa fatarki. Wani lokacin idan na rufe idona na tuna cewa nan gaba kaWan zan rinka raba kwananki, har hakan yana sanya ni tsoro da fargaba. Na san ranar da ba zan kwana tare dake ba, ba zan iya baccin kirki ba, domin jikina ya riga ya saba da numfashinki da zazzafan duminki, Nana.
Hannuna na hagu na Wora a kan fuskarsa, ina shafa sajen sa da ya sha gyara, ina jin yadda dukkan jikina yake Sari saboda kalamansa. Ya kama hannun nawa, ya zura yatsunsa a cikin nawa ya matse su da ™arfi, sannan ya ce.
Har yanzu ba zan taSa mance ranar farko da na ganki ba. Nana kinsan ba ranar da na zo umguwarku na fara ganinki ba?
Ya ™arashe maganar yana kallon cikin idona, wanda zallan mamaki ya bayyana.
Kin tuna wata rana da kuka je Manpower ke da Alhaji da wannan yayan naki a wajen taron nan? Kina sanye da fararen kaya, a lokacin kallo Waya na yi miki na Wauke kai, amma Nana wata magana da kika yi ta ja hankalina gareki, haka kawai na ji ™uruciyarki ta burgeni, kin iya tsokana, kin iya dariya, kin iya fari sa ido, sannan kin iya shiru. Fuskarki kamar ta jirirai da basu san komai ba sai rigima Nana, tafiyarki ta kamun kai da yadda kike kallon ™asa, shi ne abun da ya fara sace mini zuciya. Na so na ™yaleki amma sai na ji bazan iya ba, tun daga nan na fara bibiyarki, yadda kike rayuwa da komai Nana, a hankali kika fara shiga raina, har ta kai ko ina gida na kan iya tuna wasu Wabi unki na yarinta.
Ya ™ara matso da ni jikinsa, yana shafa fuskata cikin soyayya, Nana bansan ina son ki ko kishinki ba, sai ranar da kika nuna kin zaSi ™awayenki a kaina, Nana ranar duniya ta tsayamin zafi, na ji wani irin zafi a raina, a ranar na ji a raina ina so ki zama mallaki na nine kaWai Nana.
Ya rage tsayin muryarsa ta koma kamar raWa, ya sumbaci gefen wuyana wanda ya sanya wani irin sanyi mai daWi ya ratsa mini dukkan jikina, sai kuma ya ce.
Ranar da na ji zai kin zama mallaki na ni kaWai, ranar da nazo da hotonki family meeting, kowa yana gani ana bawa wancan mitsiyacin yaron Sardauna kallon da ya yi wa hoton, kallo ne mai nuna sha awa, na ji wani zafi a zuciyata, kuma na ™udirci cewar sai na kareki daga dukkan sharrinsa, sai na haramta masa ke har Abada Nana,ke tawa ce ni kaWai, daga yau har abada Nana.
Na Wago idona waWanda suka riga suka yi ja saboda shau™in ™auma, na kalli cikin kwayar idanunsa. Ya ™ara matse ni a jikinsa, yana sha™at ™anshin jikina tamkar wanda ke tsoron za a ™wace masa ni. Murmushi ya yi, ya sumbaci lips Wina a hankali.
Nana sai bayan na aureki na ji ina da burin mallakarki har abada, sai dai ™uruciyarki da take burgeni kin dage sai kin kawar da ita Nana.
A hankali na Wan zame jikina, sannan na ce.
˜uruciyata kake so ba ni ba?
Nana ko bake nake so ba, ke tawa ce har Abada Nana, mallakar da na yi miki ta har abada ce, me yake kawo kishi Nana?
Sone.