Sashe 33
Sartse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har na fita na dawo, Dan Allah zan iya samin numberki?
Kati ta Wauko mai Wauke da sunanta address Winta da lambar wayarta ta ba ne, na amsa tare da yi mata godiya na fice.
Kai tsaye gida na dawo, bayan na sha magunguna da aka bani na kwanta bacci ya Wauke ni wanda ban tashi na sai gab da la asar, a gurguje na yi ayyukana na gama, yau Sardauna zai je gidansu Bilkisu Allah Ya sa su fahimci juna, ayi ayi auren nan kowa ya huta da ko zan sami nutsuwa jina na ya dawo daidai.
Lokacin da ya saba dawowa ya dawo, da farin ciki na tarbeshi kamar yadda nasaba yi masa a farko, da mamaki yake kallona, har ya kasa Soye mamakinsa ya ce da ni.
Nana me ya faru?
Ka fara wanka ka shirya sai mu yi magana.
A a kinsan ni bana son irin wannan kawai ki faWa min.
Bilkisu ta ce dai ta yarda ka je ku yi magana ku fahimci juna.
Ma sha Allah, na gode miki matata abar alfaharina, Allah Ya biyaki.
Amin amin, yanzu je ka yi wanka ka shirya sai ka tafi.
Tom, yadda kika ce haka za ayi Hajajju, ko tare zamu je.
Ya faWa yana shigewa Waki, na yi dariya sannam na ce.
Ni wa? A a dai.
Ina zaune a falon ya fara kirani, na tashi na shiga.
Ya baka gama shirin ba?
Ke zaki shirya ni.
Dariya na yi tare da buWe sip Win ta sa na Wauko masa wani men lace milk clour. A yanzu Sardauna ba shi da kayan da suka fi men lace, tsaf ya shirya ya yi kyau, sannan na bashi lambarta ya tafi, bayan na yi masa addu a.
Ina jin ya tayar da motarsa wani abu sa soki zuciyata mai zafi da raWaWi, zuciyata ta fara bugu da ™arfi numfashina ya kasa daidaituwa. Kowane bugu na zuciyata kamar guduma yake dukan ™irjina.
08:00pm
Na dubi agogon falon, ™arfe takwas na dare. A yanzu nasan Sardauna ya ™arasa gidansu Bilkisu, tun da ba wani nisa ba ne damu, wata™ila suna zaune a kan kujera Waya, ko kuma yana kallon fuskarta da wannan idanunsa masu sa mutum ya mance kansa.
Na tashi na fara kai da komowa a tsakar falon da ya yi mini faWi da yawa kamar yau na fara zama ni kaWai, na ji gidan ya yi mini tsit. Na kalli kaina a madubi, idanuna sun kumbura, fuskata ta yi jawur saboda kukan da na sha tun Wazu bayan fitar Sardauna wanda bansan ma na mene ba?
Yanzu haka ko me yake gaya mata? Zuciyata ta tambaye ni.
Wani abu mai zafi ya taso mini daga can ™asan makogwaro. Na runtse idona, sai na ga hoton Sardauna ya bayyana a raina yana yi mata wannan murmushin nasa mai bayyana kyawawan ha™oransa. Wannan murmushin da na Wauka nawa ne ni kaWai. Wata™ila ma yanzu ya manta da kukan da ya rinka yi mini a baya a kafaWata. Wata™ila ya mance da ni da rayuwata ma, ya mance da duk fafutuka ta akan auren nan.
Na matse hannayena da ™arfi har sai da ™asusuwan yatsuna suka yi ™ara ˜as . Wani irin zafi mai cin zuciya ba tare da hayaki ya fito ba, na ji ya ratsamin zuciya. Na ji tamkar an matse mini ma™oshi, iskar Wakin gadon ta daina isata. Na nufi taga na janye labulen, ina kallon waje ko zan ga hasken motarsa, amma duhu kawai nake gani.
Shin ta fi ni kyau ne? Na sake tambayar kaina cikin damuwa. Shin ita ma zai koya mata yadda yake son abincinsa? Ko kuwa ita ma zai rinka cewa kishinta yake yi shi ya sa yake son killace ta?
Kowane tunani yana soka mini wani sabon mashi a rai. Na tsinci kaina da fara zargin kaina. Wata™ila da na dage akan karatuna, da hankalina ba zai rinka karkata ga wannan kishin da yake neman haukatani ba. Na tuna yadda Sardauna ya rinka yaudara ta da kalamansa , yadda ya rinka nuna mini cewa ni ce tauraruwarsa ta har abada. Amma yanzu, tauraruwar wata tana shirin fitowa a sararin samaniyar rayuwarsa.
Na koma na zube a kan dadduma, na takure waje Waya, ina jin yadda Wakin yake juya mini. Duk dukiyar da Sardauna ya zuba mini a wannan gidan, duk motar da ya saya mini da zinaren da ya ba ni, a wannan daren na ji ba su da wani amfani. Domin dukiyar ba za ta iya siyan natsuwar zuciyata ba.
Wani sabon kukan ya sake kufce mini. Kukan da ba na rarrashi ba ne, kukan da yake nuna cewa yanzu na shiga tarkon da ba ni da tabbas idan zan fito lafiya. Ni da kaina na ba shi izinin tafiya zance, ni da kaina na ce ya bi maganar iyayensa, amma a yanzu, na gane cewa sadaukarwar mace ga namiji babban kuskure ne.
Agogon wayata ya buga ™arfe goma. Shuru har yanzu bai dawo ba. Kowane minti Waya jin sa nake tamkar shekara guda. Zuciyata ta ci gaba da sa™a mini abubuwa daban-daban. Shin yanzu sun daidaita? Ko har an tsayar da ranar auren?
Na dafe kaina, ina jin tamkar zai rabe gida biyu.
Kishin Sardauna ya riga ya zama wani ba™in lillibi da ya rufe mini dukkan farin cikina, ya bar ni a cikin duhun fargaba da rashin tabbas na abin da gobe za ta zo da shi.
Legendspen
08129553971
*SARTSE*
-Amanar-Janafty-
*Sayyid Legendspen*
MAH/2026/001
Sadaukarwa.
RAMLAT ABDULRAHMAN MANGA
(Mai Dambu)
Shafi na ashirin da biyar.
(25)
Sardauna ba zai dawo ba ne?
Na tambayi kaina ganin har ™arfe sha Waya da kwata, tabbas nasan a yanzu sun sasanta kansu, ™ila ma sun tsayar da ranar aurensu, yanzu burin Hajiyar zai cika.
Sai sha Waya da arba in Sardauna ya shigo Wakin da nake, daga yanayin yadda yake magana zaka san fuskarsa fal take da fara a kamar wanda aka yi wa bishara da gidan al janna.
Nana! Kina ina?
Ya faWa yana kunna hasken Wakin, da sauri na runtse idona da.
Oh My, wai kinyi bacci?
Daidai lokacin wayarsa ta fara ™ara alamun kira na shigowa.
Salamu alaikum.
Ya faWa cikin amon muryarsa.
Alhamdulillah yanzu nake shiga gidan, ya na barki.
Wani irin abu na ji ya doki zuciyata fiye da wanda na ji Wazu, ita ce ta kirashi kenan?
Na gode sosai da kulawarki agareni.
Har kulawa ta bashi kenan?.
Na tambayi kaina, dariyar da yake ce da ita ce ta katsen tunanin da nake.
Ai nagani, shine abinda ya ™ara burgeni da ke, idan zan dawo a ™ara yi min.
Ji na yi dama na mutu, dama na mutu da wannan ba™ar ranar da nake ganin, kamar kunnuwana ba daidai suke ba, yau Sardauna ke waya da wata mace a gabana, akan idona, me ta yi masa da ya sa ta burgesa? ˜ila ma Samosar da na koya mata ne. Na shiga uku ni Nana.
Har ya kamalla wayar ina kwance ban buWe idona ba, kusan minti ashirin yana wayar, sannan ya sake yi min magana.
Nana tashi mana.
Hannu yasa a jikina ya fara taSani, ta dole na buWe ido, amm sai na ji bana ma son ganinshi, na mayar dasu na rufe.
Nana na dawo.
Har ka dawo.
Na faWa ina tashi.
Har ne ma?
Sannu da zuwa.
Yawwa.
Nana baki tambayi yadda muka yi da ita ba
Murmushi na yi masa wanda yafi kuka ciwo, sannan na ce.
Tun da naga ka daWe ai nasan kun fahimci juna.
Eyh hakane kam, Nana na gode miki sosai.
Da na yi me?
Hannuna ya kama sannan ya ce.
Da kika yi komai ma, Nana a yanzu an kai matakin nasara kar ki bari sheWan ya shiga zuciyarki, ya lalata miki komai, ya Sarar miki da ladanki.
In sha Allah.
Koma ki kwanta to.
Ba musu na kwanta abuna, zuciyata gaba Waya babu daWi, amma nasan ta bakin Sardauna ne sheWan ne yake son ya shiga zuciyata ya haifar min da wani abu wanda zai Sarar da lada na duka.
Abu Kamar wasa Sardauna da Bilkisu, kullum sai Sardauna ya je gidansu Bilkisu sai bayan sha Waya yake dawowa, gashi sai su kai ™arfe Waya na dare suna waya, haka da safe kafin ya fita ma sai sun yi waya, duk abin ya dameni yadda sardauna ya fara janye lokacinsa daga kaina. A haka ma tun ba ayi auren ba, ina kuma ga idan anyi auren? Tsakanina da Bilkisu ko ta waya ba ma gaisawa ba ta sake cemin komai ba, ko kiranta na yi a waya ma bata Wauka, gaba Waya na damu kamar na yi gangancin haWa shi da ita, wani lokacin idan na zauna ina tunani sai na ji kamar ma Sardauna ko Bilkisu wani na son wani kafin yanzu, amma idan na tuna irin yadda na shiga na fita akan Bilkisu da Sardauna sai naga kowa da ta shi matsalal, yadda muka yi da Bilkisu da kuma yadda muka yi da Sardauna, sai na ji kawai Allah ne ya haWa jininsu a lokaci Waya.
********
Tun safe Anty Adiza ta kirani a waya akan yau za ta zo, na ji daWin zuwan ta sosai, haka ma Sardauna da na faWa masa, sai da ya ce kar na kuskura na yi mata zancem ™arin aurensa. Wajen ™arfe Waya ta ™ara so, na tarbeta da murna itama haka, bayan mun gaisa ne tasha ruwa ta kalleni sannan ta ce.
Nana duk kin rame, kamar mara lafiya ji yanayin jikinki ko kina da hawan jini ne?
Na girgiza kai sannan na ce.
Na dai yi Low Bp kwanaki, bayan rasuwar Alhaji.
Domin yanzu na zama mashahuriyar ma™aryaciya akan al amuran Sardauna, har uwata ma ™arya nake mata.
Ayyah Allah Sarki, amma da kin mai da hankali akan ganyayyaki da sun ™ara jini sosai Nana.
Tom shikenan Anty Adiza zan maida hankali in sha Allah.
Nana.
Ta sake kiran sunana, na Wago na kalleta.
Munyi magana da Yaya Radiya, akan wasu abubuwan dake faruwa, Nana wai menene asalin matsalalki?
Nifa ba ni da wata matsala, bansan me suke magana a kai ba.
Nana duk wanda ya ganki yasan da damuwa a tare dake, ga shi ba inda kike zuwa.