Sashe 17
Sartse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwance ta shi babu wuya a wajen Allah, mu ka cinye zangon karatu na farko, bayan munyi jarrabawa muka sami hutu na sati biyu, a lokacin ne naje gida Alhaji yana ta farin ciki da alfahari da ni da karatun, Sardauna kam ya sha albarka kamar Alhaji zai ari baki, ita ma Yaya Radiya Addmission za a sama ta a makarantar lafiya, washe gari na je gidansu, Hajiyarsa da Lubna gwanin sha awa sai kuma na tarar da babbar yayarsa ta England ta zo jiya Sister Noor suke ce da ita, dake su lamarinsu kamar yan chochi kowa Sister ce, kamar baki! Sardauna na fita TURAKI ya shigo, wanda rabona da shi tun ranar Family meeting Win da suka yi wanda ba asake wani ba sai bayan wata shida kuma da dukkan alamu wata shidan ya kusa dan na ji Sister Noor tana cewa tana nan za ayi. Yana ganina ya washe min baki tare da faWin.
Matar ™ani.
Kaina a ™asa na ce.
Ina kwana?
Lafiya ™alau ya kike ya gida?
Alhamdulillah.
Daga nan ya shige wajen Hajiya, ita ma bai daWe ba ya fito ya yi wajen Sister Noor, ita ce suka daWe suna hira kusan awa Waya, har ya tafi Sardauna bai dawo ba. Bayan Sardauna ya Waukeni da yamma daga nam ya kai ni gidan Anty Adiza sai wajen tara ya dawo ya Wauke ni.
A kwana a tashi ba wuya a wajen Allah har muka cinye hutunmu muka koma makaranta, abubuwa suka ci gaba da gudana ba mu daWe da komawa ba sakamakon jarabawar mu ya fito idan na sami 3.67cgp, na yi murna sosai kowa ma ya yi murna banda Sardauna, kuma na yi al™warin ™ara dagewa na sami sama da haka a wannan zagon, inda zan sami CGPA mai kyau.
Zancen ciki dai har yanzu shiru kamar an shuka dusa, magani dai ina sha sau biyu a wata wani lokacin ma Sardauna ya kan ce min na sha sau uku a wata ko zan samu cikin ya zo da wuri.
Wannan karon bansami zuwa Family meeting Winsu Sardauna ba sabida ina da test har biyu a ranar, dan mun kusa fara jarrabawar zango na biyu, daman haka karatun yake da zarar zangon ya fara zaka ga yazo ™arshe. Lokacin jarrabawa da ya zo Sardauna ya tsiromin da wani abu, baya bari na na yi karatu kwata kwata, ya ta takuramin ayi ta abu Waya ba gajiya, gashi kuma ya ce dani yana so a rage amfani da kayan wuta sabida jan kuWi, ya ce a daina amfani da dutsen guga da abin girki, na ce to daga baya ya ce adaina kumna ac sai dai fanka, duk da yanayin zafi na amince sabida tausayin da na ke yi masa. Wata rana bayan ya dawo ya ce wai na daina amfani da firinji kuma iya nawa, anan ne na so na ce wani abu sabida yanayin zafin da ake yi na gari amma ya ce da ni.
"Nana! A gidanku babu firinji, baki sa ba shan sanyi ba, sabida yanayin unguwar ku ma zafi ake yi, dan haka anan ma ba zai zama wani abu ba dan na ce ba zaki dinga kunna firinji ba, sabida yanayin jan wutarsa."
Tun daga wannan lokaci bansake gigin kunna firji ba da duk wani abu mai jan wuta, haka na yi ta fam da karatu ga wasu ™arin wahalhalu da Sardauna ya fito da su, duk da ni ban taSa ganin su da idon wahala ba, sai na bautar aure.
Cikin ikon Allah muka kammala jarrabawarmu, mu ka sami hoto na wata biyu, a wannna lokacin komai ya dawo daidai tsa™ani da Sardauna duk da bai janye wasu dokokin na sa ba, amma yanzu mun kan zauna mu yi hira, mu kan yi yan wasannin mu da muka saba yi a baya.
Kwancw ta shi ba wuya a wajen Allah muka cinye wata biyu na hutu a kafara shirye shiryen komawa makaranta sai dai Sardauna ya fito min ™arara ya ce da ni bazan koma makaranta ba, na yi tunanin a wannan lokacin ne ba zan koma ba shi ya sa ban damu da hakan ba. Amma ganin har an kusa cin tsakiyar zango na sake yi masa magana sai ya ce da ni gaba Waya karatun ne ba zan ci gaba, wata ™ara na ™walla tare da zubewa a ™asa, abun mamaki sai ga jini yana zuba bayan faWuwar da na yi, ko da muka je asibiti sai aka ce Sari na yi. Na yi danasanin faWuwar amma kuma na ji WaWin cewar yanzu mahaifata ta yi ™wari zata iya Waukan ciki.
Bayan na dawo gida na yi ™aramar jinya na warke, mu ka ci gaba da Sardauna inda ya ce shi fa a a Boko Haram, ba zam ci gaba. Na yi kuka sosai na nuna masa damuwata amma Sardauna ya ce a a, ranar da abun ya yi ™amari sardauna ya zaunar dani ya yi ta yi min bayani amma na nuna masa ni a a Abbana yana son karatun nan gashi na fara har na cinye shekarar farko ga shi course mai kyau ma aka bani. Amma sardauna ya fara yi mini magiya yana haWani da Allah.
Dan Allah ka barni, tun da na fara kamar yau ne zan kammala.
Na faWa ina goge ™wallar da ta fito daga idona, ya kama hannun tare da faWin.
Sakko nan.
Na sakko na zauna, hannunsa yana cikin nawa ya fara magana.
"Nana, ina da arzi™in da zan ri™e ki bake kaWai ba har da gidanku, muna da arzi™in da bazamu taSa talauci ba, Nana a cikin gidan nan zaki zama kamar sarauniya ne, Nana bana son karatun boko nan, Nana bana son cuWanya da maza, ina miki so mai tsanani, ina miki kishi mai zafi Nana dan Allah dan Annabi ki ha™ura da karatun."
Gaba Waya jikina ya yi sanyi, maganganunsa gaskiyya ne dole akwai kishi a hakan, kuma ni ina son sa bana son abinda zai dameshi amma Alhaji fa?.
Sardauna Alhaji fa? Na yi Yaya da shi?
Wani murmushi ya sakar min, ganin ya fara nasara a kaina tin da har na fara tunanin yadda zaayi da Alhaji.
Honey! Idan kin amince Alhaji ma zai amince ba zai zama mai wahala ba.
Shiru na yi, ta Sari Waya ina jin son mijina yana rura zuciyata, ta Sari Waya kuma ina tausayin Abbana na yadda yake jindaWin karatun nan da nake yi.
Kin ji dan Allah My love.
Shikenan zan sake tunani.
No wane tunani, kawai ki amince idan ba haka ba shikenan zan barki ki yi karatun, nima sai na tafi can America na ™aro karatuna bayan shekara bakwai sai na dawo.
Kamar saukar aradu haka na ji maganar tasa, ya tafi ya yo shekara bakwai ya barni, ina zan sa raina?
A a shikenan na ha™ura.
Na faWa amma har cikin raina ban so ba kuma banji daWin haka ba. Allah Ya gani ina son karatuna, kuma ina tausayina Alhaji, ban ma san yanayin da zai shiga ba idan na sanar da shi hakan.
Amma ya na ga kamar kin damu.
Kallonsa na yi sannan na ce.
Bansan ya Alhaji zai yi ba idan ya ji hakan.
Ba zai ji komai ba, ai yasan nine mijinki a yanzu nike da iko akanki, shi sai dai mu yi masa biyayya, kuma ai mun yi masa tunda kin fara karatun.
Uhm.
Kawai na faWa, dan bansan wani abu da zan iya ™ara cewa ba, ni gaba Waya ma kaina ciwo yake min, hutu nake bu™ata.
Je ki kwanta.
Kamar mai jira na mi™e na nufi Waki na kwanta, sai dai gaba Waya bacci ya ™aura ce min, na rasa abin yi kwata kwata, waya ta na Wauka na shiga rubutawa Ra is message ta whatsapp, na yi sa a koma yan kai.
Salam, Ra is ina cikin damuwa Sardauna ya hanani komawa makaranta.
Na tura masa, cikin ™asa da mintuna biyu ya dawo min da amsa.
Ki yi min ™arin bayani, bangane abinda kike mufi ba.
Na ce ma Sardauna ya ce bazan ci gaba da zuwa FUD ba.
Na tura masa, can ya dawo min da amsa.
Shi ya isa? Sai da kika yi wannan nisan?
Ra is gaba Waya na rasa abinda yake min daWi gashi result Win mu ya fita Wazu har na duba.
Me kika samu?
CGPA Wina 3.84.
Shine zai hanaki, kina da second class offer? Dole a san abun yi.
Mene shawararka?
Zan yi magana da Yaya Ridwan.
Kasan ba zai shiga al amura na ba.
Me ya sa zai shiga mana, zaki ji duk yadda muka yi.
To karka kirani kamun magana kawai ta nan.
Me kike kalla haka a wayar, da dukkan nutsuwarki?
Sardauna ya faWa yana zama kan gadon, ya™e na yi masa da baki sannan na ce.
Da Ra is muka yi magana.
Me kuka ce? Ko shawara kika nema wajensa?
Na gyaWa kai ba tare da na ce komai ba.
Okay kin kyauta, ba ni wayar ki kwanta.
Ba musu na mi™a masa wayar, na kwanta kamar yadda ya ce.
Washe gari da na ta shi na ga wayar a gefen drower na Wauka na kunna data, ina shirin duba sa™on Ra is sai dai babu lambarsa a wajen an goge ta, alamun Sardauna ya ga chat Win mu kenan ya goge?
Ajiye wayar na yi na fita zuwa kicin, bayan na haWa komai na breakfast na ajiye masa, sannan na shiga toilet zan yi wanka, ina banWakin na ji rurin wayata alamun ana kira, sai da na fito sannan na ga lambar Hajiya ce ke kiran, na yi tunanin zata iya kasamcewa Ra is shi ya sa ban bi kiran ba na jira ya gama ya fita.
Sai bayan ya fice na dawo na bi wayar, Hajiya ta Wauka bayan mun gaisa ta ce daman Ra is ne kuma ya fita, na ce to idan ya dawo ya kirani. Daidai lokacin aka fara knocking ™ofa.
Hajiya ina zuwa, an bugo.
To Nana sai anjima, Allah Ya yi miki albarka.
Amin amin.
Na faWa ina nufar ™ofar, Ra is na gani na matsa masa ya shigo.
Ina wayarki?
Ga ta na mi™a masa.