Sashe 5
Ranar Wanka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"I understand, I know that you are trying to help, amma ka sani kurmar zuciyata ta riga ta yi nisa ba ta jin kira, domin a shirye take ta yi nadama a lokacin da ruwa ya ƙarewa ɗankada! Matuƙar za ta samu muradinta ko da na wucin gadi ne."
Tabbas ya yarda so mahaukaci ne domin ga shi ya mai da amininnasa mahaukaci yana tunani ba tare da ya hangi abin da zai je ya dawo ba, ganin yadda zuciyarsa take masa ingiza mai kantu ya aikata lamarin da ya tabbatar xai yi dana-sani mara amfani.
"Na fahimce ka duk da cewar ba na amince da ka ci gaba da sha bane, amma babu yadda zan yi da kai, don haka ga maganin ka ci gaba da sha Allahu ya kawo maka ƙarshen matsalarka."
"Thanks." Ya ce tare da karɓar maganin ya fice yayin da zuciyarsa ke gasganta masa hakan shine kawai mafita a gare shi.
Hilah ta shiga cikin tsananin damuwa na maganar da suka yi da shi. Tunaninta wa yake so, kuma mai ya sa yake faÉ—in ta yi masa nisa? Kan me zai É—auki son mace ya É—ora ma kansa har yana tunanin in ba ita ba ba zai iya rayuwa ba. Bayan namiji ne wanda ko bai samu soyayyar mace ba zai samu wacce ta fita.
A ɗan tunaninta sai take ganin duk ba matsala bace wanda zai tashi hankalinsa har ya saka shi cikin ƙunci domin shi ɗin namiji ne da Allah ya ba shi damarmarki da dama.
Kwanciya ta yi tana tunanin halin da yake ciki. Tana wannan tunanin har bacci ɓarawo na yi nasarar sace ta.
Zaune yake kan sofa daga shi sai gajeren wando. Duk da sanyin A.C da ya cika É—akin sai yake jin zufa na kama shi ta cikin jikinshi, sakamakon abin da yake son aikatawa.
Miƙewa ya yi, ya ɗauko ƙaton hotonta da ya zana ya rungume a ƙirjinsa cike da begenta. Ya ɗan ɓata lokacin yana rungume da hoton sai kuma ya miƙe ya ɗauko maganinsa ya ɓalla tare da haɗiya bisa ƙa'ida wanda a hankali ya fara aiki ya daina jin sha'awarta.
Sabuwar wayar da ya siya da da sabon layi ya sanya hannunsa ya É—auko. Bayan ya gama deciding da yanke hukunci zartacce akan lamarin ya aminta da komai ya faru in the future zai É—auka, domin tsuntsun da ya ja ruwa, shi ruwa kan duka.
Sa layin ya siya wanda ba shi ya yi rigister ba ya É—auko sai ya kunna wayar yana kallon wayar da ta gama serching ta kunnu.
A hankali ya danna numbarta a cikin wayar da nufin ya yi mata magana ta whatsapp sai kuma ya fasa ya kashe wayar ya koma ya xauna yana tunani.
A ƙalla sai da ya yi haka sau biyar da ga ƙarshe ya yi nasarar tura mata tsaƙo kamar haka:
"Na kasa natsuwa na kasa sukuni kullum zuciya cikin begenki. Kar kinyi mamakin hakan, domin na riga na gama a concluding son ki da ya mai dani mahaukaci shi zai yi ajalina, amma kafin na mutu, akwai buƙatar ki san wani yana can yana begenki da fatan ki zamo ta sa na har abada. Na ki mahaukacin masoyi."
Ya tura mata da hakan tare da kashe wagarsa gabakiÉ—aya yana jin yadda zuciyarsa ke bugu tamkar za ta fito waje! Ko wanda ya yi gudun kilometer 1000. Bayan ya tura mata alert na naira miliyan É—aya.
Hilah na zaune cikin hall ɗinsu tsaƙon ya shigo wanda ba ta duba ba, saboda lectured ɗin da ake musu hankalinta na kan malamin, domin sam ba ta wasa da sauraren lecturer in yana lecturing.
Bayan ta fito sai ta nufi cafateria don ta ci abinci saboda yau a makare ta haÉ—a karin kummallon ba ta samu damar da za ta yi breakfast ba.
Tana zaune ita da ƙawarta Nihal suna cin abincin sai ta tuna da tsaƙo ya shigo cikin wayarta, wanda ta ɗauko wayar da ke cikin jakarta don ta duba.
Da sauri ta miƙe tana kallon alert na one miliyan da ya shiga cikin wayarta tun lokacin.
"What!" Ta ce cikin mamaki tana kallon alert É—in.
"Miliyan É—aya a ka turo mini! waye ya turo?" Ta yi tambayar cikin mamaki tana nuna wa Affrin wayarta da ta tsaya tana kallonta cikin mamakin abin da ya sanya ta razana.
"Waye shi Hilah?"
"Ban sani ba domin kamar ba da account É—insa aka tura ba ta banki ne."
"Ok, kuma babu tsaƙon da ya turo? Ki duba wataƙila ya tura miki baki gani ba."
Ba tare da musu ba ta shiga cikin inbox É—inta jikinta na rawa.
Ganin saƙon ya ɗan sanyaya zuciyarta amma ganin an rubuta anonymous sai ta ɗan ji faɗuwar gaba.
"Ga message na gani sai dai da alamar wanda ya yi turo tsaƙon, ba ya son bayyana kansa domin anonymous ne." Ta ce tare da buɗe tsakon wanda ta fara karantawa sai dai ba ta ƙarasa ba ta tsaya cikin tsa
Labarin ya zo da wani irin salo da nishadi, karku baru a ba ku labari. Ku biyo ni domin it’s just like a little introduction part, and guess what? You will really enjoy it. Believe me, my dear readers. Your happiness is my concern. Follow me on Facebook, Whatsapp, Wattpad, Arewaboo, and Bakandamiya. Ta ku, Jamila Lawal Zango (Jamsy).
FOR WHATSAPP: 07072971093
CALL: 008144072423
*RANAR WANKA...*
NA
JAMILA LAWAL ZANGO
"JAMCY"
â˜€ï¸ *First Class Writers Asso* ☀ï¸
Hame of Qualities And Trusted writer's of The Nation
*GARGAGAÆŠI*
Ban yarda kuma ban amince a juya mini labari ko ta wace siga ba, sannan ban bada lamuni a É—ora mini littafi a kowane kafar sadarwa ba sai da izinina a kiyayeâš ï¸
JAN HANKALI
Kirkirarran labari ne ban yi shi don wani ba, idan har ya yi daidai da labarin ki/ka to arashi ne.
SADAUKARWA
Kwacakwan labarin daga farkonsa har karshe sadaukarwa ne ga ƙawata sahibata Aysha Na Lado. Allah saka miki da alkairi ya raya zuri'a.
PAGE 4
BISMILLAHIR RAHMANINR RAHIM
Ganin saƙon ya ɗan sanyaya zuciyarta, amma ganin an rubuta anonymous sai ta ɗan ji faɗuwar gaba.
"Ga message na gani, sai dai da alama wanda ya yi baya son bayyana kansa domin anonymous ne." Ta ce tare da buɗe tsakon, wanda ta fara karantawa sai dai ba ta ƙarasa ba ta tsaya cikin tsananin mamaki.
"Waye wannan mahaukacin masoyi da ya tura miki tsako haka?" Afrin ta tambaya cikin tsananin mamaki.
"Tabbas ya cika mahaukacin masoyi! Domin babu mai hankalin da zai bayyana soyayyarsa a ɓoye da alamar matsoraci ne." Ta ce cikin tsananin mamaki. Sai kuma ta ɗora da cewa kafin Afrin ta yi magana.
"Kin ga shi ma da kansa ya sawa sunansa mahaukaci masoyi." Ta kashe wayar tare da maida ta cikin jaka tana jinjina lamarin lokaci guda kanta ya kulle ta shiga cikin duniyar tunanin.
"Ni fa ina tunanin wani ne da yake can yana fama da sonki, amma ya kasa zuwa gareki kin san ke É—in ba kowane namiji, zai iya tunkarar ki da maganar so ba; saboda baiwarki da da ilminki uwa uba kyau tamkar ke kika yi kanki."
Shiru ta yi ba tare da kalamanta sun yi tasiri a ranta ba, domin hasashenta ne wannan. Besides, dukanninsu mutane ne kuma babu wanda ya fi wani a gurin Allah sai wanda yafi tsoron shi, don haka ba ta ganin wannan a matsayin hujja da zai sanya ya kasa bayyana kansa gareta.
"Wannan ba hujja bace, amma ko ma mene kyautar kuɗi da ya yi haka dole ya bayyana kansa, bari na je gida na sanar wa Ya Huwais, na san shine kawai zai bani shawara da mafita." Sai ta miƙe tana saɓa jakarta tare da cigaba da cewa,
"To amma ta ya ya akai ya samu account ɗina? Tunani nake ya san ni duk wanda ya turo wannan tsaƙon."
"Eh, ai ba abin mamaki bane saboda kamar yadda duniya ta sanki haka account ɗinki. Mutane nawa suke turo miki da kyauta su ce sun karɓa a musabaƙa da kika cinye."
"Haka ne." Ta ba ta masa sai suka fara tafiya tana cewa,
"Bari na wuce da wuya na dawo tun da surmiting assigment za mu yi, in ban dawo ba ga shi kawai ki ba da." Sai kuma ta canza shawara ta ce,
"Kai bari ma zan dawo kawai."
"Ok." Ta masa tare da miƙa mata assignment ɗin, wanda ta karɓa ta mayar cikin jakarta tare da ciro makullin motarta ganin sun iso gurin.
Da ta isa gida sai ta yi farking a ƙofar gida ta shiga cikin gidan wanda cikin sa'a Ummu na bacci.
Kai tsaye É—akinsa ta nufa da yake kwance wayarsa a hannunsa ya rungume yayin da ya tafi duniyar begenta.
Ƙamshin turarenta ya dawo da shi da duniyar da ya lula.
Da sauri ya jawo laptop É—insa ya zauna ya buÉ—e tare buÉ—ewa ya fara daddanawa fuskarsa a É—an É—aure.
Kallonta ya yi da ta yi sallama tare da ƙarasawa inda yake ta zauna.
"Lafiya sis, ba kin ce sai 4 pm za ki dawo ba?" Ya yi mata tambayar cikin tsannin mamaki duk da ya san dole ta dawo saboda shawarar shi kawai take nema, don baya manta ko a lokacin da ta fara menstration É—in shi ta fara nuna wa mawa.
"Haka ne Ya Huwais, amma ba zan iya zama har lokacin ba domin tsakon da aka tura mini." Sai ta ciro wayarta ta nuna masa tsakon ta É—ora da cewa,
"Abin da yafi bani mamaki shine har da kuÉ—i ya tura mini miliyan É—aya."
Zare idanunsa ya yi cikin tsananin mamaki tamkar bai san abin da ke faruwa.
"Miliyan ɗaya! Waye shi kuma mai yake so daga gare shi, ko kin san shi kike ɓoye mini?" Ya yi mata tambayar cilkin ɗan ɗaga murya har lokacin idanunsa a xare.
Rau-rau ta yi da idanunta lokaci guda hawaye suka fara sintiri kan kyakykyawar fuskarta.
"Kaicona! Sai na yi tur da ni in har zan fara ɓoye maka sirrina." Ta faɗa tana kallonsa.
"To mene ne abin kuka?" Ya ce tare da jawo tissue yana É—auke mata hawayen