Sashe 1
Ranar Wanka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*RANAR WANKA...*
NA
JAMILA LAWAL ZANGO
"JAMCY"
â˜€ï¸ *First Class Writers Asso* ☀ï¸
Hame of Qualities And Trusted writer's of The Nation
*GARGAGAÆŠI*
Ban yarda kuma ban amince a juya mini labari ko ta wace siga ba, sannan ban bada lamuni a É—ora mini littafi a kowane kafar sadarwa ba sai da izinina a kiyayeâš ï¸
JAN HANKALI
Kirkirarran labari ne ban yi shi don wani ba, idan har ya yi daidai da labarin ki/ka to arashi ne.
SADAUKARWA
Kwacakwan labarin daga farkonsa har karshe sadaukarwa ne ga ƙawata sahibata Aysha Na Lado. Allah saka miki da alkairi ya raya zuri'a.
PAGE 1
FILIN SAUKAR JIRAGE NA ABUJA.
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM
Yanayin iskar dake busowa, suka haɗu da yanayin farincikin da take ciki, suka saukar da matsanacin farinciki mara misaltuwa a gareta. Rintse idanunta ta yi tana shaƙar daddaɗar iskan da ke busowa wace ke saukar da ni'ima mai daɗi da kashe jiki.
Kyakyawar matashiyar wacce ba zata wuce shekaru sha tara a duniya ba. Ta miƙe da sauri tana duba agogon hannunta cikin yanayi na ƙosawa.
"He has to arrived by this time, ban san dalilin da ya sanya jirgin bai ƙaraso ba, kamar yadda aka faɗi ba."
Raurau ta yi da idanunta tana, kallon kyawawan fararen yaran da suke gefen ta fuskarsu É—auke da damuwar rashin saukar É—an'uwan na su da wuri.
"Haba, kun cika ƙosawa! Ummu, cewa ta yi zai sauka sha ɗaya kuma yanzu sha ɗaya saura minti minti biyar. Oh are you blind, ko duk ƙosawar da kuka yi ku ganshi ya sa kuka kasa bambance lokaci?" Cewar Fu'ad cikin fushin wasa yana kallon su.
"Ƙyale su Ya Abidin yarannan, na lura duk sun fi son Ya Huwais, ka na ganin Anty Hilah, ku san a weeks nake ta roƙonta ta yi mini wainar indomie, amma ta ƙi sai ga shi tun jiya bata zauna ba tana wa Ya Huwais girki." Ya ce cikin ɓacin rai abin da ta yi mishi.
Dukan wasa ta kai masa tana dariya daidai lokacin da Abidin ya ce, "Ai bambanci suke nunawa kamar yadda shi kansa yake nun bambanci ya fi sonta."
Kama bakinta ta yi cikin mamaki tana faÉ—in,"Kar dai kuce you guys are really jealous about how I do care about him?"
"Absolutely we are." Su ukun suka haÉ—a baki gurin faÉ—in haka
Anty Hilah, har yanzu jirgin su Ya Huwais bai ƙaraso." Ƙaramar yarinyar da ke kwance tana bacci, da tafarki, furta hakan wacce ba za ta wuce shekaru goma ba ta faɗi tana kallonta.
"I really don't know what happen, kuma Ummu ta gaya mini saura lokacin saukar har ya wuce." Ta ce ba tare da ta damu da ƙorafin da suke musu na sun ƙosa ba.
"Allah ya sa ba wata matsala bane ya sa bai ƙaraso ba, cus na zaƙu na ga Ya Huwais, it been two years kenan yana abroad."
"And so do I." Ta ce wa Umnah tana kallonta."
A hankali jirgin yake saukowa har ya sauka ƙasa mutane suka fara sakkowa daga sama.
Huwais dake sauka daga matakalar benen, cikin ƙasaita da isa yayin da idanunsa na kan mutanen da suka zo ɗaukar 'yan uwansu.
Shekaru biyu ya yi hijira saboda ita kuma, amma a tsawon shekarun babu wacce yake son gani sai ita, domin cike yake da son ganinta da begenta.
Idanuwansa ya rintse, yana jin wani abu na tasowa tun daga ƙafafunsa, har tsakiyar ƙwaƙwalwarsa wanda ya sa shi ajiyar zuciya mai ƙarfi, bayan ya aminta da waɗannan abubuwa da yake ji game da ita, ba za su taɓa dainawa sai dai in ya mutu.
"Anty Hilaah, Ya Huwais."Amnah ta furta tana nuna shi da É—an yatsa wanda ya sanya suka kwasa da gudu har da ita.
GabakiÉ—aya sika faÉ—a jikin shi har da ita suna ihun murna.
"You are welcome Ya Huwais, we really miss you." Suka faɗi a tare da ƙara rungume shi.
Wani irin abu mai kama da shokin suka fara tartsatsi a kansa, suna jansa wanda ta sanya ya janye ta daga jikin shi da sauri, yana kallonta yana jin yadda bugun zuciyarsa ke bugawa da ƙarfi tamkar za ta fito waje.
"Ya kamata ki san kin girma Hilaah, dubi yadda kika ƙara girma, amma har yanzu ba ki daina yi mini oyoyo kamar su Umnah." Ya faɗa yana murmushi tare da lakuce mata hanci.
Idanunta da suke dara-dara ta zuba masa a cikin nasa wanda ya sa shi kusan mutuwar tsaye.
"Tun ranar da ka ce mini you would be back to Nigeria na shiga cikin murna da ɗoki, and now ka dawo Ya Huwais is that what za ka saka mini da shi. All I do is caring, kar fa ka manta kai ɗan'uwana ne wanda muka fito ciki ɗaya, Ya in ban rungume ka don farinciki ba what do you want me to do." Ta ƙarashe maganar cikin sigar tambaya tare da hawaye a fuskarta.
"To don Allah mene ne na kuka, da za ki yi mana asarar hawayenki?" Ya ce yana kallon su Abidin.
"That is how Anty Hilah, is always crying ita fa ko abin murna ne kuka ne. Ranar da Abu, ya canza mata mota sai ta kama kuka."
Kwashewa da dariya suka yi suna kallonta tare da faÉ—in,"Me bakin kuka." Wanda ya sanya ta yi fushi ta kalle su tare da kaÉ—a key É—in motarta ta juya zuwa gurin motarta, wanda ganin haka ya sanya suka rugo da gudu su shidda É—in suna faÉ—in,
"Sorry Anty Hilah," Har da su Abidin da Fu'ad don su sanyata dariya.
Rungumar ta kai masa a maimakon ta yi musu dariya."Farincikina ba zai iya ɓoyuwa ba akan dawowarka Ya Huwais." Ta ce tare da ƙanƙame shi wanda ya sanya ya ji tamkar zai fita daga hankalin shi, domin ji ya yi jikinsa ko ina ya ɗauki rawa.
Wasu hawaye suka gangaro zuwa fuskarsa wanda ya yi sauri ya goge don kar su gani, yana ji a cikin zuciyarsa ƙaddararsa ta yi masa girma. Girman da yake jin tamkar girmar duniya akansa, domin bai san yadda zai kalli duniya ya bayyana musu ya kamu da son ƙanwarsa wacce suka fito ciki ɗaya, kuma ya raine ta tun daga ranar da aka haife ta.
Ji ya yi tamkar ya haɗiye ransa ya mutu, domin yana jin samunsa a cikin family ɗin da suke rayuwa cikin farinciki da kwanciyar, hankali tamkar tsinuwa ne a garesu, domin matuƙar bai daina jin waɗanannan euphoric feelings ɗin ba akwai matsala, matsalar da yake ganin zai iya zama bala'i da musifa ga ahalinsu bakiɗaya. Duniya ta la'ance shi ya zamo abin tsinuwa da tur a rayuwarsa, kasancewar babu macen da yake a matsayin matarsa sai ƙanwansa wanda suka fito ciki ɗaya.
A duk lokacin da suka haɗa ido, sai ya ji tamkar ya rungume ko ya samu sausaucin matsanancin sha'awarta dake ɗawainiya da shi, tun lokacin da ya fara mallakar hankalinsa, wanda bai taɓa jin haka ga waya 'ya mace ba."
Ya rintse idanunsa yana faÉ—in,"Innalillahi wa inna ilaihir raju'un." Daidai lokacin da suka haÉ—a ido da ita tana kallon shi cikin tsanannin so na 'yan'uwan ta ka.
Ummu da Abu tsaye a farfajiyar gidan suna jiran isowarsu, wanda jin ƙarar hon ɗin motar ya sanya suka zaƙu cikin farincikin son ganinsa.
Idanunsu na kan kataferen get ɗin gidan daidai lokacin da Inusa mai-gadi ya taso a hanzarce, ya wangame get ɗin dake ƙoƙarin fin ƙarfinsa.
Cikin zaƙuwa Huwais ya buɗe motar ya fito tare da ƙarasowa gurin iyayensa ya zube yana gaishe su.
Abu ya miƙar da shi, tare da shafa bayansa yana murmushi sai kuma ya rungume shi, wanda ya ba shi damar shiga jikinsa sosai yana jin ɗuminsa da ke ƙara masa sonsa.
"Barka da dawowa son." Abu ya ce daidai lokacin da ya koma gurin Ummu tana shafa kansa.
"Haƙiƙa zuciyata ta yi kewarku matuƙar gaske."
"Ai ka san Allah son? Daga wannan babu inda zan ƙara barinka ka tafi. Saboda gida bai ƙoshi ba, ban ga dalilin da za a bawa waje ba. Ka tsaya ka kular mini da company nina da kasuwancina, don haka ko da miliyan za a baka duk wata ba zan lamunta ba, saboda na fara tsufa ina buƙatar wanda zai kula da dukiyata. Na kuma samu lokacin da zamu sha soyayya da Ummunku." Ya ƙarashe maganar cikin sigar barkwanci, wanda ya sa suka kwashe da dariya gabakiɗayansu .
"Barka da dawowa ƙaramin maigida." Inusa ya ce lokacin da ya ƙaraso gurinsa ya durƙusa cikin girmamawa bayan ya kulle get ɗin gidan tare da ɗaukar jakarshi.
"Barka, Inusa mun same ku lafiya?" Ya amsa yana faÉ—in haka.
Gabakiɗaya suka rankaya zuwa haɗaɗɗen falon su mai matuƙar kyau da tsafta.
Tun kafin su tafi É—auko sa Hilah ta shirya masa lafiyayan abinci mai daÉ—i sosai.
"Ya Huwais, wanka ko abinci?"Ta ce tana kallon shi bayan ta ƙarasa kan kujerar da yake ta zauna, har suna gogar jikinsu tare da jin numfashin junansu.
Murmushi ya yi yana kallonta sosai ganin yadda ta ƙara kyau da cikar haiba. Abin sai ya ƙara ba shi mamaki ƙwarai, domin har yanzu kallon yarinya yake mata. Wacce ya yi rainonta da kanshi, tun tana ƙarama ya ci kashinta da fitsarinta, amma shi ne ta girma ta zama babbar mace da zata iya sace ko wane zuciyar ɗa namiji.
Hannunsa ya zare daga nata, sakamaon jin wani abu mai kama da shokin yana zagaye ilahirin jikinsa. Haɗi da maganaɗisun ƙaunarta na bin duk wani bargo na jikinsa.
Bugawar da zuciyarsa ke yi ba a bisa ƙa'ida ba, ya sanya shi ya matsawa tare da zare hannunsa yana kallonta.
"Sis, bari na yi wankan kamar zan fi jin daÉ—i kuma abincin ya shiga.
Æata fuska ta yi ganin ya janye hannunsa sai kuma ta miÆ™e tana faÉ—in,
"Ok, bari na haÉ—a maka ruwan." Tana jin wani daÉ—in dawowarsa.
"Karki damu je ki huta tun da na dawo kike ɗawainiya da ni, ma za je ki huta zan yi da kaina." Ya ce tare da miƙewa.
"Akan me Yaya, na ga ko da can ni nake haɗa maka?" Ta ƙarashe maganar cikin damuwa.
"Allah ya ƙara Anty Hilah dama sai wani murna kike na dawowarsa, sai ka ce ke kaɗai kike ɗoki. Ga shi nan..."