Sashe 16
Ranar Wanka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya ya ba ta da yadda ya yi maganar da kuma abin da ya faÉ—a.
"Ka yi haƙuri, sam na manta ka gaya mini akwai macen da kake so."
Maganar ta ƙara bashi haushi ganin ba ta damu da abin da ke damunsa ba. Sai kawai ya ƙi tankawa yana kallon sama.
"Haba Yayana, ka zama mai rangwame gare ni don Allah." Ta ce tare da kama hannunsa.
Hannunta ya ja ya ɗora daidai saman ƙirjinsa."Ki ji yadda zuciyata take tafasa da begen abar ƙaunata. Gashi kuma iyayena suna son su tilasta mini auren Wajnah. Sam ba ta a cikin tsarin macen da na ke so."
"Ka yi haƙuri ka yi wa iyayenka biyayya sam ba za ka taɓe ba, kuma za ka ga alfanun hakan." Ta ce masa cikin taushin murya.
"Yanzu duk yadda kike son mahaukacin masoyinki za ki iya rabuwa da shi?"
"Bana jin zan iya haƙura da mahaukacin masoyi. Hakazalika, ba zan bijirewa iyayena ba."
"Kenan, wane mataki za ki ɗauka?" Ya yi mata tambayar cikin zaƙuwa domin amsar da ta ba shi ba ta gamshe sa ba.
"Zan yi addu'a ne in har mijina ne zai zo gare ni, domin babu abin da ya gagari Ubangiji."
Cikin tsananin ƙauna ya ci gaba da kallonta jin abin da ta ce. Yana dafa cikin halayenta da suke ƙara zurfafashi zuwa ƙasan tafkin ƙaunarta
"Yanzu nufinki na yi haƙuri na aminta da aurar Wajnah?"
"Eh, kuma ina tabbata maka da in sha Allah, za ku yi zaman lafiya har ku ƙaunaci juna. Sannan kuma in wancan da kake so rabon ka ne za ka samu."
"Wane tabbaci kike da shi zan so ta?"
Zare hannunta ta yi da ya riƙe a saman ƙirjinsa jin yadda yake shafa hannun.
"Za ku so juna Ya Huwais, saboda kullum Ya Hamad, cewa yake in muka yi aure zan so shi."
Ƙaramin tsaki ya ja jin ta sako shi a cikin maganarsu. Mai da kansa ya yi ya kwanta tare da rufe idanunsa.
Kaman yana ganinta lokacin da ta buÉ—e baki xa ta yi magana ya tari numfashinta yana faÉ—in,Ki je zan mu yi magana."Jim ta tsaya sai kuma ta juya ta fita.
Bayan fitarta ya juyo yana kallon ƙofar da ta wuce. Ko babu komai magana da ita da ya yi ya samu sauƙi a zuciyarsa. Don ta tuna masa da darajar da Allah ya ba shi na ɗa namiji zai iya auren mace fiye da huɗu.
Zuciyarsa ta fara lallaɓasa da ya amince da auren. Ta yadda idanun Ummu zai ɗauke daga kansu, wanda hakan zai ba shi damar mallakar abin ƙaunarsa hankali kwance.
Miƙewa ya yi cikin ƙwarin gwiya ya fice daga falon zuwa gidan amininsa Najib da yake ta kiransa.
Ba ƙaramin bajinta Ummu take a lokacin da watan bikin ya tsaya Ummu da kanta ta shirya tafiya London don ta haɗo kayan lefe.
Su Hilah ma ba a bar su a baya ba gurin shirya yadda bikin zai kasance da events É—in da za a yi, domin tafi kowa farincikin auran É—an'uwanta. Gani take kamar auren zai kawo masa kwanciyar hankalin da ya rasa, duba ga yadda ya lalace duk ya fita hayyacinsa, sai ka ce amaryar da za a yi mata auren dole.
Kullum cikin kwantar masa da hankali take yi, tare da bashi shawarar ya yi ƙoƙarin manta soyayyarsa, tun da shi kansa ya tabbatar da ta yi masa nisa.
Suna zaune a falo suna zaban kayan da Ummu ta kawo musu. Kayan ne masu tsananin tsada da kyau! Bayan sun gama zabar wanda za su sanya ranar Kamu, dinner, lunchean da wedding day ɗin. Ummu ta umurce su da su kwashi kayan zuwa ɗaki, kafin tela ya zo ya karɓa.
Hila na ƙoƙarin kwasar kayan ya yi sallama ya shigo. Yana sanye cikin doguwar jallabiya ruwan madara. A hankali yake shigowa cikin falon tamkar ba ya son ya shigo.
Tun da shigo ya ga kayan jibge a gabansu ya sanya ransa ɓaci matuƙa, domin ya tsani ya ga abin da zai tuna masa da bikin.
Yana ƙoƙarin juya wa Ummu ta lura da shi, domin bai yi sallama da ƙarfi ba.
Labarin ya zo da wani irin salo da nishadi, karku baru a ba ku labari. Ku biyo ni domin it’s just like a little introduction part, and guess what? You will really enjoy it. Believe me, my dear readers. Your happiness is my concern. Follow me on Facebook, Whatsapp, Wattpad, Arewaboo, and Bakandamiya. Ta ku, Jamila Lawal Zango (Jamsy).
FOR WHATSAPP: 07072971093
CALL: 008144072423
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/LQfVU1ABdFI14btWRhUB1K
*RANAR WANKA...*
NA
JAMILA LAWAL ZANGO
"JAMCY"
â˜€ï¸ *First Class Writers Asso* ☀ï¸
Hame of Qualities And Trusted writer's of The Nation
*GARGAGAÆŠI*
Ban yarda kuma ban amince a juya mini labari ko ta wace siga ba, sannan ban bada lamuni a É—ora mini littafi a kowane kafar sadarwa ba sai da izinina a kiyayeâš ï¸
JAN HANKALI
Kirkirarran labari ne ban yi shi don wani ba, idan har ya yi daidai da labarin ki/ka to arashi ne.
SADAUKARWA
Kwacakwan labarin daga farkonsa har karshe sadaukarwa ne ga ƙawata sahibata Aysha Na Lado. Allah saka miki da alkairi ya raya zuri'a.
PAGE 10
BISMILLAHIR RAHMANINR RAHIM
Yana ƙoƙarin juya wa, Ummu ta lura da shi, domin bai yi sallama da ƙarfi ba.
"A'a, ango ka shigo mana." Ta yi masa maganar cikin raha da tsokana.
Haɗe ransa ya yi, tamkar an aiko masa da mala'ikan mutuwa. Kaman ba zai fasa juyawa ba, sai kuma ya tsaya yana ƙarewa falon kallo.
Ba tare da ya so ba ya ƙarasa shigowa cikin falon yana yi wa Hilah wani irin kallo, wacce ganinsa ya sa ta tsaya tana kallonsa cikin damuwa.
Wani iri ta ji game da kallon domin ba ta taɓa tunanin yana da sexy eyes ba. Ƙasa ta yi da kanta tana ta ya Wajnah murnar samun ingarman namiji kamarsa, domin ita kanta ta tabbatar Yayan na ta ya kai maƙura gurin haɗuwa, saboda samun irinsa a cikin maza sai an tona.
Damuwar dake ɗauke a fuskarsa suka tayar da hankalinta har ta ji ta kasa jurewa, amma tun da Ummu a gurin ya sa ta yi ƙasa da kanta, don ta kaucewa mayataccen kallon da ta rasa dalilin yinsa.
Gyaran muryar da Ummu ta yi, ya sanya ya dawo cikin hankalinsa tare da sakin ajiyar zuciya yana shafa kansa cikin kunya. Sam ya manta a gaban Ummu yake, domin zuciyarsa da idanunsa ba su hango masa komai sai ita.
Ƙasa ya yi da kansa daidai lokacin da Ummu ta kalle ta cikin ɓacin rai ta ce,"Kwashi kayan nan ki kai ɗaki, kuma ki wuce kicin ki ɗora girki."
"To," Ta amsa tare da saurin wucewa har ta kusa tuntuɓe tana kallonsa.
"Sam na tsani na ga Yayana, a cikin damuwa. Allah ka kawo masa mafita ka sanya masa soyayyar Anty Wajnah, ka zaunar da su lafiya."Ta furta tare da zuba kayan a kan gado ta zauna tana mai da numfashi.
Bayan ta shige Ummu ta dawo da kallonta garesa cikiin tashin hankali. Ji take kamar za ta yi hauka, duk a lokacin da ta hango ƙaunarta a cikin idanunsa. Gashi har an kai mizanin da ba ya iya ɓoyewa, domin idanunsa kawai zai tabbatar masa da tsaƙon da ke zuciyarsa.
Ta tabbata dalilin da ya sanya Hilah ba ta fahimci abin da ke cikin zuciyarsa ba, domin ko a duniyar mafarki ba za ta taɓa sanya tunanin zai so ta ba, wanda ya sa sam ta gaxa fahimtar halin da ya ke ciki.
"Ka daina kula kowa a gidan nan, sannan ba ka son cin abinci, kuma ba ka dariya ka canza ba kamar yadda na san ka ɗana mai ladabi da biyayya ba?" Ta yi masa maganar cikin raunanniyar murya tana jin tamkar ta fashe masa da kuka, domin ta wannan hanyar ne wataƙila zai gane abin da zuciyarsa ke tsaƙa masa ya kaucewa tsari na addinsa da kuma al'adarsa.
"Ummu, ke ma kin daina sona. Korata kike yi, ba kya son rayuwa da na ke yi daku. So kike ki yi mini aure na bar miki gidanki." Ya bata amsa cikin murya mai sanyi. Kuka yake son ya yi mata wataƙila ta fahimci girman jarrabawar da yake fuskanta ya wuce mizanin hankalinsa.
"Saboda ka kai mumzalin aure ne Huwais. Ka girma kana da buƙatar ka ije iyali, kuma mun ga ba ka da ninyar hakan shi ya sa muka yi maka zabi na gari."
"Amma Ummu na gaya miki Wajnah she isn't my type. sam yarinyar nan tsari ta bai yi ba, domin ta cika rawar kai. Ni kuma mace mai aji da hankali da natsuwa nake son na aura kamar dai Hilah."
Maganarsa ta duki ƙirjinta daram! Domin har sai da ya ga razana a fuskarta. A razane ta ɗago tana kallonsa, wanda ya sanya ya firgita ainun domin ya ɗauka ya yi suɓutar baki ne ya sanar mata da yana sonta.
"Ummu, na ga kin ruÉ—e mai irin halinta na ce." Ya faÉ—a da sauri cikim rawar murya.
Ga mamakinsa sai ya ga tana hawaye." Dole ne sai ka auri mace mai irin halinta? Mata nawa ne suka fita hali da natsuwa da kyawu? Huwais, ka da kyawun 'yar uwarka ya kai ka duniyar dana sani, domin abin da kake tunani ba zai taɓa faruwa ba. In har ba ka son Wajnah, ba zan yi maka dole ba, amma zan dawo maka da maganar da mahaifinka ya yi maka cewar ka tabbatar da wacce kake so kuma zaɓinka.'"
Rintse idanunsa ya yi cikin hawaye."Shin Ummu ta gane yana sonta ne, ko kuma tana masa kallon mugun nufi a zuciyarsa? Zarginsa take da zai iya ɓata rayuwarta. Ko tana tunanin sha'awarta da kyawun surarta suke ruɗansa? Ina son Hilah, daga Allah ne domin a yadda na ke addu'a da sadaka da kuma saukar qur'ani Ubangijina ba xai sanya sheɗan ya yi galaba haka a cikin rayuwata ba."