Sashe 12
Ranar Wanka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Irin tarin tambayoyin da suka cunkushe ƙwaƙwalwarsa kenan, wanda ke aiki bisa rashin ƙa'ida. Sai dai, kuma a ra sanya ya ɗauki ninyar duk wuya duk rintsi ko ana ha maza ha mata! Ba zai taɓa barin ta kuɓuce masa ba. Ko da Ummu za ta yi gunduwa-gunduwa da naman jikinsa ne. Kuma duk wani ɗa namiji da zai yi gigin kula ta shi e ajalinsa.
Ga mamakinsa sai ya tsinci kansa da fashewa da kuka. Yayin da zuciyarsa ke harbawa tamkar za ta fito waje. Ya san cewa kukan nan zai ta yi har ƙarshen rayuwarsa matuƙar bai mallaketa.
Hilah kuwa ganin ya sauka ta shiga cikin matsananin tashin hankali har sai da ta ji zafafen hawaye sun gangaro mata.
Da sauri ta fara tura masa da tsaƙo, amma ganin ya sauka gabakiɗaya ya sanya ta fasa tare da riƙe wayar tana ji kamar ta kwaɗa wayar da ƙasa.
Jikinta a sanyaye tamkar kazar da ƙwai ya fashe mata a ciki, ta fara gwada kiran numbar duk da ta san cewa ba ɗauka zai yi ba.
Ganin wayar ta ƙi shiga, ya sanya ta kashe wayar tare da jifa da ita kan kujera. Hannu ta sanya ta tallabe kanta da take jin yana sara mata tamkar zai rabu gida biyu.
"Ina jin son mahaukacin masoyi shi zai xamo ajalina." Ta furta cikin tsananin damuwa tare da kwaranyowar zafafen hawaye daga kwarmin idanunta.
Zubbur ta miƙe tare da leƙawa falo ta duba ko Ummu na nan. Ganin babu kowa sai tangamemen tibin bangon da ke barazanar mamaye bangon falon, ya sanya ta ruga da sauri ta nufi sashinsa.
Da sauri ta fara ƙwanƙwasawa a hankali tamkar wata mara gaskiya. Knoking ɗaya ya gane wacce take buga ƙofar.
Hannu ya sanya tare da share hawayen da suke zubo masa ya miƙe. Har zai buɗe ƙofar sai ya kasa ganin kansa a madubi da ya yi. Idanunsa sun nuna alamun ya yi kuka.
"Yaya ka buÉ—e ni ce." Ta yi maganar tamkar wata mai raÉ—a.
"Ki je zan shigo."Iya abin da ya furta kenan tare da komawa cikin É—akinsa.
Mamakin kalar muryar da ya yi magana ya kamata, har ta fara tunanin ko ya fara shaye-shaye ne.
Juyawa ta yi cikin takaici ta koma ɗakinta ta kwanta. Filo ta ɗauko tare da rungume shi a ƙirjinta tana ganin wauta da wawancin da ta yi har ta fara son shi.
Washegari da safe bayan ta haÉ—a break ta karya ta wuce school.
Suna zaune sun gama lectured suna jiran lokaci ya yi, don za su yi sha ɗaya zuwa ƙarfe ɗaya.
Ta kalleta wacce ta ke riƙe da drink na exotic tana sha.
"Lafiya Hilah?" Ta yi mata tambayar tare da dafata ganin yadda ta shiga kogin tunani.
Firgigit ta yi kamar wata mai bacci ta yi tana kallonta. Sai kuma hawaye shar! Suka fara zuba a ƙuncinta.
"Ya zan yi? Son mahaukacin masoyi yana neman ya yi ajalina."
Zaro idanunta ta yi cikin mamaki jin abin da ta faÉ—a.
Miƙewa ta yi cikin damuwa tare da kallonta sai kuma ta zauna ta kama hannunta.
"Kamar na san mai zai je ya dawo Hilah! Wannan dalilin ya sanya na ƙi aminta da shawarar ya da baki."
"Ki fahimce ni sam bai yi da wata manufa ba, domin ya yi ne don mu gano wane n..."
"To yanzu wa gari ya waya? Kuma mai hakan ya jawo? Kin faÉ—a son mutumin da ba ki sam wane ne ba. Musaki ne ko mummuna duk ba ki sani ba."
"Ko ya ya yake ina son shi. Ji nake kamar zuciyata za ta kasa daurewa, akan shi zan yi fito na fito da iyayena su nemo mini mahaukacin masoyi."
"Innalillahi! Hilah, kin san abin da kike faÉ—i kuwa? Bijirewa iyayenki za ki yi kan wani banza wanda ba ki san waye shi..."
"Kar ki ƙara zagin mini masoyi domin zan iya ɗaukar mummunar mataki a kanki duk da alaƙar dake tsakaninmu."
Tsananin mamaki ya kamata matuƙa gamin ta ɗaga hannu xa ta mareta.
Saukar da hannun ta yi daidai lokacin da ta riƙe kumatunta tana faɗin,"Marina za ki yi?"
"Zan iya miki abin da ya fi haka. Wataƙila ba ki san yadda nake son shi bane. Gab nake da na yi fito na fito da kowa."
"Hmmmm!' Ta furta cikin tsananin mamaki tare da jan ajiyar zuciya mai ƙarfi.
"In har za ki iya ɓatawa da kowa sai na ce kin ɗauko wa kanki dala babu gammo. Sanin kanki wace ce Ummu da kuma irin zafin da take da shi. Tana gani ba za ta yarda ki ƙi auren Hamad ba, saboda wani da ba ta san shi, kuma bayan hakan ba ki yi wa Hamad adalci ba, domin masoyi ne shi na haƙiƙa."
"Allah ya sanya duniya da sama zan É—auka. Sannan duk abin da zai faru a shirye nake."
Lamarin sai ya yi matuƙar ba ta mamaki da ɗaure mata kai. Ta san wace ce Hilah, domin tana da haƙuri da matuƙar biyayya ga iyayenta. Za ta iya cewa wannan shi ne karo na farko da saɓani ya shiga tsakaninsu.
Da sauri ta sha gabanta ganin ta miƙe zata wuce."Haba sahibata! Kar mu yi haka dake. Na fahimci yadda kike son shi."
Jin abin da ta ce ya sanya ta jata suka koma suka zauna suna fuskantar juna.
"Yauwa dama na san za ki fahimce ni. Soyayyaarsa ce ta sanya na yi miki haka, don ina jin duk wanda ya nemi ya raba ni da shi zan iya jan layi a tsakaninmu."
"Na yarda tun da ga zahiri kin nuna."Ta furta cikin mamaki tare da jinjina soyayya.
"Yanzu mene ne abin yi? Na kasa tunain komai. Kawai ji na ke yi sonsa zai kashe ni."
"Mu yi addu'a, amma ki duba lamarin don Allah. Musammam yadda Hamad zai ji. Kin ga Abu ya hana shi kula ki sai dai ya kira bai fi sau É—aya a sati a. Cewar sai kin gama karatu, kuma haka ya ji ya amince. Tsawon shekaru nawa yana jiran.."
"Don Allah! Mu bar maganar nan, matuƙar ba shawarar yadda zai sanya ya bayyana kansa gareni ba."
"Addu'a ita ce kawai zan ba ki shawarar ki ci gaba da yi."
Da ta dawo makaranta kai tsaye sashinsa ta nufa domin ta san Ummu ba ta nan. Tun safe ta tafi ta'aziyar rasuwar da aka yi a family su.
Yana zaune da remote a hannunsa yana kallo. Mamakin ƙofarsa da ta gani a buɗe ta yi. Da ta shiga falon tsayawa ta yi tare da ƙura masa ido cikin mamaki.
Ƙurawa junansu idanu suka yi, yayin da take kallonsa cikin tsananin soyayya irin ta 'yan'uwanta, shi kuma kallon so yake mata. Wani irin abu yake fisgarshi daga cikin idanunta yana aika masa da maganaɗisu a cikin ƙwanyarsa.
A hankali ta tako ta ƙaraso zuwa kan kujerar da yake har suna gogon juna
"Ya faÉ—a min zan ce za ka je na ganka ka sha ado haka?"
Dariya ya yi jin abin da tace tare da sanya hannu sa ya karɓi wayarta da take ƙoƙarin ɗaukarsa hoto.
"Na yi miki kyau ne?"
"Sosai kuwa! Ka ganka ne? Tamkar wata a cikin taurari."
Murmushi ya yi sosai har kumatunsa suka lotsa wanda ya ƙara masa kyau.
"Zan ce zani ba ki ba na buɗe ƙofata ba. Najib ya sanar dani yana hanya zai raka ni zance."
Sosai ta bayyana farincikinta wanda ya ba shi haushi ganin ba ta kishinsa.
"Wow! Wace mai sa'ar ce Yaya? Ko da yake bai kamata na yi maka wannan tambayar ba, tun da na san akwai wacce ta tsaya ta kashe kuma ta tsare tsawon shekaru."
Kafin ta kai aya ta ga yanayinsa ya canza wanda ya sanya gabanta ya faÉ—i.
"To ba zan ce za ni ba. Najib xan raka mahaifin Samahatu ya ce ya zo." Ya yi mata maganar cikin É—aure fuska.
Ganin yadda ransa ya ɓace ya sanya ta ji babu daɗi.
"Am sorry ina ɓata maka rai! Ka yi haƙuri ni fa adalci na ke son ka yi wa Anty Wajnah."Sai kuma ta yi shiru ganin ita kanta soyayya ya sanya za ta yi butulci.
Da sauri ta kama hannu sa da ya yi banza da ita yana canza tasha domin ta gama ba shi haushi.
"Na fahimci yadda kake ji Yaya, domin ni kaina ina cikin halin da kake ciki, wanda in zan auna da yadda nake ji zan iya maka adalci."
"Yauwa 'yar ƙanwata na manta ta faɗa son mahaukacin masoyinta." Ya ce mata cikin murmushi tare da jan hancinta.
"A soyayya ta ne ya hauka ce, amma shi mutum ne mai hankali, musamman yadda iya furta kalamai cikin baiwa da da hikima. Sannan duk ilmina sai da na sara masa gurin amafani da ayar Allah da hadisan manzon Allah."
"Au dama akwai namijin da za ki iya yabo kamar haka? Bayan kin sha gaya mini babu namijin da kika taɓa gani irin.."
"Come on, Yayana. Kai fa na daban ne, kuma É—an'uwana na jini, shi kuma soyayyace a tsakaninmu. Har yanzu kana nan a matsayinka na musamman ne kai. Special and extraordinary."
"Hmmmmh!" Ya ce mata kawai amma ya ji babu daÉ—i yabonsa da ta yi."
"Da gaske na ke yi, kuma magana na ke son mu yi." Ta furta mishi tana kallonsa tare da kama hannunsa duka ta riƙe.
"Fita zan yi ki bari sai na dawo, don na san kan mahaukacin masoyinki za ki yi maganar." Ya ce domin har ga Allah kishi yake yi sosai, ganin ba ta san shi bane, amma ta faÉ—a son wani can.
Ta buÉ—e baki za ta yi magana sallamar Najib ta katse ta.
"In ka ga wata dole ka ga zarah. Ni dai har yau ban taɓa ganin ƴan'uwa masu tsananin ƙaunar junansu ba." Ya furta tare da ƙarasowa yana tafa hannunsa yana dariya.
Dariya suka yi tare da miƙewa."Barka da zuwa Ya Najib." Ta furta yayin da ta nufi frij ɗin sa ta ɗauko ruwa mai sanyi da drink ta ine, sannan ta nufi kicin don ta ɗauko cup.
Bayan ya amsa sai ya bita da ido kamar yadda ya ga ya raka ta da ido har ta ɓule.