Sashe 28
Ranar Wanka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya kunna motar ya fara tafiya a hankali.
Wajnah shiru tana sanya ran zai yi mata magana, musamman turaren da ta yi amfani dashi na sace zuciyar miji, amma sai ta ga ko arziki kallo ba ta samu ba, yayin da hankalinsa ke kan waya.
"Habibina," Ta furta can ƙasa-ƙasa da wata irin murya kuma cikin salo da ƙissa, amma yadda kasan da gunki ta yi.
Cikin tsoro ta sanya hannu za ta kama hannunsa.
Labarin ya zo da wani irin salo da nishadi, karku baru a ba ku labari. Ku biyo ni domin it’s just like a little introduction part, and guess what? You will really enjoy it. Believe me, my dear readers. Your happiness is my concern. Follow me on Facebook, Whatsapp, Wattpad, Arewaboo, and Bakandamiya. Ta ku, Jamila Lawal Zango (Jamsy).
FOR WHATSAPP: 07072971093
CALL: 008144072423
*RANAR WANKA...*
NA
JAMILA LAWAL ZANGO
"JAMCY"
â˜€ï¸ *First Class Writers Asso* ☀ï¸
Hame of Qualities And Trusted writer's of The Nation
*GARGAGAÆŠI*
Ban yarda kuma ban amince a juya mini labari ko ta wace siga ba, sannan ban bada lamuni a É—ora mini littafi a kowane kafar sadarwa ba sai da izinina a kiyayeâš ï¸
JAN HANKALI
Kirkirarran labari ne ban yi shi don wani ba, idan har ya yi daidai da labarin ki/ka to arashi ne.
SADAUKARWA
Kacokam labarin daga farkonsa har karshe sadaukarwa ne ga ƙawata sahibata Aysha Na Lado. Allah saka miki da alkairi ya raya zuri'a.
PAGE 17
BISMILLAHIR RAHMANINR RAHIM

Tamkar za ta É—ora masa wuta, ya janye hannun tare da watsa mata mugun kallo, wanda ya sanya ta yi saurin É—auke hannunta zuciyarta a jagule.
A haka suke tafiyar, babu wanda ya ƙara magana sai Najib da ya ga shirun ya yi yawa, ya kunna waƙar Umar M Sharrif ya sanya sauti.
Huwais rintse idonsa ya yi cikin wani yanayi. Yana jin yadda kiɗan da waƙar suke sanya shi cikin shauki mai wuyar fassarawa. Surarta yake ayyanowa yana fatan ina ma a ce da ita ce a cikin motar nan.
Ƙamshin turaren Wajnah da ya ƙara sanya masa ciwon kai, da ƙarar sautin waƙar suka ƙara birkita tunaninsa.
"Please Najib, ka kashe waƙar nan tana sanya ni ciwon kai."
"Na rage dai saboda na san kanka ya É—au hayaniyar mutane. Karka manta yau ranar farinciki ne a gareka."
"Sosai Najib! Allah kaÉ—ai ya san farincikin da na ke yi na samun sa a matsayin miji, domin na san na yi dace." Wajnah ta furta tana masa mayataccen kallo wanda ko kallonta bai yi ba, ballantana ya san abin da take yi.
A lokacin da suka ƙaraso gurin, Wajnah ta yi tunanin zai kama hannunta ko don ya cireta kunyar ƙawayenta da suke damunta da tambayar angon, amma sai ta ga saɓanin haka. Ya nufi ciki yana takun isa tamkar an aiko masa da mala'ikan mutuwa.
Da ido Najib ya rinƙa masa nuni da ya kama hannunta, amma sai ya basar ya nufi hanyar shiga. ganin haka ya sanya ta ƙarasa da sauri gurinsa za ta kama hannunsa.
Da sauri ya janye hannu tare da ƙarawa da sauri. Ranta ya ɓace har ƙwallah suka taru a gefen idanunta. Da sauri ta yi ma za ta mayar da hawayen ta bi shi suka jera.
Suna isa gurin ya ɗauki tafi ina ihu yayin da aka saki waƙar Umar M Sharrif.
Hilah yana shigowa duk yanayin da take ciki sai da ta ji wani irin farinciki ya kamata. Wayarta da ke hannunta tana ta turawa mahaukacin masoyi kalamai ta ije kan teburin.
Murmushi ta sakar masa, tana kallonsa har lokacin da suka shigo ciki xa su zauna.
Ganinta Huwais ya ji wani irin tsau a ransa. Duk da babu wani kwalliya a fuskarta, kuma in har ka yi mata kallon ƙurullah za ka fahimci tana ɗauke da damuwa, amma ta yi kyau kamar a sace ta a gudu.
Wani tsadadden murmushi ya sakin mata daidai lokacin da suka zauna.
"Anty Hilah, Ya Huwais ya yi kyau sosai. Ki bani wayarki na yi masa vedio recording." Amnah ta faɗi tana miƙa mata hannu.
"Ungo ƙaramar wayar ki yi masa saboda ni ma ya yi mini kyau har a tashi zan rinƙa ɗaukarsa hoto. Yayanmu mai kyau ne ko ne, haka matar da ya aura ko?" Ta ƙarashe maganar tare da kama mata kumatu tana murmushi.
"Eh kuma sun yi kyau kema kina da kyau sosai." Dariya ta yi bayan ta miƙa mata wayar ita kuma ta tafi.
Kallonta yake yi kamar zai cinye ta gani yake duk babu wanda ya kaita kyau.
A lokacin da M.C ya fara bayani tare da sanarwa abokin ango zaji ba da tarihin ango. Huwais, ya yi wa Najib nuni da ya zo.
"Please, Hilah na ke son ta bada tarihina, domin babu wanda ya sanni sama da ita." Ya furta wa Najib cikin muryar roƙo.
"Kana ganin hakan babu matsala?"
"Bana tunanin akwai don Allah?"
"Ok, shikenan." Ya ce tare da zuwa gurin M.C ya yi masa bayani.
Bayan ya gana jawabinsa ya gyara muryar sannan ya ce,
"A yanzu za mu kira ƙanwar ango wanda ita ce za ta bayar da tarihin Yayanta."
Kowa ya ji wani iri har da ita kanta Hilah.
Ummu kuwa sam ba ta ji daÉ—in haka ba, domin ta san duk shirinsa ne. Æata ranta ta yi daidai lokacin da Hilah ta kalle ta.
Jikinta a sanyaye ta miƙe, tana kallonsa da yake ɗaga mata hannu don ƙarfafawa.
"Gaskiya Wajnah, sai kin tashi tsaye, saboda yadda na ga mijinki na son ƙanwarsa zai iya sakinki saboda da ita."
"Ba ki san yadda na tsane ta ba, duk da cewar Æ´ar'uwata ce, amma wallahi ko kallonta bana son yi, domin da zan samu ko rabin son da yake mata da na ji daÉ—i."
"A to ki dai tashi tsaye dangin miji ba a iya musu, musammman yadda yake ta kallonta yana mata murmushi xai nuna yana sonta sosai."
"Ki barni da shi za ki ga yadda zan juya shi. Mai wuyar na mallaka masa kaina." Ta ce cikin ƙuna tana kallon Hilah da take jin kamar ta shaƙeta.
A hankalinda natsuwa ta fara bada labarinsa, wanda ya tsura mata idanu yana kallonta. Gurin ya yi tsit ba ka jin komai sai zazzaƙar muryarta da yake tashi a cikin speaker.
Zuru ya yi mata da idanu yana jin yadda take maganar cikin harshen turanci. Kallonta yake yi da sha'awa yana mamakin yadda ta san kanshi fiye da shi. A ransa ji yake kamar ya tashi ya rungumeta ko ya sace ta su je can wata duniya daga shi sai ita su yi rayuwarsu.
Bayan ta gama bada tarihin, rayuwarsa gurin ya ɗauki tafi da waƙa ban da Ummu da ta ci magani.
Aminiyar amarya ta ba da tarihin amarya, sannan aka saki waƙa. An ci an sha an kuma na ta cashewa sai fatan ba da zaman lafiya.
Hilah miƙewa ta yi tana rangaji ta fita daga cikin hall ɗin, saboda ƙarar waƙar yana hawa mata kai.
Kallo ya bita da shi har fice daga hall ɗin. Tun daga lokacin ya rasa natsuwarsa sai kallon agogo yake yi yana kallon ƙofa.
Wani guri wanda ba a jiyo sautin ta samu ta zauna.
Gorar ruwan dake hannunta take watsa ma fuskarta.
Zama ta yi tare da buɗe bakinta tana shan ruwan. Bayan ta gama ta ije gorar tana kallon ciyayin da suke luf a gurin, kuma suka ƙara ƙawata gurin.
Rintse idanunta ta yi cikin damuwa har yanzu in ta tuna da yaudarar da mahaukacin masoyi ya yi mata, sai ta ji ƙwallah na zubar mata.
Gefen hannunta ta sanya ta share hawaye tare da sunkuyar da kanta ta cusa a tsakanin cinyoyinta.
"Hilah, har yanzu ba za ki cire damuwa a ranki ba?" Ta ji muryarsa da ta yi matuƙar tsoratata.
Da sauri ta miƙe tare da waigawa don ta ga inda yake, amma sai ta ganshi a gefen ta yana zaune.
"Innalillahi Yaya, yaushe ka fito?"
"Hankalina ya kasa kwanciya bayan kin bar gurin kamar yadda na zargi tunani kika fito ki yi."
"Don Allah ka koma ciki ƙarar kiɗan ne ya sanya kaina ciwo."
Hannu ya sanya ya kama kan yana faÉ—in," Ayya, sorry bari na yi miki addu'a."
"No ka barshi xan je mota na É—auko magani a jakata." Ta ce tare da sauke hannunsa da ya É—ora saman kanta.
"Ok, to mu je na raka ki."
"Please, don Allah ka koma" Ta ce cikin wata irin murya kamar za ta yi kuka.
"To sarkin kuka bari na koma kar ki yi kuka." Ya ce da sauri tare da juyawa yana waigenta.
Har ya bule tana kallonsa. Haƙiƙa ta san yana mugun sonta. Kullum godiya take yi da Allah ya ba ta ɗan'uwa mai tsananin ƙaunarta, wanda ta san ko bayan babu ran iyayensu ba zai bari su wulaƙanta ba.
Komawa ta yi ta zauna. Kiran wayarsa ya rinƙa shigowa. Da sauri ta miƙe ganin ya turo mata tsaƙo.
Tana komawa gurinta ta zauna, ya saki ajiyar zuciya hankalinsa na kanta duk motsi ta yi sai ya kalleta.
Kafin a tashi taron ran Wajnah ya ɓaci matuƙar gaske. Tun da suka je gurin ko kallon kirki ba ta samu ba. Ko da aka kira su yi rawa. Ransa a jagule ya miƙe shi ma don kallon da Ummu ta yi masa ne.
Da ma shi rawa ba ɗabi'arsa bane don haka ya yi ƙiƙam kamar soja. Yana ganin yadda Wajnah take rawa kamar za ta karye.
Bayan sun gama rawar, aka buƙaci iyayen ango su zo. Ummu ta yi ƙoƙarin manna musu ruwan kuɗi haka Abu. Daga ƙarshe aka kira ƴan'uwan ango. Tun da Hilah ta shigo hankalinsa ya koma kanta.Kuɗi ya ciro ya rinƙa manna mata.
Ganin kuɗin da yake manna mata, ya sanya ta fice da sauri daga filin rawar. Ran Wajnah ya ƙara ɓaci har ta kasa jurewa tana harararsa.
Bayan an gama dinner suka tattaro suka dawo gida. Daga gurin dinner aka wuto da Wajnah É—akinta.
Cikin tsananin farinciki take kallon gidan da kyawunsa ya yi matuƙar tafiya da hankalinta. Haƙiƙa tsarinsa da yanayin gidan ya burgeta, kuma iyayenta sun yi bajinta ƙwarai!