Sashe 8
Karamar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun daga wannan ranar Rayuwa ta ƙara cunkushe min, na ƙara shiga cikin wahala da matsi, yarima da kanshi ya basu go ahead ɗin cin ubana idan nayi ba dai_dai ba daman shikam ya ɗaɗe yana yi,
A wurin kakan Yarima wanda ta haifi Mai gari kawai nake samun mafaka idan suka ritsa ni na gudu wurin ta to na tsira, amman duk da haka duk Ranar da baba Safara'u ta kwaso bala'in ta tazo gidan ta sauƙe min shi tana tafiya ƴan gidan zasu ƙara min nasu kuma su hana ni kuka saboda kada kakan yarima ta ji,
Akwai wani dukan da suka taɓa min saida sukayi min targaɗe a hannu, ai kuwa a lokacin jaɗe yace baiji ba bai gani ba, a kan idon mai gari ya kama Yarima yayi masa kafirin dukan da saida ya suma, ko jin zafin bulalan da bafadai suke masa baiji ba saboda tsananin ɓacin rai, yana gamawa dashi ya shiga har cikin gidan, har ɗakin kwanan mu ya rufa min mayafina ya maida ni gida sannan baba ya ɗaure min targaɗen hannu na,
A ranar a magarƙama jaɗe ya kwana, da safe yarima ya saka aka sake shi don rufe shi da akayi ba amfanin komai zaiyi mishi ba tunda ya riga yayi masa illa yasan ko hukunta shi akayi ba zai damu ba, amman ya ƙudura a ranshi sai ya rama abinda jaɗe yayi mishi a kaina,
Sati na biyu da dawowa Yarima yazo har ƙofar gidan mu sai wani fankama yake yi wai shi yazo bada haƙuri harda bafadai suka rako sa suna ta faman mishi kirari shi kuma kanshi yana daɗa fashewa wai a hakan gyaran aure yazo yi,
Yana wani ciccin magani ya faɗa ma baba ƙudurin shi na yazo maida ni ɗaki na tunda daman tafiya nayi shi ba saki na yayi ba, ko ƙarasa sauraran shi baba baiyi ba ya kora shi da mutanen shin, amman haka mahaifiyata ta zauna ta dinga kuka tana roƙon shi Allah da Annabi ya barni na koma ɗaki na, dan tasan idan har mukayi sake Yarima ya sake ni to tawa ta ƙare a ƙauyen nan dan sai na gwammace da barin cikin ta nayi da zama a cikin ta a matsayin BAZAWARA, BAZAWARAN ma ƘARAMA, ƘARAMAR ma wanda Yariman ƙauye ya saka,
Allah ya gani bani son komawa gidan su Yarima amman bani da wani zabin da ya wuce na rufa ma kaina a siri na zauna a gidan aure na, a shekaru 12 da ƴan kai nayi ƙarama ma ZAWARCI,
Haka baba ya haƙura ya barni na koma amman ya saka min ido sosai kuma yace duk abinda akayi min na tura yaro ya sanar dashi, mutan gidan da sukaji wannan bayanin sun daina taɓa ni, amman shi uban gayyan da bayi duka na sosai a da yanzu idan ya same ni kaman ganga, yayi ta tima na kenan yana huce haushin abinda jaɗe yayi mishi,
A wannan yanayin muka ƙara ƴan watanni kullum ina son sanar ma baba halinda nake ciki amman ina tsoron Yarima, gashi ya koma wani abu daban kaman ba ɗan adam ba saboda shaye_shaye, idan ka ganshi ya rame ya motse sai gingimemen kayi kaman mai kwasharko, wani lokaci idan na ganshi cikin duhu har tsorata nake yi saboda yanzu har tafiyan shi kaman na zombie,
Da abubuwa suka gagara ne kawai ya sako ni a lokacin da na dawo gida na samu baba bayi nan ya shiga daji É—ibo magani sai Khamis dake ta faman jinya wanda bansan daga ina yazo ba,
A zaman da nayi a gida na fara taimakawa baba da jaɗe wurin maganin cutar Khamis, ina kula dashi sannan ina daɗa daukan darussa dukda tun kafin nayi aure na iya ruƙiyya amman a lokacin na maida hankali sosai wurin samun ƙwarewa a fannoni daban_daban, duk da kuwa kullum ana mana bita da ƙulli amman haka na shafe kusan shekara guda ko ƙofa bani fita don yara har jifa na da dutse sunayi suna kiran "ga mayya, ga bazawara"
Wanda suka ɗan manyanta kuma idan suka zo wuce ni saidai naji an tofa min yawu anyi tsaki wasu ma su ƙara da addu'ar neman tsari, shiyasa na shafa ma kaina lafiya nayi zama na a gida har Khamis ya fara samun lafiya lokacin ne kuma miyagun ƙwayoyi sukayi ajalin Yarima mutanen gari kuma suka ɗauki laifi suka ɗaura kin cewa ni na lashe shi kuma sai sun kashe ni,
Da Khamis yaga haiƙan da gaske kashe nin zasuyi shine ya ɗauke ni muka bi dare muka gudo birni ya kaini gidan iyayen shi na zauna, kullum ina zaune ne kawai saidai idan naga mutane suna aiki na fito na taya su amman bani umm bani uhm_uhm,
Ƙannen shi sunyi ƙoƙarin jawoni jikin su na sake dasu amman naƙi suka gaji suka rabu dani, shi kuma wanda ya kawo ni gidan tunda ya shigar dani ya haɗa ni da haɗa ni da mahaifiyar shi ban ƙara ganin shi ba sai bayan wata ɗaya ya dawo daga psychiatry, ya bani zaɓin ko na zauna a nan ɗin wurin iyayen shi ko kuma na bishi gidan shi na zauna yana da mata ɗaya har da ƴa,
Zaɓan zaman gidan su nayi don bansan wani irin kallo matar shi zata min ba idan na bishi, kuma bani son zuwa wurin da zan takura, a cikin watan ya saka ni a makarantar da ƙannen shi suke aka bani primary 2, duk ƴan ajin na girme musu kuma gashi ba gane komai nake yi ba don sun kusan ƙare third term,
A hakandai muka ƙare da ƙyar lokacin na fara sakewa kaɗan dan har nakan je gidan su Yusrah matar Khamis nayi kwanaki har nakan ƙi dawowa saboda yanda maman ta take tarairaya ta don bata da wata ƴa mace a gaban ta daman su biyu ne kuma sunƙi aure,
Hutu ya Æ™are na shiga primary 3 amman fa har yanzu dugulum nake, bani gane komai a makaranta Æ™waÆ™walwa ta gaba É—aya a cuse take kuma Allah ya gani ban saka ma raina zanyi karatun bane don bani so, nafi son in dinga business ina samun kuÉ—i irin na aunty Yusrah saboda na samu na biya Khamis kuÉ—in É—awainiyata da yake yi...........🤦ðŸ»â€â™€ï¸
#vote
#share
#comment
*Ummu Najma ce 😘*
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
  *ƘARAMAR BAZAWARA*
      💚ðŸ¤ðŸ’š
  _(Cigaban matar kulle)_
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
TELEGRAM: https://t.me/joinchat/VOW8-BwH_DjWH1YfVcFONA
WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd
     *BY*
    *UMMU NAJMA*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
 And *AISHA ALTO*
*Duk da kinyi nisa amman ban manta ki ba AISHA HAMZA (sweetheart) kinyi zarra wurin iya tsara comment😅😅 Allah ya bada sa'an jarabawa*
*Wannan shafin naku ne*
_my umma Sulaiman, Musmayya, Aisha Isma'il, mom eyman, and khadija mukhtar_
Ku ci gaba da antayo sharhi ina antayo typing 💃ðŸ¼ðŸ’– ummu Najma tana godiyaâ¤ï¸ðŸ˜
06ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
A hakan muka gama primary 2 muka shiga 3 amman wannan term ɗin saida Khamis yaje ya bada haƙuri ya faɗa musu matsala ta ban fara makaranta daga ajin da ya dace bane kuma ban shiga a kan lokaci ba tukunna suka yarda sukayi min promotion don na 45 nazo a cikin mu 48, ni kuwa ji nakeyi a raina ko banza na wuce mutum 3,
Duk lokacin da na tuna gida na tuna iyaye na zuciyata tana min ciwo, ina jin babu daɗi sosai a raina, nakan yi kuka idan na tuna halin da na barsu a ciki, baban mu yayi mazantaka tunda har ƙaddara masu muni ta faɗo ma yaran shi har biyu amman ya ci gaba da rayuwar shi normal, mahaifiyata kam na san har yanzu bata dawo dai_dai ba,
Wasa_wasa na shekara biyu da rabi a garin Yola banji daga iyaye na ba ko sau É—aya, koma suna lafiya ko wani abun ya same su? Allah masani,
A makaranta kuma wannan term ɗin ba ƙaramin ƙoƙari nayi ba domin Khamis ya saka ɗaci, yace idan ban dage nayi karatu ba zai maidani gidan su yarima shiyasa na dage nazo na 39 na haye mutane har 6, lokacin da na kaao mishi result babu laifi yace na fara ƙoƙari amman idan har ina son zama tare da su to sai na ƙara ƙoƙari na fara zuwa na 1 ko na 2 a makaranta,
Nidai na san hakan ba zai taɓa yiwuwa ba amman na ƙara jajirce wa har na fara iya turanci irin su IS ME IS YOU,
dukda kasancewa ta shiru_shiru kuma mai sanyin hali amman ba shi yake hana ni faɗa da ƴan ajinmu ba, ban taɓa dambe ba amman ina iyakar ƙoƙari na wajen cacar baki, idan naga yarinya zata ƙure ni sai kawai na haɗe fuska nace mata "I AM MAD" na juya na bar qurin ina tafiyar ƙasaita ko babu komai na zage ta da turanci,
Yanzu haka na gama primary 4 da ƙyar, yau zamu je mu karɓo result ɗinmu ayi mana hutun azumi sai bayan Sallah zamu koma aunty Yusrah kuma ta kusan aihuwa shiyasa shekaran jiya mama ta gargaɗo ni nazo na taya ta zama ina rage mata wasu ayyukan,
Ohh ashe abinda ya kawoni kenan!!
Tashi nayi da sauri na naÉ—e darduman sallah na ajiye sannan nabi na bude labulayen parlorn har rana ta fito haske ya shigo na É—auki tsintsiya na fara sharo ko wani kusurwa na gidan,
Ina gamawa ana kawo wutan lantarki, na dauki kettle ɗinta mai kaman buta na cika shi damm da ruwa sannan na jona na wankan mu na same ta a kitchen muka ƙarasa haɗa soyayyen doya da sauce sannan ta tafi haɗa ma Khamis ruwan wanka ni kuma na kama mopping,
Bayan mun gama breakfast, da sauri na shirya cikin uniform ɗina dark green and white, fuskata sai kyallin mai take na ɗauki jaka na na fita, a waje na samu mai napep ɗin da aka ɗauka yana kaimu makaranta ni da Jannat wanda take da shekara 3½ a yanzu, ta gama play class zata shiga nursery one bayan sallah, ya ɗauke ni muka biya gidan mama muka ɗauko ta tukunna muka wuce makaranta,