Sashe 42
Karamar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tana janye da luggage ɗinta kanta a ƙasa kaman mai ƙirga interlocking dake ƙasan wurin, wannan nutsuwar tun da tana ɗauke dashi ne ko kuma a yanzu ne da ta karanci rayuwa ta san ciwon kanta ta san mai take ciki ne ta samo shi?
Shigowar ta international ya koyar da ita darasi da dama domin dukda cewa ta shigo da suturu masu kyau da tsada kuma tana da duk wani abun buƙata na rayuwa amman sai ta zamo kamar wata almajira a cikin su kowa na mata kallon ballagaza galau_galau, saidai kasancewar ta special student wanda aka ɗauke ta a special unit ya canza komai,
Su uku ne kacal a wannan unit ɗin amman suna da malamai kusan 11, yawancin su malamai ne a makarantar wanda suke aiki overtime don samun ƙarin kudi suna daɗa basu wuta wurin karatu, guda biyu kuma sune na musamman sun ta'allaka ne wurin koyar da rayuwa da tsari masu tsauri irin na turawa, kama daga shiga, yanayin cin abinci, profer diet, workout, magana, zama, kwanciya.... Bla.. bla..bla... Saboda raya bidi'a har catwalking ake koya mana lokacin da muka fara ƙwarewa a wasu abubuwa muka fara gogewa, har fatan jiki na saida ya canza saboda irin mayukan da nake amfani dashi amman ba masu ƙara haske ba,
Cikin shekara ɗaya muka gama komai sannan muka maida hankalin mu kan zallar karatu wanda muke yin shi tsantsa babu wasa, harta lokacin hutun mu ragagge ne sai a lokacin na fara shiga cikin mutane nayi ƙawaye don a yanzu ajina yayi dai_dai da nasu,
Yanzu na fara banbance dai_dai da ba dai_dai ba, na ƙara hankali da sanin ya kamata, a yanzu ina jin zafin iyayena sosai abinda akayi mana a wuroɓokki kuma na ɗau aniyar ɗaukar fansa ko ba daɗe ko ba jima,
Dake a jss1 aka saka ni muna gama jss2 babban yaya yasa dole nayi jssce aka hawar dani ss1,
Nasha wahala sosai kafin nayi coping don karatu ba ƙaɗan sukeyi ba kuma mai wahala, yanzu haka munyi hutun third term nan da wata guda da satittika zamu shiga ss2 kuma alhmdllh yanzu ma na 9 nazo cikin mu 40,
Cikin sassarfa yarinyar ta ƙaraso ta jera dani itama janye da akwatin kayanta, uniform ɗinta irin nawa itama kyakkyawa ce babu laifi,
"My dear da nace ki jira ni ne zakiyi tafiyar ki?"
Dubanta nayi nace "baby Hanan na faÉ—a miki anzo É—auka na tun dazu aka sanar min kinga ba zan zauna na barsu da jira....."
Magana na ne ya katse saboda wani ashar da Hanan ta lailayo wanda yanzu ya zamo kaman wani abun ado ne ga ƴammata kaji suna jifan junan su da zagi marasa dadin ji ko kuma suna laƙani ma junan su da miyqgun laƙani irin su "shegiya, jahila, jaka" da sauran su kuma samm ashar ba tarbiyya mai kyau bace ba'a taɓa shaidan mutanen arziƙi dashi,
"Baby are you seeing what I'm seeing?"
Ɗaga ido nayi don ganin abinda take gani ɗin idanu na suka sauƙa kan fuskar zayyad dake ɗauke da murmushin da kusan za'a iya kiran shi da dariya saboda yanda beauty point ɗinshi suka zurma,
"Dear your brother is damn handsome, wallahi kullum ƙara kyau yakeyi I'm already crushing...ohh go.."
"Hey, hey..cut it....cut that gut feeling off shi ba yaya na bane, he is my fiance auren shi zanyi"
Ɗan waskewa tayi cikin kunya tace "ohh I'm sorry" ban sake ce mata komai ba har muka ƙarasa wurin su,
"Hola chica (hello girl)" ya faÉ—a yana gyara tsayuwar shi, caraf Hanan ta amshe da
"Hola guapo (hi handsome)"
Wato harshe suka canza suna yaren da bani ji ko? Zanyi maganin su ne, na koma gefe ina binsu da idanu,
"Cómo estás(how are you)"
"Estoy bien mi hermano (I'm fine my brother) esper que estés cuidando bien a mi amigo (i hope you are taking good care of my friend)"
Murmushi yayi yace "kada ki damu baki da case dani"
Murmushi tayi sukayi sallama ko sake kallon ta banyi ba inaji tana min magana na share har ta tafi ga wani kishin shi da naji yana taso min, me yasa ma zaiyi kwalliya yazo da mota mai tsada cikin Æ´ammata?
Zagawa nayi na shiga front seat na make ba tare da nace daahi ƙala ba, ya shiga driver seat ya tayar, saida muka fita daga farfajiyar makarantar sannan ya dubi yanda nake cika nake batsewa yana gintse dariyar shi yace
"Babes babu gaisuwa ne?"
Kaman wanda ya zage ni na fara zazzaga mishi masifa da fillanci nan ya tsuke bakin shi yayi shiru har muka isa gidan aunty yusrah ya ajiye ni a sace ba tare da ya bari anga fuskar shi ba a saba'in ya bar unguwan don kowani lokaci driver ne yake dawo dani,
Bayan na huta da yamma na fara zaga cikin Æ´an uwa ziyara kafin safiya kuwa har mun shirya da sahibina ya rage gidan su ne kawai banje ba,
Suna tsaye ƙofar part ɗin aunty amarya da waya a kunnen shi sulaiman ya ƙura mishi idanu yana kallon ikon Allah wai yau zayyad ne yake hira da wata mace a waya,
"Babe har yanzu baku kusan ƙarasowa ba?"
"Mun kusa hamma amman fa ni wallahi bani son haÉ—uwa da kai a cikin gidan mu don ba wurin ka dan zo ba har bani son haÉ—a ido da aunty"
"Ina ruwan ki? Kede kizo kawai zan gabatar dake ga mutum na musamman hurry up please"
Shigowar mu farfajiyar gidan ya saka na katse wayan na gyara zaman mayafina ina ji a raina da surakanai na zan haɗu, kunyar haɗa ido da ƴan gidan gaba ɗayan su nake ji, a hankali na taka zuwa part ɗin hajiya hannu na janye da jannat tare da share kallon ƙurillan da sulaiman da zayyad suke min
"Gata nan! SAUDAT dinmu ta gidan nan itace yarinyar da nake so na AURA"
*Ummu Najma ce 😘*
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
  *ƘARAMAR BAZAWARA*
      💚ðŸ¤ðŸ’š
  _(Cigaban matar kulle)_
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd
     *BY UMMU NAJMA*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
 And *AISHA ALTO*
🌹🌹🌹FEEENAH MATAR SOJA 🌹🌹🌹
💃ina masoyan feenah matar soja marubuciyar âœï¸âœï¸âœï¸âœï¸
HARAMTACCIYAR SOYAYYA
AURAN SOJA
YAYAN GATA
KUSKURENA
BARIKI AURAN SOJA
WANAKE AURE
ðŸ˜wannan karonma ta dawo muku da sabon littafinta mai suna 👉 ZANYI BIYAYYA😌 ina masoya hausa novels toga dama ta samu littafin ZANYI BIYAYYA 😌 yaxo muke da solo 💃💃 daban daban
domin san ku fadakantu ,waaxantu dakuma nishadi ku biyota awannan shahararran littafinta ZANYI BIYYAYYA😌 masu iya magana nacewa anayi dakai yafi ba,ayi dakai karku bari abaku labari koda kudinka akace sai da rabanka🤸â€â™€ï¸ðŸ¤¸â€â™€ï¸ðŸ¤¸â€â™€ï¸ðŸ¤¸â€â™€ï¸ðŸ¤¸â€â™€ï¸
gamasu bukatar biya ku hanxarta karku bari abaku labari kubiya ku karanta cikin Aminci, katin Airtel 200 zaku turo normal VIP  500 kuturo katinku ta wannan number 09011251444 ko ta Asusun banki na 7304736012 NAFISA SANI  fcmb yan niger🇳🇪 masu bukatar biya kunemi wannan number +225 48 15 39 03
35ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
Shiru sulaiman yayi yana kallo na har na wuce gaba ɗaya gaɓoɓin jikin shi sun sun daina motsi, tsananin mamaki da al'ajabi ya hana shi magana,
Ta yaya za'ayi ƙanin shi yaso abinda yake so? Ta yaya za'ayi su haɗa nima da ɗan uwan shi na jini?
Saida ya gama ɗawainiya da Saudat ya gyara ta ya maida ita mace cikakkiya mai wayewa gami da ilimi ya ɓarar da dukiyan sa a kanta ya ɓata shekaru kusan 3 yana jiran ta dace da matsayin shi.....da yaci Nasara kuma zayyad daizo yana son ta?
Jin yayi shiru yasa zayyad ya É—aga waya ya sake kira na,
Daidai zan shi parlorn na tsaya daga ƙofa na zaro glasses ɗina daga cikin jaka na maƙala shi a idona saboda ina gane abubuwa ba tare da nayi musu kallon ƙurilla ba kasancewar ina fama da short-sightedness,
Kafin na rufe jakar waya na ta ɗauki ruri cikin Sa'a babu kowa a parlorn bayan tv da yake ɓaɓatunshi shi kaɗai hakan ya bani daman zaro dalleliyar Samsung Galaxy S7 edge wanda sulaiman ne ya siya mun da ƙyar da suɗin goshi Khamis ya barni na fara amfani dashi don tursasawa yayi a mayar mishi ai shi bai kasa ba kuma ba wai ba zai iya siya min wayan bane kawai ya bari ne nakai wani mataki a karatuna na san ciwon kaina kafin ya siya min, da ƙyar Yusrah ta danne shi tana mishi nuni da cewa babu kyau maida hannun kyauta baya a hakan ma sai da suka kusan kai ruwa rana kafin ya yarda don shi Yanzu duk duniya babu wanda yake bashi haushi kaman Sulaiman saboda katsa landan da yake masa cikin al'amuran shi saidai babu yanda ya iya tunda boss ɗinshi ne,
Kaman da gayya zayyad ya saka wayan a speaker yanda sulaiman zaiji,
"Hello babes, kina ganina kika ƙyale ni kaman baki sanni ba ko?"
Ɗan ƙaramin murmushi nayi mai sauti na nemi kujera na zaunar da Jannat nima na zauna sannan nace "I'm sorry hamma na, babban yaya fa yana nan ta yaya za'ayi na iya tsayuwa nayi magana da kai a gaban shi"
"Ya rab! Amman ban faɗa miki zan haɗa ki da wani mutum na musamman ba? Shine kuma zaki bani kunya? Babban yaya kaman aboki yake a gareni kuma ai kema na gaisa da ƙawar ki jiya kema sai ki fito yanzu ki gaisa da aboki na"
Hannu na É—aya na saka na dafe goshi na ina É—an murzawa a hankali nace "nikam ba zan iya ba hamma zayd, ina ganin babban yaya kaman mahaifi na ne...."
A firgice ya juyo yana kallon zayyad tare da zare manyan idanunsa cikin firgici wanda zayyad ba shi yake kallo ba, idanun shi suna kan ƙofar part ɗin Hajiya kaman zaiga fitowar ta ɗinne...