Sashe 73
Karamar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kafin mu kwanta duk mutanen dake rayuwa a gidan saida suka zo muka gaisa suka taya mu murna banda mutum ɗaya tol a cikinsu wato NANA, har gobe bani tunanin duk abinda zanyi wa yarinyar nan zata soni, haka Allah yakan halicci mutane wani babu abinda kayi mishi baka ci mishi ba baka sha mishi ba amman haka kawai yaƙi jininka.
Daga bakin ƙofar parlour junior ya tsaya yana kuka tunda muka zo gidan yaƙi shigowa part ɗin aunty,
Zuwa Farouk yayi yana janyo shi da karfi amman yaƙi shigowa, saida ni da Zayyad muka tashi muka isa wurin da yake a tsaye Sannan ya fara ƙoƙarin guduwa don daman a dole aunty ta saka shi yazo ya gaida mu.
"Boyfires yaya akayi ne? Wa ya taɓa min kai kake kuka?"
ÆŠago ido yayi ya galla min harara gashi a yanzu tsayin shi har ya kusa É—are nawa.
"Ni kada ki sake kirana boyfriend É—inki tunda kin yaudare ni kinje kin auri ya Zayyad bayan da kika zo gidan nan kafin kowa ya kula ki ni na fara kula ki amman kika ce shi kike so bani ba, ko dan shi yana da dimples ne ni bani dashi? Na dai san ba fini kyau yayi ba"
Riƙe baki kawai nayi ina kallon yaron nan, ban taɓa tsammanin abin nashi da gaske bane sai gashi zoƙai_zoƙai dashi yana ɓare mana baki.
Hannu Zayyad ya É—aga ze kai mishi bugu nayi saurin rike shi.
"Easy bab... hamma Zayd ka bari mu sasanta wannan case din namu ne mu biyu, ni nayi yaudara ni zan gyara kuskure na" na juya wurin junior dake faman share hawaye nace "ka gani boyfires kayi haƙuri da yaudaran da nayi maka ba laifi na bane yayanka ne yayi maka overtaking kuma kaga yanzu ni nayi maka lutiya ko kana son lutiyan mace?"
Girgiza kai yayi nace " to yanzu dai ka bari idan ka gama makaranta kayi babba irin yayanka idan ƙanwata indo tace tana sonka zan baka ita kaji?" Saurin washe baki yayi yace "wannan sistern ki fara kyakkyawan nan... Wata idonta irin na cat?" Gyaɗa kai nayi kafin na bashi amsa Farouk yayi wuff yace "Aisha nawan ne kike alƙawarin zaki bawa wani yaro bayan na riga da nace ita nake son na aura idan ta girma?"
A firgice na juya muna kallon kallo da Zayyad 😳, idan ba Sa'a ba tarihi ne keson ya maimata kanshi.... Lallai akwai cakwakiya.......
***********
"A'a fah! Ni na faÉ—a maka babu inda zaka je tunda fitan ba wani mai muhimmanci bane dan Allah ka zauna, i am enjoying your company here please stay habibi"
Sadiya ta faɗa cikin shagwaɓaɓɓen murya hannunta zagaye a wuyan Sulaiman, gashi tasha ado taci kwalliya cikin lace yar ubansu jikinta na fitar da wani sassanyar nitsatstsen ƙamshi dukkan su sun bawa ƙofa baya har muka iso muka yi sallama basuji ba hankalin su ya tafi can duniyar masoya.
"Business meeting nefa kike cewa ba mai muhimmanci ba habibty?"
Turo É—an cukulin bakinta tayi tace "ai idan ka tafi mantawa kakeyi dani shiyasa ya zamo mara muhimmanci"
"Stop being dramatic"
"I'm not being dramatic, duk abinda zai mantar dakai ni zan hanaka yinshi ina da daman hakan" ta ƙarasa tare da yin farr da ido, lashes ɗinta da suka sha mascara ga eyeliner a samanshi sunyi matuƙar yi mishi kyau da tayi haka,
"Kiyi haquri i will text you once I get there now let me go please"
"Idan kuma ka manta da tsarabana gobe ba zaka fita ko nan da bakin ƙofa ba agree?" Gyɗa kai yayi tare da amsawa da "agree!"
Ta sauƙe hayyanunta daga wuyan shi "Allah ya kaika lafiya ya dawo min dakai lafiya my happiness, Allah ya bada Sa'a" ta faɗa hannunta a kan cheeks ɗinta tana nuna mishi yayi kissing ɗinta a wurin.
Saurin gyaran murya Zayyad yayi kafin sulaiman ya aikata abinda aka umarce shi suka juyo suna kallon mu.
"Mai tumbi!! Welcome... welcome... Ku shigo daga ciki" ta karaso taja hannun Saudat suka shige ciki suka bar Zayyad da sulaiman tsaye a wurin.
Murmushi Sulaiman yayi yazo ya rungume ɗan kaninshi dake tsaye a bakin ƙofa yana ta faman washe haƙwara
"Welcome back bro... Munyi kewarka"
"Nima nayi kewarku babban yaya, ina yarana suke"
Jan hannun shi yayi shima suka shiga ciki yana faÉ—in,
"Har yanzu basu dawo daga school ba amman sun kusan tasowa"
Babban yaya bai daÉ—e a ciki ba ya tafi wurin aiki tare da tunasar ma Zayyad da ya gama hutawa kujeran shi yana nan yana jiran shi, shima bai wani jima sosai ba sukayi sallama da Sadiya ya tafi kan cewa anjima zai dawo ya É—auke ni,
Nayi tunanin zatakullace ni da wani abu saboda case É—in Sulthana amman har cikin zuciyanta babu wannan a ciki ta riga da ta cire shi tuntuni, itace ma take bani labarin wai baban su yace idan bata fitar da miji nanda one week ba zai aura mata wanda yaso don ya gaji da ganinta a gabanshi.
Munsha hira da raha da sadiya har yamman zubur kafin Zayyad ya dawo ya tattare ni muka koma gida, as expected muka samu abincin aunty na zaune yana jiran mu, haka yauma ba don yaso ba da wayo na É—ura mishi don ni na gama cika nawa cikin a gidan babban yaya.
Kwanci tashi asaran mai rai.....yau da gobe bata bar komai ba.....na aihu lafiya na samu ƴa mace a bisa tursasawa na Zayyad ya saka mata sunan aunty Amarya MADINA muna kiranta da MAMIi yarinya kyakkyawa mai kama sakk da ubanta harda dimples ɗinsu sai a kala ne kawai ta ɗibo ni, ai kuwa abin yayi ma aunty Amarya daɗi ta rasa yanda zata saka mu saboda murna har ta zamo ma kaman itace mai rainon mami saboda tsananin so, takwaranta daga ɗan da yafi soyuwa a zuciyanta ko nice na ɓata wa mami tofa sai naga ɓacin ranta shiyasa da yarinyar ta fara tasawa na dage ma Zayyad muka tashi a gidan muka koma namu don indai tana gaban aunty Amarya ina tsoron ba zan iya mata tarbiyya yanda ya kamata ba don zata iya tashi mun a sangarce ni kuma ba zan lamunta ba.
*
*
*
*
*
Haka rayuwa taci gaba da tafiya mana, yau zuma gobe maɗaci...yau a shirya gobe a ɓata...yau ayi farin ciki gobe ayi baƙin ciki......yau a ƙaru gobe a ragu....
Duk sa'ar da kake dashi a duniyar nan babu yanda za'ayi ace kullum kana samun abinda kake so ne ɗari bisa ɗari, don haka aci gaba da haƙuri da rayuwa ana addu'a Allah zaiyi mana mawafaqa.
Shekarun mami 1 da rabi a duniya na sake samun wani cikin, Zayyad ya kasance miji na gari kuma yana iya ƙoƙarinshi wajen ganin ya zama uba na gari amman babban abinda yafi maida hankali a kai shine da zaran magriba tayi indai yana gari da kanshi zaije ya tattaro yaranshi ya shigo dasu cikin gida ya rufe ƙofa sannan ya bisu da addu'o'in kariya irin wanda Annabi S.A.W ya koyar damu gudun kada suma su faɗa a cikin halin da ya tsinci kanshi lokacin yana yarinta.
ALHAMDULILLAH
Ina daÉ—a godiya ma Allah da ya bani ikon fara wannan littafi da kammalashi lafiya, alkhairin ciki Allah ya tara mu a cikin ladan kurakurai kuma Allah ya yafe mana.
GODIYA
Ga Æ´an uwa da abokan arziki masoya da masu fatan alkhairi, masu tayamu sharing muna godiya Allah ya saka da alkhairi.
JINJINA
Ga proficient writers association, Æ™ungiya É—aya tamkar da dubu mai Æ™oÆ™arin wayar da kan al'umma â¤ï¸ Allah ya daÉ—a É—aga martaban ku ya kare ku
MASOYA daga ko wani lungu da saƙo whatsapp, wattpad, telegram,facebook,
Ummu Najma tana godiya🤩 ina matuÆ™ar Æ™aunar ku har cikin É“argo na🥰😅 Allah ya haÉ—amu a aljannah maÉ—aukaciyaâ¤ï¸ðŸ˜
Daga marubuciyar
HAR ABADA
KAMA DA WANE
And MATAR KULLE
Sai mun haÉ—u a BURIN RAI insha Allah..
Ga masu sha'awar karatun litattafan turanci (English novels) akwai wanda zan fara a watan gaba insha Allah mai suna TANGLED EMOTIONS zaku iya samu cikin sauƙi a profile dina na Wattpad @ayeeshatmuhd ko kuma a link dake saman wannan shafin👆
MA'ASSALAM......