Sashe 51
Karamar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Haba baby sady, keda nayi miki albishir ina tsammanin naga murnan ki kuma mai ya kawo kuka? Ko na ɓata miki rai ba tare da sani na bane?"
Wani ƙululun baƙin ciki ne taji ya tsaya mata a rai, koda asiri tayi ma Sulaiman yazo ya karye iyakacin wulaƙancin da zai mata kenan amman tun kafin ya ƙaro auren ya fara cin mutucinta ina ga idan yarinyar ta shigo gidan?
"Yi shiru mana sady baby....ni ba niyya ta na saka ki kuka ba....please ki share hawayen ki"
Banza tayi mai taci gaba da kukanta ƙofar da zai sadaka dq kitchen daga ɗakin yaje ya rufe kada ta jawo masa abin kunya ƴan aikinta su jiwo kukanta ya dawo wurin da take zaune yana ƙoƙarin ɗaga ta tare da bata haƙuri,
"Ka sake ni sulaiman!! Ta faɗa a tsawace sai kuma muryarta yayi can ƙasa a raunane take kallon cikin idanun shi da nata wanda ya sauya kala zuwa jaa, a hankali ta zare ɗankwalin kanta ta jefa shi a tsakar ɗakin kana ta saka bayan hannunta ta goge fuskar ta da maroon janbakinta ya jawu har kan kumatun ta lokaci ɗaya kamanninta ya canza ta fito kaman wata partial mahaukaciya saidai har yanzu ko gizau baiyi ba yana duƙe a wurin ya zuba mata na mujiya,
"Shikkenan ko hankalin ka ya kwanta?..... A haka kake son ganina ko sulaiman? na dawo kamar mahaukaciya saboda damuwa ko? Nifa matarka ce! Uwar ƴaƴanka ba wata maƙiyiyarka ba I'm not your enemy my love... Me yasa azabtar dani ya zamo maka hanyar samun nishaɗi, tunda ka fara nimqn aure wallahi na rasa nutsuwa ta, harfa wani rama nayi baka lura ba?" Ta ƙarasa tana fitar da nishi,
Ji yayi jikinsa yayi sanyi dan ya sani ta wani ɓangaren bai kyauta mata ba, Yana son sadiya har a yanzu saidai kawai irin zaman da sukayi na rashin tattali da damuwa da juna ne ya jawo ma soyayyar naƙasu, a hankali ya ɗaura lips ɗinshi saman nata da nufin tsayar da kukan nata tayi saurin kawar da kanta tana hararar shi,
"I'm useful only when it comes to having pleasure....a lokacin kawai nake da muhimmanci a gareka amman idan girmawawa tausayawa da kuma sauran jindaÉ—in rayuwar aure Saudat keda su, why?"
fitar numfashinsa kaɗai ya sanya nutsuwa a zuciyan ta dukda kuwa har yanzu tana cikin tashin hankali, Bai saurareta ba saida ya tabbatar ya gama kashe mata jiki luƙus ya sanya mata kasala
"Ban fifita sashe É—aya akan É—aya sashen ba saidai kowa ina bashi abinda yake so ne, bani keda laifin abinda ke faruwa ba halima"
"To wayene??!!" Ta tambaya da ƙarfi lokacin da ya kusa ƙulewa ciki, ɗaga kafaɗan shi kawai yayi alamun oho ba tare da ya juyo ba yayi tafiyan shi bata san lokacin da ta sulale a ƙasa ba tahau birgima tana kuka da ihu cikin tafasan zuciya,
"Wallahi saudat ta shigo gidan nan sai na kasheta kaji na rantse sulaiman gwanda ka rufa ma kanka asiri kada kayi biyu babu....
 ******
"Ko wani dare daku nake kwanciya na sake farkawa daku a cikin raina, ina cikin ni'imar rayuwa amman kullum hankalina bayi kwaciya idan na tuna halin da na barku a ciki an zalincemu ya aminu kuma wallahi ba zamu yafe ba sai mun É—auki fansar azabtarwan da akayi mana mu da iyayen mu"
Girgiza kai jaɗe yayi cikin rashin gamsuwa yace "Kada ma kayi baba yaji wannan jancen boɗɗi, kasan bazai yarda ba, kayi haƙuri mana a kanku aka fara laifi ne ko kun manta harta annabin mu (s.a.w) saida tasha wahala a hannun kafirai amman yashe jata rama ne?...... To ka gani irin abinda baba kullum take faɗa mana kenan idan an zalincemu muyi haƙuri kada mu rama da zalinci, shannan rama alkhairi ga ma hyarri ai ba illa ne ba!!
Yarima ta riga da ta mutu mai ya rage kuma? Yanju haka mai gari da ita da babu ita duk ɗaya tayi muguntan ya dawo kanta saboda shon mulki ƙanin Yarima ya sare shi a ƙahwa da adda mai tsatsa yanju ƙahwar ya ruɓe ance shai anje ashibiti an yanke kuma bashu da ƙuɗin biya, ko hakan bai ishe shu ishaya ba?"
Shiru nayi ina sauron ikon Allah, ƙadiran ala man yasha'u Allah wanda bayi zalinci kuma bayi barin azzalumai, wani mararin zuwa wuroɓokki naji ya taso min, saboda suga yanda Allah yayi ikonshi mutanen da suka so suga sun muzanta sun wulaƙanta a duniya zuri'ar da suka so suga sun watse! Allah ya dawo dasu ya haɗe kawukansu sannan ya sanya musu ɗaukaka,
Cus i believe duk ƙauyen wuroɓokki a yanzu babu wanda ta fini ilimi both boko da addini gashi wayewar da suke mafarkin samun shi basu samu ba ni na samu, bama irin wayewar da suke buri baƙauyen wayewa aje birni a sayi takalman rubber a saka oversized glasses da wando fela ana yawo da Radio ba😅 irin wayewar da ko a gaban ƴan birni ni wayayya ce, domin nasan kaina na san addini na nasan environment ɗin da nake rayuwa,
Wayana da ya ɗauki ruri ne ya katse min tunani nayi saurin ɗagawa ina dubawa, sunan da na gani saman screen ɗinne ya saka ni waigawa na duba ko attention ɗin mutanen wurin yana kaina kafin nayi zuɓur na miƙe ina kallon wall clock, kira na 4 kenan da zayyad yayi Min cikin daren nan kuma duk lokacin da nayi picking ba wani abu mai muhimmanci yake faɗa ba wani sa'in ma sai ya kama kame_kame,
I can sense tension in his breath, nasan yana cikin damuwa amman nabi duk hanyar da zanbi don ya fqdamin yaƙi, bathroom na shiga dan wurin ne kaɗai babu kowa sannan nayi picking na ƙara a kunne na,
"Hello babes"
"Na'am hamma zayyad are You alright?"
"Me yasa kikayi min wannan tambayar?" Ya faÉ—a a bit annoyed,
"No!.. nothing kawai dai naji kaman kana da wata damuwa ne Please ka fada min ko menene kaji?.......kayi shiru hamma zayd I'm here for you and your problems ka faÉ—a min koda ba zan iya maka maganin shi ba ai zan taya ka da addu'a ko?"
Lumshe idanu yayi a hankali yana samun nutsuwa a duk lokacin da yaji na nuna damuwata gareshi hakan yana tabbatar mishi har yanzu ginin soyayyar shi yana zaune daram a zuciyata bai rushe ba, inajin sautin murmushin shi murya can ƙasa yace
"Nothing baby, i just miss you... you are so special to me kin gama tafiyar da xuciyata da bani samun nutsuwa idan baki kusa dani Please let's get married soon wallahi inason aure....amman fa idan tare dake ne"
Murmushi nayi farr na kaÉ—a eyeballs É—ina kaman yana gabana sai kuma na kare fuskana da tafin hannu na a kunyace, inajin kaina yana fashewa,
"Ya zayd yanzu dai kayi haƙuri abubuwa su lafa mama ta gama samun lafiya duk abinda kake so sai ayi"
"Ummm ko?! To shikkenan amman inda so samu ne a kwanan nan nake so ayi komai ta ƙare amman bari dai na haƙura kada ace nayi azarɓaɓi"
Ɗan turo baki nayi a shagwaɓe nace "hamma zayd banfa ƙarashe school ba faaahh"
"Wannan ba matsala bace saudaty, ke kinsan bqni cikin jerin mutanen da zasu hana ki karatu, kizo kiyi abinki a gidana kuma ma kinga kya ƙara da babban makarantar ABU"
"Wani A.B.U É—in na Zariya?" Na tambaya cike da murna mafarkayya na suna daff da cika,
"Noo! Wannan tukunna dai, ABU Aure Bautar Ubangiji de.....hhhh wait kafin ki faro min mita inason zuwa na maida ki asibiti da kaina na samu sauraron mitar ki a marmarce gani gaki"
"To ƙorafi bai amsu ba, bani kaɗai zan tafi ba kuma a cikin daren nan bansan da wani suna zan gabatar dakai a wurin su ba, ka bari kawai gobe da safe sai kazo"
"An gama your highness, Allah ya kaimu goben da rai da lafiya"
 ******
"Again?!" Tsaki kawai yaja yana kallon ƙofar ɗakin sadiya a zuciye ya fita ya nufi mota daga nan ya wuce gidan su,
Tun daga parking lot ya lura babu ɗaya daga cikin motocin da zayyad yake fita dasu, yau asabar babu aiki ina yaje? Ya tambayi kansa dan har yanzu bayi da sukunin rashin kasancewar ɗan ƙanin shi a tare dashi tunda yasan ba isasshen lafiya gareshi ba, share zancen yayi ya shige wurin mahaifiyarshi don su gaisa ya shaida mata halin da ake ciki da iyayen saudat,
 *****
"Ki shiga gaba"
Maƙe kafaɗa nayi nace " A'a gaskiya kai ka fara shiga su fara ganinka don kaine baƙon su bani ba"
"Baƙo ya taɓa shiga wuri ba tare da ɗan jagora bane? Please kada mu tsaya musu su fito su ganmu ki fara shiga"
"Ok" na amsa tare da tura ƙofar da sallama na shiga, ya biyo ni a baya, takawa nayi na ɗale gadon mahaifiyata na shige jikinta har wayau kuwa kunya takeji ina leƙen zayyad daga wurin da nake kwance saman cinyarta,
Sallama yayi yana gyara zaman hulanshi bawan Allan fah mai kyau ne ko wani kalan kaya yana karɓan shi sosai, saidai daga shiganshi suna haɗa ido da baba ko taku ɗaya bai ƙara ba ya zube a ƙasa warwas,
"Subhanah lallai akwai matsala" shine abinda baba ya faÉ—a amman banga alamun danuwa a fuskarshi ba,
Iya tashin hankali ban taɓa shiga irin wanda yakai wannan ba akanshi don tunani na ɗaya kada Allah ya kawo dalilin da zai saka baba ya hana ni auren zayyad don ina ganin zan iya mutuwa idan banzamo mallakin shi ba.
Sakawa baba yayi su jaÉ—e suka tattare shi suka shiga dashi É—akin da yake gefen nasu sannan yabi bayan su...........🤦ðŸ»â€â™€ï¸
*Eyyy school da wahala fah!😥 Idan na fita from dusk till dawn, idan bakuga nayi posting ba ayi min uzuri saidai zanyi ƙoƙarin cika alƙawari masu cigiya a ƙara haƙuri ummu Najma yanzu sai a slowww*
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
  *ƘARAMAR BAZAWARA*
      💚ðŸ¤ðŸ’š
  _(Cigaban matar kulle)_
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd
     *BY UMMU NAJMA*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
  And *AISHA ALTO*