Sashe 71
Karamar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Just relax babes, believe me it will be fun" ya faɗa da murmushi a saman fuskarshi shi, shikkenan ni tawa ƙarshen yazo a hannun mijina tun ban haihu naga jini na ba, duk yanda na ƙi haka Zayyad ya dage saida ya sake danna kaina a cikin ruwan nan.
Wannan karon kam ƙiris ya rage min ban mutu ba, wai ance mishi phobia wasa ne?? Ɗagoni yayi yana kallon fuskana idanuna duk sun juye numfashi na ya gagara fita sai gasping nake yi.
Sunana ya kira a dan razane yana buga kumatu na, ganin bani responding ne yasa ya É—aura bakin shi a kan nawa yana hura min iska,
Ji nayi jikina ya sake.... Duk kokuwan da nake yi na niman numfashi ya tsaya, sassauta riƙon da na mishi nayi ina neman faɗuwa da azama ya riƙo ni tare da canza salon tafiyan nashi, wannan karon cikin zaƙuwa da kwarewa........
"Did you enjoy it?" Gyaɗa kai nayi slowly ina ƙoƙarin ɓoye murmushin dake ƙoƙarin kufce min,
"To mu sake....are you ready?" Gyada kai na sake yi, ya jamu muka koma cikin ruwan for some seconds kafin muka sake fitowa wannan karon ina dariya mai fitar da sauti.
"Are You ok, ko har yanzu kina buƙatar agaji?"
Tangal_tangal nayi kaman zan faɗi da gangan, ganin haka yasa ya saki dariya tare da janyo ni jikin shi,....ehem...daga nan muka ci gaba da nutso😅
8:35pm
Zaune nake a ƙasa a bakin wuta na jin ɗumi yanzu dogon riga ne mara nauyi a jiki na sai pink towel da na ƙudundunu a ciki, gama cin abincin mu kenan mukayi sallan isha Zayyad ya shiga bedroom yin waya da aunty.
Fitowa yayi ya nemi wuri a gefe na ya zauna sannan ya ɗaura hannun shi a saman nawa da na ajiye a ƙasa yana murza yatsu na cikin nutsuwa.
"Ka fito babylove? Yaya su auntyn? Kowa lafiya ko?"
Murmushi yayi yace
"Duka tambayoyinki jam'i zanyi musu na amsa dan sunyi min yawa,
"Eh lfy lau. Tunanin me kikeyi haka? I can see you are lost somewhere"
Faint smile nayi nace "yaune karo na farko da naji inaso in fiskanci dukkan abinda nake tsoro da ƙwarin guiwa, saidai kash! Tun kafin nayi wani yunƙuri ka riga ka magance min su, you get rid off all my phobias at a time babylove, yanzu bani da sauran abinda nake tsoro, koda kuwa ZAWARCI ne, ko kaɗaici, ko ƙasƙanci, ko soyayya, ko yarda, koda kuwa shiga ruwa ne, sannan zan kasance har karshen rayuwata mai godiya ma babban yaya da yayi min maganin jahilci, Allah ya saka mishi da alkhairi ya. Albakaci zuriyan shi, zanso nima wata rana na biya shi koda kwatankwacin halaccin da yayi min ne"
Jinjina kai yayi tare da faÉ—in "ameen" "amma mu É—in kasancewar mu tare yana nufin maganin matsalolin mu tare ne, even i have phobias and thankfully samun ki cikin rayuwana ya magance min masu girma daga cikin su sai guda É—aya ya rage...."
"Then zanso insan menene abinda kafi tsoro mai girma?" Na katse shi with little excitement ba tare da na tsaya naji menene guda É—ayan da ya rage ba.
Ɗan ƙaramin murmushi yayi ganin expression dina sannan ya ɗaura da cewa
"Abinda nafi tsoro shine kadaici, duk yanda na kai ga girma na shekaru da karfin iko ina tsananin tsoron ƙadaici saboda shine abinda na azabtu dashi lokacin da nake yarinta, a wannan ƙasar..., a wannan garin.., a cikin wannan gidan ni kaɗai nake rayuwa duk lokacin da babban yaya bayi tare dani sai masu kula dani saboda ko familyn Cynthia da aka danƙa ni a hannun su lokacin da nazo karatu ma ba'a son su san da rashin lafiyata, nan ne wurin ɓoyo na, bakin ruwan da kika je kika zauna ɗazu kuma a ko wani rana bani da burin da ya wuce wata rana inzo da wani nawa, wanda ke mallaki na ni kaɗai in kasance tare dashi a wurin saboda inyi maganin ƙaɗaici na.
For years family na ne kawai sukan zo suyi ta nishaÉ—i a wurin idan sunzo min visit, nakan ji daÉ—in ganin su sosai a wurin amman haka kawai nakan jini not satisfied, amman yau dukda tsoron da kike dashi kin yarda dani kika barni na shiga dake wurin da kinsan yana da hatsari ga rai da lafiyan ki, and you smiled in that process, i know feel happy and satisfied."
"Zo abinka babylove É—ina" na faÉ—a tare da ware mishi hannuna, dariya yayi ganin yanda na mishi kaman wani É—an yaro ya matso sannan ya shiga jikina na rungume shi tsamm tare da rufa mana towel din dake jikina.
"Ni lokacin da na sami aquaphobia tun ina 9 years, akwai wata rana da mai gari da yarima suka fito ran gadi, it was that time when i was crushing on him wuni nayi ina binsu duk inda suka shiga suka fita kaman wani ibada kuma inayi ne bani so su ganni don zan iya shiga babbar matsala a sanadin haka.
Nabi yarima har bakin rafi da mutanen shi suka so kama ni ne na faÉ—a a ruwa domin tsearatar da kaina daga hukuncin su,
I almost died babylove, nafi 30 minutes a cikin ruwan nan a sume, saboda shi yariman yasan ina ciki yasa suka tsaya a wurin suka ƙi tafiya, daga ƙarshe wasu yara ne da suka zo ɗiban ruwa suka fitar dani, tun daga wannan rana tsoron ruwa ya shige ni, ko kusa dashi bani iya zuwa, amma saboda ni sakarya ne i agreed to marry that demon..wannan shaiɗanin da yaso ɗaukan rayuwata... I hate him to the core"
Na ƙarasa tare da fashewa da kuka,"i hate him hamma Zayd!, na tsane shi!!" Ɗaukana yayi cakat shiga bedroom ɗinshi sannan ya kwantar dani a saman gado yana share min hawaye, "ki daina kuka babes, ya riga da ya wuce yanzu babu wanda zai sake cutar dake ba zan bar hakan ta faru ba, kinji?"
Gyaɗa kai nayi jikina yana kyarma saboda sanyin da nasha ɗazu a ruwan waje har yana niman saka min zazzaɓi.
" Har yanzu sanyi kike ji?"
Girgiza kai nayi "ki faɗamin gaskiya, i can help you get rid of your coldness" ya faɗa tare da ɗago hannuna ya dunƙule a cikin nashi, "ina buƙatar ki a yanzu babes, let's become one please"
Kawar da kaina gefe kawai nayi bani jin a yanzu akwai wani abu da Zayyad zai nema daga gareni da zan iya hana shi, koda kuwa rayuwata ce.
Ba zan iya mishi musu ba,......
Ba zan iya bijirewa umarni ko son zuciyan shi ba,.......
Duk inda zai tafi na amince zan bishi.....,
ko a wani lokaci......
Hakan ne kuwa ya faru,
Wannan daren ya zamo mana ɗaya daga cikin muhimman dararen da ba zamu iya mantawa dashi ba har ƙarshen rayuwan mu.
Ranar da muka tashi daga abubuwa guda biyu muka koma É—aya mai inganci,
Mun sauƙaƙa ciwon zuƙatan mu, mun magance ƙishirwan mu, hankalin sashi ya kwanta da samun nutsuwar sashi........ Amincin Allah ya tabbata akan manzon tsira S.A.W da iyalensa da sahabbansa baki ɗaya.
***********
Shigowa bedroom É—in sadiya Sulaiman yayi ya hango ta zaune a jikin bedside drawer tana ciro abubuwan dake ciki.
Sallama yayi mata kafin ya karasa ciki tayi saurin tashi tare da ajiye sarƙoƙin dake saman cinyan ta tun kafin ya karasa inda take ta karaso shi ta karɓi briefcase ɗinshi tare da mishi brief hug tana masa sannu da zuwa.
"Sorry dadyn Arif bansan ka iso bane, zauna bari naje na kawo maka ruwa kasha"
Fita tayi takai jakan nashi bedroom É—in ta ajiye sannan ta koma kitchen ta É—auko ruwa mai sanyi da cups a kan tray ta dawo É—akin,
Hulan shi da takalmin kafanshi ta karɓa ta kaisu maxaunin su na asali sannan ta ɗauko mishi kaya da kuma takalman yawo a gida wanda zai canza dasu idan yayi wanka.
Dawowa gefen shi tayi ta zauna cikin kulawa tace
"Yaya aikin, wanka ne first ko cin abinci?"
"Aiki alhamdulillah my Sady, bari na fara wankan dai tukunna garin a ɗan kwai zafi, amman wannan jewelries da kika bazasu a ƙasa haka me zakiyi da su?"
Kallon su tayi sannan ta É—ago tana kallon shi fuskarta a sake tace
"Gold É—ina ne, Siyar dasu nake son inyi"
"Saboda me yasa? Kina da wani bukata na kuÉ—i ne da ba zaki iya tambaya na ba sai kin sayar da gold É—inki?"
Girgiza kai tayi tace"no I don't need any money bani buƙatar su ne a yanzu nake son in siyar na baka kuɗin"
"A dalilin mene? Did i ever mention to you that i am broke kuma ina bukatar kuÉ—i daga gareki?"
"That's not the case Habibi, inaso in kawar da duk wasu distractions da zasu iya shagaltar dani a hanyar niman aljannata ne, lokacin da abubuwa suke a jagule golds da sauran kayan kuɗi da ƙawa sune suka zamo abinda suka fi soyuwa a zuciyata fiye da gudan jinina da rabin raina, shiyasa yanzu nake son in salwantar dasu saboda sharrin zuciya kada ina comparing son da nake wa family na dasu"
"Wannan ai saka damuwa ma kai ne Sady, ta yaya za'ayi wai kayan ado suna distracting ɗinki daga kanmu? You are a changed person now, kin canza baki buƙatar salwantar da komai don samun wani abu, kin cancanci samun komai na jin daɗin rayuwa ki cigaba da saka gold ɗinki kina min ado dashi ina gani ina jin daɗi kinga ma sai su zamo miki silar shiga aljannar"
Girgiza kai tayi da murmushi a kan fuskar ta
"A'a dadyn Arif, thank you for trusting me amman ba zan iya ba, na riga nasan kaina idan zanso abu ko menene bani masa so kaɗan, zan saku fashion masu tsananin kyau naci gaba da maka ado dasu amman wannan kam idan ma ba zaka karɓa ba a sayar ayi amfani da kuɗin ma marayu ko a raba ma ƴan uwa, ko cikin kids account din su Arif ma a siya a ajiye musu nikam bani buƙata"