Sashe 45
Karamar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Ummu Najma ce 😘*
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
  *ƘARAMAR BAZAWARA*
      💚ðŸ¤ðŸ’š
  _(Cigaban matar kulle)_
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd
     *BY UMMU NAJMA*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
 And *AISHA ALTO*
38ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
Ashe matsayin da yake tunanin ta taka ma bata kai ba? Lallai idan haka ne yarinyar mai Sa'a ce yanda ta samu canjin rayuwa a lokaci É—aya kuma tayi saurin adjusting da rayuwar da ta tsinci kanta a yanzu,
Tura yaron yayi ya shiga yayi sallama da mai gidan, saidai kafin ya dawo wasu gangun matasa sun ƙaraso wurin da sulaiman ɗin yake tsaye da makamai a hannun su suka tare ƙofar shiga gidan nasu,
Tsayawa kawai yana ƙare musu kallo ba tare da yaji ko ɗarr cikkn zuciyan shi ba, cikin bossy voice ɗinshi yace
"Ku kuma lafiya?"
Ɗaya daga cikin su ne wanda yake riƙe da wani adda mai tsatsa ya matso gaba bakin shi baƙi wuluk kana ganin shi kaga tantagaryan ɗan shaye_shaye dan a wani lanƙwashe yake tafiya,
"Ehh! baba m..me yak.. kawo ka ww..wannan barzahun..nne! KKo...k kaima..kkana muradin...ba...baƙuntan lahira nan.......kusa ne"
Girgiza kai kawai yayi yana sakin miskilin murmushi "A'a ko kusa saidai ku idan kuka hana ni shiga zaku iya baƙuntan lahiran"
"Kaiii!! billahil axeemi zamuyi maka bille a gadon baya kasan su waye mu kuwa?? Kada ka ganka wani buzu_buzu wallaye zamuyi maka ɓawo_ɓawo idan baka bar nan ba" Wani daga cikin su ya faɗa yana karta nashi makamin a ƙasa ta wurin da sulaiman ɗin yake tsaye alaman da gaske saran nashi zaiyi idan bai matsa ba,
Drivern sulaiman ɗinne yayi saurin fitowa daga cikin motan da yake zaune a can nesa yana kallon su hannun shi ɗauke da bindiga da gudu ya ƙaraso wurin da suke tsaye tare da ɗana kunaman bindigan yayi pointing ɗinshi a kansa,
"Idan kunfi ƙarfin mutanen gari ai baku fi ƙarfin hukuma ba, idan kuka yi wasa wallahi babu mai kwanan gidan su a cikin ku yanzun nan zaku tafi gidan yari"
Ja da baya sukayi da jin kalaman su, idanun su zuru_zuru cike da tsoro hakan na tabbatar musu drivern police ne don wandon jikin shi ma na uniform ne ya ɗaura baƙin T shirt a kai,
Waya drivern ya ciro ya kira ƴan uwanshi sannan suka ci gaba da tsayuwa a wurin har zuwa wani lokaci basu motsa daga wurin ba kowa yana tsaye da makami a hannu sun kasa taɓuka komai, sai wani daga can baya ne yayi ƙarfin halin cewa
"Amman dai ka san ba'a shiga wannan akulkin ko? Wannan gidan da mutanen cikin ta duka haramtattu ne an shafe su daga cikin ƙasar nan, a yanzu basu cikin jerin mutanen da ke da ƴancin rayuwa a tare da mu mai gari ta riga da ta kore su daga cikin yankin ta"
yamutsa fuska sulaiman yayi yana jifan wanda yayi maganan da wani irin kallo wanda ya sanya shi shan jinin jikin shi, ba ƙaramin kwarjini mutumin yayi ba don yana da cikar zati matuƙa,
"Shi mai garin Allah ne da har zai iya haramta ma wani rayuwa a wani yanki na cikin doron ƙasa?" Ya faɗa cikin ɗaga murya tare da waigawa yana kallon dandazon mutanen da suka fara taruwa a wurin,
Shiru sukayi duk cikin su ba'a samu mai bashi amsa ba, yaci gaba da cewa,
"Shi yana can a kwance zaizo ya saka ku cikin matsala kuce mishi yazo ya fuskance ni mana! Na shigo ƙasar shi babu izinin shi kuje ku faɗa mishi ya ɗauki mataki da kanshi ba ya turo marasa aikin yi irin ku ba,
Ku sani ana girmama mutumin da ya girmama Ubangijin shi ne kuma ya daraja ɗan adam don mutum ba abun wulaƙantawa bane sam!
Wait!! Meyene mutanen gidan sukayi muku da kuke musu irin wannan hukuncin? Babu mai shiga gidan kun hana su fita su nemo abinda zasu ciyar da kansu da ƴaƴan su, kun hana su fita su biya sauran buƙatun su na rayuwa, kun daƙile musu duk wani jin daɗi a wani dalili?"
"Shaboda an riga da an shine ma juyi'an boɗɗi kuma ba tsinuwan ba zai barsu ba har sai mun kama shi mun kashe shi, shine ya kashe Yarima mai jiran gado don haka ba zamu barshu ba har sai sun fito da ita daga wurin da suka ɓoye ta"
Takawa wurin ɗan tsohon yayi wanda ke riƙe sandan sa na dogarawa saboda tsufa har wani tankwarawa yayi kusan rabin hakwaran bakin sa babu sun fita amman saboda ƙarfin hali sai ɗaɗɗaga jijiyoyin wuya yake yi kaman idan an barshi zai iya taɓuka wani abun ne,
"Yanzu baba saboda girman Allah.. da me hallaka yarinyar nan zai amfane ka kaida ka kusan gangarawa?"
A hassale tsohon ya É—ago ya kalle shi yana jifan shi da harara mai ban tsoro saboda yanda naman fuskar shi ya motse
"Aradun Allah baddon ke kaÉ—É—o bace da na mare ki"
"Ni kuwa ko girman ka ba zan gani ba zan hukunta ka..don haka ka maida hankali"
Da haka fitina ya ɓarke a tsakanin su suka hayyaƙo ma Sulaiman da drivern shi sai wasu ne daga cikin mutanen ƙauyen wanda suke ganin rashin dacewar abinda akayi ma boɗɗi da iyayentan ne suke tare mishi har motocin police suka ƙaraso suma suka kasa suka tsare saida sulaiman ya shiga gidan,
A soro ya tsaya yayi sallama ko rufe baki baiyi ba jaÉ—e dake tsaye tun lokacin da suka fara case É—in ya bayyana a gaban shi,
Sanin da yayi ma boɗɗi tun shekaru 3 da suka wuce shi kaɗai ya bashi daman ganin kaman da sukeyi da wannan matashin saurayin wanda a shekaru ma ya san ba zai ƙarasa Zayyad ba,
Ba zallan yunwa da wahala ba harda datti da ɗauɗa sun kama jimin jaɗe, ga baƙin rama da yayi har a fuskan shi ya nuna he looks very sad idanun shi sun tara ruwa kaman zasu zuba,
Daga ƙarshe dai yana da yaƙinin sauƙi yazo musu bayan azabtuwa da sukayi da wahala, daga ƙarshe dai bayan shekaru 5 fuskar rahama ya sake leƙowa cikin gidan, daga ƙarshe dai bayan saƙon yayan shi Aminu da yake turo musu ana bin dare domin kawo musu suna ci suna sha daga gareshi wani yazo garesu don ya taimake su,
Miƙa mishi hannu yayi a ɗarare jaɗe ya amsa sukayi musabaha sannan shige cikin gidan sulaiman ya bishi a baya ba tare da ya nemi wani bayani daga wurin baƙon da yau ne ya kasance haɗuwar su dashi na farko ba,
Gidan kaman ba a cikin ƙauyen yake ba, yafi dacewa ayi kwatancen shi da maƙabarta don baiyi kama da wurin da mutane ke zaune a ciki suna rayuwa ba,
yara ne barbaje ko ina raman jikin su kaman masu kwasharko wanda yagaggun tufafin su yake bada daman hango ƙashushuwan ƙirjin su wasu kuma babu suturan a jikin su gaba ɗaya, bakunan su a bushe idanun su sunyi kwarmi basu da ƙarfin wasa kaman sauran yara ko,
Sulaiman baisan sa'in da hawaye yayi nasaran sauƙa daga idanun shi zuwa ƙasa ba, yayi saurin dakatar dasu da handkerchief wanda ya ciro shi daga aljihun wandon shi yana jinjina girman zalunci da rashin imani na mutanen ƙauyen da shuwagabannin su gaba ɗaya domin duk abinda ya faru ya riga da ya sani a binciken da yayi,
Zubewa jaɗe yayi a kan guiwowin sa yana kuka ya riƙo kafafun sulaiman,
"Kaɗɗo ban shanki ba, banshan me ya kawo ki gare mu ba amman na roƙe ki don girman Allah ki taimaki innar mu kada ya mutu, bashi da lafiya amman bamu da hanyar mishi magani, ki taimake mu dan Allah duk hanyar da kike so zamu bi mu biya ki, ki taushaya"Sunkuyawa yayi ya ɗago jaɗe baice dashi komai ba ya ƙarsa inda yake hango malam ardo zaune, baude yi tagumi ba amman irin damuwan da yake fuskar shi zaisaka ka gwammace mishi dama tagumin yayi,
Sake fuska yayi kadan cikin dattako suka gaisa sannan yayi jimm yana kallon Sulaiman har saida ya gama mishi bayanin kanshi tass, ya faÉ—a musu matsayin shi wurin Khamis a matsayin sanadin da ya haÉ—a shi da saudat saboda shi kaÉ—ai suka sani,
"Allahu Akbar! Allahu Akbar!!! Shine kalmar da ya dinga maimaitawa tare da ɗaga kanshi sama yana ƙoƙarin tare hawayen dake ƙoƙarin sauƙo mishi, ganin abun yake yi kamanr mafarki, baiyi tsammanin zuwan haka a irin wannan lokacin da babu zato babu tsammani ba, saidai shi mumini bayi cire rai da rahaman Ubangiji,
Kafin malam ardo yayi wani magana yarinyar jaÉ—e ta fito da gudu tana haki cikin harshen fillanci take sanar musu jikin inna ya tashi,
 ******
"To yaushe kike tunanin ya kamata muje ƙauyen mu duba su?"
Rintse idanu na nayi ina tuna halin da na baro iyayena a ciki sannan na ware su a hankali kaman Zayyad É—in nake gani a gaba na cikin murya mai rauni nace
"Ina tsoro hamma zayd"
"Tsoron me kuma babes?"
"Ba lallai bane idan na shiga na samu damar fitowa da raina, ba lallai bane idan naje wuroɓokki na ga dangi na a cikin yanayi mai kyau, ina tsoron rasa wani a cikin s...."
"Shhh.... Ki bar kukan haka nan dan Allah don't burn my heart, insha Allah zamu sami kowanne daga cikin su cikin ƙoshin lafiya, just fix a date da ya kamata muje tunda yanzu nima na samu ƴancin kaina zan taya ki fafutuka har sai kin samu naki..... zan nemi taikon babban y..." Sai kuma yayi shiru ba ƙarasafaɗan abinda yayi niyya ba tunawa da giɓin dake tsakanin su a yanzu,
"Thank you so much hamma zayd, babu abinda zance muku saidai Allah ya saka muku da alkhairi kai da dadyn Arif, kun tallafi rayuwata sosai na g..."
"Shhhh... please shhhh....bani tunanin akwai godiya tsakanin mata da miji don duk abinda zanyi miki kaman ma kaina zanyi, Allah dai ya bani iko kawai kuma ya kaimu lokaci"