Sashe 29
Karamar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ke Saudat!! Yadiko ta daka min tsawa na juya a firgice ina kallon ta,
"Me yake damun ki ne ƙarama dake kinsa ma kanki wani tunani ana miki magana baki ji, lafiyan ki kuwa?"
Kafin nayi magana aunty Yusrah ta fito da abulkhairi a hannun ta tace na shigo ciki, babu musu nabi bayanta muka zauna taci gaba da shayar dashi sannan ta dubeni,
"Dan Allah boÉ—É—i idan akwai wani abu dake damunki ki faÉ—a min, tun jiya da kika dawo gidan nan na lura baki cikin nutsuwar ki duk kinyi sukuku babu wani kuzari ko walwala a tare dake, ko sunyi miki wani abu ne a gidan su boss?"
Girgiza kai nayi ina ƙaƙalo murmushi nace, "babu komai ummin Jannat kawai bani jin daɗi ne"
"Kinga Saudat, ni kamar babban yayar ki ne duk wani matsalar ki zaki iya faɗa min ko ba zan iya miki maganin shi ba zan iya baki shawara a kai ki faɗa min koma menene nayi miki alƙawarin babu wanda zaiji"
ÆŠago kaina nayi da mamakin ta taga hawaye shar_shar a kan fuska na, cikin kuka nace
"Wallahi ni kaina bansan me yake damu na ba aunty Yusrah, ina son taimaka ma hamma Zayyad ya samu lafiya amman ba zan iya ba kuka yana shan wahala sosai"
"Waye kuma Zayyad, kuma me yake damun shi?"
 ******
Ƙanin Khamis ne ya fito daga gidan ya ƙarasa jikin motar da Sulaiman yake tsaye sannan cikin mutuntawa yayi masa iso ciki har suna ɗan taɓa taɗi a hanya,
Ya san ba zai samu Khamis a nan ba dukda iyalinshi ba a nan suke rayuwa ba amman har ya gama abinda ya kawo shi ba zasu haÉ—u ba koda by mistake ne don saida ya saka aka tula mishi aiki a office kafin ya fito,
Da sallama ya shiga parlorn ya rusuna har ƙasa ya gaida mahaifiyar Khamis sannan ya sama ma kanshi matsuguni saman kujera,
"Sunana Sulaiman Nazir Sardauna nine ubangidan É—anki Khamis a wurin aiki, dalilin zuwa na yanzu shine akwai wani charity foundation da muke running na tsawon shekaru,
muna taimaka ma mutane da dama ta hanyoyi daban_daban don ganin sun kaiga cikar burin su, so to cut it short akwai yarinyar wurin ki wanda take zaune a gidan khamis É—in yanzu haka, haulat suka ce sunan ta ko?"
Da sauri mama ta gyara mishi da "A'a Saudat take"
Kaman bai sani ba ya gyaÉ—a kanshi irin ta tuna mishi É—innan yaci gaba da cewa " mun sama ma student guda 20 admission a international academy kuma alhamdulillah harda ita cikin wanda suka samu wannan damar..........🤦ðŸ»â€â™€ï¸
M.a.n.a.g.eðŸ˜
*Ummu Najma ce 😘*
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
  *ƘARAMAR BAZAWARA*
      💚ðŸ¤ðŸ’š
  _(Cigaban matar kulle)_
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
TELEGRAM: https://t.me/joinchat/VOW8-BwH_DjWH1YfVcFONA
WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd
     *BY UMMU NAJMA*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
 And *AISHA ALTO*
24ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
Shiru mama tayi tana nazari, Sulaiman kuwa yana mararin jin amsarta don ya samu ya maida saudat gidan Hajiyar shi da zama kafin kuma yazo yin mai gaba É—ayan,
Ji yake yi kaman ma ya yanke hukunci ba tare da izinin ta ba, kuma hanyar da yabi shine kaɗai wanda zai kaishi ga nasara cikin sauƙi,
"Ai alhaji sulaimanu da baka daku kanka kazo da kanka a kan wannan ƙaramin al'amari ba, babu wanda yaƙi ilimi kuma babu wanda yaƙi ci gaba, a cikin dubban mutanen da kuka tsallake kuka zo kanmu da alkhairi babu abinda zamu ce muku sai Allah ya saka da alkhairi ya ƙara arziƙi idan ita Saudat ɗin tazo mukayi magana da ita ta amince tana son sauya makaranta tayi a wanda kuka sama mata falillahil hamd"
Saidai ta faÉ—i hakan ne ba don ta yarda kai tsaye ba al'amarin ya É—aure mata kai, ta yaya akayi Sulaiman ya san Saudat a gidan khamis take zaune? Kuma mai yasa zai bada muhimmanci a kan karatun ta? Ko taje ta buÉ—e musu sirrin rayuwar ta ne da ita da Khamis suka haramta mata sanar dashi ma kowa suka ji suka tausaya mata?
"To Shikkenan mama ni zan koma bakin aiki duk yanda kuka yi da ita sai ku sanar dani" ya faɗa tare da ajiye musu card ɗinshi yayi mata alkhairi sosai da sauran mutanen gidan kafin ya tafi zuciyar shi cike da takaici wai yanke ƙaramin hukunci ne sai an tambayi ƴar wannan yarinyar ra'ayin ta,
A ganin shi duk abinda ake so tayi ko aka ga ya dace da ita umarni kawai za'a bata ko bata so inya so daga baya zata iya sabawa har taso abin,
******
"Saudat kibi a hankali dan Allah kada ki kai kanki wurin da Allah bai kaiki ba, kin sanar dani waye Zayyad kin ɓoye min abinda kika ce yana damun shi bansan ko menene ba, amman ina so ki sani shi son zuciya ke jawo ɓacin ta, bance idan kina da hali kada ki taimaka mishi ya samu lafiya ba saboda na san irin baiwan da Allah ya miki da familyn ki ma gaba ɗaya,
Amman wa'innan hawayen, da damuwa da kuma canjin yanayi daga gare ki yana nufin wani abu ne daban, kada ki bari zuciyar ki ta saka ki son abinda kika san ba zaki samu ba, zaki iya kuka da nadaman hakan daga baya"
Kallon ta kawai naci gaba dayi a raunane, aunty Yusrah ta nuna damuwa sosai a kaina amman lokaci ya riga ya ƙure, na daɗe da kamuwa da ciwon son Zayyad saidai ko a yanzu daman ban saka ma raina zan iya zama tashi ba kasancewar shi saurayi nikuma BAZAWARA bamu ma dace da juna ba kwata_kwata,
"Ki bar wankin zan ƙarasa, kije kisha magani ki kwanta ki huta nasan bakiyi barci sosai jiya ba"
Shiga ɗaki nayi dan ina ɓukatar hutun kam, na ɓalli paracetamol guda biyu nasha sannan na hau gado na kwanta daidai lokacin da waya na ya fara niman agaji, na san ma mutanen Rumaisa ne suke niman ta na ɗago wayan da nufin amsawa sunan da tayi saving numbern shi a kan layin ya bayyana "bro Zayd"
Taɓe baki nayi ashe Ruma ma ina ganin ta Sallah_sallah ta iya wulaƙanci na ƙin ƙarawa, saurayin nata da bata so ne shine harda saving sunan shi da zagi wai 'b***'uba Zayd' shine ta gajarce shi da bro dan kar a gane ko darajan irin sunan yayan ta da yake dashi ba zata ɗaga mishi ƙafa ba don sitifid ma wani lokaci nakan ji suna kiran shi yaa Zayd,
Receiving nayi na saka a kunne na tare da yin sallama kaman jira yake yi yace "Babes"
Tsirrr naji jini na ya tsinke yana gudana, muryar shi kaɗai ba ƙaramin tasiri yake dashi a kaina ba,
"Hello babe, are you there?"
Daman ma Hamma Zayyad Ruma ta saka zagi?
"BoÉ—É—i kina jina kuwa?" Ya faÉ—a cikin sanyin murya,
Saita kaina nayi cikin nutsuwa nace "Ina ji Hamma Zayyad ina kwana"
"A'a kin manta shaƙuwa ne ba Hamma ba, you are not romantic in anyway, ke bakiji sunan da na saka miki bane mai ma'ana mai daɗi amman ke ko gajarta nawa baki yi don ya ɗan fito unique"
"Eh lallai kura tayi lafiya, zai kuma É—aura daga inda ya tsaya" na faÉ—a a cikin zuciyata, a zahiri kuma cewa nayi "yaya jikin ka?"
"Ban sani ba nima, sai kin bani amsa ta tukunna"
Murmushi mai sauti nayi wanda ya saka shi murmusawa nace "ai sunan ka a hakan ma da daÉ—i Hamma Zayyad, amman tunda kace baka so zan koma kiranka Hamma Zayd É—in ko kuma inyi maka naku na hausawa Yaya zayd, yayi?"
"Noo! Gaskiya baiyi min ba, wannan duk sunaye ne gama gari ya kamata mutum mai muhimmanci a gareka yana kiran ka da suna mai muhimmanci, ko ke baki san kina da muhimmanci bane a zuciya ta?"
Rass!! Naji gaba na ya faɗi da jin wannan kalaman nashi, naga alaman fa kaman sitifid da gasken gaske yake yi, to lallai akwai ƙura,
"Kina da muhimmanci sosai a rayuwata saudat, matsayin ki daban yake a zuciyata nifa wani lokaci nakan ji zuciyata yana faɗa min sonki nake yi amman naƙi sauraron ta kinsan me yasa?"
Girgiza kai nayi kaman yana gaba na jiki na yayi luƙus da jin kalaman shi yaci gaba da cewa
"Saboda ban sani ba ko zaki yarda kiyi ƙuntacecciyar soyayya da mai jinnu..."
"Ya zayd me kake faÉ—a haka ne?"
"Ki barni na gama magana Saudat don bani da niyar miki wani ɓoye_ɓoye dole ne na faɗa miki gaskiyar halin da nake ciki don idan abu uwa zasu tafi yanda naso a tsakanin mu ba'a taɓa gina soyayyar gaskiya mai inganci a kan ƙarya ko kuma ɓoyayyun sirrika,
So basu bari na nayi komai, rayuwata ba irin rayuwan sauran mutane bane, kaÉ—aici har yabi jinin jikina don shekaru 25 ba wasa ba,
Bani da abokai bayan wanda suke ƴan uwana na jini, ban iya soyayya ba ban taɓa gwadawa ba kuma ba sai a kan Sulthana wanda take ƙanwa a wurin matar babban Yaya, na so Sulthana a lokacin da bansan menene ma'anar soyayya ba, nayi tunanin daga kaga mace ta burge ka ko tayi maka kyau na lokaci daya shine soyayya amman lokacin da na haɗu dake sai tunani na ya canza baki ɗaya,
Ni da kike ganina babban baƙauye ne don bansan ko ina ba a garin nan saidai wuraren da ake ɗauka na a kaini ba de naje da kaina ba, driving ma ba a son ransu suka koyamin ba saboda ba'a so in dinga fita,
Kullum anfi ƙaunar gani na a ɗaki all alone with just my phone and the internet, babu abinda na ƙware a kanshi a duniyar nan duk dagewa na a kai sai sun kayar dani,
Saidai da ina da lafiya, da zanyi ƙoƙari na yawaita saka ki farinciki zan saka idanuwan ki su gano ƙayatattun kayan morewa na duniya kuma nayi ƙoƙarin taya ki mallakan lahira amman hakan ba mai yiwuwa bane, all i have is the love for you.......i just love you.....
I LOVE YOU SO MUCH SAUDAT