Sashe 64
Karamar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina shiga whatsapp kaman a mafarki naga Zayyad online,
Babu ɓata lokaci na hau kan numbern shi na fara tura masa messages.
"Ka cutar da zuciyata,
Ka saka ni kuka Zayyad ba zan yafe maka ba,
Saida ka tabbatar ka dasa min sonka a zuciyana ka tafi ka barni,
i will never forgive you,
I will never love someone like you again,
I don't want to see you again,
I miss you no more,
I don't love you anymore,
I hate you."
Duka a jejjere nake tura masa ina ganin blue tick alamun yana gani a lokacin.
Baisan me yasa ma ya hau online ba gashi yana ganin abubuwan dake ɓaɓɓalla mishi zuciya.
Rasa me zai cemin yayi, idan yace zai furta wani abu ko zai rubuta fallasa sirrin zuciyan shi kawai zaiyi.
Ina zaune ina jira naga shigowan audio da sauri na buÉ—e, it's that my favorite song, that song that will express all his feelings, the feeling that shows how much he miss me. I MISS YOU BAD by mr Eazi ft burna boy.
Playing waƙan nayi ina kuka banji yafi rabi ba na kashe, don ji nake kaman yana faɗa min Zayyad na ƙaunata har yanzu.
Cikin fushi naci gaba da tura masa messages.
"Maƙaryaci,
Mayaudari,
Ka ha'ince ni Zayyad
You are a cheater
I hat..."
Tsayawa nayi da rubutu ganin dpn shi ɓatt ya ɓace lokaci ɗaya kuma saƙon tick ɗaya yake gwada min ba biyu ba alamun yayi blocking ɗina kenan, daga nan na jefar da wayan na rungume pillow a ƙirjina naci gaba da kuka.
*******
Ba zai iya jure kalmar tsana daga wanda yake ƙauna fiye da kowa a matan duniyan nan ba, shiyasa kawai yayi blocking ɗinta kada ta ƙarasa shi.
Da ta san irin azabtuwan da yake yi nata ba komai bane, yau kawai da ya ganta yaji hankalin shi ya É—an kwanta,
Saboda rashin ganinta he becomes miserable, baya cin abinci bayi bacci, bayida kwanciyar hankali bayida nutsuwa. All he needs now is Saudat.
*****
Kwanaki sun shude kaman ƙifatawar ido, yaune ranar da duniya zasu shaida Saudat a matsayin mallakin sulaiman idan Allah yaso.
Jiya sukayi walima da ita da ƙawayenta don tace ita bata son komai kuma Sulaiman ya goya mata baya don shima bayi son kayan hayaniya, da ƙyar aka sakata yin waliman ma a dole don dayawan mutane basu san da cewa ita bazawara bace, ana gamawa aka tattareta aka maida ta gidan ubanta don a can garinsu za'a ɗaura aure.
ÆŠakin a cike yake ango da abokansa suna ta faman shiri, Ahmad ne ya shigo cikin É—an damuwa yace
"Sulaiman banga Zayyad bafa"
Ƙaramin tsaki yaja yace "yanzu kuma ina yaje dan Allah yana ganin lokaci na ƙure mana? Ka duba bedroom ɗinshi?"
"Yes nah, tuntuni na faÉ—a maka yana rufe"
Fita yayi da kanshi yaje part É—in aunty Amarya daidai yana shiga ita kuma tana fitowa, gaba É—ayanta a dame take ta gama birkicewa.
Kafin yace wani abu tace
"Sulaiman ka taimaka ka taya ni niman Zayyad security sun tabbatar yau ko ƙofa bai fita ba yana cikin gidan nan amman bansan a ina yake ba kada wani abun ne ya same shi, help me pleease"
Da gudu ya ƙarasa ƙofar ɗakin shi yana bugawa da dukkan ƙarfin shi kaman ance mishi nan yake amman yaƙi buɗuwa, kitchen ya shiga ya ɗauko tukunyar gas ya dawo yana dukan ƙofar dashi, cikin Sa'a aka samu ya buɗe.
Daga can suka hango Zayyad kwance a Æ™asa a sume jini na fita daga bakinsa...........🧚ðŸ¼â€â™€ï¸
Love You my fansâ¤ï¸
#team amarya da ango 🥰🤧
*Ummu Najma ce 😘*.
(¯'*•.¸,¤°'✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*'¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
*ƘARAMAR BAZAWARA*
💚ðŸ¤ðŸ’š
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd
*BY UMMU NAJMA*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
And *AISHA ALTO*
*Sorry for the delayðŸ‘ðŸ‘, ina É—an fama da mura ne na kwana biyun nan irin mai saka ciwon kai shiyasa kuka jini shiru*
49ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
kwance nake a ɗaki tare da wasu daga cikin ƙawayena dake ta faman shiri domin da an sauƙo daga ɗaurin aure za'a zo ɗaukan amarya saboda wuni ɗaya za'ayi a yau ɗin za'a kaini ɗaki na.
Wani irin mummunan bugu zuciyata tayi yayin da na jiyo sautin guɗa daga tsakar gidan mu da shewan mata suna faɗin shikkenan an ɗaura, ɗaukan wayana nayi na kunna ina kallon lokaci 11 har da minti 30, kifa wayan nayi a kan gadon da nake kwance na fasa ihu ina birgima inajin zuciyata na ƙonewa.
Shikkenan rayuwata ta gama lalacewa daga yanzu nayi bankwana da abin sona har abada, Zayyad ya riga da ya haramta min ni da shi mun tashi daga matsayin abu guda mun koma abubuwa guda biyu ma banbanta. Rayuwana ta ƙare..... I have no reason to live anymore.....
Kuka nake yi kaman raina zai fita, wallahi sai yanzu nasan nayi kuskure da na zabi auren babban yaya, indai ba Zayd na samu a mijin aurena ba da haƙura nayi na ƙarasa rayuwana ba tare da nayi aure ba zaifi min.
Shigowa Hanan da innata sukayi da sauri da sula jiyo kukana, ta hawo gadon tana riƙoni ina zamewa kaman karkashi.
"Lafiyan ki kuwa Saudat? Ko wani abu ne ya faru dake ki faÉ—amin Please"
Murmushi Inna tayi hawaye na bin idanunta ta, tasan wataƙila saboda taraddadin sabon rayuwan da zan shiga ne nake haka, wataƙila baƙin cikin sake rabuwa dasu ne ya jawo haka, wataƙila kuma don sai yanzu ne na girma nayi hankali nasan mai aure yale nufi shiyasa haka. Amman a aurena na farko ban gwada wani act na kunya ko damuwa ba illa murna da rawan kai da na dinga yi har saida na jawo musu magana wurin mutane.
Riƙo hannuna inna tayi ta ciro ni daga jikin Hanan sannan ta saka ni a jiknta ta rungume tana ƙoƙarin tsaida hawayenta don ta sami daman rarrashina.
Sake ruƙunƙumota nayi kuka na yana daɗa ƙuntata, inajin kaman na faɗa ma Innata na fasa auren na yafe. I cannot imagine living in the same place as Sulaiman, lying on the same bed as him, serving him, bayan ga Zayyad ɗina a can yana rayuwa shi kaɗai.
Har saida naci kukana na ƙoshi kafin Inna ta gyara min kwanciya a kan gadon tace nayi barci na huta kafin muzo tafiya kada kaina yayi min ciwo.
Ciwon kai na gobe kuma?
Tattaran sauran mutanen É—akin hanan tayi suka fita don a barni na huta, ina ganin haka bayan Æ´an mintuna na siÉ—aÉ—a na gudu daga gidan ba tare da na bari wani ya lura ba.
*********
Tsugunawa Sulaiman yayi a gaban aunty Amarya dake zaune a kan waiting chair na asibiti tana sharɓan kuka, riƙo hannunta ɗaya yayi ya dunƙule cikin nashi don ya sama mata nutsuwa shima idanunshi sun gama kaɗawa sun sauya kala.
"Aunty" ya kira sunanta cikin nutsuwa, "Zayyad will be fine i promise you, ki daina damuwa, ki daina kuka and pray for him, he will be alright insha Allah"
Ɗayan hannunta ta saka ta share hawayen dake zubo mata cikin kasashshiyar muryaa tace "idan wani abu ya shame shi fah? Ba zan iya yafe ma kaina ba, duk halin da ya shiga nine sanadi, what if zuciyan shi ta buga and i happen to lose him" ta ƙarashe maganar tare da sakin kuka mai gunji.
"Stop crying please, Zayyad wil be alright insha Allah kukan ki ba amfani zaiyi mishi ba"
"Duk abinda nake so Zayyad na ƙoƙarin yimin shi bai taba gajiyawa ko sau ɗaya amman gashi a karo na farko ya kawo min tashi buƙatar na gaza har ina niman saka mishi ciwon zuciya, what kind of a mother am i?"
"It's not your fault aunty, idan akwai wanda ya kamata a ɗaura mishi laifin abinda ya samu zayd to nine, amman na daidaita komai yanzu insha Allah, Zayyad Saudat yake so kuma yanzu ya sameta, yanzu SAUDAT MATAR ZAYYAD CE, an riga da an ɗaura musu aure ta zamo tashi da mun samu ya farka babu sauran wani damuwa, so cool your mind please" ya ƙarasa tare da tashi ya koma gefenta ya zauna tare da saka hannu yana patting bayanta a hankali yana jin yanda take sauƙe ajiyan zuciya.
**********
Da guduna na shiga gidan su furere, gidan da ya kasance min wurin ɓuya ko ince wurin tsira lokacin ƴammatanci na kafin ƙaddara ta zo ta raba tsakanin mu, ko laifi nayi a gida ko ina wasan ɓuya da ƙawayena bani da gurin ɓoyewan da ya wuce gidan su furere, ita da mahaifiyarta na hango zaune suna aiki, da ganina ta miƙe bata san ma ta kifar da garin da ke kan cinyarta tana tankaɗewa ba, dage ƙirji tayi tare da ƙwalalo idanu tana kallona ta kira sunana cike da mamaki don ko a mafarki batayi tsammanin bayan abinda ya shiga tsakaninmu da ita mukayi hannun riga da kuma matsayin da Allah ya ɗaura ni a kai yanzu zan sake taka ƙafana a cikin gidan su ba,
Banbi ta kan expression ɗinta ba na ƙarasa kusa da ita na janyo hannunta ina ƙoƙarin janta cikin ɗakinsu
"Fure dan Allah ki taimake ni ki ɓoye ni bani son na tafi, kinji dan Allah"
Tsayuwa tayi ƙeƙam a wurin hawayen farincikin sake gani na yana wanke mata fuska, she doesn't have the courage to go close to me, tana tunanin idan tazo mugun wulaƙancin da zanyi mata ba zata iya jurewa ba shiyasa tayi zamanta a gida kaman bata san abinda yake faruwa da labarin aurena da ya gama karaɗe wuroɓokki da kewaye ba,
Janyo tayi na dawo gabanta na tsaya tana girgiza kai cikin muryan kuka tace
"Bansan me kike shirin aikatawa ba, amman ba zan baki mafaka ba wannan karon, na riga na ruguza auren ki na farko ba zanyi dalilin ruguwan shi a karo na biyu ba,
dan Allah Saudat kiyi haƙuri ki koma gida kada ki saka iyayen ki kukan baƙinciki...dan girman Allah"