Sashe 3
Karamar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ku min shiru Æ™ananun Æ´an iska, sai iya bada haÆ™uri amman idan aka faÉ—a muku magana bakwa ji, to wallahi try me and see sai na nemi wanda yafi kowa muni da talauci a Æ™auyen da kuka fi tsana na haÉ—a ku duka biyu na bashi ya aura a sadaka, yanzu haka ma ba barinku zanyi ba kun riga kunyi kuskure daga yanzu babu wanda zata sake day school a cikin ku transfer zanyi muku zuwa University of ibadan.............🤦ðŸ»â€â™€ï¸
*Nasan duk kun damu kuji wani matsala ne Zayyad yake fama dashi, to nima dai haka take a wuri na, na zuba ido naga menene😅 #taguminzamanjira*
*Ummu Najma ce 😘*
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
  *ƘARAMAR BAZAWARA*
      💚ðŸ¤ðŸ’š
  _(Cigaban matar kulle)_
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
Follow me on Wattpad @ayeeshatmuhd
     *BY*
    *UMMU NAJMA*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
 And *AISHA ALTO*
_no matter how smart you are, if you don't know how to work with people your dreams will only be dreams_💡
02ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
"21,22...." "Kayan nan basuyi miki yawa ba Yusrah? Da wani nauyi É—aya zaki ji, na cikin ki ko na uban zannuwan da kike ta loda?"
"Abban Jannat na faɗa maka na tura yaro ya tsaro mun napep ya kawo shi ƙofar gida sai ka ɗauka min ka saka min a ciki, 23,24,2..."
"To idan kika isa wurin da zaki je waye zai sauƙe miki?
"Shi mai keken mai yake yi? Zai sauƙe min mana ai har cikin gidan zamu shiga da shi, 25, 26, 27,28..."
"Yanzu idan kika kai musu zasu baki kuɗin ki duka, ko kuma a bashi zai ƙare?"
Shiru Yusrah tayi bata kula shi ba yaci gaba da cewa,
"KuÉ—aÉ—en da yawa fah! Hajiya Sadiya matar Sulaiman boss ta baki sauran kuÉ—in ki na jiya?"
"Twenty nine, twenty ten..."
Dariya Khamis ya saka yana ci gaba da taya ta irgen shirmen da ta fara saboda yanda yake distracting É—inta "twenty eleven, twenty twelve...
Ɗaya daga cikin zannuwan dake gabanta ta ɗaga ta jife shi dashi, ya caɓe yana dariya,
"Haba abban Jannat sau uku kenan kana ɓatar dani sai lokaci ya gama ƙurewa ban kai musu kayan nan ba idan kana wuri mutum ba zai taɓa ayyana abun arziƙi ba kenan?"
Dariya ya sake yi cikin nishaÉ—i yace "to ai baki gama bani amsa ta bane kin gwada fifiko ma kasuwancin ki a kaina"
Gyara zama tayi a kan kujerar da take ga cikin ta da ya fito zuƙeƙe aihuwa yau ko gobe tace "tambayi ina jinka"
Saida ya murmusa yace "yauwa nace idan kika kai ma masu wannan zannuwan kayan su zasu baki kuɗin ki a hannu ne ko kuma bashin ku na ƙarshen watan nan zasu ɗiba"
"Wannan ashobe ne ai sun riga da sun haÉ—a min kuÉ—in shi, kayan da na kai musu jiya ne sai watan azumi zan samu kuÉ—in su"
"Ok to balance É—inki na wurin hajiya sadiya fa? Ta baki?"
"Tun da safe ta tura min dubu ɗari na cus a account jiyan ma wai ayyuka ne sukayi mata yawa bata da lokacin tsayawa tayi min transfer, kaima ka san wannan mutanen basu san karban bashi ba yanda suke da wannan ƙazamin dukiyar idan sukayi sai a tambaye su"
"Nice! To cikin 100k É—innan nawa ne naki a ciki?"
Kallon shi tayi a kaikaice tace "ban gane ba? Na taɓa tambayar ka nawa ne salaryn ka?"
"Idan ma baki taɓa tambaya na ba, ba a nan wurin nake zuwa dashi ayi budget ba? Kinsan komai ai"
"Wayo kake son min ko? Idan aka haÉ—a da wanda ta bani jiya ya zamo 150k riba na 35k"
"Wow! ga kuɗin da zaki karba idan kin kai wannan ga wanda zasu baki ƙarshen wata, idan aka tara gaba ɗaya ko wani month kina da kusan 70k fa kenan, baby kin kusa fina arziƙi ai" ya ƙarasa tare da taɓe baki yana jinjina kai indicating that he is impressed,
Suna haka yaron da ta aika ya shigo gidan da sallama ya tsaya a bakin ƙofar parlor ya faɗa mata mai adaidaita ya ƙaraso, daddafawa tayi ta miƙe tana ƙarasa shirya kayayyakin ta, ta miƙa wa khamis hannu tare da faɗin "miƙo min zanin na haɗa su na tafi"
"Da hannun ki fa kika bani kinga sai na kaiwa ƙanwata ta samu ƙarin na sallah"
Ƙarasawa wurin shi tayi ta ɗuka ta ɗauki zanin kafin ta ɗago ya kai mata kiss a saman lips ɗinta,
Miƙewa tayi tana wurga mishi wani irin kallo tace "ba don ana jira na ba da sai na rama"
"Idan kika dawo ma zaki iya ramawa, we have all night for you to avenge ke dai kawai ki dawo da wuri"
"Yauwa abban Jannat na manta ban faɗa maka ba gas ya ƙare idan ka fita kayi mana re-filling saboda girka abincin dare"
"Haba hajiya baby, ki É—anyi mana Please tunda aljihun ki yayi nauyi"
"Wancan month É—in ma fa ni nayi dan haka it's your turn"
Miƙewa yayi ya sunguma mata kayan suka kama hanyar fita yana faɗin "haba ummin Jannat ki taimaka ki bada kuɗin ayi, duk kuɗaɗen hannu na sun ƙare a kan ginin nan yake tafiya ina tarawa ne a samu a kammala da wuri kinji my sweetheart"
"Nima kuÉ—in aikin Hajji nake tara mana so refill our gas cylinder before I got back, I love you"
Yana tsaye a bakin gate yana kallon ta har saida suka ɓace ma ganin shi kafin ya koma ciki, da yayi shirin fita ne amman yanzu ya fasa tunda babu kowa a gidan Jannat tana gidan Mama gwanda ya kwanta ya huta gajiya kafin su dawo su hana shi,
***********
"Sulaiman dan Allah ka sanyanta ma zuciyar ka a kan zancen matsalar nan, duk kabi ka É—aga ma mutane hankali harta shi Zayyad da yake É—auke da matsalar ya shiga damuwa ne kawai a dalilin ka saboda yanda kake kambaba maganar kana assasa mishi tsoro a cikin zuciyar shi,
Abin nan girman shi be kai yanda kake ɗauka ba, kuma tashin hankali da faɗa da mutane da hukunci ko horo bashi bane maganin matsalar nan, dan Allah kayi haƙuri ka ajiye maganar tura yaran nan wani ibadan, idan Nana ƙanwar ka ce kana da iko a kanta Sulthana fa? Yara ma mata za'a ɗauke su a kaisu kudu karatu babu kowa nasu a wurin kuma basu da mai lura dasu basu da mafaɗi?"
Shiru yayi daga inda yake zaune ya É—ago ido ya zuba wa mahaifiyar shi dake zaune a bakin gado ta É—aura pillow a saman cinyar ta resting her elbows on it,
"Umm Hajiya na riga da nayi magana ma wanda zai shirya mana tafiyar nasu kuma har na tura mishi kuɗin komai daga hutu ya ƙare bayan Sallah zasu koma, na san iyayen Sulthana ba zasu samu wani matsala ba dan na tura ta karatu wani wuri ai ni nake ɗaukar nauyin karatun ta, sannan akwai familyn da na sani kuma ina da tabbacin zasu kula dasu so zan danƙa su a hannun su ba zasu taɓa bari su lalace ba idan Allah ya yarda,
kumaa Hajiya kece kike tunanin matsalar nan ƙarami ne kuma ba wani abu bane amman small mistake, slightest mistake zaisa Zayyad ya rasa komai ni kuma ba zan taɓa juran ganin faɗuwar shi ba, tunda Allah ya jarrabe shi da tauyewa ta wani wurin ya kamata ya samu ta wani wuri ko dan rayuwan shi nan gaba,
Zayyad is a matured man shi magidanci ne da ya kamata ace ya tara abubuwan duniya kaman yanda mu ma muka tara, daga an bashi kason shi zan janye gaba É—aya makamai na ba zan sake takura ma wani a kan matsalar shi ba"
Gyada kai tayi cike da damuwa don itama abin na damun ta sosai, ba ita ta haifi Zayyad ba amman ta É—auke shi kaman É—an cikinta kaman yanda ya É—auke ta a matsayin uwa,
"To Shikkenan Allah ya tabbatar da alkhairi, amman ka dawo da Ruma gaban mahaifiyar ta dan Allah, yarinyar nan tayi ƙarama da yawa she is just 16 kula da kanta da kanta yana bata wahala ka duba kaga yanda ta lalace bata girma kullum sai ƙara baya take yi"
" Kowa ma da haka ya fara Hajiya nima lokacin da kuka tura ni ABU Zaria ba ni nake kula da kaina ba, kuma a lokacin da kaÉ—an na fita" ya faÉ—a cikin raha,
Murmusawa Hajiya tayi tace "kai daban Ruma daban, wannan kayan sakalcin kana ganin duk lokacin da za'a maida ta makaranta sai tayi kuka ta saka Amarya zubda hawaye dake itama ta saka son yara a zuciyar ta"
"Shiyasa Ruma take sakalcin ai, ban san da ita da Fa'iza wacece a gaba ba kana taɓa su zasu buɗe maka baki nyeeee"
Dariya suka saka gaba ɗayan su yanda ya furta nyeeeee ɗin a yangance harda karkata baki "amman tana gama ss3 zata dawo gaban aunty Amarya jami'a a nan garin yola zatayi shi, kinsan bata da matsala da ita da ƙatuwar ƙanwanan nan zaytoon, kaii i miss her gaskiya nikam bata dawo daga yawon gantalin tan bane?"
"Kaji min yaron nan ita kuma nata karatun ne ya koma gantali?"
"To ba gantali bane? Duk makarantun dake Nigeria basu ishe ta karatu ba sai ta tsallaka yawo wani ƙasa ta maƙale da scholarship, ni dai ko ina taka kuɗi yarinya bata da aure ba zan barta ita kaɗai single fakitin ta keta hazo ta tafi wani ƙasa da sunan karatu ba ban lamunta ba"
"Tunda haka ne idan ta dawo sai ka nemi mijin da zakayi mata aure su koma tare tunda ka riga ka maida kanka waliyin su tun mahaifin su yana rayuwa a bayan ƙasa, tashi ka tafi gidan ka kaga rana ta kusa faɗuwa"