Sashe 67
Karamar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nanma babu musu na ajiye spoon ɗin hannuna na tsoma yatsu na na fara bashi, a first bite ya riƙe min hannu a bakin shi yana faman tsotse min yatsu cikin salon neman magana amman naƙi kulashi, ina jiran ya sake min hannu ne naci gaba da ciyar dashi idan kuma yaƙi mu kwana a haka.
Cire hannun daga bakin shi yayi ya riƙe a hannun shi tare da leƙa fuska na.
"Babes are you shy? Ko tsoro kike ji first night É—inmu yazo a hospital?"
Dumm naji ƙirji na ya buga ni samm ba abinda yake zuciyana ba kenan,
"Don't worry bazan takura ki ba, i will wait for you until you are comfortable, amman idan kinaso a nan É—inma babu wanda zai gane, zanyi kaman babu abinda ya far....."
Ban ƙarasa jin abinda zai faɗa ba na saka hannu na biyu harda mai datti na rufe kunnena tare da rintse idanuna gamm, irin Abinda nake gudu kenan shiyasa banso kwana wurinshi ba dama sun barni na kwana a gidan aunty Yusrah ne idan ya warke yazo ya same ni.
"Inajin yunwa babes feed me Saboda na samu ƙarfin yin....."
"Please stop it hamma zayd!" Na faÉ—a cikin magiya "stop it please"
You are my wife now, me yasa xan bari? Ke yanzu zuciyata ne, sirri na, farin ciki na, jin daÉ—i na, zahiri na da baÉ—ini na, yanzu babu hijabin kunya a tsakanin mu"
"Toh naji, ka bari amman ba a nan ba Please"
"Hhh yanda kike matata a can haka kike matata a nan, ohk naji zan bari amman sai kin canza min sunan hamma ne ko attishawan kin nan, give me a lovely name sai na bar daren yau ya wuce mana lafiya"
"Of course you are my darling mana!"
"Uhmm not bad amman darling yayi min ƙauyanci"
Langaɓe kai nayi nace "Honey?"
"Uhmm wannan ki bari sai takaba na ya hau kanki tukunna"
"Ok! Baby love"
"Toh it's nice i love the name, but i want you to always treat me like a baby you love kinji ko, love me... And pamper me alot"
Tafin hannu na nasa a É—an kunyace na rufe idona É—aya nace "ok done Chona"
"Yeah nafi son wannan dukda bansan ma'anar shi ba but I'm sure it means something great"
A lalace muka ƙarasa cin abincin, daga yace wannan sai yace wancan kaman ba mai jinya ba, saida muka gama doctor yazo ya bashi magani ni kuma na shiga tattara wurin.
Nafi 30 minutes ina tattare tattaren da nima bansan dalilin yinshi ba, i just want to avoid Zayyad inaso yayi bacci ne sai nima nayi shimfiɗina nan ƙasa na kwanta nasan idan idon shi biyu kam ba zai yarda ba.
"Babes come here" ya kira ni hankalin shi a kan wayanshi fuska ba yabo ba fallasa, ƙarasawa nayi jikin gadon shi na zauna tare da cewa "gani"
Bai É—ago ba yace "haka suka ce miki ake kwana da miji ba zakiyi wanka ki shirya ba kin saka ni zaman jiran ki uhmm?"
Yanda yayi maganar yafi kama da mai roƙo
"Ko inzo nayi miki ne?" Sai a sannan ya É—ago ya kalleni, nayi saurin girgiza kai,
"No, i will do it"
Ni karan kaina nasan ba zan iya bacci da kayan jiki na ba saboda nauyin su, kuma duk gudun hakan ne yasa naƙi canzawa gashi na gudu ban tsira ba, hala zaiyi tunanin ma ni ƙazama ce.
Yi nayi kaman yanda ya umarta nasa wasu kayan bacci da su Ruma suka kawo min riga da wando na silk masu É—an girma, na dawo gaban gadon shi na tsaya inason É—aukan pillow É—aya.
"Don't try this joke with me, i think ko mutane 4 ne gadon nan zai iya É—aukan su ballantana ni da ke, oya come here"
Ya faÉ—a tare da É—aga ni cakat, rintse idanuna nayi har sanda naji ya dire ni a gefen shi ya rungume ni a jikin shi yana wasa da gashin kaina.
"Babu abinda zanyi miki just sleep"
**********
"Not now please dadyn Arif, ba tun yanzu ya kamata na fara ganin wukaƙanci daga gareka ba ka bari sai nayi maka wanu abun da bai dace ba, and i will never do that i promise".
Shi bata san abinda ke damun shi bane, da tasan irin ƙusan da akayi mishi da bata tare shi da wannan zancen ba, gashi ta saka shi a gaba ko zama baiyi ba tazo ta kanainaye shi da jikinta wanda ya ɗauki zafin zazzaɓi.
"Nasan bai zamo maka dole ka sallameni kafin ka tafi wurin amaryar ka ba, amman inaso ka sani kaman yanda Saudat take sonka nima ina sonka haka wataƙila ma nawa yafi nata, I loved you first Sulaiman maybe tun Saudat bata da wayo i loved you since then! I love you know! And i wll continue to love you till forever, ka cire shakkan sonka da nakeyi daga zuciyanka, i will do anything for you... Anything harda abinda kake so baniyi i will do all of it, zan kula da kai zan kula da yarana zan kula da gida na, ba zan bari ƙanne na su diga ɓata maka rai ba, kawai ka mance Saudat and come back to me, mu koma rayuwar mu kaman lokacin da muke amarya da ango ko lokacin da muke soyayya a waje ko yaushe muna marmarin jun....."
Jin yanda jikinta yake shaking saboda zazzaɓin da ya rufe ta yasa ya ɗago fuskanta yana kallo, idanunta a rufe suke sai hawaye da suka jiƙa su tana faman sumbatu daga gani bata cikin hayyacinta ga jikinta da yayi zafi kaman garwashin wuta.
Mayar da kanta yayi ya manna a jikin ƙirjin shi yana shafa bayanta a hankali.
"Shhh Halima you are sick, stop talking please"
Har yamzu bata daina ba saidai tana yi tana ajiyan zuciya kaman zata shiÉ—e, zuwa yanzu kan ma shirme take haÉ—awa ta faÉ—a kaman wani É—an giya da yasha ya bugu.
Sunkuyawa yayi ya ɗauke ta cakat har yayi hanyar bedroom ɗin shi da ita ya juya zuwa nata da ya manta rabon da saka ƙafan shhi a cikin ɗakin.
Sadiya akwai sakaci kam amman bata bari a bar wuri da ƙazanta ɗakinta maids sun gyara shi tsaf gata uwar son ƙyaleƙyale tayi decorating ɗakin sosai se ɗaukan idanu yake yi ko shi Sulaiman abin ya burge shi.
Kwantar da ita a kan gado yayi zai tashi ta saka hannu ta riƙo rigan shi tare da buɗe kasassun idanunta
"My love Please don't leave me, kada kaje wurin Saudat dan Allah ka zauna dani a nan" ta faÉ—a tana shirin saka kuka.
"Don't cry leemah I'm not going anywhere, a nan zan kwana a gefen ki kinjiko?" Idanunta a rufe ta gyada kai with excitement.
"Ok to yanzu ki sake ni zan shiga bathroom ne"
Babu musu ta sake shi taci gaba da baccinta.
Toilet ɗinta ya shiga yaga kayan tarkacen gyaran fatan ta da yawa, shi a rayuwa bai taɓa ganin mace mai tsananin son ado irinta ba, don yanzu ma da take cikin halin ha'ula'i kada kaga adon da ta caba dukda babu kwalliya a fuskarta.
Ruwan sanyi ya fito dashi a ƙaramin bowl da ɗan ƙaramin towel ya zauna ya rage mata kaya da tarkacen ornaments da ta tara a jikinta ya fara danna mata jikin ko zi samu zafin ya ragu, har saida ruwan da yaɗibo yayi ɗumi zazzaɓin nata kuma ya sauƙa kafin ya bari, ya bɓallo mata magani ya bata ta sha, ya saka mata yale yalen duvet ya rufe ta sannan ya kunna mata AC kaɗan, ya tafi ɗaki don ya samu yayi wanka shima ya huta.
Yana mamakin kanshi yanda wai har shine me tsayawa ya kula da mace har haka, ko da yake hala don yasan tsadan su da darajan su ne yanzu da ya nima ya rasa, bai koma ɗakin ba sai wurin ƙarfe ɗaya na dare yana shiga ya samu yaye abun rufuwan ta wurgar dashi a gefe itama tayi can gefe daban.
Hawa gadon yayi ya sake gyara mata kwanciya yasan zata iya farkawa ta buƙaci taimakon shi shiyasa kawai yayi kwanciyar shi a nan ɗin da ƙyar da suɗin goshi ya samu barci ya ɗauke shi.
**********
Yana kishingiɗe ya zabga tagumi yana ƙare wa kyakkyawar fuskarta kallo, tun daren jiya bai samu bacci ko na second ɗaya ya ɗauke shi ba, ina farincikin cikar burinshi da kuma tunanin yanda yanzu rayuwar su zata kasance zai barshi ya rintsa?.
Tunani kawai yake akan yanda zai inganta rayuwar Saudat ya saka ta farinciki da kuma yanda zai biya haƙƙoƙinta da ya rataya a wuyan shi a matsayin ta na matar shi a yanzu, yana so ya zamo mata mijin da take buƙata lokacin da take kuka da lokacin da take dariya, mijin da zasu shiga wahala da daɗi a tare, mijin da idan saɓani ya shiga tsakanin su zaiyi ƙoƙarin ganin sun shirya cikin ƙanƙanin lokaci.
He have to cloth her, feed her, and give her shelter, above all...make her happy.
Kiran sallan farko a cikin kunne na, ɗan ƙaramin miƙa nayi kaman yanda na saba idan ina bararraje a kan gado na na makaranta ko na gidan aunty Yusrah amman akasin na yau sai din hannuna nayi sun tokare mutum,
Saurin buÉ—e idanuna nayi na zuba su a kan fiskar Zayyad da ya sake min tsadadden murmushin sa,
Saurin rufe idanu nayi nima ina murmushi, this is the best morning ever!!!"
Matsowa yayi yana shirin kissing dina nayi saurin ja da baya tare da saka hannuna na toshe baki na,
"Ban wanke baki na ba fah!"
"Mtsw who cares?" Ya saka hannu ya cire hannuna sannan ya manna min peck a lips sannan ya jawoni muka sauƙa daga gadon tare da nufin shiryawa ma sallan asuba.
****
"Ina kwana hamma zayd"
Shiru yayi kaman ya kurmance idon shi yana kaina yana tura min mummunan kallo da jin abin da na faÉ—a.
Sunkuyar da kaina ƙasa nayi ina dariya ƙasa_ƙasa,
"Good morning baby love" na gyara
Murmushi yayi ya kai min peck a goshi tare da faÉ—in "morning babes, kin tashi lafiya?"