Sashe 68
Karamar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da lafiya ƙalau na amsa na tashi don buɗe ƙofar da ake knocking.
Nurse ce ta shigo da magungunan Zayyad wanda zaisha kafin yaci abinci da wanda zaici bayan yaci abinci, bani tayi fita tana tafiya su aunty Amarya suna shigowa, daÉ—in abun da hijab É—in da nayi sallah a jiki na.
Fuskanta a sake take amsa gaisuwa na, don taji daÉ—in ganin yanda jikin Zayyad ya warware a kwana É—aya ya maida kumarinsa.
Zama tayi tana tambayan shi jikin shi sai a sannan take faÉ—a mana wai flight É—inmu zai tashi nan da hour huÉ—u zuwa Maldives don a duba lafiyan zuciyan zayyad.
Babu ɓata lokaci muka fara shirye_shirye nidai ina ganin rayuwa da ƙaddara ta Ubangiji, komai kawai faruwa yake cikin gaggawa ba tare da sani na ba.
********
Da addu'a a bakinta ta tashi ta zsune tare da dafa kanta da har yanzu yake sara mata, ita gata nan dai an rufeta amman she did not see Sulaiman anywhere around,
Bata gama tunani ba ya shigo É—akin da plask É—in ruwan zafi a hannun shi ya kawo ya ajiye,
Murmushin jin daÉ—in ganinshi tayi tace dadyn Arif kana nan dama?"
GyaÉ—a kai yayi tare da ajiye plask É—in a gefen gadonta fuskar shi babu laifi yace "yess ina nan, ki tashi kiyi Sallah sai kici abinci in baki magani"
Gyaɗa kai tayi kamar ƴar yarinya with so much excitement ta yunƙura zata tashi sai kuma ta koma ta zauna.
"Baka tafi wurin Saudat ba?"
"Eh ban tafi ba"
"Me yasa" ta fada fuskarta na nuna alamun rashin jin daÉ—i,
"Saboda kince kada naje wurinta"
"Amman me yasa ka saurareni? Kawai ɓacin rai ne ya saka na faɗi haka da kuma kishi bai kamata a shiga haƙƙin yarinyar nan ba"
Murmushi yayi yace "je kiyi abinda na saka ki idan kin fito zamuyi magana"
Tana kammalawa ta samu ya haÉ—a mata tea da bread and butter saboda shine kawai simple breakfast da zai iya haÉ—a mata da kanshi bayan shi bai iya dafa komai ba koda ruwan zafi kuwa.
"Zo ki zauna a nan" ya umarceta a taƙaice, dawowa kan gadon tayi ta zauna kaman yanda ya umarta amman fuskarta da damuwa.
"What happened Sadiya? Ko a kan Saudat É—inne yanzu kike fushi?"
"Yanzu bani da ikon hanaka samun kusanci da ita tunda igiyan aurenka ya riga ya hau kanta"
"Kin daina jin kishin nawa ne?"
Girgiza kai tayi tace
"A'a amman bani da ikon canza hukuncin ubangiji"
Jinjina kai yayi yace "i think babu wanda ya kira ki yayi miki gulman an fasa auren ko?"
A razane tace "Are You serious?"
"Yeah da Zayyad aka É—aura, yanzu ma haka suna hanya zasu tafi inda za'a duba lafiyan zuciyan shi, yau da safe yayi collapsing saboda ita, it was pathetic"
Allah sarki Sulthana, she will be heartbroken shine abinda ta ayyana a ranta,
"Amman me yasa naga yanzu kuma kina nuna damuwa a maimakon kiyi farinciki?"
"Na sani ne ko Saudat ko ba saudat ba idan kayi niyyan ƙara aure sai ka ƙara, and they say the devil you know is better than the angel you don't know, gwanda saudat na san halinta na san tana da hankali yarinyar akan kaje ka auro wanda ban sani ba wanda zata ɗaga min nawa hankalin"
Jinjina kai yayi cikin gamsuwa da kalamanta...............🧚ðŸ¼â€â™€ï¸
Hikimar rashin aurawa sulaiman Saudat da akayi.
(Daga farko dai ƙarin aure ba shi bane maslaha na kowace irin matsala a gidan aure, wani lokaci idan aka ƙaro auren ɓata biyu kawai za'ayi ɗaya bai gyaru ba musamman a situation irin na gidan babban yaya, shi mutum ne mai zafin rai ga nuna halin ko in kula ma iyalinshi akan buƙatunta saidai idan nashi buƙatan ya taso ya buƙaci ganin dai-dai, bai damu da damuwanta ba amman yana so ita ta damu da damuwan shi, kuna tunanin wannan matsalan zata kau ne idan ya ƙaro aure? This story and twisted tale of love is not all about wa yafi cancanta ya auri boɗɗi ko waye yafi mata sadaukarwa, idan rayuwan Sadiya ya shiga cikin garari na ƴaƴansu ya shiga, idan na ƴaƴansu ya shiga mafari kenan a kan rugugewar komai.
Aje ma ace Sulaiman ya auri saudat amman fa itama ba son shi take yi ba, koda yana nuna mata so da kulawa ba lallai bane ta so shi kaman yanda ake tsammani saboda already zuciyan ta akwai wanda yake muradi, idan ya gaji da trying shi kuma zai gaji daga nan sai ya fara tunanin ƙarin aure, na uku ma wataƙil a sake repeating same process da ita na huɗu ma haka, shikkenan ko shi ya fara bin matan waje ko idan matan ba masu tsoron Allah bane suma su fara yawo daga nan shikkenan sai su zamo masa sanadin shiga wuta ya tara iyalai bayi iya kulawa dasu.
Idan kuma ace duka bai faru ba ta soshi kaman yanda kuke tunani to wataƙil zai iya tashi ranar qiyama a cikin sahun maza masu shanyayyen ɓarin jiki saboda yana yi ma Saudat so mai tsanani ba zai iya adalci tsakanin su da Sadiya ba, shiyasa yafi dacewa ta auri Zayyad amman a gani na)
Saidai bansan ko wasu ra'ayi na har yanzu baiyi musu ba ko kuma akwai kuskure a ciki ƙofa a buɗe take domin amsan gyara dukda dai akalan labarin ba canzawa zaiyi ba.
Musamman sis BAHIJJA inaso ki nazarci wannan review ɗin,😅 don jiya ke kadai kika tashi hankalin mutanen group kina zancen ba'ayi muku adalci ba,😩
Team Sulaiman har yanzu kuna tunanin ba'ayi muku adalci ba?😃
*Ummu Najma ce 😘*
(¯'*•.¸,¤°'✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*'¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
*ƘARAMAR BAZAWARA*
💚ðŸ¤ðŸ’š
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd
*BY UMMU NAJMA*
*Wannan shafin sadaukarwa ce gareku kawaye na da ƙawayen ƙawayena🤣🤣😉*
*Sadi_sakhna*
*Maimuna abdallah (heroin)*
*Nimcy sarauta*
*Real smasher*
*Haseenatou autar manya*
*Zm chubaÉ—o*
*Miss untichlobanty*
*Hadiza D auta*
*Leemert pinky*
*Miss flower*
*Ameerah Adam*
*Anup mrs balarabe*
*Ummu maher (miss green)*
*Billy queen*
ZaÆ™aÆ™urai kuma jajirtattun marubuta, Allah ya Æ™aro mana manganaÉ—isun soyayya da zaman lafiya, ya Æ™ara muku kaifin baseerahâ¤ï¸ðŸ˜˜
51ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
Jinjina kai yayi cikin gamsuwa da kalamanta yace "jiya nayi nazarin wasu kalamai a cikin abinda kika faÉ—a min, which is why not mu koma rayuwar mu kaman lokacin da muke amarya da ango ko lokacin da muke soyayya a waje ko yaushe muna marmarin juna,
i wanted that Sadiya, ni yanzu bani da niyyan ƙara aure kaii bani ma da sha'awar ƙara aure, nafi son na gyara irin rayuwar da mukeyi dake a cikin gidan nan, idan wani abu ya faru ko na ci gaba ko akasin haka ya zamo ba ƙoƙarin ɓangare ɗaya bane, let's build a beautiful family together Sady, will you support me?"
Yunƙurawa tayi bata bari ya ƙarasa maganar da kyau ba ta saka hannun ta around his neck ta rungume shi sannan ta saka kuka,
"I'm sorry habiby, I'm very sorry for everything, kasa daurewa nayi na kuma yi saurin sarewa, wataƙil da na daɗa jajircewa da relationship ɗinmu bai lalace haka ba, had i tried harder we would have been happy, I'm sorry for giving up on you"
Maida mata runguman yayi ya riƙeta gamm a jikin shi yana jin zuciyan shi na bugawa da sauri, idan bai manta ba yaso Sadiya irin so mai tsananin zafi tun yana zuwa jami'ar su tana ja mishi aji har itama ta folla mishi dukda ma dai bata wani bashi wahala sosai ba don ta lura ba ɗaukan nonsense, har yanzu kuma yana sonta yana begenta amman saken shi yasa duk zuciyoyin su sun manta da wannan.
Saurin É—agowa tayi tana share hawayen ta,
"It's enough now, let's put our words into action, kaga nice ma ya kamata na kulada kai ba na wahalar da kai ba, let me go", ta faɗa tare da yunƙurin sauƙa daga gadon, riƙo hannun ta yayi ya dawo da ita yana mata wani irin kallo
"Keda baki da lafiya me zaki iya"
Hannu tasa a fuskarsa tana shafa sajensa da babbar yatsanta "I'm a woman Habibi, i can fight my sickness with love, kuma ma idan nasha magani zan warke" ta miƙa hannu ta ɗauki maganin da ya kawo mata a kan side drawer da ruwa ta sha
"You see yanzu na samu sauƙi, let me hurry up na shirya yaran nan kada suyi lattin islamiyya"
"Nima zanje office, akwai aikin da nake son gamawa kafin monday"
"Ok Habibi" tayi mishi peck a goshi sannan ta sauƙa da hanzarinta tayi toilet, shide kawai binta da kallo yake yi kaman wani gaula, she seems so excited rabon shi da ganinta a cikin farinciki irin haka tun ranar da yayi mata alƙawarin maƙudan kuɗaɗe da zai bata idan Burin shi ya cika na auren Saudat, haka kawai sai yana jin daɗi wani sanyi ya fara ratsa zuciyar shi,
Yana cikin zaune a wurin shi karan kanshi baisan me yake i ba ta fito daga wanka ɗaure da madaidaicin towel, kawar da kanshi yayi daga kanta don akwai jibgin aikin shi da na da suka tara Zayyad suna jiran shi idan yayi wasa zai iya ɓato lokacin shi a nan wurin.
Rantsatstsiyar lace ta saka wanda yaji rantsatsen ɗinki ta fara tumbuɗe tumbuɗn turare, saida ta gama ta buɗe drawern jewelries ɗinta, har zata saka sarƙanta na gold sai ta fasa ta ɗauki fashion mai kyau ta saka, tana ganin kaman idan ta saka gold ɗin gidan jiya zata koma because they were the love of her life a da amman yanzu mijinta ya amshe matsayin su.
Saida ta gama bata ɓata lokaci wajen kwalliya ba tazo ta jashi suka fita daga ɗakin zuwa nashi bedroom ɗin, setting temperaturen ruwan wankan shi tayi sannan ta fito ta tura shi ciki bayan ta tabbatar komai da zai buƙata akwai shi a ciki, tasan Sulaiman yana da weird taste ba lallai bane ya zamo idan ta fitar mishi da kaya yaso zaɓinta ba shiyasa kawai ta ajiye mishi singlet da bxrs ta fita zuwa bedroom ɗin yaranta.