Sashe 18
Karamar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To yau ma gani saman dinin table an haÉ—a ni da abincin da na kasa ci amman haka junior yasa nake ta turawa, a gaban iyayen shi ko kunya baiji ba ya saka ni a gaba kaman jaririya yana bani abinci a baki, dukda dai yaron ba zai wuce shekaru 11 ba amman ni naji kunyar hakan sosai,
Shigowa yayi da sallama, muryar nan loud and clear kaman ko yaushe, yana sanye da jampha light brown sai baza Æ™amshin turare yake yi, dukkan mu É—aga idanu mukayi muna kallon shi amman idon Sulaiman bai sauÆ™a kan kowa ba sai ni........🤦ðŸ»â€â™€ï¸
#vote
#share
#comment.
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
  *ƘARAMAR BAZAWARA*
      💚ðŸ¤ðŸ’š
  _(Cigaban matar kulle)_
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
TELEGRAM: https://t.me/joinchat/VOW8-BwH_DjWH1YfVcFONA
WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd
     *BY UMMU NAJMA*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
 And *AISHA ALTO*
*Wannan shafin naku ne ƙanne na kuma ƙawaye na, Haleesatou ƴar mutan Niger da Saleehatou yar mutan Nigeria😅*
Godiya mara adadiâ¤ï¸
14ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
"Dadyn Arif ina kwana" muryan Zaytoon ya dawo dashi daga duniyar tunanin da ya lula, yafi 1 minute tsaye yana kallo na wanda ni banma lura da hakan ba tunda nayi mishi kallo É—aya na maida hankali na kan junior yana ci gaba da bani abinci a baki,
Gyaran murya yayi yana ƙoƙarin tattaro nutsuwar shi sannan ya amsa gaisuwan ta, ɗaya bayan ɗaya suka dinga gauda shi yana amsawa cikin taƙama da jin kai, ganin haka yasa nima na gaida shi amman kuma a maimakon ya amsa sai ya haɗe rai tare da kawar da kanshi daga gare ni ya tambayi Ruma
"Wacece wannan?"
"Umm sunan ta Saudat, ita ƙanwar aunty Yusrah ne wanda take kawo man..."
Dakatar da ita yayi da hannun shi yana daɗa ɗaure fuska yace "bani buƙatar wannan bayanin"
ko Ruma da ya disga saida taji ba daÉ—i ballantana ni,
He made me feel out of place, ashe ba zallan Nana da Sulthana bane suke da wulaƙanci harda manyan su, daman mutane suna faɗa masu kuɗi basu ganin darajan talaka, wasu hawayen sakalci da na saba dashi naji suna ƙoƙarin sauƙo mun nayi saurin sunkuyawa tare da ɗaukan serviette ɗin dake gefen plate ɗina ina share su,
Babu wanda ya lura da haka bayan shi, ban san me ya shigo dashi ba amman muna haɗa ido bayan na ɗago naga ya juya ya tafi, a zuciya ta ina roƙon Allah yasa har na bar gidan kada na sake haɗuwa dashi don har ga Allah tsoro yake bani,
Tsayuwa yayi a ƙofar part ɗin su Zayyad don bai isa ya shiga ciki a yanayin da yake ba, sosai ranshi ya ɓaci da abinda nayi, matsalar hidima da yara kenan gaba ɗaya basu da hankali, yanzu daga yaƙi amsa gaisuwana na kama kuka, meye amfanin kukan kuma oho!
Lallai yana da aiki a gaban shi indai yana son mallaka na to dole ya tankwasa ni nabi tsarin shi,
Yana gama ayyana haka ya wuce ciki,
Aunty amarya ya samu itama tana breakfast tare da Fa'iza da sadiÆ™ , sai a lokacin ya samu damar karyawa don tunda aka kira shi aka faÉ—a mishi halin da Zayyad yake ciki ya rasa nutsuwar shi,
Suna ganawa ya shiga ɗakin shi, a kwance ya hango shi yana barci yayi wani iri gaba ɗaya jikin shi a sake bakin shi ya bushe, a saman bedside drawer ya zauna sannan ya riƙo hannun Zayyad cikin nashi ya ƙura mishi ido amman ganin raunin dake tattare dashi yasa yayi saurin kawar da kai tare da jan dogon numfashi da yayi sanadiyyar farkawan Zayd,
A raunane yake kallon cikin idon yayan shi da ya kaÉ—a yayi jaa yace
"Kayi haƙuri babban yaya ba abun da kake tunani bane"
"Zayd yanzu ka yarda zaka barni na tambaye ka matsalar ka? Tunda yanzu idanu na sun gane mun baka cikin yanayi mai kyau, Zayd me yasa kake ma kanka haka ne? Baka kiyaye abinda zai saka hankalin mu tashi"
Da ƙyar ya iya daddafawa da taimakon Sulaiman ya tashi ya zauna, sai yanzu ya lura da ramar da yayi a wuni ɗaya kawai,
Cikin low voice yace
"Babban yaya nima bansan dalilin hakan ba, kwana biyu na kasa gane wa kaina kwata_kwata, sannan duk wasu sharaÉ—i da dokoki da rayuwa na ya É—auru a kai har gobe ina kiyaye su, duk abinda na san zai jawo mana damuwa bani son..
"Me ya fitar da kai waje jiya?"
Shiru yayi yana tunanin wani amsa zai bashi ya aminta, don idan ya faÉ—a mishi asalin dalilin da ya fitar dashi bacin ran sai ya ninka na fitan da yayi,
Yarinyar jiya nan ne ta fitar dashi ba tare da yayi niyya ba, yana dawowa part É—insu a jiya ya zauna tare da aunty Amarya a parlor lokacin tana kallon news,
A nan ne yaji sanarwan da akeyi na gari babu lafiya, an tada tarzoma a wasu areas shiyasa ake bada shawarar kowa ya zauna gida kada abun ya rutsa dasu,
Jin haka yasa ya zari key É—in motar aunty amarya ya fita don ya samu ya tseratar da ita yasan hala ba'a san da hakan ba an barni na tafi,
Amman har ya gama yawon sa a gari baiga alamu na ba, sai a sannan ma ya tuna da ba sani na yayi ba, kuma bai san ma ina zaibi ya ganni ba tunda ba lallai bane ma ya gane ni,
But it's too late, ya riga da ya makaro baifi 2 hours ba driving ya fara gagaran shi gashi magriba tayi gari ya fara dugu, da ƙyar ya samu ya ƙaraso gida ashe labari tun a lokacin ya isa ma sulaiman bai sani ba,
"Umm...D..daman..nn..wani" daburcewa yayi ya kasa magana don har ga Allah bai san abinda zai faɗa ma Sulaiman ba, babu koda uzurin ƙarya da zai bashi,
Ƙura masa idanu yayi yana son gano gaskiyar zancen sa cikin idanun sa "uhmm ina jinka daman wani mene?"
"Believe me babban yaya wallahi banyi wani abun da bai kamata ba, babu wanda ya san ma na fita babu wanda ya ganni sannan naje har na shigo cikin gidan nan ƙlau"
"Amman da ka dawo gashi ka shiga cikin matsala, duba kaga jikin ka fa? Wani irin uzuri ne wannan wanda har yafi rayuwan ka amfani? Wani uzuri ne wannan da ka zaɓe shi fiye da rufin asirin ka da kwanciyar hankalin iyayen ka? Baka gaji da saka aunty amarya kuka bane Zayyad?"
Da sauri ya miƙe zaune da kyau hawaye na zuba daga idanun shi ya riƙo hannun Sulaiman kaman zai tsinka su saboda bayi son jin maganar da yake yi kwata_kwata, cinkin ɓacin rai Sulaiman ya hankaɗa shi ya koma ya kwanta babu shiri yana matsar ƙolla,
"Yanzu kam na fara gajiya, ba zaka buɗa min kai ba Zayd, ba kai kaɗai bane responsibility na amman kai kaɗai ka hana ni sukuni ko yaushe idanuwa na suna kan ka amman kai baka kiyaye koda the simplest cikin dokokin da nake shimfiɗa maka, duk abinda ya same ka daga yanzu babu ruwa na nidai abu ɗaya na sani shine xanyi ta binne sirrin ka har sai ka mallaki dukiyar ka kaman yanda nayi wa aunty amarya alƙawari kuma baka isa ka sauya min ƙuduri na ba"
da faɗan haka ya fita a ɗakin Zayyad ya dafe goshin shi ranshi yana mishi zafi, me ma yasa yabi bayan ta ne meye ruwan shi da ita? Gashi yanzu ya ɓallo ma kanshi mikin da bai san hanyar gyaran shi ba yayi dana sanin biye wa zuciyar shi,
**********
Gagarumin shiri suke yi yanda kasan gobe ne sallah tunda muka gama breakfast ba zama, ana ta ayyuka naman da aka shigo dashi a gyare a yanke ya kai girman rago guda ga kaji sau shan wuta suke yi,
Ga snacks kala_kala wanda wasu ban ma san sunan su ba an kowa an jibge kayan abinci ma ba dama ni ban taɓa tunanin akwai masu yi ma azumi irin wannan shirin ba gaskiya sai kace wani biki,
Dake bani da ƙyuya na shiga cikin masu aikin gidan ina ta hidima su kuma yaran su taɓa Wannan kaɗan sai a nime su a rasa,
Ina tsaye a kitchen ina suyan doughnut ɗin hajiya wanda aka haɗa mata na musamman babu sugar da yawa a ciki Nana ta shigo, ban san da shigowar ta ba shiyasa nima hankali na kwance nake aikin gaba na ina rera waƙar fulani, da kaganni ka san ina cikin nishaɗi wanda na tabbata hakan ne ya ɓata mata rai,
"Ke wai baku da gida ne?"
Naji muryanta ta baya na, da sauri na juya ina shirin magana amman irin kallon da take watsa min yasa nasha jinin jiki na, tare da sunkuyar da kaina ina kallon ƙasa don har yanzu tsoron ta nake ji,
"Baki ji bane ko kuma yaren da nayi amfani dashi ne baki ganewa? Nace baku da gida ne??"
Murya can ƙasa nace "muna dashi" a taƙaice
"Ok to zaman me kike mana a gida har yanzu baki tafi ba? Idan ma wani abu ya kawo ki to ki sani mu ba wawaye shashashu bane da zamu yarda da duk wanda muka gani yazo from nowhere musamman ƙasƙantacciya irin ki, ki sani kuma ki saka ma ranki baki da matsuguni a gidan nan dan haka ki tattara ƙafafunki da tsumman rayuwanki ki bar mana gida masu idon cin nera"
Har ta fita tana faman ƙunƙuni ni kuwa bance mata komai ba dukda zuciyata ta sosu amman kuma gaskiyar ta ne tunda yanzu komai ya lafa ya kamata na tafi gida,
Ko ƙarasawa banyi ba na fita daga kitchen ɗin zuwa ɗakin Hajiya na faɗa mata ina son tafiya gida amman matar nan haka firr taƙi ta barni na tafi wai na tsaya sai yamma yayi yanzu rana yayi tsakiya, ba zan iya musu da ita ba shiyasa na haƙura amman banso haka ba tunda har an ƙare anyi min gori ya kamata nima nayi zuciya,