Sashe 57
Karamar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Idan farin ciki yayi yawa ya zamo mara misaltuwa shima yana jawo haka Zayd, Ya Allah yasa ƙarshen wahalar ka kenan"
Shigewa jikinta yayi ya ƙanƙame ta don ya samar mata nutsuwa, yana jin tana jan numfashi a hankali har saida ta bar kuka kafin ya sake ta ya koma wurin su Sulaiman shima cike da jin daɗi ya rungume shi a jikin shi yana faɗin
"Welcome back my brother, ina matuƙar farincikin ganinka cikin yanayi mai kyau Allah ya qara maka lfy"
"Amin babban yaya na gode"
Haka suka ƙare wunin Ranar cikin farin ciki, Ruma ƙafafuwanta kaman zasu tsinke saboda sintiri ɗan uwan da ake ji dashi ya dawo.
Har su Nana ƴan baƙin gida suna farinciki a yau, kwalliyar da Sulthana ta shera kaman mai zuwa gidan biki amman shi Alhajin da tayiwa ko kallo bata ishe shi ba.
Bayan ya gama hutawa ne aunty Amarya ta saka shi a gaba ya fara zaga gidajen ƴan uwa yana gaishe su Abinda bai taɓa yi ba a rayuwar sa, sai yaga garin ya ƙara masa girma da faɗi don wuraren da ya sani ya taɓa zuwa basu fi a ƙirga ba, daga ƙarshe bayan sun gama yawon a gidan Nafi'u suka yaɗa zango suna huta gajiya.
"Ya Nafi'u freedom akwai daÉ—i" ya faÉ—a yayinda ya kai glass cup É—in ruwa mai sanyi bakinsa.
"Kwarai Zayyad, ai nake faÉ—a maka yanzu ne zakayi settling, kaji daÉ—in rayuwar ka na duniya amma kuma fah kada daÉ—in yayi yawa a manta da gina lahira"
Dariya zayyad yayi yace
"Lallai wannan saidai a faɗa ma wanda bai jarrabu a duniya ba, amman abinda ya same ni kawai ya isa ya nesanta ni da duk wata shagala na duniyar nan don na san mai ƙarewa ne"
"A'a wai ai ina tuna maka ne saboda hali na É—an Adam da kuma sharrin zuciya.
Yanzu sai muje kan abu na gaba ko? Wato Aure dan kaji daÉ—in rayuwar freedom da kyau da kyau"
Ajiye cup É—in hannun shi yayi a saman table sannan ya É—an matso tare da faÉ—in
"Yauwaa kaman kasan kuwa shine a raina, yanzu sai muje ka shige min gaba a wurin dady Saudat ta gaji da jira na"
Jimm Nafi'u yayi yana kallon Zayyad sannan yana tuna maganar da sukayi da Sulaiman akan ita saudat É—in, yace
"Yanzu da gaske kakeyi maganar auren saudat É—innan?"
"Da nayi kama da mai yin wasa ne? Da gaske nake son auren ta mana tun ba yau ba ai na faÉ—a maka"
"Bazawaran?" Nafi'u ya sake tambaya fuskar shi da É—an damuwa dan burin shi bai wuce É—aya daga cikin su ya janye ba rikicin ya tsaya tun daga nan.
Dariya ya sake yi wanda ya saka dimples dinshi lotsawa yace "ya nafi'u itace fa maganin matsala ta, itace maganin matsalar da nafi shekaru 25 ina fama dashi lokaci ɗaya tazo duk wasu damuwa ta ta yaye min su me zai saka na damu don ita BAZAWARA CE? abinda na sani kawai shine ZAYYAD yana son SAUDAT kuma ZAYYAD shi zai auri SAUDAT"
"Amman kasan babban yaya ya tura wurin iyayenta a nima mishi auren ta kuwa?"...............🧚ðŸ¼â€â™€ï¸
Longest page so far😅
_Abubuwa sun fara hautsinewa😓 wa kuke tunanin zai haƙura a cikin su???🤷_
*Love You my fans*
#team SSâ¤ï¸
#team SZ💙
*Ummu Najma ce 😘*
(¯'*•.¸,¤°'✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*'¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
*ƘARAMAR BAZAWARA*
💚ðŸ¤ðŸ’š
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
WATTPAD: Polohttps://my.w.tt/4ZfEeBpVecbp
OR
@ayeeshatmuhd
*BY UMMU NAJMA*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
And *AISHA ALTO*
45ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
Zaune nake a class na tattari hankali na baki É—aya na zuba akan note da nake jotting.
Shigowan masinja ne ya maida hankalin gaɓa daya student ɗin kanshi don ba'a interrupting dinmu idan muna lesson.
Izini ya nima wurin teachern mu da ya barni na fito wai anzo wuri na daga gida, nayi matuƙar mamaki d jin haka don tunda nazo school ɗinnan babu wanda ya taɓa zuwa wuri na idan ba a visiting day ba saboda Sulaiman baya bari.
To ko shine ya dawo akan maganar mu ta kwanaki? Har yanzu ban tanadi amsan da zan bashi ba wlh, bansan idan naje mai zan ce mishi ba.
Kyarma jiki na ya fara na tsoro gashi har yanzu ban sanar ma Zayyad abinda ke faruwa ba na bari akan sai anyi mana hutu naje nayi mishi bayanin komai,
A nitse nake bin mutumin ina jero addu'o'i a zuciya na har zuwa ɗakin da aka tanada na ganawa da baƙi.
"Hamma zayd?!" Na furta cike da mamaki lokacin da na hango shi zaune a kan kujera, kwata_kwata banyi tsammanin shi zan gani ba.
Ɗago ido yayi daga inda yake zaune ya zubamin su, ina ganin wutar ɓacin rai a cikin su.
Fita masinjan yayi ya bamu wuri mu gana sai a lokacin Zayyad yayi magana.
"Me yasa kika ɓoye min saudat? Mai yasa tuntuni baki faɗa min ba?"
Sunkuyar da kaina ƙasa nayi ina wasa da yatsu na saboda na kawar da zancen na gaishe shi da
"Ina kwana, ka iso lfy"
"Ughh.. forget about greetings, rayuwata tana cikin garari har kina da nutsuwan gaisuwa?... Just answer my questions please"
"Na bari sai lokacin da abubuwa suka gama gyaruwa ne ka samu qoshin lafiya kafin na sanar maka"
"Wani lokaci ne wannan kenan? Lokacin da muka riga muka rasa komai babban yaya yayi Nasara a kanmu? Kina tunanin kina cikin abinda zan iya haƙuri da rashin su ne? Yanzu yaya kike so nayi ya riga da ya riga ni?"
Neman wuri nayi É—an nesa dashi na zauna sannan na É—ago ina kallon cikin qwayar idanun shi tare da yin fuskar tausayi nace
"Ba son babban yaya nake yi ba hamma zayd, har yanzu ban faɗa ma baba na amince ko ban amince ma auren sa ba, amman idan ka fito nayi alƙawarin zan zaɓe ka a kanshi ba tare da wani tunani ba, nima ba a son raina hakan ta faru ba kayi haƙuri"
Ƙaramin tsaki yaja ya kifa kanshi a jikin hannun shi na dama yana murza gaban goshinsa dan ji yakeyi kaman zai tsage ya fashe,
"Kema kiyi haƙuri babes, nasan ba laifin ki bane, ba ke ya kamata na tuhuma ba, raina ne ya ɓaci sosai I can't control my anger"
Murmushi nayi nace "to bari na baka wani labari, kana so?" gyaÉ—a min kai yayi alaman yana sauraro na naci gaba da cewa
"A zamanin annabi s.a.w akwai wani mutumi da yazo ya same shi yace ya Manzon Allah kayi min wasiyya,
Sai Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam yace mishi, kada kayi fushi, sai mutumin ya sake maimata tambayar tashi amman amsa É—aya Annabi yake maimata mishi 'kada kayi fushi'
Hakan na nufin akan dukkan abinda zamuyi fushi bazai haifar mana da É—a mai ido ba, just calm down mu dage da addu'a komai zai tafi daidai insha Allah"
Lokaci ɗaya fushi da ɓacin ran da ya taho dashi ya gushe, murmushi yalwatacce ya ɗaura kan fuskar shi, jingina kanshi yayi da jikin kujeran yana jefa min kallo mai cike da shauƙi, yace
"See wife material! You already know how to handle me well I'm surprised gaskiya and I'm indeed very lucky"
What he is doing is affecting me, na kasa hana kaina blushing, yabo daga wurin wanda zuciyan ka yake muradi komin kashin sa yana da matuƙar daɗi,
Kama ƙasan hijabin uniform ɗina nayi ina kanannaɗa shi a jikin yatsa na a kunyace nace "Ina jin bugun zuciyan ka cikin tawa, so I can say duk abinda zai faranta maka da wanda ba zaiyi maka daɗi ba zan iya sani"
"Ina sonki Saudat, Allah yayi ma rayuwar ki albarka"
That words melt my heart wallahi, daÉ—i kaman zai kashe ni da naji su, gashi ya kafa min ido kaman zai cinyeni bansan ko me yake kallo ba don bayan hannu na ko ina na jiki na a rufe yake,
A haka muka ɗauki lokaci muna hira mai daɗi yana sanar dani irin kewata da yayi lokacin da bani nan, nima hakan yake a wuri na tunanin shi da halin da yake ciki yana hana ni barci, kullum kafin na kwanta sai na karanta wani ɓangare daga cikin al-qur'ani nayi mishi addu'a kafin na samu nutsuwa barci ya ɗauke ni.
Har ya tafi bamu sake É—ago chaptern Sulaiman ba,ni mantawa ma nake dashi da matsalar shi.
*********
Wangale mishi gate akayi ya danno hancin motarshi ciki da gudu yana murza steering motar cikin qwarewa, can daga nesa ya hango Sulaiman tsaye a ƙofar part ɗin aunty Amarya sanye da fararen kaya babu hula a kanshi hannun sa naɗe a saman ƙirjin shi.
A take Abinda yayi ya dawo mishi, daman farincikin da ya nuna yana yi na dawowarshi jiya duk ƙarya ne shi yasan abinda ya tanada.
HaÉ—e rai shima yayi ya samu wuri yayi parking motar kafin ya nufe inda Sulaiman É—in yake tsaye,
A tunanin shi idan Zayyad ɗin yazo zaiyi masa magana ne ya samu daman huce haushin shi a kanshi da kyau, saidai yana ƙarasowa ya ratsa ta gefen shi zai wuce ganin haka yasa Sulaiman ɗin juyawa kafin ya shiga cikin part ɗin ya dakatar dashi,
"Me kaje yi wurin sauda a makaranta? Wa ya baka izinin zuwa wurinta?" Sulaiman ya tambaya idon shi a cikin na Zayyad yana jifan shi da mummunan kallo.
Ciza haqwaran shi yayi cikin takaici yana jin ɓacin ranshi yana dawowa sabo, Sulaiman ya gama shiga mishi hanci da ƙudundune ya hana shi shaƙan iska, a hasale yace
"Da ni ban tuhume ka da shige min gaba da kayi kana son mallakar abinda yake nawa bane shine kai har kana da bakin tambayana abinda ya kaini wurinta?
Let me make one thing clear Sulaiman, Saudat...is...MINE!"
"No! She is not" ya amsa a taƙaice ba tare da ya nuna wani damuwa a kan fuskar shi ba.