Sashe 1
Karamar Bazawara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
ðŸ¤ðŸ’šðŸ¤
  *ƘARAMAR BAZAWARA*
      💚ðŸ¤ðŸ’š
  _(Cigaban matar kulle)_
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsÑ‚ ιмÏσÑтαηт qυαℓιтү α ωÑÎ¹Ñ‚ÎµÑ cαη нαvε, ωε *_ÏÑσғιcιεηт ωÑιтεÑ's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαÑε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
Follow me on Wattpad @ayeeshatmuhd
     *BY*
    *UMMU NAJMA*
*DEDICATED TO, MAI DAMBU*
 And *AISHA ALTO*
*Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah Ubangijin talikai mai kowa mai komai wanda ya bani ikon rubuta wannan littafi, ya Allah ina roƙon ka kasa yanda na fara shi lafiya na gama lafiya ka tsare min alqalami na daga rubuta abin ƙi ka kare mana imanin mu sannan ka sanya mu cikin aljannah ba don ayyukan mu ba*
_this novel is 100% fiction so any resemblance to it should be considered as coincidence_
بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
01ðŸ§ðŸ»â€â™€ï¸
  24/sha'aban/1442
10:31am
Bankaɗo ƙofar office ɗin aka yi da ɗan ƙarfi hakan ya jawo hankalin wanda ke zaune a ciki ya zuba ma ƙofar idanu don ganin waye zai shigo, wani matashin saurayi ne at his late 20s wankan tarwaɗa majiyin ƙarfi kyakkyawa na ajin farko ya shigo da ɗan gudu hannun shi ɗauke da jirgin wasan yara,
Bayan shi kuma yaro ne wanda ba zai wuce shekaru 5 ba yana jan rigan shi ya marairaice fuska kaman zai fasa ihu yana É—agyalgyal saboda ya samu tsayin shi ya kai na wannan saurayin ya karbe jirgin dake hannun shi,
Da yaga babu sarki sai Allah sai kawai yaja gefe ya tsaya with a sad face cikin magiya yace
"Uncle ZAYYAD please give back my aeroplane na fasa wasan da kai"
Dariya mutumin yayi har saida dimples ɗinshi masu tsananin zurfi suka lotsa sannan yace "ai kuwa baka isa ba yaro, saida ka gama haɗa kan ƴan sweets ɗina ka shanye shine zaka ce yanzu ba zakayi wasa dani ba? To naƙi wayon, indai kana son na baka jirgin ka saidai kasa dadyn ka ya biya ni sweets ɗina" ya ƙarasa fada yana gwada mutumin dake zaune wanda tun lokacin da suka shigo yayi musu kallo ɗaya ya watsar yaci gaba da ayyukan gaban shi,
"Dady please kace ma uncle Zayyad ya bani toy É—ina su aunty Sulthana suna jira na zamu tafi gidan umma"
Wani mugun Kallo kawai ya watsa mishi ba tare da yace komai ba Zayyad yayi saurin miƙa mishi jirgin yaron yana murna ya fita, ƙarasawa kujeran dake gaban table ɗin mutumin yayi ya zauna yayi shiruuu murmushin da ya shigo da shi ɗauke a fuskar shi batt ya bace, lokaci ɗaya yanayin shi ya sauya zuwa na damuwa kuma alamu sun gwada a kwai magana a bakin shi,
sake ɗagowa yayi ya kalle shi sai ya aije pen ɗin hannun shi ya jingina bayan shi da jikin kujeran da yake kai, cikin wani salo na taƙama kaman wanda bakin shi yake ciwo yace "me ya faru? Ko matsalar ne har yanzu?"
Girgiza kai yayi, a hankali yace "Aa bashi bane, it's Nana!, ta san halinda ake ciki, Nana ta gano sirrin da muke boyewa ya Sulaiman and the worst thing is ta sanar da Sulthana a..."
Bai ƙarasa magana ba Sulaiman ya bugi table ɗin dake gaban shi da ƙarfi cikin tsananin bacin rai
"How on Earth do you let that happen?? Ta yaya akayi kuka barta ta sani? How could you be so careless kuka bar biggest secret ɗinmu yayi leaking? Wannan abun kaɗai is enough to destroy everything it will tarnish your image Zayyad, ƙoƙari na a kullum bai wuce na rufe maka sirrin ka ba amman kai baka taba maida hankali a kai ka dauki abin nan kaman wasa"
"Ba laifi na bane ya Sulaiman, sanin kanka ne bani da ikon controlling wannan matsalar da nake ɗauke dashi, kuma bani da ikon controlling movements ɗin ƙannen matar ka a cikin gidan mu tsautsayi ne da ƙaddara, sannan yau da safe Sulthana tazo har part dina tayi threatening ɗina da cewa tunda ta riga ta san abinda nake ɓoyewa idan na yarda aka saka auren mu nan kusa zata rufa min asiri and i couldn't say no,
Na faɗa mata zan taho na sanar da kai shine tace zata biyo ni sai na sauƙe su a gidan umma kuma ina da tabbacin faɗa mata zasu je suyi Please do something to stop her please" ya ƙarasa hawaye na gangarowa saman fuskar shi, a fusace Sulaiman ya tashi ya fita,
hango su yayi zaune a waiting chair dake jikin office ɗin wurin sakatariyan sa suna zaune ga yaron shi Arif da ya fita dazu zaune a kan cinyar ɗaya daga cikin su yana wasa har ya tsaya a kansu basu san yazo ba hankalin su yana kan waya saida sakatariyan ta miƙa ta sake gaida shi tare da tambayan shi ko yana buƙatar wani abu ne, kafin dukan su suka ɗago suka kalle shi,
"Daga ina kuke?" Ya tambaya yana kallon ɗaya a cikin su wanda nake kyautata zaton ƙanwar shi ce don kamannin su dashi ya fito sakk, itama bata da wani haske amman kyakkyawa ce ba kaɗan ba ga idanuwan ta manya kaman zasu fito waje, sunkuyar da kanta tayi cike da fargaba tace
"Daga gida muke babban yaya"
"Me kuke yi a nan?" Ya sake tambayar ta,
"Umm daman munzo tare da ya Zayyad ne muna jiran shi ne ya fito sai ya sauƙe mu a gidan umman su Sulthana"
"Ok! Idan ita umman ta ne ke kuma me zaki je yi a gidan?"
"Yaya raka ta fa zanyi kuma da wuri zamu...
Bata ƙarasa ba ya katse ta a tsawace tare da gwada ta da yatsa
"Ke!! Kada ki kuskura ki sake É—aga min murya idan kina magana dani,
"I'm very sorry,
Shiru yayi na ƴan sakwanni yana Hararar ta, haƙurin nan da ta bashi ji yake kaman ya samu fuskar ta ya kwada mata mari, ta dai ci darajan ba'a gida suke ba amman da sai ya ida nufin sa,
Tsaki yaja yaci gaba da cewa " kuma ku sani wannan maganar da kuke son saka kanku ciki yana da mummunan haɗari kaman yanda ake wasa da wuta, idan baku maida hankali ba sai ya ƙona ku ƙurmus, kun riga kun san ni waye kunsan yanayi na kada kuyi sha'awar saka ƙafan wando ɗaya dani, don haka yanzu na baku 20 minutes ku isa gida kuma dan zo na haɗu daku",
Da faÉ—an haka ya juya ya koma office É—inshi su kuma suka tattari Æ´an jakakkunan su da sauri suka fita a building É—in,
Tsaran napep suka yi Nana tana zumbure_zumburen baki ta shige ciki a yanzu babu abinda tafi tsana kaman shiga public transport ai wannan ma ƙasƙanci ne ta fito daga gidan Naira kuma tana a hulɗa da masu manyan motoci amman ace ta shiga napep? Ganin bata da niyyan magana yasa Sulthana ta faɗa mishi unguwar da zai kaisu ta saka Arif a ciki itama ta shiga suka tafi kafin 20 minutes ɗin da ya basu ya cika ya samu labarin basu isa gidan ba,
Saida yaga tafiyar su ta windown office É—inshi kafin ya koma wurin Zayyad da ya kife kanshi saman table ya É—an buga bayan shi tare da faÉ—in
"Enough now, na tsayar dasu ba zasu fada ma kowa komai ba insha Allah sune na ƙarshe da zasu san sirrin ka zanyi maganin ko wani ɗan iskan da yake shirin kawo mana cikas ga cikar burin mu kaji ko?"
Har wani lokaci yana tsaye a kanshi yana jin yanda yake faman sheshsheqar kuka sannan ya koma seat ɗinshi ya zauna tare da crossing fingers dinshi yana ƙare wa gashin kanshi kallo da tunani birkitai a ranshi, yana jin kaman ma yafi Zayyad tsoron fitowar wannan sirrin shiyasa yafi ƙoƙarin boye shi,
"Ya Sulaiman idan sun riga da sun faÉ—a ma wani kuma fa? Me zai faru?" Ya faÉ—a cikin rawar murya still kanshi yana kife,
Dagowa yayi yana kuka kaman ƙaramin yaro fuskan shi yayi caɓa_caɓa da hawaye yana ji a ranshi da ace ana canza gangar jiki da ruhi da kuwa ya canza nashi, ya kalli sulaiman dake zaune a kujera ya haɗe fuska domin yau NANA tayi matuƙar ɓata mishi rai har ya kasa tantance wani irin hukunci zaiyi mata,
Shirun da yaji yayi ne yasa yaci gaba da cewa
"Daman nasan tunda matsalar nan ya wuce tsakanin mu har ya fara bazuwa cikin dangi ƙarshe dole na tozarta, yanzu bayan Nana da Sulthana Allah kaɗai yasan yawan wanda suka san da wannan al'amarin"
"Na faɗa maka babu wanda zai sani, ba zan taɓa barin NaNa tayi wani yunƙuri ba idan kuma ba haka ba zan hukunta ta kaman yanda na hukunta Ruma lokacin da ta sanar da Batool, zan iya nesanta Nana daga gare mu a kan wannan maganar idan bata kiyaye ba zan mantar da kaina alaƙar dake tsakanin mu na mata irin hukuncin da sai tayi nadamar gani ma idon ta abinda bai kamata ta gani ba,
Amma kaima ya kamata ka jajirce ka daina bari wanda suke zagaye da kai suna sanin weakness ɗinka, kada ka manta shekaru 2 kawai suka rage mana in the next two years you will be 30 kuma a lokacin ne za'a danƙa maka naka kason na dukiyar ka you will be one of the share holders of this company bayan nan kowa zai iya sanin matsalar ka tunda nasan ba zamu iya rufe shi HAR ABADA ba amman dan Allah kada ka bari muyi asaran shekaru 25 da muka yi muna ɓoyewa be strong please"
Share hawayen idon shi yayi da bayan hannun shi yana ƙoƙarin daidaita kanshi, murya a dishe yace
" Insha Allah ya Sulaiman babu wanda zai sake sanin wannan abun, zanyi ƙoƙari na rufe shi da iya ƙarfi na, duk dokokin da aka kafa min zan kiyaye su domin gujewa matsala"
"Very good, yanzu bari na ƙarasa duba wa'innan takardun sai mu wuce gida duk sunyi spoiling mood ɗina bani jin zan iya wani aiki a yau ɗinnan"