← Book details Jin Dadi Sabo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 59

Sashe 54

Jin Dadi Sabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Saura Kai Ahleef me ka gani? Ahleef yace kiyi hakuri Momee bazan iya auren Niima ba wlh sabo da Shukura baza ta iya Zama da kishiya ba,baya ga Haka ma yanzu Niima Bata Raina ko kadan,Momee ta jinjina Kai sannan tace kaje kayi tunani Ahleef tukun Nan da 1wk sai muyi maganar again.
Ahleef yace Momee bazan boye Miki ba ko nayi tunani amsa daya ce, da naso Niima kin sani itace ta yaudareni, ban yarda ba Ahleef na baka time kayi tunani cewar Momee,ganin Momee taki yarda yace to zanyi tunani Momee tunda kince,Murmushi Momee tayi tare da cewa yawwa na gode,Mikewa sukayi sai gida.

Shukura taga Ahleef ya shugo dauke da damuwa a fuskarsa tare da sassan jikinsa da gani ransa a bace yake, cikin nutsuwa Tasha kwalliya ta gaske tana walwali tare da kamshi ta rungumeshi tare da kwantar da kanta a saman lafiyayyen Kirjinsa, Kam Kam ya Kara kankameta a jikinsa Yana shakar Kamshinta,Jin Bai ce komai ba sannan ya Saba fada Mata zafafan kalamai da kisses Amma yanzu ko daya baiyi ba sai rungumeta da yayi a jikinsa Yana sauke ajiyar zuciya.

Saman lumtsumemiyar 3seater ta jashi suka zauna tana saman cinyarsa a zaune hannayenta ta sarkafosu ta wuyansa suna Facing juna,Bai son kallonta ma Dan kar ta gane Yana damuwa,amma tuni ta rigada ta ganoshi,sansanyar muryarta tace lfy My Heart? me ya sameka?waye ya Bata ma Rai?waye ya taba min Mijina? Murmushin karfin Hali yayi sannan yace Honey bana boye Miki komai wannan ma bazan iya boye Miki ba, Nan ya Bata labarin abinda Momee tace na auren Niima,kafin ya gama labarin Shukura tuni Hawaye sun wanke Mata fuska,yace kinji abinda tace min,a hargitse ta mike daga jikinsa,Yana riketa tana kwacewa,sai kokawa suka fara tukuru tana kuka,Yana rirriketa tana zillewa,da kyar ta samu ta kwace kanta ta nufi Bedroom dinta da sauri ta zura Hijab dinta sannan ta fito zata bar gidan, ya riketa Nan ma suka ci gaba da kokawa tana kuka da Nishi, Ina zakije daga fada Miki magana ko nace Miki zan aureta, tana Haki tace gashi ka fada min kawai kace kana son abarka zaka Raina min hankali kace wata Momee waye ai na San halinku maza,Ni bazan zauna da Kai ba ka sakeni kawai ko ka barni nayi tafiyata bazan zauna da Kai ba ta Kara fashewa da Kuka.

Yayi lallashin duniya har ya gaji ya saketa ai kuwa ta Sa Hijab dinta tayi waje kamar zata tashi sama,tunaninsa Wasa take ko wajen Umma zata je,Ashe tuni ita ta bar gidan ma,da sauri yabi bayanta wajen Umma.

Yana Shiga Umma ta tsorata yanda yake a hargitse a gurguje ya labartawa Umma komai,Umma tace maza bi bayan yarinya ta ka dawo da ita Kaine da shirme ta ya zaka fada Mata wannan magana Kai tsaye,Baba da dawowarsa kenan daga unguwa yace sai Naga kamar Shukura tana tare taxi Zata Shiga,da sauri Ahleef ya fita tare da fisgar mota yabi bayanta, Allah ya taimakeshi Bata samu taxi ba,sai kuka take a gefen titi tana tafiya, Horn ya Danna Mata tana tabbatarwa Ahleef ne sai ta Kara sauri zata tsallaka titi saura kadan mota ta bigeta, ransa ya mugun baci,parking ya gyara ya fito da sauri tare da jawota daga titi tana kokawar kwacewa ya wanke ta da gigitaccen Mari,kafin tayi magana ya Kara Mata wani sabon Marin sannan ya finciketa ya jefa ta a mota yasa lock kana ya Shiga shima tare da Jan motar suka koma gida tana dafe da kumatunta Wanda yasha Mari yayi jajir dashi.

Yana parking niyyarsa ya kaita wajen Umma ta lallasar Masa ita,amma Yana parking tana kukanta ta balle murfin motar ta fice tayi part dinsu da sauri, kansa ya daura saman sitiyari duk abin duniya ya Masa zafi,ya rasa meke Masa dadi a duniya sai daya gaji da Zama sannan yaje wurin Umma tare da cewa Umma Dan Allah kizo ki lallasheta ta hakura,Murmushi Umma tayi tace ba ruwana wa yace ka fada Mata,kaje ka shawo kanta tun wuri.

Fita yayi ya kyale Umma Yana Jin haushi taki zuwa ta shawo Masa kan Shukura,Shukura kuwa bedroom dinta ta shige Bata leko ba,yayi yayi ta bude Amma taki Haka ya hakura shi kadai ya kwana har gari ya waye da kyar yayi bacci Shukura ma Haka sun rigada sun Saba kwana tare suna manne da juna.

Bata fasa ayyukanta ba ta fito tayi komai har breakfast ta shirya kamar yanda ta Saba sai dai tana yi tana hawayen kishiya,tana tsaka da shirya Dining Ahleef ya fito sanye cikin jallabiya,suna hada Ido yaga har yau kukanta takeyi,mamaki da dariya a bin ya bashi,wani dadi ma yake ji duk a kansa ake wannan kuka Lallai Ana sonsa sai ya godewa Allah.
Kallonta yake Yana sakar Mata Murmushinsa ita Kuma tana harararsa ga Hawaye nabin kumatunta, Ahleef yace sannu da aiki Honey har kinsa naji yunwa wannan kamshi Haka,Banza ta Masa.

Tsokanarta yayi yace da Zaki hakura ma ai da na Baki kyautar gida da mota sannan na kaiki Makka,ai kafin ya rufe Baki tace bana so ko duniya ce ka rike abarka,me zanci dasu tana Harara tare da ajiyar zuciya, dariya yayi sosai yaci gaba da tsokanarta ke da Zaki ma huta da aiki idan na kawo Miki Amarya tana tayaki, Jin ya Fadi Haka a ranta tace Lallai da gaske ne abin Sai ko ta Kara barkewa da kuka sosai take rerawa, Ahleef Baki bude yake kallonta ta shige Bedroom ta dakko takarda da biro tace sai ya Rubuta Mata saki, Bai kulata ba yace Ni ai Ina sonki tare dake nake so na rayu kima daina tunanin wani rabuwa, wucewa tayi zata koma dakinta Bai hanata ba ta Shiga ranar Haka ya yini ba dadi har aka kwashe 3days Shukura taki sakkowa ta hakura, shiryawa yayi ya fita Bai tsaya ko Ina ba sai Gidan Momee.

Bayan sun gaisa ya zauna gefenta sannan yace Momee kiyi hakuri wlh alfarmarki baza ta samu ba,matata baza ta iya Zama da wata ba, Allah ya Bata Wanda ya fini Amma bazan iya auren Niima ba,Momee Bata takura ba tace babu damuwa Ahleef Nima sai yanzu naga Niima Bata Dace da Kai ba sai yaushe zaka kawo min Shukura mu gaisa ko sai nazo? Ahleef yace soon zan kawo Miki ita Momee,Bayan sun Dan taba Hira Ahleef ya dawo gida Bayan ya tsaya yayi musu take away na kayan tande tande.

Hakimar tasa Shukura taci Uwar kwalliya kamar zata je Dinner sanye take da gown me karamin hannu gefe da gefe tsaga ce har cinya rigar readymade ta fito Mata da surarta sosai kamar ka sace ta sai kamshi take zubabawa bakinta da alawa tana tsotsa a hankali tana kallon Tv abinta a Palo.
Sallama dauke a Bakinsa ya shigo da kyar ta amsa Masa tana basarwa ko sannu da zuwa Bata Masa ba,kawai tv dinta take kallo,kamar Bata San da mutum ba, abin duk ya dameshi,sai yaji ba dadi,kusa da ita ya zauna jikinsu na gugan juna,gaba dayansu wani Yar suke ji a jikinsu sunyi 3days ba tare ba, ji suke kamar sun shekara rabonsu da juna, Bata ce Masa komai ba ya fara magana cikin Muryar sa me dadin saurare, wato Shukura Haka zamuyi dake ko? na yarda dake nazo bana boye Miki komai Ina sanar dake Amma baza ki tsaya ki Fahimci abinda nace ba sai ki dauki zafi kina gaba Dani daga maganar da Baki San wani tushenta ba wacce ba gaskiya bace,to na rigada na fada ma Momee bazan aure ta ba,Kuma an kashe maganar ma,Son da nake miki ya wuce na hadaki da wata sabo da bazan iya adalci ba,Amma idan Baki yarda kiyi ta fushinki ke kika sani, ki sani dai bana Miki karya, sannan rayuwar nawa take,zan iya Mutuwa ko yaushe,Kinga dai yanda maza ke Mutuwa,sai mutum ya mutu mata su kama kukan banza komai na duniya hakuri akeyi.

Jikin Shukura yayi sanyi musamman da taji yace mutuwa Kuma tasan baya karya a zancensa,sai taji tausayinsa,tasan Bata kyauta ba,Mikewa yayi zai bar Mata wajen,da sauri ta ruko hannunsa da nufin ya zauna Amma yaki ya fara tafiya,da sauri ta mike tare da Shan gabansa ba zato yaji ta hade bakinsu waje daya da zafi zafi tana tsotsa kamar ta samu alawa, tun Yana jinta ita kadai shima ya tallafi fukarta da tafukan hannayensa masu laushi ya Shiga tsotsar bakinta da sauri sauri an Dade ba a hadu ba,Yana kissing nata itama Haka tana I'm so sorry My Hero,tana Haki kamar wacce sukayi tsere.

A wajen ya fara rabata da kayan jikinta ta wani lumshe Ido tare da taimaka Masa,Kasa karasawa sukayi sama Bedroom a palonsu suka ci gaba da shakatawa da juna,Shukura I missed u kawai take iya furtawa,mazarkwailar Ahleef ta gusar Mata da hankali Baki daya,Shi kanshi ji yake yau tafi ko yaushe mazarkwaila domin yaji kamar ma yau first night ya Gama haukace Mata,Bai San Umma tana tsuma Masa Shukuransa ba shi yasa take Kara mazarkwaila, sun Dade suna gwangwaje juna da zumarsu kafin su samu nutsuwa tare da tsarkake jikinsu,Sai lokacin ta Kara gyara Palon neat sannan suka koma bedroom tare da lumtsuma a saman bed,ita Kuma tana jikinsa tana Wasa da yatsunsa masu daukan hankali, a hankali yace Ki saurareni kiji Honey ke bakya tsayawa ki fuskanci mutum sai ki yanke hukunci,da sauri ta rufe Masa Baki da tafin hannunta me matukar laushi da kamshi kana tace bana bukatar wani magana na hakura ka aureta ai Allah yace ku Kara wlh na hakura tunda sunna ce, Ina sonka zan zauna Haka,tana Gama furtawa Hawaye suka shararo Mata,Dariya Ahleef ya Shiga yi Mata.

Haba ya rike tare da zura Mata Ido kamar zai Shiga cikin Fuskarta,ita kuma Hawaye na zubowa tana kokarin Sharewa Amma sun kasa daina zubowa karshe ma sai ta rushe da Kuka sosai ta fada jikinsa tare da rungumeshi tana ta faman shesheka.
Chapter 54 · 0% Book details