← Book details Jin Dadi Sabo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 59

Sashe 46

Jin Dadi Sabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba zato ya faki idonta ya balle Mata towel da sauri ta Kai hannu zata dauko ya dauke ya rike taja taja ta kasa kwata,tace Allah sai na kwance naka yace Haka nake so maza,tasan abinda zai Mata gashi tayi alwalarta Magrib ta kusa tace Dan Allah kayi hakuri wlh nayi Alwala ban so ta karye,a kunne ta Rada Masa sai dare zan ma wani Abu da ban taba yi maka ba,zaka ji dadi idan aka sake sai Umma ko Baba sunjiyo ihunka,dariya yayi tare da cewa Ni Zaki ma wayo,Shukura tace ba wayo da gaske pls kaji Dan Autan, da kansa ya daura Mata abinta suka shirya ita tasa atamfa Riga da skert na atamfa me kyau ya kamata tayi matukar kyau,shi kuma jallabiya ruwan toka yasa fitted me tsada da kyau, a gurguje ya Mata sallama tare da kissing dinta a tafin hannu da goshinta sannan ya tafi masallaci,Itama Hijab tasa lokaci nayi tayi sallarta da azkar tana zaune tana adduointa har akayi Isha ta mike tayi sannan ta fita Palo,ta karasa shirya Dining ta kawo Drinks etc,tana Haka Umma ta fito tana sannu Shukura Bakya gajiya,Murmushi tayi tace ba komai Umma, kinyi kyau sai kace zakije biki Shukura,Dariya Shukura tayi tace Kai Umma tana kasa da Kai. Umma a ranta tace yaran zamani Wai yanzu kamar Shukura sun iya kula da miji haka.

Zama Umma tayi a Dining Dama Baba yace bazai dawo da wuri ba sai 11 na dare karsu jirashi,Shukura ma Zama tayi suna Hira da Umma har Ahleef ya Shigo shima yaja kujera ya zauna Yana facing Shukura sai magana yake Mata da Ido tana sani taki ko kallonsa kar ya Bata kunya, Umma tana kallon abinda yakeyi tayi kamar Bata gani ba Shukura tayi Serving dinta abincinta tana ci kawai.

Zuba Masa nasa Shukura tayi ta tura Masa gabansa da lemo ta zubawa kanta itama ta fara ci sai kafarsa yake goga Mata da kafarsa, tayi kamar Bata ji ba, sai dai in sun hada Ido su sakarwa Juna Murmushi.

Bayan sun Gama ta kwashe komai tare da gyara wajen suka koma Palo gaba daya suna kallon News har Umma tana tsakiyarsu Ahleef na gefe Shukura na gefe sai sako suke turawa juna ta waya suna chat,Wani sako Shukura ta tura Masa sai yayi Murmushi me Sauti, Shima ya tura Mata tana gani ta karanta tana dariya kasa kasa ta sake tura Masa,ta Bayan Umma ya leko da kansa suka hada ido,suka danyi magana da Ido suka ci gaba,Umma ta gaji da halinsu tace Kai ku tashi ku bani waje, Baba ne ya Shigo dauke da sallama,suka Amsa tare da gaidashi suna Masa sannu da zuwa,Umma tace to ku San nayi ku bani waje, Sum sum suka mike suka tafi Baba Yana dariya yace me sukayi Miki ne Haka? Tace baza ka gane ba,Ahleef Sam bashi da ta Ido turai ta Gama lalatashi,Yarinya me kunya duk ya takura Mata,Baba yace ke Ina ruwanki dasu to ke lokacinki waye ya Sa Miki Ido? Murmushi Umma tayi ta mike ta dakko abincinsa suka nufi Bedroom Bayan ta kashe kayan wuta.

Shukura a tsorace take da Ahleef taga yau da kyar idan zai iya kyaleta,shi kanshi ya kudurce bazai tausaya Mata ya kyaleta ba a halin daya ke jin kansa ba.

Asma baffa
[7/22, 1:14 PM] Sis Asma: 🍱🍱🍱
JIN DADI SABO

61-65

Official

By
AsmaBaffa

Masu Sharhi kuyi hakuri wannan Novel din baku wani samu kyautar page ba, bani da lokaci ne kwana Nan shi yasa da kyar kuke samu nake iya typing, sai a Next Novel Inshallah.

Shukura Zama gefen Bed tayi wani Shuru kamar ba ita ba, gani tayi Kallon da yake Mata ya shiga da tsoro ko idonsa baya iya daukewa daga kanta duk tabi ta rude ita kadai duk ac din dake room din Amma zufa ke keto Mata ta ko Ina, kusa da ita ya zauna a hankali, da sauri ta matsa har jikinta ya fara rawa,Ahleef ya kalleta kawai ya basar tare da cewa ki kwantar da hankali ba abinda zanyi Miki ni, tunda Bakya so ai ba a Dole je kiyi Shirin bacci ki kwanta sannan ki kwantar da hankalinki Yan Mata,da Hira yake janta har ta saki ranta suna hirarsu tare gwanin Sha'awa.

Wanka tayi sabo da ta Riga ta Saba Dole kafin ta kwanta sai tayi wanka,Shirinta tayi tsab tare da yin Nafeela lokacin Ahleef ya Shiga wanka, Bayan ya fito yabi jikinsa da turaruka sannan ya zauna gefen Bed da laptop dinsa Yana aiki,Mikewa Shukura tayi Bayan ta idar da Hijab dinta ta fita kitchen Coffee ta Hado Masa ta ajiye gefensa a hankali, Ido suka hada Murmushi yayi tare da furta tnx Wifey shi yasa nake Kara sonki kin iya caring, Murmushi kawai tayi ba tare da tace Masa komai ba ta zauna gefensa kafadarsu na gugan ta juna, Coffee dinsa yake Sha itama yana Bata tana Sha, bacci ta fara ji 10:40pm, muryarsa taji yace kwanta mana kiyi baccin ki,Kai nake jira,Kai ya girgiza sai nazo ki fara min kuka kawai Bakya so na yanzu da wacce take so nace ko Suma zata yi sai ta yarda ta bani hakkina,Amma ke kullum kuka kina baccinki Ni idan na Gama abinda nake Palo zan koma Na kwanta.

Dariya tayi tace ai in kaje Umma da Baba zasu ganka suce fada mukeyi,Hmm gaskiya zan fada musu abinda kike hanani Kuma kin San zan iya ba kunyarsu nake ji ba,Shukura ta bude Baki a tsorace tace Dan Allah karka fada musu ai abin kunya ne Ni kunya zanji pls,gobe zafa ki koma schl, sabuwa ka canja min ko waccen? Ahleef yace waccen tsohuwarki can Zaki koma, Shukura tace tam yanzu so take ta gyarawa su Latifa Zama shi yasa Bata so ma a canja Mata schl ba tare da ta kuntatawa sun Latifa ba.

Laptop dinsa ya kashe tare da wayoyinsa sannan ya kashe musu light suka kwanta cikin blanket, Shafarta ya shiga yi son ransa Yana sarrafata,itama Haka sabo da yanzu ta saba, Babu abinda kake ji sai nishinsu, gaba daya sun zauce Ahleef ko Ina tsotsensa yake da lashe lashe itama haka, Dukiyar Fulaninta yana Bakinsa daya Yana Wasa dashi, Salon yau da yake yiwa Shukura na daban ne Bata taba Jin dadi irin yau ba kalar sa daban,jikinta ya Gama macewa da kyar take Motsi, Down nata ya tafi Yana Mata wasu Abubuwa masu nauyin furtawa, kafin kace me Shukura sai kukan dadi take sama sama,a hankali cike da nutsuwa ya karanta adduar saduwa da iyali sannan ya shigeta Amma yasha Yar wahala kasancewa ta yarinya, Kuka Shukura ta sake Masa tana furta da zafi...wash...zafi Ahleef yayi Nisa baya ma jinta abinda yaga dama yi yake sai sambatu na sweet words yake Mata masu dadi, ya Dade Yana Abu daya, yaji dadin da bai taba ji ba a duniya, ya samu gamsuwa sosai da sosai, kamkameshi Shukura tayi sabo da zafin yayi Mata yawa, Ahleef harda hawayen dadi bayan ya zare jikinsa a nata,nutsuwa tazo masa,Shukura kukanta ya tsaya ba karfi tayi wani lakwas a gefe.

Sai da ya huta sannan ya dawo gare ta cike da so da kauna,ga nishadi da yakeji,bai San Ma Dame zai sakawa Shukura ba,Lallashinta ya fara yana sa Mata albarka Yana Bata hakuri, Baki ta rufe Masa da hannu tare da furta ka daina gode min kana bani hakuri tunda ka samu gamsuwa ai Alhmdllh,ba abinda bazan baka a duniya bare wannan da yake hakkinka, kawai taimaka min ka mikani toilet na gasa jikina.

Daukanta yayi kamar jaririya har Toilet,ya hada ruwa me zafi da gishiri,liquid sabulun muski ya zuba ciki ta shiga tana Zama da kyar tana tashi sabo da zafin ruwan Haka har ta zauna daram ciki,sai da tayi Haka tana zubar da ruwan ya canja Mata wani har tayi sau uku sannan yayi Mata wankan tsarki Dana sabulun,shima yayi nasa suka fito,a hankali take tafiya tale tale kamar Yar kaciya, cikin rigar bacci suka shirya,ya cire bedsheed tare da canja wani sannan suka kwanta Manne da juna sai bacci me dadi ya tafi dasu, Ahleef ya Dade rabon da yayi bacci me dadin na yau har mamakin dadin Shukura yakeji dama haka akeji ko matar tasa ce haka a ransa sai godewa Allah yakeyi.

Basu farkaba sai da asuba suka yi sallah da azkhar suka sake komawa bacci,Shukura ,7am ta farka tare da zare jikinta a hankali daga na Ahleef ta fita sai kitchen kafin kace me tayi soye soyenta,da wasu abubuwan na Breakfast ta shirya a Dining yanda ta Saba sannan ta gyara kitchen ta koma daki a hankali take tafiya tana tale kafa, wanka ta sheko tare da gasa jikinta, ta shafa Mai ta Gama komai,cikin ledojin da Ahleef ya Shigo dasu jiya ta dakko sababbin Uniform dinta Nan take ta gogeshi ta saka ta Kara wani kyau,komai sabo har schl bag da komai,biscuits da sweet masu dadi da tsada ta kwasa ta zuba a schl bag dinta ta shirya littafanta da komai, a gefen Ahleef ta zauna tana ja Masa yatsa da kyar ya bude idonsa a kanta,yasha mamaki ganin har ta shirya tayi wani kyau,tashi pls Hero zan makara 8am ta kusa,Baki ci komai ba Zaki tafi schl? Baki ta turo Masa Ni dai Dan Allah ka tashi nafa Gama Breakfast,mamaki ya kamashi har yaushe ta mike tayi wannan aikin?sai ta Kara birgeshi yaji sonta ya Karu a ransa, toilet zai shiga tace Ni dai karka yi wanka pls ka kaini schl sai ka dawo kayi wankan,shirinka dadewa, gefen Bed ta zauna tana jiransa ya sake yin Brush ya wanke face dinsa sai buga Masa kofa take Ka fito pls zan makara ta ciki yace zo ki min wanka,wlh abazan iya ba gwara ma ka fito ko na tafi a taxi,ko na tafi a kafa.
Chapter 46 · 0% Book details