Sashe 52
Jin Dadi Sabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hankalin Ahleef ya tashi Shukura tayi fushi Bai San me akayi Mata ba,da sauri yabi bayanta,tun kafin ta Isa part dinsu ta fara rusa kuka, bedroom dinta ta shige tare da Sa key ta zauna dabar a kasa irin zaman Yan bori tana ta kukanta,Ahleef ya karaso da sauri ya Murda Handle Amma kofa Gam Gam,yace ki bude me ya faru,ko Baki da lfy Dan Allah ki bude Honey duk ya tashi hankalinsa.
Taki yin magana Kuma Bata bude ba kukanta take rerawa, magiya da rokonta ya Shiga yi idan baza ki bude ba to ki fada min me yake faruwa? tana shesheka tace Bayan kishiya kace zaka yi min, Ahleef Baki bude yace Ni din? Yaushe nace Haka? Yana mamaki tace ae ai Naga take takenka kuma wlh Allah indai kace Haka Ni Kuma sai ka sake Ni,Haka kawai za a kawo min jaraba gida a Jaja min cuta,Dariya ma abin ya bawa Ahleef Bai gane kan Zancen ba, yace Wai meke damun kanki ne? Ae kace Haka Mana ka zageni kaji dadi ai Dole kace min Haka tunda kaga wacce ta fini Kuma wlh baza ka dauko cuta a jikinta ka shafa min ba.
Salati Ahleef yaja shi bai San kan zancenta ba,tace idan shegiyar Nan tazo part dina wlh Allah da Kai da ita sai na yanka ku, Ahleef sai yanzu ya gane Niima take nufi ya Shiga sheka dariya yace to bude dai ki fito muyi zancen, da kyar ya roketa ta bude tare da fitowa, yasha mamaki ganin Fuskarta kamar an watsa mata yaji tayi jajir ga Hawaye ta ko Ina duk ac din dake gidan ta hada zufa.
Hannunta ya ruko ke yanzu Akan wata Niima kika Bata fuskarki Haka? Hawaye ya Kara shararo Mata tace gashi Nan yanda kake fadar sunan ma da dadi kake tsarawa kace NIIMA Mana Amma sai kayi iyayi kasa kalkala,Ahleef ya danne dariyarsa ya kumbura murya da Bakinsa yace to NI'IMA tace ai dai baka birgeni ba Tunda sai Dana fada kayi,yace muje nayi Miki wanka jiba yanda kike zufa Akan kishin banza,ai kinfi karfin kiyi kishi da Niima kucaka,Dariya Shukura tayi tana share Hawaye Wai taji dadi yace Mata kucaka.
Ya zura Mata Ido ya hango yanda take murna,Murmushi yayi tare da daura ta a cinyarsa yace to me zanci da wata Niima me katon goshi Bayan ga Shukura Balarabiya,Shukura ta Kara wani shigewa jikinsa tana Jin dadi Yana ta kushe Niima itace a sama, yace Shugabar Matana na aljanna Hurul ein,a aljanna ma sai abinda kika ce, Shukura tayi dariya tace Idan na Shiga Aljanna shuuma zan zama,Ahleef ya fara dariya,tace kasurgumar Yar giya zan Zama a aljanna kullum Nasha nayi tatul, Dariya Shidai Ahleef kawai yake na labarin Shukura sai da ya gaji sannan ya dauketa sukayi wanka suka kwanta suna hirarsu ta masoya bacci ya kwashesu me dadi.
Bayan sati biyu su Momee komai ya Dan fara gyaruwa suna Dan Jin dadi komai ya fara zamar musu Normal Ahleef ya gama musu komai Kuma Yana zuwa akan lokaci, yaune Kuma Niima ta hada kayanta ta nufi unguwar su Ahleef, da kyar masu gadi suka barta ta Shiga sai da ta Kira Ahleef a waya sannan ta samu aka bude Mata kofa, wani maaikaci ne ya rakata part din Shukura,Ahleef Yana Office Amma ya kusa dawowa Shukura tana Bed room ta Gama tsantsara masa girke girke masu dadi, tayi wanka tana tsane ruwan jikinta taji Sallamar Niima, Jin mace ce sai ta sakko daga sama daure da guntun Towel Fari ga karami a hannunta tana tsane ruwan gashinta, lekowa ta fara yi kadan ta hango Niima zaune, karasa sakkowa tayi tana tamke fuska Amma ta danne kishinta da Faraa ta tarbeta suka gaisa, Niima sai kishi take na Shukura tana wani Shan kamshi,Shukura ta Dan zauna kadan sannan ta kawo Mata kayan ci Dana sha.
Tana zuba Mata juice Ahleef ya Danna Door bell ya dawo, cike da Shauki tace Hero ne? Yace yeah Honey I'm Back, kofar ta bude a hankali cikin takunta na Jan hankali, Bai San anyi bakuwa ba ya daga Shukura sama tana Masa Oyoyo ajiyeta yayi tare da rungumeta a jikinsa suka fara kissing din juna sunkai 5mnt sannan Shukura tace muje ciki Mine.
Zai zame Mata towel tace akwai fa bakuwa a Palon Nan baka ganta ba,sai lokacin yayi tozali da Niima tana kallonsu kamar Mayya ko kyafta ido Bata yi,kishi ji take kamar ta kashe Shukura ta huta.
Da kyar ta iya gaida Ahleef,ba tare da ya kalleta ba ya amsa sannan ba kunya ya tsuguna yace Honey hau muje ki min wanka, bayansa Shukura ta haye kamar yarinyar yaye tana Wasa da gashinsa tana cewa Unique I love u, ta juyo ta kalli Niima dake Shirin kuka sabo da kishi, Shukura tace Bari mu sakko pls baza mu Dade ba wanka kawai zan masa.
Niima kanta ta dauke gefe tare da goge kwalla a boye su kuwa tuni ma sun bace Basu San tanayi ba,Niima tana Palon tun tana sa ran ganin zasu sakko Shuru kamar an shuka dusa, saida suka Gama Raya sunna sannan suka sake wanka tare da shiri ka rantse party zasu je suka sakko kasa, Allah sarki Niima sai gyangyadi take yi bakinta cike da yawu na laulayi HHH.
Ahleef ya kalleta kadan baya Jin tausayinta ko kadan gashi ta Sa Yar Jakarta a gaba, Shukura tace sannu mun barki kina jira, Baki cike da yawu Sautin maganarta baya fita sosai tace Bha..Bha...komai,Bhani...yedha( Leda) idan kina dha yita(ita) Shukura tace ai yawu Zaki Tara a ciki? Niima ta daga kai, No Ni Mijina abinci zai ci tsakani da Allah kyankyami gareshi bazai iya cin abinci Yana hangoki kina Tara yawu a Leda ba,Ina laifin ki na Shiga toilet, tsaya a raka ki wajen Umma ita zata Miki dabarunsu na Mata sai kiga yawun ma ya daina taruwa.
Ahleef waya yake dannawa baice komai ba, Shukura ta Kira Me aiki tace Barira kaita wajen Umma,Niima tace ai Ni a Nan zan zauna ba wajen Umma nazo ba,Harara Ahleef ya zabga Mata ba shiri yace to ita Umman ba gida daya muke ba,ko Shukura kawarki ce?, a Dalilin me Zaki zo wajena Ni, salon ki takura mu motsi bazanyi ba kina kallonmu, tsawa Ahleef ya daka Mata ba shiri ta mike tabi Barira wajen Umma zuciyarta na tafasa tana Kara Jin tsanar Shukura.
Ahleef yace bazan iya cin abinci yanzu ba Bari sai anjima yawun Nan nata ya daga min hankali,dama yawunki ne ko Sha zan iya Amma wannan Abu ba kyan gani, Shukura taji dadi Ahleef ya Kori Niima tasan badan Allah tazo musu ba, kallon American film suka fara Shukura tana jikinsa Yana Wasa da Dukiyar Fulaninta etc.
Da dare wurin 8pm Niima tayi wanka harda kwalliya ga ciki a gaba kurtsitsi dashi Wai a Haka take so ta birge Ahleef, harda Sa damammun Kaya ciki ya fito, ga mazaunai sun wani shamule kamar babu ba karamin Muni tayi ba,Amma Haka tace Umma zanje wajen Shukura muyi Hira,Umma ta tabbatar wajen Ahleef tazo badan Allah tazo musu ba, amma Bata ce komai ba tace a dawo lfy, Shukura suna Palon sama Babu kayan kirki a jikinsu suna ta zuba love sun zauce, dai dai wannan lokacin Niima taga basa Palon kasa kawai ta tafi sama tana ta kwada sallama Basu San tana yi ba, kawai sai ji sukayi an wangale labule an shugo tana sallama, Ahleef ya ganta ransa yayi mugun baci, Shukura tace kut..mene Haka Zaki afkowa mutane daki ba sallama ko Nan huruminkine, jahilar Ina ce ke?, Hijab Shukura ta lalubo zata sa Ahleef ya rike yace ta Saba gani ai kyale ta zauna ayi a gabanki ki gani idan zan fasa shegiya Mayyar Karuwa, dabba, Shukura ya jawo tunda akwai night wear a jikinsu Allah yasa, kawai yaci gaba da abinda yake,ba shiri Niima ta sauka da gudu kasa,sai da ta Gama kukanta sannan ta lallaba ta koma part din Umma tare da shigewa Room din da aka sauketa , kusan kwana tayi tana kuka tana tsinewa Mubaraq.
Da safe da wuri ta Kira Momee ta sanar Mata abinda Ahleef ke Mata,sannan tace Shukura ce a gabansa ta Gama shanyeshi,Momee tace ai Ni danaji Shuru na zata kun daidaita dashi ma Bayan kin haihu zai aureki, Amma ki gwada fada Masa idan yaki Ni zan Masa dabarar da Dole zai Amince kin San Yana ganin girmana.
Tun farko ke kika jawo,Nan Momee ta Kara Mata salon da zatayi Ahleef ya dawo sonta har ya amince zai aureta.
Da safe ya fito cikin kana Nan Kaya yayi azabar kyau,Shukura ta rakoshi cikin Shiga ta alfarma suna kamshi, Niima ta saman bene ta hango su suna ta soyewa a cikin mota,da sauri ta Sa hijab har kasa ta nufo su itama, har kasa ta tsuguna tare da gaida Ahleef, lfy kawai yace yaci gaba da magana da Shukura dake gefensa, ta maza Niima tayi tace Dan Allah Yaya Ahleef kayi hakuri ka yafe min abubuwan da nayi maka a rayuwa sharrin shedan ne, bazan sake ba,Dan Allah ka bani lokaci anjima idan ka dawo zan Gaya maka wata magana sako ne kawai zan fada.
Bai ce komai ba Shukura tace ance an yafe Miki har sau nawa Zaki nemi yafiya ya yafe Miki, a wayance Niima ta harari Shukura ba tare da kowa ya gani ba,Ahleef yace time da zan Baki kuyi magana da Honey idan ta Amince sai ta bani time na saurareki.
Niima zatayi magana kenan yawu ya ciko Mata Baki har Yana tahowa kamar zai zubo gwanin kazanta,ba shiri tace uhm...ohmm....sai ta mike tayi baya da gudu kafin kace me yuuut sai gata jikin bishiya wurin flowers tana kyara Amai, Shukura ta zaro Ido waje tana kallon Ahleef dake dariya,tace Dan Allah ka daina Mata dariya Kar ka jawo Allah ya jarabceni da laulayi irin nata,Allah ma baya Sa ba ya Kara kyalkyalewa da dariya tare da cewa duniya kenan.
Latifa yau ta dau wankan Sugar zata tafi Office din Farhan an rambada Powder da jambaki, Momee tace ai gidan Make up Zaki je Nan ta zaro kudin kwalliya ta bawa Latifa daga can zata wuce Office din.