Sashe 18
Jin Dadi Sabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Farhan yace kutmar kai dan uwarka yaushe ka koma haka? Ina ka samota kaf dangin Momee da Abba ba irin wannan, kai kuma baka ma san iyayenka ba bare wasu danginka to ina ka samo ta, Harara Ahleef ya aika masa tare da cewa nasan haka zaka ce dama amma kafi kowa sanin halina wlh ba abinda ke tsakani na da ita,nan Ahleef ya bawa Farhan labari tun farkon ganinsa da Shukura har zuwa yau bai boye masa ba, to tunda kace iyayenta Sun rasu why not Muje kauyensu kawai ayi muku aure kaga wannan tafi Niima nesa ba kusa ba,da Alama kana sonta,wani bala'i da masifa Ahleef ya shiga yi shi ba soyayya Allah kiyaye masa daga ya taimaketa to takusa bar masa gida ma, Farhan yana dariya yace to tana birgeka Ko ?Naga ma kayanka take chakarewa a ciki wow.. Nan ma ya fara masifa. Farhan yace zuki amma fa karshe ce wajen haduwa kamar ba India wlh,kun mugun dacewa me kyau da me kyau, Tsaki Ahleef yaja yayi shuru yana latsa waya, Shawara Idan ba so kake shedan yayi tasiri watarana a kanku ba ka dauke yarinyar nan idan zaka taimaka mata ka kaita gidanku can wurin Momee wlh Amma nan irin wannan balarabiya haka shedan zai iya galaba watarana,kuma a addinance bai dace ba,babu ma tsari Sam cewar Farhan, Ae ai zan sallameta next wk gaba daya ma ko Bata da wajen zuwa ba ruwana dole ta bar min gida.
Farhan yace a'a gwara a maidata kauyensu idan ka koreta baka kyauta ba tunda Bata da wajen zuwa,tunda baka sonta ni ina sonta sai na kaita wajen Momee nasan zata rike min ita tunda Sun San juna,baki Ahleef ya tabe yayi shuru bai ce komai ba.
20mnt sai gata ta dawo da take away na jullof rice taji hadi ta wuce Bedroom taci abinta ta fito hannayenta biyu sanye cikin aljihun rigar yanda maza sukeyi haka tayi itama ta fara yin irin tafiyar Ahleef kamar wani Sarki har gabansa tazo ta fito da 200 Naira canjinsa ta zaro tare da mika masa,Dariya ce ta kwacewa Farhan yace ya sunanki? Tace Shukura ban taba ganin abokinsa ba sai yau,Farhan me saurin Sabo sai gashi har suna yar hira da Shukura sama sama ta zauna a palon,Ahleef yace kasan anyi bikin Yazeed kuwa? Ae naje gidan sa ma na masa murna,matar tasa ce Sam Bata da kirki Bata iya muamula da mutane ba,Shukura ba da ita ake zance ba Zaraf tace Marinka tayi? Farhan yace sai da kumatuna ya kumbura,tab amma babba da kai sai ka tsaya baka karyata ba? Tafi karfina cewar Farhan,tayi Murmushi tare da cewa yan boko basu da karfi ai dama,amma da agarinmu ne kaga Shatu dai Bata da karfi Ko to sai ta zane irinku yan Birni,Dariya Farhan yayi yaji shirmen kuruciya Bata fuskanci me yake nufi ba.
Ahleef yace Shukura... karo na farko, sai da taji wani yarrrr a jikinta,da kyar ta iya cewa Naam, yace ga Frnd dina nan idan zaki aureshi yana sonki,yaushe zakiyi aure ? Shukura kunya ta kamata ta tace da dai Inna tana da rai ne sai aje a tambayeta yaushe zasu yi min aure,ta furta tare da rufe ido tana murmushi,Ahleef ma murmushi ya saki yace to idan kin shirya aure ga abokina yace kina da kyau kin masa,idan zai dinga siya min kayan dadi to zan aureshi ta Mike ta bar wajen da sauri ta koma Bedroom dinta wai kunya.
Farhan ransa idan yayi dubu to ya baci abinda Ahleef yayi masa a gaban yarinya,a ransa yace amma tunda yayi masa haka shi kuma yanzu zai karbi soyayyar nan da gaske kuma wlh indai tana sonsa auranta zaiyi tunda yayi masa haka,a fili yace Good for u, ni zaka yiwa haka a gaban yarinya zaka zubar min da mutunci,ko sonta nakeyi haka zan fada mata direct? Idan kaine zanyi maka haka? Fine ni kuma da gaske zan fara soyayya da ita ka jira gobe ta shirya zanzo zance,Ahleef ya kalleshi yana murmushi yace kaifa kace kana sonta ni kuma na hadaku shine nayi laifi dama dan ka sota ka aureta na hadaku,tunda kace kana sonta gida bai koshi ba za a kaiwa dawa ba,Kullum ma kazo zance kuma zan kai maka ita gidan Momee ta rike maka ita ka aura,Farhan yace to dan Uwarka ka kaita ka gani kuma ina nan zaka zo kasameni banza dan iska, Ahleef yace kaine dan Iska daga ganin fara me kyau shike nan mayen mata,ni kasan yanzu ba abinda zanyi da mace ko a kafa aka daura min ita sai dai na kaita bola,Girgiza kai Farhan yayi yana dariya dan abin dariya ya bashi,Ahleef da baya surutu sosai amma shine daga zance daya akan yar magana ya hakikice haka lallai zai koya masa hankali.
tashi ka tafi malam dare yayi,korata kakeyi ma yau kenan to dama kwana zanyi ina kallon Matata tana zirga zirga, dariya Ahleef yayi yace ga bedrooms ka zaba Wanda kake so me mata na Shukura ikon Allah, Kallonsa Farhan yayi kawai ya Mike ya fita bako sallama ya bar gidan.
AsmaBaffa
[7/22, 1:12 PM] Sis Asma: 🍱🍱🍱
JIN DADI SABO
9
Official
By
AsmaBaffa
Pls Wanda sukayi Sharhi suka ga banyi reply ba SMS nasu waiting yasa min ayi min hakuri da Uzuri kuma aci Gaba da Sharhi dan Allah fans.
ZAINAB ATIKU SALAMA, AUTA and MAMAN MEENAL this page is for u Sabo da Jin dadin Sharhinku.
KHADIJA A HAMZA da JANNAT jinjina da godiya me yawa.